7.8
*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
™/8/ 2018🔞
*🌺SAKAMAKO🌺*
_The pitch blunder_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
_follow WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
@ _IG:Surriem-sule_
*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,or any copy cats!.*
*Page▶7-8*
Tun daga shigowar ta madam bola ke binta da wasu mugayen kallo
"Wai Shin bana hana shigowa da hijabi shago na ba? Dis girl is tryng me oo hmmm...ta taho a fusace Ta bi bayan suhan dake saurin zamewa ta isa inda suke ajiye jakansu
Tana kaiwa kan tebur ta ji an kanannede ta da hijabin an kuma matse ta cikin tsawa ake mata fada
"Kicin kicin ta shigayi don azaban damka ga suffocation na neman cin karfin ta..madam bola tace
Im sick and tired of u suhan how many times will i caution you not to wear dis thing on my uniform? C'mon wil u remove it... nan ta sake ta da karfi
A firgice suhan ta zare hijabin tana saita numfashin ta . Duk ta daburce
Sorry madam am sory ma ,
Its just that.....
"Shut uppppp jare. Ta katse ta da tsawa.. Abi na only u get sexy body ?
Suhan.. ,suhan suhan ,how many time i call you..idon ta tsuru tsuru tace
Three ma,"
This is ur red signal ooo nagajiiii,..kema kinsani sarai if no say u sabi my customers well u fo don go oo ,ta dan ja kunnen suhan tace hear mi well. .. dis should be Your
Last warning na sake ganin ki anan da hijab zaki bar aiki ba daga kafa shey u don hear me?
...Yes ma..suhan tayi nodding a ladabce..oya get hout masa aje akama aiki..madam bola ta mata nuni da hanyar waje
Sum sum suhan ta rabe jikin madam bola tayi wajen.
Tana fita ta tarda zubby wacce ke maida mata smiles din tsokana..suhan Ko zama batayi ba bare su gaisa da Nan aka soma ba ta odas tana kai kawo.
Uniform din yayi mata kyau sosai in tasa she dont even look like a food attendant sai tayi kama da wata hot chick,ga shape ga kyaun fuska.. gashi dama beret suke sawa dark blue wanda ya dada haska arabian milk looking light skin dinta fes wai a hakan ma yawan gashin kanta bai barii hulan ya zauna dai dai kullum akarkace yake giving her a hot military look.
Itama zubby haka take but she's tall and bursty..tana da manyan nono, zubby ta san kan tsiya shiyasa duk mazan dake zuwa cin abinci musamman don suna kallon suhan take maganin su asaukake..
musamman ma wani mai suna alhji sani mai kwalta daya nace yana xuwa ..ZUbby ba irin wayo da wulakncin da bata masa
duk don yanuna ko ma meye zai iya yi in har zai samu ya latsa jikin suhan ...
Yau ake cin kwana biyu da tafiyan capt MJ AbJ Bangaren zarah da mum ba mai jin dadin juna ..
Mum sosai ta soma gajiya da halin zarah ga attitude dinta duk shi yafi damun ta cos a ganinta zarah is old enough ace tasan tayi respecting mutane not so far ace ma mum inlawn ta..
Tun da ya tafi dama sun saba in ba shi ya kira ba zarah ba ruwan ta da neman sa ..a ganinta ma presence dinsa takura ne sabida haka aikin ta ma take yi bata damu ba
Ana gobe da dawowar cpt mj faizah ta gama hada plan,
Nan ma sai da Ta sha cikin zarah sosai
Ta harhada sarkakiyan ta,jira kawai taji ance ya shigo kaduna tayi pushin tru.
Yau ma alhj sani mai kwalta ya zo royal retaurant wanda yayi sanadiyar rashin samun time tsakanin zarah da zuby
Gashi Sai dare su suhan suka kammala aikin su
A hanya suhan ke bata labarin abunda ya faru da ita da baba akan kudin asusu..
Zubby bata ji dadi ba don har hawaye saida tayi abun ya mata zafi sosai.
Chan da suka kai hanyar rabuwa kowa zai yi gidan su
""Bye kawas suhan tace..kuma ki cire komai a ranki ni na hakura kinji?still suna kallon juna holding each odas hands.
Kallon minti 3 zubby tayi mata tace come suhan zo kiji wani magana.
Ta matso ba tantama "Kus kus a kunne sukayi ,
Sai dariya da shewa ya biyo baya suka tafa suka rungume juna.
