3-4

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*


    ™/8/ 2018🔞
   *🌺SAKAMAKO🌺*
    _The pitch blunder_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

_follow and vote this story....WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
  @ _IG:Surriem-sule_




*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,or copy cats!.*





*Page▶3 -4*




Sai Yayi Murmushi yana kallon face dinta, kallo daya ita kam ta masa ta dauke kai.

Anan Har ta zo ta wuce shi yana binta da ido " wai har yaushe matan nan zata rabu da kele kelen duniya ne?yace a zuciyan sa looking at her well pampered malasian hair irin mai tsadan nan na almost 100+.

Shi dai Yasan zarah bata rasa dogon gashi akanta ba amma daga yau asa brazillian hair gobe ayi  blonde har dying kanta tanayi ita sam bai dame ta ba as long as she willl look fashioned upto date .

Hey babes ,tafada ciiki ciki yayin da take zama kan soft  white couch dinsa idonta stiff akan ipad din Apple dake hannun ta bata ko kiftawa..

Yayi tsuguno gabanta calmy yana duban me take yi Baice uffan ba yasa hannu ya kwace ipad din yayi gefe dashi still fuskan sa dauke da karamin naughty smiles
,ohhhhh wai meye haka ne ta fada a fusace tan mika hannu "kabani abuna baby am on a very important business deal,.. kayan da nayi odering a italy fa nake kallo,.givee me pls leme finish my transactions ta dada bata rai ta mika mai hannu..

Ko ya kula ya mike tsaye  "tare dacewa not now angel yanzu ai lokaci na ne lets keep business aside,""... tabbb taja tsaki toh im not in the mood kawai kabani abuna

,yace naki na baki abun naki, yaushe rabon ki da bani hakki na haba baby girl, u tryn to starve me or what? Da rana ure busy  with stuff na barki now its my time. Zarah Ta dada jan tsaki  batace komai ba Nan ta taso daf jikin sa looking so pissed off zata bangaje shi ta wuce ta fita yayi saurin jawota ta fada jikin sa..

Wani numfashi mai zafi ya sauke mata a wuya saida taji tsigar jikin ta ya tashi, cikin muryan lallashi mai kashe jiki yace angel please kar kimin haka yau din ur boy is horny kiyii agaji mana,

Jinshi kawai take don Itakam abun sam bai damun ta cos hankalin ta yafi tafiya kan harkokin ta na business ,but she knows yadda capt MJ ya manne mata yanzu bazai kyale ta ba sai ta bashi hakkin sa..

Sai Tayi wani mugun murmushi mai dauke da alaman" zaka kuwa yi da nasani" ta juyo a haukace ta manna masa Wani hot and sensual side kiss a  neck nibble dinsa kamar wanda zata zuge masa soul ,ya sake nishi mai karfi yana jin yadda abun ke bin brain dinsa ya dada jawo ta yana smooching dinta so hard itama tana mayar masa ya shiga binta da lock lip kisses a zauce.

Nan suka fada kan gado after caressing,squezing and ol dat loadz of long kisses har yayi nasaran zame short silky nityn ta ya barta naked  a jikin sa ,
Anan ne fa zarah ta soma tada mugun tan ta, juya shi tayi ta baya ta shiga bashi wani irin erotic sexy massage da long oily white diamond nails dinta  na kanti zuka zuka tana chakumo sa passionatlely da karfi tana yakushin sa,
sannan hannun ta daya na cuddling dinsa ta baya tana caccaka masa  jiki da artificial nails din ta son ranta

Shikuma da shike a matse yake he had no choice haka ya bari tagama kwarzana masa jiki kaf sannan ta biya masa bukatun sa...

Koda ya tashi very early around 5: 25pm in the morning gani yayi already bata ma nan a dakin ,sai ya mike ya shiga bathrum kawai don ya kimtsa ya samu yayi sallah ya fito.

It was already 7.15am Zarah ta riga ta gama shirin ta yau kam,
Riga da wando  tasa irin na la'dona, irin wando mai fadin nan fubu amma straight bakake wuluk sai ta sauke straight malaysian hair dinta side by side wanda ya dada bada kim kardashian white colourn ta wani kalar kyau na ban mamaki.

