35
*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
™/8/ 2018🔞
*🌺SAKAMAKO🌺*
_The pitch blunder_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
@ _IG:Surriem-sule_
*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.*
*Page▶62 st*
Suhan da kyar tayi bacci don kishi amma tayi tunanin kar ta nuna masa ya ga kamar son shi take don haka sai ta qudira da safe za ta cigaba da hidaman ta..
Atho bata jin dadi cos haka kawai abun ke zuwa ranta take sawa maybe hala yana chan jikin wata tana masa irin abunda suke yi da shi tare..she just cant help it bata kaunar ta tuna wata mace ma zata na ji kalar abunda take ji ajikin majeed
Deep inside her heart she wants him to herself a matsayin friend ko matsayin miji ne shine bata sani ba .
Da safe Maid din ta ta shigo tambayar ta ko tana shawa'ar wani kalar breakfast tace ah'a...anan ta tambaya ko majeed ya fito maids tace ah a zarah ce kawai kuma ta tafi
Dadi taji aranta duk dama bata san ena zarahn taje ba Ta sallame maid tare da tsunduma Cikin wani tunanin...nan ta mike ta sake shiga wanka dama riga da skirt din ta ta sa na material gorlden brown mai kyau..
Amma da shike sauran tururin kishin zarah na ranta sai tayi tunanin ta sa kananan kaya itama ko zata janye hankalin sa ...
Damamen jeans ta sa cool blue da farin riga mai kyau amma ya dan zarce hips dinta fari da baki sai tayi rolling da pure black veil
Sosai ta zage tayi kwalliyar ta mai kyau ire iren wanda take gani a videos na make up ta feshe jikin ta da turare juyi ba wanda batayi ba taga haduwar ta ba bata lokaci ta kama hanyar waje..
Sai ta na saukowa a tsanake ita dai tana so ta ji ya zarah keji in tana jan aji da kasaita tun kan ta karasa masu aiki ake zuba mata gaisuwa..
Sometimes bata iya amsawa sai dai tayi smiles..sai ta kira wanda dazo ta zo tace mata ena site din captain yake tayi mata nuni aladabce ...ta kama hanya.
Shikuwa Tunda zarah ta tafi yake jin shi somehow cos yana mugun jin zafin yanayin zaman su...tsoro ne ya soma kama masa zuciya kar ya kasance shikenan babu wanda ya damu da shi da gaskiya a rayuwa sai mahaifiyar shi bayan kuma a ransa yana mugun son a kula da shi a nuna masa soyayya ana kwantar masa da hankali ana lallabashi. ..
Hes only getting the opposite wajen zarah and as for suhan baima san me zaice ba tukunna its a mixed feeling..gashi nan dai da kudi da power amma sam bai da kwanciyar hankali gaba daya kanshi ya daure
Akwance yake kan gado amma half bai kai kan gadon complete ba cikin shirin sa tsaf riga tshirt mai strands din dark green da baki sai wando baki ya juya kansa..
Tun da ta turo kofa Tana tsaye tana lura da yanayin sa sosai jikin ta ya bata ba lpya na she tot ko ma wani abun yake yi baizo mata ba tunda ance zarah ta tafi..
Takun ta yasa shi dagowa kadan she looks stunning sai ya mike ya sauke mata idanun sa baki daya yana binta da kallon in perfect admiration and love...murmushi ta danyi calmly har ta iso ta zauna daf da shi yana binta da ido ta dan sa hannu ta kare face din ta
Don kunya...
a ransa ya gama sallamewa yana sa albarka..ya ja hannun yace to bude mana preety girl rowa babu kyau..ta sauke cikin shagwaba tace aiko sallamata baka amsa ba ai bana maka magana ta juya masa baya cikin wasa....jikin sa a muce yake amma sai yayi murmushi mai sauti ya koma ya kwanta yana kallon bayan ta...sassanyr muryan shi taji yana cewa banji bane preety kiyi hakuri..comon tell me hows ur night? Baki bani lavarin new room dinki ba did u like it?
