29
*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
™/8/ 2018🔞
*🌺SAKAMAKO🌺*
_The pitch blunder_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
@ _IG:Surriem-sule_
*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.*
*Page▶-54 continued*
Duk dama suman kan ummah ya gama sheding amma a lokacin in ka kalle ta bazaka taba sanin macen dake last stage din ta na cancer bane..
Cikin kwanakin har ta dan sauya dan damuwar dake sauya mata kama duk ya washe Hankali kwance take zaune akan chair angama bata maganin ta tana shirin Tambayar bata ga danta ba har ana neman 8 saura ko lpya.?
...tana zaune dai ko abinci bata ce aka wo ba tana sa ido jim kadan ta sinkayo muryan sa yace salma alaikum..ta amsa tare da dan lekowa jikin suhan har bari yake data ji muryan ummah..
Suna shigowa sarari ummah tayi murmushin farin ciki ta dan gudun ta ta karaso ta fada jikin ummah farin ciki ya lullube ta tana dan dariya..
shikuwa ya karaso a ladabce yayi zaman sa gefen ta ya shiga gaida ta...ta amsa da farar ar ta tana dan tapping bayan suhan da tuni ta shiga rero mata kuka...
tace tayi maka kiriniya sai da ta zo nan ko?kai.... amma abunda gobe ma zamu dawo Ta shi min toh ai gani nan kin ganni ..
suhan ta ki sam ta dago kai ta lafe kan cinyar ummah... fuska ba yabo ba fallasa yace ummah fatan kinsha magani ko? kinci abinci? Ya shiga dube dube...tace ah ah ..ai ban ganka bane ya sa na ce su dakata tukunna bai kula ba ya mike dakan shi ya shiga wajen hada abinci aka sa masa yadda ake bata as usual ya taho da shi..
kafin nan suhan ta mike ta kalli ummah tace alhamdullhi ummah kar kiji farin cikin da naji dana ganki hakan gaskiya nan sun iya jinya Allah ya saka musu da Alkhairi..ummah dai bata ce komai ba tana binta da kallon tausayi ta lura suhan na bala'ian kaunar ta sumtyms ranar mutuwan ta kawai take ji ma yarta she dont know what will hapen randa akace ma suhan ta mutu...
duk dama tana jinta garau amma sosai take ganin bazata wani dade a duniya ba..
Ummah tace baki amsa ni ba ke kike sa ya kawo ki nan ko? Suhan Bana fa son abunda kike yi meyasa bazaki na kwantar da hankalin ki bane?..tayi shiru chan tace ummah na san zaki ce haka amma wallhy bani nace zan zo ba shi ya sa aka kawo ni jiya..Allah ki tambaye shi ummah ba karya nake miki ba ta sunkuyar da kai gwanin tausayi
..ummah tace hmmm to ai shikenan..
sai ga majeed da tray na abinci mai aiki na biye da shi...gaban ummah ya sauke a ladabce kamar yadda ya saba tace nagode Allah ya maka albarka..yaya banga naka ba kar kace min yau ba anan zaki karya ba...abun ya ba suhan mamaki tace what? Yaushe ummah da majeed suka developing mother and son love this is just 2 weeks da haduwar su...
cike da jin kunya yace ' ai tunda nasa ki lattin karya wa sai kin fara ci kafin na ci..dan karamin murmushi ummah tayi tace ah a kam to zauna nan ena zuwa...ya zauna ba musu ta tashi ta basu waje suhan na bin ummah da ido tamkar mafarki haka take jin kanta Wai yau ita ce haka?ga umman ta garau kamar ba ita ba cikin farin ciki ..Ta juyo ta kalle sa hankalin sa na kan wayar sa bai ma san me take yi ba...
Haka kawai taji ya dan burge ta ta zuba masa ido tana wasu tunanin da ita kanta bata iya maimaita su ba. Ashe yana da mutunci ? Ai ban san har yana da tausayin da zai iya taimaka ma wani har haka ba..he's really generous ta cigaba da kallon sa tana raya wa aransa..
Gani yayi ana jere akan dinning da sauri ya mike ya kara so. Yace ummah dan Allah kar ki yi aikin komai ai da kince na miki zan yi.. har cikin ransa yake fada... tace zauna nan bana son musu ya sauke ajiyan zuciya ba musun ya zauna.. Ta kalli suhan tace ke fa?nan ne ta dan dawo senses dinta cos ta dade da shanya baki tana mamakin unforseen relationship na ummahn ta da majeed in no time..