Ko mayafin ta kasa yafawa da kyau don dama chan ganin idon mum din cptMJ yake sa in zata yi irin wannan shiga wani bin sai ta rike veil a hannu wani lokaci kuma tayi rolling  kawai

A hankali Zarah ke saukowa cikin catwalk mai dauke hankali sai dai amma cikin ranta a cunksuhe yake da haushi ganin mum ne a falo da safen tana kallon cctv news.

Sai ta fuske ta cigaba da takun ta tana saukowa she knew mum bata da hayaniya sosai so zata  daure ta gaishe ta.

Mum kam ta dade da maida kallon ta kan zarah,karasowar ta
Da kyar tace 'goodmorning mama inlaw..mum tace  mrning and where did u think ure going dressing like this?

  Boutique!! ta soma duban kanta "ehen me ya same dresiing dina kuma ? .. ta na satan hararan mum..

babu komai mum ta kau da kai ta cigaba ,mrs slay stylish of the century kuna sanin cewa dai da aure akanku kuma Allah zai tambaye ku..

Tsaki ne ya kufce ma zarah cikin jin haushin maganan "tace enough mum wannan preachy preach tales din ya isa haka,my gudness,tayi rolling eyes... im not here to listen to ur old folks ...saboda haka ya isah zanje na sauya dresing, ta juya witout wasting time ta haura sama.

Mum ta girgiza kai tayi murmushi aranta tace Allah ya kyauta.

Capt MJ ya fito tun tuni sai ya kimtsa kansa amma sam ya kasa sa riga gaban mirror.

Tun tuni yayi tsaye ne sai kallon bruises din da zarah ta masa a kirjinsa da artificials nails dinta last nite.

Shi dai yasan ya hanta amma id like zarah bata masan yana yi ba, he will talk amma duk a banza batta sauya abu musamman in ba ra'ayi tayi ba yai ajiyan zuciya
Charaf sai idon sa yakai kan wani short writing pad a manne gefen mirror ya mike hannu ya dauka"gdmrnin mr majeed sharif... im off to work. kawai ta rubuta.

Hmm Sai ya danyi ajiyan zuciya "Shikam ya rasa meyasa Allah ya bashi macen da bata damu dashi ba sam sam
..sumtimes sai yana ganin kamar laifin sa ne.sai ya kawo ko wani abun yake ma zarah unknowngly shiyasa take purnishing dinsa ta wannan hanyar.

But amma wani bin sai yaga yanzu its almost 4yrs now da suka yi aure he just hate to admit that auren su yanzu sam ba soyyaya, in ma akwai to ba' a kulawa shi.

Cikin hakan ya tuna Yau Yana da Important meeting a Abuja so sai ya jawo cool Ash and black combo suit dinsa mai short hand ya suturta kansa da Shi looking sexy and hot as usual.

Kafin nan zarah ta sake dawo wa da wani dressing din fitted gown tasa na wengers ya kame jikin ta sosai ya fito da shape dinta amma sai tayi kokari ta rufe kanta tayi rolling da multi colour veil dan karami .

ba yabo ba fallasa mum tayi smiles altho shes not satisfied da dressing din har yanzu.

Anan ma zarah ta yunkuro zata wuce " uhm uhm mrs i hope ena da breakfast a gidan cos im so hungry.mum tafada sounding very serious

Ohhh god ta juyah tana twisting ido, "mum u knew it well tun bayau ba bana dafa miki abinci,.why dont you just ask me to call the cook in aika na kike so kiyi ..cikin yatsine murya kasa kasa tace shegen fitina kawai yaushe na taba bata abinci magulmaciya kawai..

Kau da kai mum tayi kamar bata ji ba..since dama anyi maganan ne don kar taji but she heard her well...daga nan bata sake tankawa ba ta maida hankalin ta kan tv,sai zarah ta sha jinin jikin ta
Uhmm mum me zaki ci toh,?