Sai mun hadu goben ,suhan tafada da kyar cikin dariyan mugunta kowa yayi hanyar sa.
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
12.30am stay classy boutique..
As usual zarah tasha pitch italian suit mai dauke da bakin riga ta ciki da heavy make up din ta looking all on fleek idon ta nakan computer.
Shiru ne ya ratsa wajen kowa nakan abunda ya dame sa"can faiza ta jefe ta a takaice "kawata yaci ace yau ki koma gida ki tarbe capt fa..
""Mmmm joke of the century faizah are u kidding me?
Ko dai neman tsokana,cewar zarah ba tare da ma ta juyo ba
Im serious hunh.c'mon ko 10 mint ai zaki bashi"
'No way,...faixah wai bangon duniya yaje ne?nan ta dago idonta mai shake da long lashes ta dubi ta... ai
Akwai mutane agidan za suyi welcoming dinsa ba sai naje ba im sure,anan kam gaskiya i got alots to cover will see him in the night,..ta dauke kai
Mmm ok ..faiza ta tabe baki tayi shiru for 5 mints tana danne danne wani message ta karanta a wayarta chan tace can i use ur phone .,?
Zarah bata kula ba ta mika mata waya
" scrolling kadan tayi kan number , ta shiga send messege ta soma typing" im actually at a meeting point..and got a wondeful surprise package for my hubby dan Allah kazo...
Room5 mainah guest inn surprise me..wink.
...zahrah MJ...
Faiza Ta danna send message sannan yana nuna delivered ta goge ta ce take friend im grateful..
As usual ZArah. bata kula ba ta amsa ta da uhum kanta still nakan screen . While a mind din faiza she already featured cewa zata samu daman aikata abu daya ko biyu yau,
tunda yanzu tafi kowa sanin MJ is sexually starve is either ko ya amince da son ransa su biya ma juna bukatun su ko tayi blackmailing dinsa da sharrin sexual assoult don tasan yadda yake son zarahn sa tabbas zai amsa gayyatan ta.
8.46pm washe gari Alhj sani mai kwalta ya nuna kan screen din xubby
Helowww, tafada murya a kasale amma fuskanta dauke da murmushin keta.
Gimbiyata yanzun nan zan tura miki rabin kudi tunda na ga da gaske kikeyi " ..msssw aikin banza alhj na dauka zaka ce kudi ya shigo ne kasan dai sai nagani kafin nasan kanayi ko?
Kuma suhan yanzu haka ta shirya kai fa take jira alaji why nowwww ta fada a sakalce .
Bakin sa na bari... Haba haba dakata mana gimbiya ta ,wai ni har yau zaki ma fada kan suhan ?
Wata na shida ban ci abincin gidana da kyau ba saii a shagon ku duk don nasami suhan
Yanzu tsaya gashi zan turo rabi dubu 15 ne. In tazo naganta ido da ido zan cika miki sauran rabi..kin yarda?
"
Mmm Yayi ...zubby tace ta katse wayar ta .
Ko mint 5 bai kara ba taga alert 15k chas ya shigo zubby ta dauke wayar takai ma suhan a nan wajen service area..
Babe ya turo fa,ta nuna mata sai tace "amma kinsan meye suhan?..ni wallhy tsoro na so maji banso ace mun shiga wannan fannin ba but i think we have no choice haka ne kawai zai kawo mana kudi mai yawa lokaci guda kisamu ki biya gobe.
Yeah haka ne zubby akwai hatsari amma ya muka iya?suhan tafada cikim nazari itama
kar fa muja ma kanmu matsala,,kin dai shirya sosai ko ? Wai Ko na biyoki ne zuby tafada a dame.
No ..nooo kar ki biyo ni zubby ki zauna nan ..i can dan iya karkidamu..hmm a yadda su chioma ke tadin wawan cin sa enaga bamu da wani fargaba.. ,just stay alerted kinsan halin madam bola in bata gan mu duka ba ai abun zai yi yawa..
cover me kawai..
ok... zubby tace a sanyaye
C'mon xubby..Na shirya daram daram wallhy kar ki damu a daughter of a soja ne nifa in few minutes zaki ga na dawo promise.
Suka rungume juna suna smiles tare ""zuby tace to shikenan. Ga adresss dinki kisa ido sosai kar kisha komai in kikaje ko ruwa ne suhan pls take care.