Sum sum ta kara so tana binsu da kallo dukan su..ummah ta shiga serving anan ma da kyar ya barta cikin annashuwa da jin dadi suka fara cin abinci duka tana dan jansa da hira...
Suhan sai ta dawo kamar bare a a tsakanin su...cikin hirar su ummah ke bashi labarin yadda jiya ta kasance mata a waje
...sai yaji da ma ya bitan ne cos he was glad it was fun for her shikan sa yaji dadi da ta nuna jin dadin ta..
Suhan tace tab di jam cikin ranta..ta cigaba da cin abincin ta baki shiru
..ummah tana mugun jin kunyar sa har cikin ranta wani abun tana so taki amma hakan kawai take ji is high time ta biya ma kowa bukatan sa musamman na alkahiri da wanda zai sa su farin ciki for once kafin ta mutu...
Shiyasa ta danne duk wani kawaici da kunya ta sake da majeed kamar yadda yake so tayi masa...
Bayan sun kammala cin abinci ne suka fito suka zauna nan bakin wani garden ummah na kan chinesse mat suhan na gefen ta shima hakan..
Cikin hikima da dattako ta shiga musu nasiha kusan abunda ta fada masa tun farko shi ta sake maimaita musu duka..ta kuma nuna masa har cikin zuciyan ta shima dan ta ne kuma tana alfahari da dan da ya san darajar mahaifiyar sa..
Nasihan ya shige su sosai musamman ma suhan dake jin zafin kuskuren data yi abaya ta dada bada hakuri tare da ma ummah alkwarin bazara sake ba...tana so ta bashi hakuri amma nauyi da kunya ya hanata shikam babu ruwan sa ya amshi laifin sa sannan ya ce zai gyara har da ma ummah alkwarin zai kawo mata zarah har gida su gaisa...
Ummah taji dadi sosai ya sa masa albarka..tace to ya kamata najee na huta gobe ne zamu koma gida ko..yayi saurin karban maganan yace eh..ummah ta amsa tare da musu sallama ta basu waje..
Ya so ace ya gaya mata ya sauya musu gida amma sai yayi wani tunani sai ya fasa...
Shiru ne ya dan ratsa wajen ..tana faman kulle kullen yadaa zata ce masa
Abu biyu...na farko tana so ta bashi hakuri kamar yadda ya sauke na shi ua bata na biyu tana so tayi masa godiya yadda ya kula da mahaifiyar ta ..amma sai ta rasa confidence din yin haka..
ko ajikin sa don shi dama bai kawo tunanin don ita zai ma ummah wani abu...yayi ne a matsayin hakan ya dace yayi.
Haka suka cinye ranar gaba daya da shike ummah na nan da zai fita sai ya barta taje chan tare sa ita suka zauna..
Cikin hirar su Ummah" na lura da ita sosai ta gane suhan din ta ta sauya amma sai bata ce komai..
sai wajen bayan magrib ya dawo duk iya dabara yayi mata don su tafi chan site dinsa amma taki har ya hakura da shike ya san zata so ta zauna da ummah sai bai sake takura wa sun je site dinsa tare ba ya kyale ta ya musu sai da safe
Duk ummah na lura don ita bata so hakan ba gani take kamar suhan ke kawo matsala fiye da majeed so a daren ma sai da tayi mata nasiha mai tattare da fada..for the first time ummah ta gaya mata cewa"suhan idan baki nitsu kin kama auren ki da kyau ba zaki sha wahala na lura yaron nan sai yadda kike so yake miki ko? Ni ban ma yadda ba ke kika sa ya kawo ki nan ba..toh ahir din ki kar kice zaki yi wasa da daman yin biyyaya ma mijin ki..maza kime zaki basu in babu respect ke ba komai bace..da ma ace ke kadai ce sai kiyi haukar ki amma kinga akwai wata kuma ba sarar ki bace zata koya miki hankali in kika ce ke uwar rashin wayo ce bana son shashanci kina ji na ko?....
ta fahimci ummahn sarai sai ta noke tayi shiru fuskan ta kamar wacce zata fashe ta amsa da cewa toh ummah naji...bata kara cewa uffan ba tayi kwanciyar ta
Washe gari da safe suhan bata tashi ba har ya zo ya fada ummah lokacin tafiyar su....tun a lokacin masu aikin su suka packaging kayan ta da komai wanda zasu tafi dashi.. ..
9.50 na safe ya fito cikin shirin sa tsaf yayi kyau sosai duk dama suite ne still ya sa..