Ta juyo ta kalle sa ta gyada kai yana dan shafa gefen hips dinta a hankali yace good i missed u...
Yana yi yana lumshe ido ta shiga sunkuyar da kai a hankaki tace i missed you too a kasale yace banji ba ai... zo mana ki gaya min ya jawo ta fada jikin sa kadan....yanayin sa ya soma bata tsoro gaba daya ya sake jikin sa kamar bai da lpya a zahiri abubuwa dayawa ke cin sa rai amma ganin ta hakan ya sa yake so suyi having good time ko zai kawar da tunani....
Daf take da kan fuskan sa ya narka mata idanun sa hannayan ta gaba daya akan chest dinsa...yace tell me ena jin ki i said i missed you
ta dube sa zata fada amma saboda expresiion din dayake bata da face dinshi yasa ta jim kunya sai ta lafe kan kirjin sa tayi shiru... ya dada matsota yace ena jin ki mana prety na oya say it da kyar ta motsa cikin kunnen sa ta ce i missed you too amma jiya ka tafi ka barni ko ai nayi fushi...cikin sakalci tafada so childish..ya dan yi dariya yasan za'ayi hakan amma sai ya kaucar yace am sorry ai kinga tana so ta yi abu ne daga wajen aikin ta akan lokaci so i helped her.. Ba zata tace alhamdullhi acikin ranta she tots ko wani intimatcy ya faru...tuni mood din ta ya dada sauyawa..
Yana lura yace ina dai baki ji haushi ba ta tabe baki cikin jan aji tace ah a...ai ban isa na hanata aikin ta ba ....babu komai...ya dan yi shiru yana shafa ta kadan kadan chan
Yace yawwa preeey girl na tambaye ki? Tace uhmm
Yace to tashi mu gyara zama sai ki gaya min komai kar ki boye min kinji..jin hakan sai da gaban ta ya fadi ta tashi daga jikin sa ta zauna
Hawa gadon yayi sosai ya jingina bayan sa da soft pillows sai ya ce mata ta zo jikin sa ta zauna...ba musu ta shigo tsakankanun kafar sa ya rungumo ta gefen kansa na kan kafadar ta suna sauraran juna...
Yace yaushe zaki koma schl?
Tayi shiru don batayi tsammanin wanna tambayar ba..amma dama har ga Allah tana so sai tace nima ban sani ba..
Yace meyasa ko da ganan kin tsaya kenan kar ki damu bazan takura ki ba ..cikin sanyin murya tace ena so ..dama tunda ummah tace na hakura shiyasa na cire araina
Yay ajiyan zuciya ya dada matsota kadan yace ok yanzu in kika samu dama zaki yi ko?ta gyada kai yace ok me zaki karanta? And whats your plan nan gaba.
Ya bada hankali yana jiran amsar ta..
Tayi shiri chan tace ' ena son na karanta international relations ne asali amma bashi na samu ba a college sa chan..yace good choice..amma idan kika karanta waht next? Don shi nan yake so yaji tace
Zan so na yi practising amma its all a dream don yanzu ena da aure kuma kaga bana zaman kaina nake anan so sai abunda Allah yayi ..
ya sha mamakin maganan nata duk dama yasan yaranta na ciki....yace ok kina so kice bakida zabi tunda kina da aure?..tayi shiru chan tace ena da shi amma kasan dole ne koma meye nake da burin shi a rayuwa sai na weighing dinsa da abun da aure na zai ce tunda dai shine agaba...ummah na ta sha gayan min hakan ai kaima ka sani ta dan turo baki....ya lumshe ido
Yace good..Allah ya taimaka insha Allahu zamuyi maganan schl din in na shirya ko? Cikin murna da jin dadi tace ok...yayi murmushi yace suje suci abinci sai ya gwada mata sairan pary din gidan ...
Cikin hirar su mai dadi suka aikata hakan....