Tace i wiil suka koma bakin aikin su...sai chan yamma tayi saurin bin baya ta kofar kitchen din restaurant din ta tari keke napep yau ba ta sa hijab ba unirfom ne kawai jikin ta don gani take a sabule zatayi komai ta dawo kafin su koma gida da zuby tunda yamma ma ya dau hanyar yi yanzu.
Capt mJ kuwa tun a hanya daya ga message din ya sha mamaki matuka.
Like seriously this is the greatest suprise dayayi receiving a shekaran nan gaba daya from zarah.
Abu daya ne ya dame sa ya kira ya kira zarah amma sam taki dauka..tana chan gani take don zai dawo yau nr shiyasa yake neman takura ta..
anan office kuma faiza tana nan dirshen tana lura da komai sai ma tayi karya ma zarah cewa tana jiran wani abu ne shiyasa yau itama ba taje aikin ta ba
Cikin dabara faizan Ita ta taya zarah sa waya a silent don kiran capt yayi yawa kar zarah ta sauya mind tace zata dauka asirin ta ya tonu.....ahaka sai sukaci gaba da hidimomin su
Har Cpt Mj ya iso gari amma Ganin zarahn bazata dauki wayan ba sai ya hakura ya dauka ko duk part of suprise din ne
Sai ya koma gida anan ma ya dada tabbatar wa bata dawo ba yayi refreshing kansa cikin simple draw jean blue da haddaden shirt fari ya fito.. dakan sa ya dauki simple car kirar ford ta zamani Baka kirin ya kama hanyar maina hotel.
Isar suhan ke da wuya ta dago adress ta dada dubawa ""wow wajen ya hadu sosai don acikin anguwan manya ne masu kudin gaske nan isa kaita road,
""..maina hotel room 3 tagani bayan ta biya adaidaita
A breath of confidence tayi in and out sannan ta ci fuska ta shige ciki
Ko masu gadi basu tsaya mata tambaya ba cos she look realy hot da wando da rigar ta da beret dinta..
Straight aka mata jagora dakin alhji,kato ne baki mai babban ciki da karamin hanci,
Melele ya sake tumbin sa ba kunya yana rawa ba ko riga ajikin sa.
Dadi kashe shi ganin suhan tsaye gaban sa, ya washe baki
Yayi wani yunkuri ya jawo ta saida tafada kan katon tumbin nasa,
"My dream come true suhanah baby,.kin wahalar dani fa ...na yarda ke mai tsada ce yarinyar nan am convinced
cikin wani loud and annoying lougheter ya karashe
"wayyo Alhajiiii, cikin yauki suhan tafada tana jan jikin ta da wayo tana murmushin yake ,to meye abun wahala kuma ba gani nan yau awajen ka ba,..ai kasan ku din ne bakku da cika alkawari shiyasa nake da tsada nima..
Ta sauya idon kalar rigima ta tana fari da su cikin rangwadi da kwarkwasa
Ganin hakan alhji sani
Sai ya rude ya tashi tsaye da kyau ya rasa ta ena ma zai fuskance ta
"...baby wallhy ni bana haka ai na tura kudi dazu wajen zubby baby kin gani kuwa?alkwarin ki ai dole na cika
Ke din ai ta dabance..
""Are u sure ta sake shashantar da face tana cizan baki gabansa cikin salo mai kayatrwa
,
A daburce Ya je yes yes yana dada kawo kansa kan kafarta charaf ta dan rike kan da hannun ta tana bi a sexy way,
Tuni alaji ya soma neman haukacewa
Uhmm uhmm alhji dakata... ni mai sauki ce ,kaine bansan naka ba.ta dada ture kansa gefe a shashance
Kamar ya fa?.ya fada yana binta da zautaccen kallo
"emm Ena nufin ka cika mana alkwarin mu baki daya 1st kar ka hau netwk ka mance komai..ta dan daure fuska tayi kak
Hhhhhahah ya bule da dariyan kuruciyan zuci yace ..ahhhh haka ne fahhhh ,baby suhan a shirya take kenan ,tohh naji dadi kamar kuwa kin sani don wato yau en na fara ba mai raba mu
tayi yake..
Cos Deep within her she was so scared amma sai ta dada sa smiles mai kayatarwa tana dada juyi da jikin ta kamar da gaske tasan harkan namiji,
Zubbby duk hankalinta bai jikin ta ,tunanin ta kar fa abu yayi turning musu?