Haushi ke damun ummah she tot ko suhan zata nuna alaman taje ta duba sa da safe koma taje gaishe sa amma bata ko motsa ba itama ummahn sai tayi mata shiru bata tanka ba..
Haka ya zo nan ma da kyar ta sauke nauyin da take ji ta ce masa ena kwana" ba yabo ba fallasa ya amsa..suka kamo hanyar aiport in few hours sai ga su a nigeria...
Motoci biyu ne daya na shi ne sai wanda ya dauko ummah da suhan daga nan aka kaisu straight sabon gidan su...
Duk sun sha mamaki amma basu kawo wani abun aran su ba..
Aka bude gate sukayi parking gaisuwa aka shiga jero masa yana saukowa yaje ya tallafo ummah yace mata su shiga ciki murmushi kawai tamai amma sam bata fahimci komai ba har suka isa ciki..
tsaban tsoro anty jamil sai ta kasa saukowa ta tare su... ganin yadda ummah ta dawo ras abun ya sata kuka mai dauke da farin ciki don tun daga windown ta achan sama take hango su.
Suhan na binsu sum sum tana kalle kalle har cikin ranta taji sha'awar gidan don ya amsa sunan sa..
Akan kujera na first palour ya ajiye ta kirjin sa na bugawa amma sai yayi na maza ya daure" ummah ta dan kalle uneasness dake tattare sa shi tace ya dai? Ko hanya babu kyau ne nan kuma ena ne haka dana.?.
cikin wani yanayi idon sa suka sauya don bai son ace ummah tayi rejecting offer sa so lokaci guda ya dawo kalar tausayi.
cikin nitsuwa da sanyin murya yace" ummah gidan ki ne nan anan zaki zauna..sai yayi shiru ya kalle ta a nitse..ta budi baki cikin mamaki zatayi magana ya dada susutar da fuska yana facing dinta " yace in har kin amince ni da ne wajen ki zaki zauna anan don zanyi farin ciki matuka.. kiyi hakuri ummah dan Allah kar kice ah a
... ba don ni ba don Allah kar kice min ah a...ya maimaita..
wasu hawayen ne suka soma sauko mata bazata ta dube sa ya bada hankalin sa ya marairaice sosai....
suhan kasa zama tayi tana binsa da ido cikin mamaki" ummah tace ah' a bazan iya karba abdl majeed kayi hakuri kaji? Ta kau da kai tana share hawayen ta ..
bai amsa ba ya sunkuyar da kan sa baice uffan ba na dan lokaci...
Shiru ne ya dan ratsa wajen chan yayi gathering courage ya dago ya kalle ta da murmushin dole ...har muryan sa na rawa yace shikenan ummah amma zan bari duk lokacin da kike so naki ne ni zan koma...ya tashi zai fice a sanyaye
tausayin sane ya ci karfin ta "but how can she accept all this bayan jinyar da yayi mata da duk kulawar da ya bata yanzu har sai kuma ta karbi wannan katoton kyautar gidan? Har yanzu zuciyan ta bai samu maslaha akan hakan ba..
amma zuciyan ta ya riga ya aminta da nagartan majeed sosai ko one step bai kara ba ta ce" majeed?
A ladabce ya juyo ya amsa ta mike tsaye ta same sa...kallon sa kawai tayi tare da masa addua a zuciyan ta..tace bana so na ga wani da irin wannan fuska bare kuma dana mai son farin ciki na...
tayi murmushi tace "na amince zan zauna amma kar ka sake min haka kaji? Ai wahalar tayi yawa.....
tare da lumshe ido ya sake murmushi mai dadi ya ce" alhamdullhi Ummah nagode....
kiyi hakuri ban sanar dake ba tun farko nayi hakan ne don ena ga kamar zan iya zaba ma ummah na abunda ya fi dacewa da ita... wannan kuma ai babu wani wahala ummah na kar ki damu in bai miki ba ma sai mu sauya...yadda yayi maganan ta san yana cikin farin ciki ..
tayi faffadan murmushi tace albarka ta zai bika har karshen rayuwar ka "yace ameen ummah ki huta an jima zanzo da kaina na gwada miki ko ena...
nan ne anty jamila ta soma saukowa don zuciyan nata yaki barin ta ta zauna ciki....
Suka rungume juna da ummah ta yi mata ya jiki?
Ummah ta sha mamakin ganin ta amma sai ta fuske ...