Hakan suke zaman su Kwana biyu sai dai ya fita yaje wajen mum ko wani harkokin sa daga baya in ya dawo sai ya bata time dinsa..sometimes ma bata samun su kebe tare sai dare...
yanzu abun da ya fi damun ta shine yau kwanan su 5 kenan chas amma ko da wasa bai sake taba ta ba ko kiss yanzu baya son suna yi is eida ko ya mata a goshi ko agefen cheek din ta sai itama ta share
Duk ranar da suka fita tukin mota ko zaga gari ko daddare ne sai ta kawo magananan suje wajen mum amma sam ya ki ba da kai har sai da suka cika 1 week a abuja..
Ranar tun safe ya shigo ya same ta ta lafe kamar tana bacci....ya yaye bargon a hankali ya zo daf kamar yadda ya saba ya mata light kiss a goshi hannun sa ta dan rike cikin so da kauna tana lumshe ido a hankali ta soma motsi da su ta bude ta zuba akan nashi..kan yace zaiyi magana tace hey good morning my captain soldier ... Yayi faffadan murmushi yace u look beautiful when u sleep ta dan dago tana kallon sa bata ce komai ba ta kamo face dinsa tare da lotsa yatsan ta a beauty point din sa...tare sukayi murmushi..taso yayi kissing din ta amma sai ya basar yace u know what? Ta girgiza kai yace tashi ki shirya mum is waiting for us tun dazo na gaya nata muna zuwa...da murnan ta mike ta rungume sa ya sauke ta kasa ta shiga wanka ta shirya tsaf.....
Babban motar sa mai kirar hurricane suka shiga ana jansu har gidan ummah a maitama take amma kana ganin wajen kasan ta zaunu ba gidan muna kudi bane....
Suham Ta kasa boye farin cikin ta suna hada ido da mum ta fada jikin ta ta soma kuka a hankali...
Rabon ta da ganin mum a cikin hankalin ta yau wata 6 ...duk dama suna waya kuma mum ita kan ta zo har saudi ta duba ta amma suhan sai yanzu take ganin mum ...
Mum Taji dadi sosai ta kara rungume ta tana sa mata alabrka alokacin tausayin tane ya balbale zuciyan ta ta shiga rarrashin suhan haka kawai tana bata baki...suka shiga daga ciki..
Shikam kallo dama yake binsu da shi sai ya sama makan sa mafaka ya zauna ya kyale su.
Sun kai wani 3hrs a chan sama tunda yaje aka gaisa bai sake ganin su ba..hira mum ta sa ta agaba sunabyi Har yamma lokacin ya zo ya sa ta agaba su tafi abincin da tayi ma mum tuwon shinkafa ne da miyan egusi mai dadin gaske...shi mum ta tarkata mata ta taho da shi amma sam shi baima duba ba don baya cin nigerian dishess mafi akasari..
Tana sane don haka da suka isa gida ta shige room din ta ta kimtsa tayi isha'i ta sake shirin ta tsaf gown ta sa mai siririn hannu mai kyau ta daura turban cap ta fito ta shirya abinci a plate guda ta jera da fresh drink akasa a kan mat din palour yaunko dinning din ma ta fasa zuwa..tana cikin hakan ya fito tare da maida ma juna murmushi ya zauna gaban abincin ...yace what do we have here yau kuma anan za'a ci abinci kenan... cikin murna tace ehhh kuma abinci mai dadi wanda baka taba ci ba..
yace ohh ok wow yana dan murza hannu" dama yunwa nake ji...batace komai ba ta dawo daf da shi Ta zauna tace are you ready yace yess..tace to rufe ido ya gwalo ido yace what...ana cin abinci ido a rufe?
Ta dan shagwabe tace plsss ya tabe baki ya rufe idon sa...tayi musmushi ta bude plates din ta yanko tuwo da miyan yelwatattce ta ce haaaa ya bude baki ta cusa masa aciki ...tace toh bude
Ya ji daban wani iri but abun na da dan dadi sai ya cigaba da taunawa a hankali kamar mai koyo...
