5.6
*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
™/8/ 2018🔞
*🌺SAKAMAKO🌺*
_The pitch blunder_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
_follow WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
@ _IG:Surriem-sule_
*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,or copy cats!.*
*Page▶5-6*
A Gefe faizah ta rabe waje guda ta dan buya zuciyan ta na bipping numfashin ta na kaiwa sama sama kamar wata tacacciyar nympho maniac,
ganin sa yana tafiya yasa har wani yarrr take ji na bin jinin jikin ta wutan sha'awar capt MJ ke mata illa a zuciyan ta.
I can't tafada tana lumshe ido, gaskiya sai na sameka majeed ko da kuwa sau daya ne i dont care,. amma ba komai so long as zaka fada tarko na nasan bani da matsala,.. tafada makanta a hankali tare da fitan numfashi
Tunani ta shiga yi a brain dinta tana juya ido chan ta sake wani murmushi mai kayatarwa ,Insha Allahu kana dawowa daga abuja dani zakayi dinner ranar i will dig u deep deeep deeep mj yadda sai ka mance da wata zarah a rayuwan ka
duk wannan soyayyan mani zaka dawo mikawa cikin shauki take kakkame maganan a lips tana jansa a bakinta kamar wacce ta ci abinci mai yaji..da shu'umin dariya ta kare ta shige offishin zarah ta same ta suka cigabaa da hiran su sumul garau.
Shikam cpt mj tuni ya wuce fct abunsa..
°°°°°°°°°°°°°°°°°
Bangare guda daga asibiti gwamnati na wani ghetoo area ta baya bayan wani anguwa mai suna badiku nan cikin garin kaduna.
A Sanyaye take tahowa hrt full of mixed feelings domin kuwa ciwon ummah na razana ta sosai,... ita kanta tasan calming words din ummah na karfin hali ne don bata so ta dada mata damuwa ne kawai amma badon ta warke ba.
Cikin haka taji an cafke mata hannu,ta dago a hankalce ta dubi very young girl wacce bata fi 10 yrs ba tsaye gabanta tana smilling.
Tace mayah..kece?pls talk to me ena kallon ki tv a gidan mu....
Mmmm..SUHAN sai ta rasa ma me zata ce cos ta gaji har ta gaji da kalar mutanen da suke danganta kamannin face dinta da surar jikin ta dana jarumar indian series din nan wato jennifer wiinget.
Domin har a schl inda take diploma ba abarta ba sunaye kala ana bata da shike A wani film a na ce ma jarumar kumod wasu na kiranta bipana.
"uhmm Ba ita bace ,ta fada da smilez as usual tare da zame hannun ta ta kara da gaba..
Yarinyar sai binta da kallo take tana mamaki.. suhan kam ba ruwanta don inda sabo ta riga ta saba sosai yanzu.
Tafiya mai nisa tayi kafin Ta kai rabin hanya anan ta tare keke napep ya karasa da ita gida sakamakon kudin ta ba full bane bazai kaita complete daga bakin asibiti zuwa anguwansu ba
Suhan Tun a hanya ta shiga lissafi "tohm yau ne kudin tarun dake asusun ta ya cika karo na hudu kenan domin biyan registration fee dinta don ta samu ta kammala dan diploma da take yi a kad poly fanninin SLT don dama a kyauta akayi sponsoring dinta lokacin da ta sauke karatun qur'ani as daliba na farko a zonal competition
2yrs kenan suhan tayi tana karanta science laboratory batare da ta biya ko sisi ba ,amma a zangon karshe sai makaranta ta jaddada mata ita zata biya registration na final exams dinta.
Suhan Ibrahim yar kimanin shekaru 19 ne yanzu chif chif tana zama hannun mugun mahaifinta ibrahim dan fulani tsohon soja ne
Wanda yayi retire
tsaban tsiyar sa baya kula da uban kowa cikin suhan da ummah gashi ya karar da komai nasa akan karuwai ga kuma mugun son kudin a wajen sa.
A rayuwar sa Sam baiya kyautata ma matar sa Maryam don tunda ta kwanta jinya ba sannu ba maddalah tsakanin su bare kuma sisin sa akan ta... in har yaje wajen ya leka to dan kudin asusun suhan ne da take tarun kudin makaranta in yaje debewa kuma bai gani agida ba.
Yanzu haka suhan tayi taru na hudu kenan yana deba,amma duk da haka bata fasa ba ..
A yanzu fargaban ta daya ne ,a wani ramin bera ta bude cikin dakin su ta sa asusun ta boye har kudin ya samu ya taru chiff.. don tasan muddin baban ta ya gani to tabbas kashinta ya bushe gashi yau saura kwana uku kacal a rufe registration sai kuma next year
Suhan duk da poor background dinta bata fasa zuwa makaranta da kuma neman na kanta ba tayi aikin bauta kala kala wajaje daban daban sai dai Yanzu haka a wani royal restaurant take aiki ita da babban kawarta zubby wacce ita kadai tasan halin da suhan ke ciki na kuncin rayuwa wajen mahaifinta.