Zai tafi sai yace suhan ta zauna da su tunda dama kafin nan ta tambaye sa zata zauna da anty jamila ta taya ta kimtsa gidan.
he wanted them to have their time alone su ukun su..
Suhan ta sha mamaki gani take kamar ba shi bane wani daban ne ba mijin ta majeed ba...
Har suka kare maganan su In shock take kallon sa..shikam ko ajikin sa don tun da ya sanar zai barta ta kwana anan yayi ma su ummah sallamah ya fice..
1 minutes bata kara ba tabi bayan sa..duka sai suka dauke ido kamar ba su ganta ba.
ummah ta shiga scolding anty jamila...
Daga fitar sa yaji takun ta a bayan sa da shike da hanzari take tahowa waya yake yi sai ya katse dai dai kan step na sauka daga main part din gida ta tare sa...
Idon ta sun ciko amma bata sauke hawaye ba ta zo daf da shi...yace inche lapyar ki ko ..tace meyasa kake min haka in don nine kake ma ummah na haka to bana so... ni bance ka taimaka min ba i cant do this on my own why must you help us meye ruwan ka da ummah na?
Ni ka dauke abubuwan ka mu bamu so kuma ba zamu zauna nan din ba... cikin wani irin confused kukan masifa ta karashe jikin ta ya soma karkarwa cikin karfin hali
kallo ya bita da shi tukun..he knows whats wrong with her gani take yana so ne ya yaudare mahaifiyar ta da kudin sa cos har yanzu ita suhan bata aminta da shi ba kuma bata san shi ba..
wani bin tasan ba hakan ba amma she cant say... even if she do she is not feeling it yet bata san wani layi daya zata dauka a zuciyan ta game da shi ba..
yanzu komai na damun ta musamman data ga ya maida hankalin sa kan mahaifiyar ta fiye da yadda tayi zato He seems different from before personalityn sa ya soma daure mata kai
Asali shi waye ne?..kwata kwata sai taji ma bata san shi ba...
kallon ta yake har yanzu
Hankali kwance ya ce"
Hey calm down..masifan meye haka?
Cikin kukan tace babu ruwan ka ni dai kazo ka dauke kayan ka ba mu so....da gaske take amma all he can see is a different girl.. zuciyan ta is weak ba abunda take so ta furta bake nan ke fitowa abakin ta hankalin sa sai ya koma kan yadda take shagwabewa tana motsa bakin ta cikin sakalci don son yaji bakin ta yace " kema ai babu ruwan ki make nake yi ne? so just stay out of this kuma naji umman ki ne amma bazan karba ba din....ta kuma cewa" ai imma kudin jinyar ka ne zan iya biyan ka ko ce maka akayi na kasa? Ni dai ka fita a rayuwan mama na ba ni ce matar ka ba waii ena ruwan ka da family na ne ta cigaba da takuraraen kuka har tana jan hanci..... .
murmushi yayi a boye ya kai hannun sa zai kamo ta cikin masifa ta fauce..sai ya shiga tsokanan ta da wayo yasan in bai mata hakan ba bazata fitar da asalin abunda ke ranta ba...
yace zaki biya ni? Zaki je kina aiki wani waje kenan ko ...ohhhh ai kuwa sai na koma na gaya mata zaki sake Mata karya tunda kin fara cewa zaki maida min kudi na...ta harare sa bazata tace eh din ai akwai hanyoyi dayawa ba sai wannan ba...yace ohhh na gaya mata kenan zaki sake sa kawar ki karban kudin wani da sunan ki ko..ta dada fashewa da kuka tace babu ruwan ka..yace akwai mana ai ummahn kawai na sani ni baruwa na dake kuma ba ma ke nayi ba...tace so what ai ummah na ne ba na ka na yace tawa ce..ta kuma daka tsalle tace umh uhm ba taka bace abun har ya dawo masa abun wasa ita kam tsakani da Allah ta zage tana zuba masa kukan sakalci da shagwaba saibda wahalar da ita daga karshe yace ' fine nima na dawo da ita nawa abu mai sauki idan baki yarda ba u can go and ask...
ke sai kije chan kiyi naki daban amma kar ki takura min idan zan kula da ita ...ko kinga ni na takura miki ne? I wont stop you kiyi duk abunda zaki mata ya fada jokingly yana duban ta
Tayi masa shiru ta cigaba da kukan ta..din ta lura ya maida ta abun wasa ko daukar maganan serious baiyi ba bayan ita har ranta take jin zafi shes feeling complicated komai ya dena kawo mata wuta..ta rasa tunanin me zata yi guda daya...