" sinasir da kunun gyada mai madara",witout saying a word zarah ta fice itama tayi hanyar wajen ma'aikata

"danna bell tayi masu girki suka fito su kusan hudu da uniform red and white finafor da white aphron.. tsaban she don't even care abt wani harkan girki a gidan bata ma san me suka iya dafawa ba bare wanda basu iyawa itadai tasan kalar wanda take ci..

"Good morning madam kowa ke jerawa a ladabce ita kuma tana binsu da wulakantaccun kallo na kaskanci da kyama ...
Tace ""ehhhheheh ya isah pls enouugh save this greetings  to ur ancesstors.
Acikin ku Wa ya yake dafa sinasir da kunun gyada  mai madara?

Sukayi shiru cos cikin su yawanci continental
Dishes suka iya basu iya nigerian dishess sosai ba don dama ba aci a gidan often.

Ta daka musu tsawa tace ena magana are u all stupid?
Babban cikin su tace "na iya madam ayi mana afuwa.

Iskancin banza kazamai kawai, a hatsale take duban su ,ai kunsan wanda zata na cin abincin ku not me,.. neva,and you" ta nuna wanda ta amsa ki yi sauri ki hada ki kai ciki.are we clear now

Sun kasa tankawa Tsaban tsoron yadda ta bude musu wuta sai nodding head su keyi atare kowa na sum Sum suna sunkuyar da kai..Sai ta ja tsaki ta bar su wajen ta kama hanyar boutique.

nan kitchen Da kyar masu aiki suka kammala hadawa da shike ma kawai amsawa sukayi don kar tasa ayi firing dinsu ko ta musu wani abun amma harga Allah basu iya ba.

Mai wayon cikin su wato memuh ,ita ta basu shawaran suyi browsing a net tunda gidan akwai free wireless ko ta ena ga system.

Dama kuma dukan su da qualifications dinsu na girki suka zo aiki gidan so thy're kind of literate.


Cpt mj lokacin har ya fito ya sauko kasa Yana zaune daf mum dinsa dake kallon sa cikin so da kauna suna hiran su gwanin sha'awa ...cos she can't get enough of her little boy
Musamman da ma bai taba saba umarnin ta ba no matter what inta fada ya zauna ..shiyasa itama take daga masa kafa akan rashin kunyar da zarah keyi agidan.

Don tunda ta lura yana sonta sosai she neva complained abt her bitterly alho shikansa yasan basu shiri tsakanin su

and mum duk da mugayen halayen da zarahn ke mata a gidan sumtimes she just kept mute just to make him happy in abun ya ishe ta ne take tsayarwa.

A gabansa aka kawo kwabbaben sinasir da kunun gyada mai madara idan ba don akwai kayan hadi agidan kamar abun banza da ba mai iya ma abincin kallo na biyu bare yace zaici.

Whats this mum?Ya yatsine yana dan daga wa da hannu..

Bata amsa shi ba sai ta salleme masu aikin din taga har wani shure shuren tsoro suke ganin sa awajen .

,dats my breakfast i gues zarah ta sa aka min cos i asked of it...
Ok yace,.cos shikam baisan meye wannan din ba bare yasan ko mai kyau ne ko marar kyau amma dai yaji sanyi aransa da mum tace zarah tasa akayo mata cos he knows she dont care..

Mum ta soma cin abincin da kyar tana daurewa Allah Allah take ya tashi kar ta cigaba da ci ta taro makanta wani ciwon ciki cos its taste bad and disguisting,kuma tasani sarai in tayi complain allura zai iya tono garma kuma batta son bacin ransa.

Looking at his mum calmly tanacii yayi relaxing  back din sa
Nan ba da dadewa ba ya lula duniyar tunani a ranshi yace 'lemme go and see my baby gal, ko bye ta min naji dadi kafin natafi

Da haka ya mike tare da manna ma mum kiss a kuncinta ta sa masa albarka sannan ya kama hanyar stay classy boutique.