Ta shiga washe hakori ta kuma yanko wani ta ce try another one yace nooo ya isah haka me wannan din..tace tuwo ne ka mance da shi ko? amma ai mum tana so tare muka ci dazun..
yace hmmm ai mum dama tana cin abubuwa da yawa ni ba mum bane..tace to ai kaima zaka ci yace noo gal na ma koshi...
ta daure fuska lokaci guda tace zaka ci mana ko bai maka dadi bane..ban iya bako ko amsawa bata bari yayi ba ta dada harde fuska tace don ban iya ba shine zaka ki ci babu komai ta ja gefe ta harde hannu tare da daure fuska...sometimes abun nata mamaki yake bashi yace suhan i cant eat this gaskiya ban saba ba..tace amma ai ena so kaci ni shi kawai na iya.....kullum kai keman cin prawns... italians.. thai.. and so on ni gaskiya ka zanzaaaa ta sa muryan kuka zata fashe masa da shi..ya kamo hannun ta ta fincike cikin bori...ya daure fuska yace toh me kike so nayi miki ne kam nace bana cin wannan ko..ta murda fuskan ta ta sauke kasa kasa kamar kyanwa
Tace toh shikenan i will get urs ena dai bazaka ci wannan ba bari zan kawo maka wanda kake ci...ta mike zata shige ko kallon sa batayi ba ta nufi kitchen din...
Haka kawai yaji wani iri but ya riga ya saba da cin abinci yadda zarah ta saba musu oda kullum sai ya ma mance da irin wayyannan....
Kan ta dawo sai ya jawo abinci da wasa wasa yana taba wa sai abun ya soma shiga har yayi 4 spoons yaji abun ashe ba laifi....tana isowa ta ce to muje chan yanzu za'a kawo maka ...yace na fasa na fara cin wani...da mamaki ta kalle sa taga ashe dagaske yake tuni ta sauya fuska ta zo gaban sa tace da dadi ko?
In kana so sai na maka wanda ya fishi dadi tsaban yadda ta sa shauki tana masa tallar abinci sai da ya sake fuskan sa yayi dariya...yace kawai gwadawa zan yi amma nikam kinsan bana so..tace ok sir..amma ai zaka ci wannan din ko? ya gyada kai sai ta zauna ta wanke hannun ta ta chigaba bashi baki..tsaban yadda take gwada abincin sai da ya soma jin kar ya kare...
Tun daga wannan rana suhan ta soma wayo wajen hana sa cin abinci turawa tana kawo girke girke kala kala na al'ada tana dura masa...
Ba kalar abunda bai sa abakin sa ba sanadiyar haka tare sukan fita neman ingredient banda cime cime da hade haden dadi irin na zamani na musamman wanda ake yin su da flour da yam da irish sosai ya soma sabawa da wasu kamar miyan ridi..zogale..affang eforiro..taushe ..miyan wake ..okro ..dambu kosai dan wake sinasir masa kunu accha sometimes har miyan kuka sai ta dura masa da sauran su sannan ta sa shi yana shan only
Hand made drink da fruits salad sai ya soma gane ma layin..a kitchen wani bin suke karace soyayyar su
Sai gashi yau ana neman
3weeks soyayya karara suka koma nuna ma juna amma sunki su furta...
Har yau ta kasa gane wa meyasa ya dena mata kamar da chan ko yanzu baya sha'awar ta ne?
Abun na damun ta duk iya wasan banza da zai mata baifi yayi kissing dinta tirelessly ya kyale ta ba yanzu a dakin sa yake kwana sai safiya take ganin sa....
She missed him like crazy amma ta kasa sanin yadda zatayi ... tasha maganin gyaran har ta gaji ta bari ga tsinananen sha'awar dake damun ta...
Cikin satin ta soma al'adan ta har ta kammala sai take ga da alaman kamar bai ma sani ba abun ya dada bata mamaki...
bayan tayi wanka ranar da yamma suna wajen mum ...
Mum na da baki so ita kadai ce a room din ta tana zaune abun duniya ya dame ta...