Bata hankara ba taji ya kamo hannun ta tana so ta fincike cikin fushi suka hada ido" wani kalar kallo ya bita da shi saida taji gangar jikin ta ya sace sai tayi sanyi a jikin sa tana kan bulbulan hawaye....baice uffan ba ya rungume ta sigar rarrashi da kamar baza tayi respondin ba amma daga baya sai ta dan lafe ta kama sa..sun kai minti 20 a hakan ta shiga sauke ajiyan zuciya tana jan shesheka kadan kadan..
gefen kunnen ta ya dawo da maganar sa..yace"kiyi hakuri suhan kinji karki na cewa haka i think theres nothing wrong in being human kema fa da kike kula da mumy na bance ki daina ba ko ba haka bane..? Tayi masa shiru..yace i know you dont want this marriage amma kinga ai ba zamu guje ma responsiblities din ubangijin mu ba?
Ta dan yi yunkurin ja daga jikin sa" yana rike da ita ta kalle sa...har muryan ta ya soma dishewa tace ai mum dama haka take da kirkin ta tun da kuma ta kula dani sosai shiyasa nake kula da ita... abun sai ya bashi dariya wato nikuma yanzu ne na soma kirkin ko? Ya raya aransa ..ta budi baki zata sake magana yace ainima ummah ta kua dani ko baki sani bane? Ita ta koya min kirki kinga ai dole na zama danta besides hakki na ne na kula da duk abunda ya shafe ki ba don wani abu ba pls kisa wannan a ranki ...
ta lumshe ido tayi shiru chan kasar makokorin ta tace masa toh nagode thank you" i aprreciate. ...
ko karasa wa batayi ba ya dago face din ta ya saita da nashi tuni taji saukar hot tonque dinsa akan wet lips din ta cikin shauki yayi kissing din ta 10 minutes suna juya bakin juna sun lumshe ido..
tana dawowa hayyacin ta ta dan ture sa ba musu ya ja wani kiss din Ya daura mata a goshi ya sa hannu ya share mata hawayen ta...yace take care ya juya ya tafi abunsa...
Dum ta tsaya tana binsa da ido har ya bar gidan yaune ta soma jin wani abu na daban game dashi a ranta na musamman sai taji yana burge ta
....amma sai tayi kokari ta kaucar ta koma ciki
Lokacin ummah suna an muhawaran su da anty jamila..anan umma ke fahimtar da su irin nauyin majeed data ke ji amma sam shi yaki suyi relationship din surukan taka. ...
ta nuna musu cewa shine mutum na farko na daban wanda ya so ta lokaci guda da zuciyan sa ta fahimci hakan...
amma ba don ta san zata mutu ta barsu ba da abun Daban ne tsakanin su" wannan ne lokacin ta data ba wa kowa bata son ta bata ma wani rai ko ta tafi ta bar wani gap bata cike sa ba '
If not zata san yadda zatayi ta saukake masa wani dawainiyar ko gudun yau da gobe ..
Haka suka cigaba da rayuwan su washe gari ya zo ya wuni ya kuma komawa da suhan gida..
Anan ma Kwata kwata ya sauya mata don ko yana bukatar ta baiya mata kamar da cikin hikima da shauki yake cimma burin sa a hankali ta soma developing feelings masa amma ita da zuciyan ta kawai suka sani..
Kwana ki na tafiya da shike a sati yakan nemi zarah bai fi twice ba yau take cika 1 month rabon ta da gidan.....
Yana kwance sai ta kira sa suka gaisa ...cos yanzun yadda yake mata ya sa bata samu daman shan cikin sa taji ko ya kore suhan ba...kuma tana ganin kamar zubda aji ne ta fto fili ta tambaye sa ya suke ciki? ta sanar da shi su official dinsu din su zasu je aikin hajji.. soo bazai yuwa ta dawo akan lokacin da sukayi ba maybe sai karshen shekara...
duk dama bai son jin haka don abun da yayi gudun sa kenan tun farko ya siya mata boutique they can neva have time together gashi kuma ya soma gani tun kan a fara....
yace ok Allah ya kaimu... bai kara cewa uffan ba har ta karashe surutun ta....
bata ji dadin hakan cos ta dauka zai yi korafi ko ma ya nuna yana misising din jikin ta kamar yadda ya saba fada amma shiru sai ta katse wayar tare da masa sai da safe.....
da jimamin abun yayi bacci deep inside him yana son matar sa zarah amma he cant say it now abubuwan ta ya soma cin karfin sa sai yana jin ya gaji...