Anan kuma zarah lokacin ta gama zayyana ma faeza suleiman kawarta labarin ta kaf yadda sukayi da capt majeed a gado jiya
She tot wani abun burgewa ne don har ta saba yanzu komai sai ta gaya ma faiza labarin sex life dinta musamman  in sukayi harka to ranan ba'a magana

..unfurtunately for her bata sani ba kullum labarin wannan sex and romance na sirrin aurenta da cpt Mj da take budewa ya mugun jefa kawarta faeza Shiga wani mummunan halin sha'awar capt majeed.

Itama Da biyu take dada zulma zarah tana bata details cos she's already day dreaming about cpt MJ making up everything on her mind.

Wani shewa suka buga suka tafa dai dai budewar kofan office din capt MJ ne ya shigo.

What a suprise baby, cewar zarah  tana dada juyi comfortably akan special leathered rolling chair din ta.wani yarrrrr faiza keji ajinin jikin ta musamman da cpt mJ ya sake wata sassanyar smile gashi daddadar Gamshin turaren sa na buso ramin hancin ta kamar ta tashi ta haukace a jikin sa haka take ji.

Atlast She can't control the feeling bayan sun gaisa sai kawai tace musu excuse me tayi waje ta basu wajem

Ya karosa daf face din zarah ita kam  kallon sa takeyi amma sam she din't even care to get up barr ta je jikin sa
.... looking at her closely
Sai ya dada susutar da fuskan sa so noughty and titty wanda yasa ta shagala kallon dimples dinsa dake lotsawa duk da ma bai murmusa ba..

She moved uncomfortably zata matsa baya ji tayi ya riko habanta da hannun sa ya dago sama sannan ya sadda kai ya bata wani hot french kiss mai dumi..5 minutes tana juya harshen sa cikin nata tana jin dadin abun amma sai tayi saurin katse shi da cewa ""ohhh baby kabari mana enought pls zaka dada goge min lippie na..tana yi tana dada duban bakin ta kan screen din computer taga ko jan bakin  ya tabu.

Yay murmushi cikin sanyin Murya mai dadi yace" zarah kenan...last nite was amazing... ohhh thanks for the bruises ,mrs u were rough and hard auchhhh ya dan yarfa hannu sigar tsokana,..nan ma ya dan ja cheeks dinta softly"hey...duk da haka naji dadin tender cudles din, well,and i really enjoyed the sex, nan ma ya kashe mata ido in sexy low tone tare da cewa i just love u passionately zarah' ni zan tafi abuja..

Ta kalle sa ,still Bata amsa ba sai ma Takune fuska da tayi kamar She was deeply not impressed da romantic scene din nasa.
"" good for u.Allah ya dawo da kai lpya

Yayi murmushi yace ameen...
Any oda thing ya tambaye ta,don a ranshi yaso ace ta gaya masa wani abun da zaisa ya ji dadi amma sai tayi shiru
Ta ma dada daure fuska..zaii sake matsowa kusa taja kadan tace baby ka tashi haka mana aiki nake yi fa,nan office ne c'mon just goooo ta fada cikin rigima da shagwaba tana dan tura shi.

Faizah dake waje ta kasa tafiya manne da kofa take tana sauke numfashi don kaf maganan da sukeyi a kunnen ta akayi shi she just cant deny it, wani irin mugun shawa'ar capt MJ take ji yanzun kamar zata ci babu.

Yayi murumshi yace not a even a good bye kiss zarah...haba ba.b.y
Bata ma bari ya kare maganan ba ta masa light kiss gefen kuncin sa a gurguje ,ok bye..tasa annoying fake smiles tana binsa da ido
Ya sa kai ya fice abunsa.
..

'Hunmmmm ta sauke ajiyan zuciya"tace ohh thank god ma da katafi Allah tura keya,toh Allah ya sa kayi sati achan, i just hate irin wannan haukar soyyayar in fa tani ne a kashe soyyaya a duniya who bloody care? my fashion world is enough for me tayi kwafa ta zauna ta cigaba da aikin ta hankali kwance ...






Thanks as u vote💋





*surriem*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top