Bata taba tunanin zata sa captain aranta ko da bai taba ba...amma sai gashi tana mugun jin shaukin kasancewa tare da shi kamar ta ta fito fili ta fada ta huta..
Gashi tsaban garin neman mafita ta shiga karance karance a groups take ganin abubuwa yana damun ta...
She wants to feel like she's married amma takasa gane ma kanta ma bare majeed..
Tana zaune cikin tunanin nata ya buga sallama..
Kirjin ta ne ya buga lokaci guda ta kalle sa ta sauke kai kasa...yace preety baki shirya ba yanzu fa zamu tafi gida ya karaso kusa da ita ko zama baiyi ba ta taso ta same shi ...cikin salon kashe murya tace ni ena so na zauna anan ne pls kai ka tafi mana.... bai dau maganan serious ba yace suhan pls dan allah kar ki kawo min wani fitina ki shirya kinji? comon go on now....
Duk dama dagan gan tafadi hakan da Ya juya ya barta anan abun ya sosa mata rai amma sai ta yanke hukuncin bazata shirya din ba
Haka har ya gama bare deden sa ya dawo tana zaune bata ko tashi ba bare ta shirya...
Daya shigo da masifa zai mata amma ganin ta harde face kalar rikici ya sa ya dawo kusa da ita yace yaya ne kam ko sai nazo na shirya ki da kai na..?
Ta budi baki zatayi magana yace bazafa ki zauna anan ba gida zamu tafi.....cikin bori da sanyin jiki ta ta soma shagwaba tana dan bubbuga kafa a kasa tana turo baki bai ma jin me take cewa...
Ya kamo ta don ta mike tsaye amma sam taki sake masa jiki da karfi ya finciko ta tafada jikin sa tuni ta kwanto kai ta rungume sa gam gam but a hankali sai ya lumshe ido...murya kasa kasa yace stop it "preety dare na dada yi fa..ko ajikin ta ta shiga gogar masa kirjiin ta a hankali kamar mai shirin gyara tsayuwar ta ajikin sa ..
sosai take so ta motsa shi yau tana so tasan ko sha'awar ta me ya dena yi da ya ke kin taba jikin ta kamar da chan..she dont even wants to look at him bare yace zaiyi kissing dinta yayi calming din mood din su kamar kullum all she wants now is a deep romance...
Ya naji amma ya riga ya sa aransa zaibi a hankali abunda take tsoro shima
Yanzu shike damun sa cos ya lura yana mugun kaunar ta so wanda babu yaudara ko shakku a ciki..
Ba tace komai ba tana kokarin ture hannun sa dake kokarin dago ta ta daga rigar sa ta tasa hannu ta ciki tana shafowa a hankali...
Tun yana ki har ya hakura saboda don sam ta turje ko magana ta dena amsa mashi...ta shiga murza nipples dinsa playfully kamar bata san tanayi ya ba ya dan matso ta yana sauke nishi a hankali yace preety stop now...ta dube sa a hankali ganin ya dan lumshe ido ta kama rigar sa ta daga yace su. .han. Tace shhhhh keep queit Captain don ma naji wani abu zan cire maka? ya gwalo ido murya kasa kasa yace mene? Tace wait ta daga rigar har kan kirjin sa tana ba da sternum points dinsa close look kamar da gaske ..cikin kula ya ke kallon ta har ta sa bakin ta ta shiga lashewa tana tsotsewa tana ja da harshen ta seducively yadda tasan dole sai yaji..
Cikin shauki Yace ohhhhhhhh preeeety...ya matse ta Tana jin firmness na hannun sa a bayan ta ya rike ta gam yana sake numfashi mai dan sauti...tana kai har ya shiga shafa suman kanta a hankali yace prety wai meyasa ba zamu je gida bane? Ta dago ta maida hannun ta kai tana shafa shi cikin karkar yayyen murya ta ce ni o o anan nake so..ya jawo ta kadan idanun sa sun sauya yana so ta fuskance shi ya samu ya rude ta subar nan amma taki sam sai ta kuma gefen da kunnen sa..tasan yana masa tickle don shi ko magana a kunne daurewa yake bai son ji..ba bata lokaci ta zaro harshen ta ta kama fatan kunnen da shi dan kara ya sake mai hade da dariya yace pls kar kimin prety im beging you ta dan yi dariya bakin ta nakai tace uhm uhm im teaching you control..har ta kashe masa jiki maganan ba da kyar yake fita yana shhhhh assh ohhhh god kamar wani abun suke yi ...amma bata bari ba duk da itama dariyar yake sata da reaction dinsa gaba daya sun mance a dakin mum suke..