Tana isowa gida Tun daga kofa ta soma ganin ko ena a wargaje ba kamar yadda ta kintsa su tsaf ba kafin ta fice dum dum kirjinta ya buga
Tana dada shiga tana dube dube..
Gani tayi ga chan kwankwamin tarun ta a sharah and tsaga shi rabi biyu kamar ma da zarto aka yanka,
Daga tsakar gida kuma Baba ne a zaune ya baje kan tabar ma da kwalban stauts da kuma nama balangu..hakan ya sa ta daura hannu akai cikin firgici...take wasu zafafan hawayen kunci da suka fara tuttulowa idonta
"suhane?Ya dago jajayen idonsa bakin sa cike da nama ko ajikin sa yace"
Zo nan kici nama yar baba.
Baki na bari tace 'Baba kudi na?, a sanyaye ta zube gwiwa gaban sa shiko baice uffan ba nan wani kukan takaici ya kufce mata...
Menayi maka ne baba? Sau nawa zamu na maimaita hakan da kai?
Yau fa kwana uku ya rage min a ena zan samu kudi na biya jarabawa na... innalihhi wa enna ilaihi jun ...tanayi abun na dada shigan ta ta fada kasa ta na rolling tana masa kuka.
Shiru Yana kllon ta Sai da ya gama ci yayi nak har yayi gyatsa sannan ya tashi tsaye ya shiga daki a zafafe,
bata hankara ba taji
Zaff ..mzaffffmm zafff ya chauda mata koboko sai dai tayi rawan twist akasa ta mike tana sose sosen bayanta cikin wani sabon kukan mai dauke da tashin hankali tana zaga cikin gidan.
na cinye kudin kin dan uwarki,yar banzan yarinya kawai marar tausayi ...
Yo Tunda Ni na haife ki ba wasu ba duk abunda naga dama zanyi da kudin ki,makaranta?kaji maganan banza maganan wofi da chan ni nasa ki?
Wato kina nan kina taru nikuma Sai na mutu da yunwa kin ajiye kudi a aikin banza ? Ashe baki da imani suhane,Kaico!! Nayi nadaman auren uwarki gashi yau ta yaba miki mummunan jinin ta na halin banzan nan..... suhan ta dukufa a wajen sai kuka take ta kasa magana,.."will you just keep quite ko sai na dauko belt dina na ci ubanki da kyau?
Suhan ta cigaba da shesshaka for the first time aranta take jin takai makura da halin mahaifinta ,alokacin zuciyanta ya riga ya karaya she just knew yau din nan ya riga ya mata mummunan illah a rayuwan ta,don ba shakka ya jawo mata asaran dan daman data samu tayi karatu kenan .a tunanin ta koda ace ta bari sai next year to who will pay for her?
"hasbiyallahu wa neemal wakeell Allah ka haskaka zuciyata yanzu ko naaji sanyi.
Cikin kuka mai cin rai ta sadda kanta kasa take cewa ,"
Am so confused yah Allah kana gani na, yau bani da wani dabara ko wayo kuka na kawo maka ka sada ni Alkhairin cikin wannan lamari.
Shikam Yana jinta so emotional tana kan maganan ta da ubangijin ta ,sai yayi kurah ya fice abunsa..
Kuka sosai suhan taci ,daga baya dakanta ta rarrashi kanta ta har ta samu tayi bacci
Sai Da safe Ta fito cikin shirinta tsaf na Riga royal blue da wando golden colour amma light ne sosai na uniform mai dauke sa logon royal restaurant ta gaba.
'nan Ta zura hijabinta dogo har kasa tun na islamiyanta tafito..ganin bakowa tsakar gidan yasa ta daure ta shiga dakin baba nan ma bakowa sai ta kimtsa dakin fes kamar yadda ta saba
Anan ne ma ta samu wani ragowar sauran fanta da bread wanda ta tabbata da kudin ta aka siya ,
Da Ta kammala kimtsa ko ena sai ta dauka da sauran bread din dake kasa a hanun ta samu tayi karin kumallo da shi..
It was 7.20am asibiti tafara zuwa 100 nairah dake jikin ta shi ta riko incase ummah zata bukaci taci wani abun don dama fruits kawai take iya ci sosai
A asibitin ma ba laifi suna samun taimakon abun sawa abakin salati daga wajen mutane haka masu jinya.
Ummah macece mai kawaici da zafin nama Allah ya bata hakuri sosai a rayuwa.