Tana Cikin hakan ""Kirrr kirrrr ta sake jin kara a waya tana dagawa taga alert murmushi ne ya kufce mata tace yessss::ba bata lokaci ta dauki jaka ta nufi atm a sace
"Na tura baby naw give me one short ..alhj ya fada tare da dan tsalle ya danne suhan kan gado yana faman lallatsa boobs dinta
Ba yadda ta iya sai tana kakaucewa a dabarance ,can abun ya ishe ta ,ta mike alhji alhj ,tashi tukun muje muyi wanka im hot banna jin dadin jiki na a haka,ta kashe mai ido ta sadda murya sexy low tone tana yauki kamar wata kyanwa.. tace kaga daga chan ma zamu fara ko kamanta ne? Scracht my back i wll scrach your back.cikin salo ta karasa
Bai iya cewa komai ba a daburce cikin rawan jiki ya mike zumbut
Muje...muje baby suhan
Tana gaba yana biye da ita
Don Sam Bata bari sun soma cire kayan ba tayi saurin kaisa bathrum.
Shikuwa anan Sai harin kissing dinta yake dai ya kawo daf sai ta kamo bakin sa tana sumulmukawa tana makewa kadan kadan wawa shikuma sai dariya yake aganin sa duk salon iyawa ne.
"Ohhhhhhh alajiiii tace a haukace ganin yana neman zare wandon sa zuwa kasa
... dakata kar ka ruda ni mana.. bari na je nan na cire kaya na a daki maxo..
katube ka jira ni nima ta fan shafa katon tumbi... yanzu zanzo maka kaga kayan dadi a sarari tafada cikin rada fa shauki..dadi kashe shi ya dada shashan cewa yana dariya suhan tafice tana rausaya yana dada haukace mata...
Tana ture kofar 2 mint bata kara ba ta fice a dakin abunta
Tsakanin room 3 da 5 dogon zagaye ne amma kofar matakalan na gaban room 5 don excutive ce..
Sauri sauri take yi gaban ta na gaf gaf kar alahji yaji shiru ya biyo bayan ta,
Shikam an barshi yanata wakoki da baituka suhannaaaaa my babyyyy
Comme comme dady is waitinggggg ya fada yakai sau uku amma shiru sai abun ya soma damun sa gashi ko motsinta baijii ba bayan kamar 5mint sai kawai ya fito shima
Lokacin MJ shi kadaii ya zo don haka yayi parking ya fito" yamma yayi sosai gashi ranshi a dakule take"" why wll zarah pull up this game yake rayawa a ransa,
Tafiya yake hankalinda yayi nisa sosai yana kawo tunanin irin haka
By then aljh na tsaye tumbur tsakar daki ya rude yana neman suhan
Itako Sai sauri take tana waige waige akan dogon corridor ji take kamar bazata sauka ba
kya kyat daga inda take taji kamar ana shirin hude kofar room 3 gashi tazo dab kwanan room 5 enda zata sauka ta chale
Wani karin bugu zuciyan ta keyi har tana tuntube sai charaf taji ta jikin mutum suna neman kaiwa kasa tare
""ta dago a daburce 'Ohhhh am ...uhmm...mm tama kasa furta komai don tsananin tsoro fa fargaba.
Da kyar capt MJ ya dawo da su balance suka tsaya kan seti hannun sa akan waist dinta.
"Behold!!! ,xuciyan sa tace
Suna kallon juna fa suhan,cos ta gama daburcewa ta shashantar da fuskan ta kamar na baby tsaban tsoro da fargaba kamar zata yi kuka.
Ya shagala amma sai yayi kokari ya danne
" Excuse me, ya fada adan tsawa ce yana dan jan jikin sa daga naga.. ""ke baki da ido ne zaki buge mutane Cant you say sorry?
Ita kam a rude take Ta daburce tana dubbe dube
Suhannnn, .. alhaji dake zuwa a haukace ya bangaje kofar toom 3 ya kwala mata kira ba shiri ta bangaje captain mj ta karfi nata damu ba ta ruga aguje kamar wanda zata tashi sama
Capt Mj ya juya in absolute disgust yana bin ta da kallo abun ya bashi haushi"all he thinks is irin kananan yaran nan ne yan makaranta karuwai masu yin kazamar harka batare da sanin iyayen su.
Ya ja tsaki zai sake heading gaba alhj ya karaso ,ena suhan ena suhannn yake maida tanbayar kan Cpt mJ da ranshi ya soma gauraya matuka da bacin rai.
Im out of herem.. yafada ma kansa a fusace ya juya don ya tsani ganin kayan raini da bacin rai gashi hotel ne ba hali ya ci ubansu duka.