Ya shiga shafo ta ta hips dinta a haukace ko da zata ji wani abu ta kyale sa amma ena da kyar ya fincike ta ya jawo lips dinta ya shiga tsotsewa kamar zai koma cikin ta....
Mum bata san da dawowar sa a karo na biyu ba cos ta tafita rakiya...
Hannun sa ne duka suka tallafo face dinta bakin su a harde cikin shaukin kiss kamar zasu hadiyar kansu sai nishi da gaurarayun nunfashin si...
Mum Tana turo Door tayi arba da su full term sun shagala yanzu ne take jin hauwawan nishi da numfashi dake tashi da sauri ta juya har bata san sanda ta sake kofar ya rufu yayi kara ba ..kunya ya sa mum ta bar arean wajen baki daya...
Jin karar rifuwar door yasa Duka suka sake juna suka mai da duban bakin door din sai ya shashantar da wet pitch lips dinsa yace kin gani ko? Ta make kafada tare da shagwabe fuska tace ai kai kafara min.. Murya kasa kasa suke maganan kamar masu shirin guduwa ya ce toh nikam na tafi kyaji ta ke kadai da mum am sure itace....
Kunya ya hanata ma amsa shi a gurguje ta shiga shiri shikam ya fita neman mum dinsa ...
Chan nesa da side dinta ta zauna wani mini palour kallon ta yake yana so ya tabbatar ko ita ce ta sake musu kofar suna hada ido ya sauke kasa yana dan smiles ..a boye ta mayar masa tace ena suhan din yau anan zaku kwana kenan ko ai dare ma yayi ...ya dan sosa keya yace ah a ya kuma cewa ehh a lokaci guda..sai yace ni ban san inda take ba amma yanzu zamu tafi..mum ta tabe baki tayi murmushi a bayyane tace'hmmm ai kam baka sani ba... to Allah ya nuna mana ita..
5 minutes basu kara ba sai ga ta ta fito tana kifi kifi da ido...nan ma mum ta murmusa ta rusuna a ladabce cikin jin kunya tace mum zamu tafi ..
.tace har kin shiya ko yata to Allah ya kiyaye sai da safe Alkah ya miki albarka kinji ki kula da kan ki" ta gyada kai tace ameen toh mum sai da safe a gurguje ta fita..
Shikam Ya kasa tashi cos yafi kowa sanin mum dinshi hes very sure taji kuma taga abunda su kayi mum tace tashi mana ai ta tafita ko har yanzu baka ganta ba... .yace na gan
Ta mum to sai da safe ya mike cikin dauriya ya iso daf zai mata ligh peg wani murmushi ta sake sakewa ganin yadda lips stick din suhan yayi staining din gefe da gefen bakin sa
Ta ce goodnite son...
ya mata sallama ya samu ya fice
Har suka isa gida ba wanda yayi magana
Kowa na dakin sa as usual...
Amma ta kasa samun sukuni Despite waht happen har yanzu tana bukatan jin dumin mijin ta
Shima na chan da kyar yayi bacci don sosai ta dago masa likin dayake kokarin controling kwana biyu
Da sassafe washe gari waje ko haske bai gama yi ba
bayan ta kammala sallah asubahi wanka ta yi ta sauya zuwa nitie ta sa wani daban iya cinyar ta shara shara wanda ta san zai matso nonuwar ta yadda zai yarda sun kunbura ta dan yafa mayafi akai ta nufi dakin sa..
*dedicated to all commenters pls stay connected*
*surriem*
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top