Ita asalin yar yola ce Iyayen ta suka mata aure da baban suhan batare da wani kwakwwaran binciken background dinsa ko halayaen sa ba
A Lokacin shikuma yana ji da kudin aikin sa,sai ya rufe musu ido aka bashi ummahn suhan ya aura.... daga nan ya tafi da ita lagos ya na galla mata azaba ba wanda ya sani.
sannan intayi yunkurin kai kara gida sai ya mata bita da kulle anan shi zai riga ta kiran mahaifin ta ya juya kan magana don abata laifi
Haka rayuwan su yaka sance za'a dake ummanh suhan sannan kuma a hana ta kukah ....karshe ma da yayi retired din suka dawo kaduna da zama anan ma wulakanci yayi yawa sosai sai ta gudu abunta..
amma daga baya mahaifin ta da mahaifiyar ta suka buga kasa suka ce zasu tsine mata in har bata koma gidan baban suhan ba.
Hakayi ummah tayi zaman kunci da bakin ciki... iyayen kuma sam sunki su ma kwantar da hankalin su su ji nata part of storyn bare su gane halin da take ciki,
a kullum wajen su komai a batayi dai dai bane shikuma sai ya samu daman haka sai yana munafurtan su sosai alhalin yana chan yana azabtar da yar su.
Lokaci yanzu ya ja har ta saba "Duk da ma ciwon leaukamia of the blood(blood cancer) ke damun ummah .
But she's still fighting to stay for her only daughter suhan..
Suna mugun son juna da yarta,she's a mother like best friend and role model.
Suhan ta shigo asibiti fuska ba yabo ba fallasa
"Ta ce ena kwanan ku,ya masu jiki,lpya lau alhmdull ....mutanen dakin suka amsa...Allah ya bamu lpya ta karashe fuska ba yabo ba fallasa suka amsa tare da sa mata albarka.
Ena ummah?
Ta tambaye wacce gadon ta ke next da sum.
Kan ta amsa saiga ummah nan tafito daga toilet looking so much better kamar a mafarki.
"bakin ta ya kasa rufuwa... masha Allah ta fada eyes openly bewildered in intense suprise,ba ummah bace ke magana sama sama jiya kamar zata mutu?tace aranta
Ohh i cant believ my eyes suhan ta kasa boye exicetemnt dinta da sauri tazo wajen ummah wanda ke sake murmushin ganin yadda suhan ta birkice da murnan ganin ta a haka.
"Ke dai ba a rabaki da shirme suhane murnan duk na miye haka?.farin ciki na na ganki a haka har abada ummah.da wide smiles ta fada tana duban ta
Ummah Ta dan rungume ta suka dawo kan bed tace ,in don ke ne suhan i promise to ramain like this forever amma kuma ai bamu mukayi kanmu ba Allah ne,kuma duk abunda yayi dai dai ne...
Suhan Tayi nooding in absolute admiration of her humble and sweet mum
Itama kallonta take tana smile ganin ta a uniform din yasa Ta katsewa ,suhan? Har
Kina nufin har kinje makaranta kin biya registraion din ne shine bazaki fada ummahn ki ta tayaki murna ba,
Anan Murmushin kan fuskan suhan ya fara fading tana sadda kanta kasa cos her mum is her weakness bata iya boye mata sirrin zuciyan ta ..tuna abun ya sata jin wani mummunan bakin ciki... tears atated rolling out daga idanun ta kamar dama jira suke...
Hankali tashe ummah ta lumshe ido kusan mintina 5 sannan ta dawo ta shiga rarrahinta , yi shiru yata ....yi shiru abunki basai ma kin fada min ba suhan kiyi shiru..
Kisa aranki zakiyi register in har hakan shine destinyn ki ,Allahul mujib,Allah sami'u kuma Allahu a'alam, ....suhan kam batace komai sai kuka take abunta tana shessheka gaban ummah a hankali kanta a kasa
Ohhh Allah na gode maka...I know ya sake cinye mata kudin tane ne Allah kuma bazai barsa ba. Cikin zuciyan ta take rayawa
Ya bi ya daura miki nauyin hakkin sa kiyi naki kiyi nashi gani anan, duk a dan kafadar ki amma baya gani?,..mmmmh bazan ce komai ba saboda sakayya naga wanda yake ji kuma yake gani.
Haka ummah ta dawo daga duniyan tunani ta rarrashi zuciyan suhan da dadan nasihohi akan ta dauka wannan shine mafi alkahiri mata a rayuwa,saboda a yanzu ko tace ma zata sake taru lokaci ya riga ya kure yau two days ya rage a rufe register.
Suhan tashi kije aiki kinga 8.ya kusa ni na karbi sallamah sai ki same ni a gida.
Ta share hawaye da kyau Tace toh ummah...ki kula da kanki sai na dawo..
Suka mayar ma juna smiles suhan ta nufi royal restaurant.
Thanks💋
*surriem*
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top