"Amma lallai yarinyar nan ta raina ni ,i wish da wanka mata mari nayi wawiya kawai ..zarah duk ta jawo min wannan rainin ni na ma hakura da suprise din, yace yana saukowa
Alhj na gaba yana biyo sa abaya dukan su kowa na nashi sumbatun a fusace
Suhan data gama tsorata ta rasa yadda zatayo gashi mai gadi ya kama ya kulle gate kuma bai wajen alokacin.
Rakube take jikin flowers hawaye sun wanke face dinta gashi wayar nokian ta na shago a chagi waya zai zo ya cheche ta anan tafada tana dada bulbulan hot tears..
Suhannnn,alhji ya dada razanar da ita da muryan sa alaman daf yake da last corridor na fitowa waje
Rawan daro take jikin ta karkarwa ta daburce komai a hannun ta yaki tsayawa neman mafaka take,.jim kadan kawai sai ta duro kasan motar captain mJ ta lafe
Kamar da wasa sai ta soma hango kafafun su duka tana ji alaman kowa ya shake fuskn sa aljh sai danna mata kira yake kamar zai zare
Dif dif gabanta ya buga..Tsoron ya tsanan ta karkashin motar ta dada shifting dayan side din hannunta ne ya danna wani abu bata sani ba sai taji kyat kamar booth ne ya budu.
Sai Ta rakube ta dan leko kai waje taga yes booth ne ya bude .batayi wata wata ba ta daga ta shige ciki kirif ta rufe a hankali bai gama ma ruhuwa ba don yanzu kam tasan sun riga sun fito sarari
Tana gama kullewa mj ya dosu kan motar sa.
Tsaban yana son ya bar wajen ya bude acikin sauri ya kunna ya danna wata uban horn aka zo aka bude masa ya fice..
Yana tuki shikan sa baisan me ya daga masa hankali ba...cos Fuskan suhan ya ki fita mai a ido shikan sa yasan yamata kallon farillah ba laifi
Amma sam ya kasa ganewa yanzun haushin ta ne dam a zuciyan sa ,he's blaming himself so much da bai mammake ta ba dama asalin sa he easily feel bad haka kawai musamman in yana ganin mace a wannan harka.
Daga shago kuwa Hankalin zubby yakai kolowa wajen tashi
Ba taga suhan ba ga kudi ya shigo hannun ta.
Saukin abun kiran alhj ke shigowa yanzu sai ta dauka .m.hello ..bai bari ta karasa ba,
"Ke zubaida ashe bakki da mutunci wa nine zakuyi wa zazu?i toh wallhy ki kawo min yarinyar nan mawa zaku raina ma wayo?
Tana dago kan maganan
Tayi tsaki ta kashe wayar
Abunta,
Dama taji meke faruwa ne don she can't stop to think that abunda sukayi dai dai ne basu taba harkan su da maza ba...
Cpt mj Yana buga horn aka bude masa ya shigo,it was 6:45 pm already waje ya soma duhu ana kiran magrib
Daga saukar sa Gaisuwa ake jera masa har ya fito fili.. driver mai kula da motocin gida ne ya karaso ya amshi key don yayi noticing sumtng is wrong,yaga both din he wanted to close the it properly,
Lokacin suhan ta gama jika da tears da zufa jin alaman surutu saita sa hannun ahankali ta kama itama zata bude ta sauko
Innalilhhi ...Tsabn tsoro ta sai sa driver ya ja baya cikin hanzari
Wanda yayi saurin jawo attention din captain da yake kan hanyar sa na shiga mansion.
Suhan ba yadda ta iya sai ta fito a rude tayi tsuru tsuru da idanun ta musamman data kanta kamar a aljannar duniya
Sai ta soma kalle kalle tana nazari wai shin ko motar aljanu ne ta shiga ne kam ?
Attention din kowa na kanta musamman security
'Hey... Who is there?, wani mai kakkauran muryan mai a razanarwan gaske cikin securty ya fada 'atake duka suka danna mata hasken security touch a fuska ga bindigigo still a hannun su ..
Suhan Ta kasa magana sai rawan dari take tana so ta kurma ihu cikin firgita da rudani shikam capt ganin itace sai dadi ne ya lullube sa..
'zuwa yake fuskan Sa a shake amma cikin ransa fall yake da murna yanxu ya samu daman cin ubanta akan abunda ta masa a hotel tunda yanzu da kanta ta shiga trap dinsa.
*surrriem*
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top