Rayuwar sa ya sake yanayi da su ummah tun suna nokewa har suka sake dashi...
ko suhan ma yanzu ta soma bashi fuska ayi hira sama sama don every wekend yakan Kaita shi kuma duk lokacin da yake so zaije...
Shakuwa ce na ban mamaki shi da ummah...
ana dab za'a soma aikin hajji ya sanar da ita har da ita wannan karon saida tayi hawaye don murna a hakan ma don hankalin ta yadada kwanciya anty jamila ma hya biya mata zata je sunyi matukar farin ciki.....
Suhan ta rasa me zata gaya masa...a hankali ya soma shiga zuciyan ta abunda yake damun ta shine har yau bata ga wani abu da zai sa tayi daubting dinsa ba duk iya bincike don ta ga asalin nufin sa sai da tayi ta hakura...
Lokacin tafiya saura sati sai da aka soma training kafin ya sanar da suhan ita ma za taje....tayi masa godiya har kunya abun ya soma bata...
Lami lapya akayi aikin hajji tare da shi da familyn suhan..
this is the 3 month bayan treatment din ummah...
Sai dai tunda suka isa chan suhan ta lura kamar hankalin sa dan tashe ne....
ranar tana wanka taji yana waya kaf ta ji mai yace da mum din aa amma ta fahimci ashe mum tayi karamin rashin lpya ne amma bai gaya ma kowa ba
..its seems like yadda yake son mum dinsa haka take son ummahn ta don sosai yake nunawa akan face dinsa if shes not alright ...
don haka da safe ta sace jiki ta kira mum da wayar sa suka gaisa ta mata ya ciki bai ma sani ba
....mum ta kwantar mata da hankali da cewa ai ba serious bane ta samu sauki kafin taji relieve...
Zaman su suke su na dada fahimtar rayuwar juna A boye..their hrt is now full of unsaid things amma sun kasa furta ma juna komai...
Ana yau ne rana na karshe da gama aikin hajji...
Ranar jumuah ta fado arfa..cikin sallahr azahar Allah ya dauke ran ummah acikin masallaci...
Wata balarabiya ce ta soma fahimtar hakan
Aka kira attention din officials aka tracing din Majeed aka sanar da shi
suhan na chan da anty jamila basu sani ba da ikon Allah bata ji komai a ranta ba ko irin buguwar zuciyan na babu...
Ya zo kan gawar ummah...
hawaye kawai ya iya saukewa na tashin hankali da zafin rashi da kuma tausayi amma haka kawai yake ji mata dadi acikin ransa ....
Babban damuwar sa yanzu yadda zai sanar da suhan ummah ta rasu..
Ba bata lokaci aka shiga kimtsa ta bisa tsarin da addini ya tanadar.....
Da kyar yayi calming kansa ya nemo su baki daya.....
Nasiha ya fara mata ya mata tuni da niiman dake tattare da wannan rana anty jamila kam tuni ta soma dagowa wasu zafafan hawaye ne suka biyo kuncin ta....
Da kyar ya iya snar da su ummah ta rasu yanzu za ayi mata sallah akaita makwancin ta.....
Suhan sai ta nemi kuka ta rasa gashi dama azumi ne ke bakin ta take wani azababbem zazzAbi ya rufe ta ta ciki..
amma haka ta daure ta je kan gawar ummah ....
Yana tare da ita yana dan rarrasshin ta amma haka ta cije tana binta da wani irin kallon mai dauke da shock ...
sai da aka zo daukar ta za ayi mata sallah ta fashe da kuka mai razani ajikin sa ta kankame sa tana rawan dari ...
Da kyar ya samu a kayi sallahr da shi...aka kai ummah taci
Albarkacin dumbin musulmai da suka hallara daga kasahe daban daban na duniya....
A daddafe suhan ta kammala aikin ta succesfully tare da jarfin gwiwar da yake bata akan tayi ma ummah addua...
washe gari tunda aka gama komai bata sake sanin ena hankalin ta yake ba...
Zazzabi ta shiga yi mai zafi kamar wanda zata bi bayan ummahn ....
Sometimes har suma take yi..
kusan wani kwan 5 suka yi anan saudi arabia a hotel suhan bata gane ganta ba...
Har lokacin tafiya yayi da kyar anty jamila ta dawo nigeria ta barsu..
Ya cigaba da kula da ita har suka cika sati abun da ya so ya fara fin karfiin sa sai da ya sa addua yana neman taimakon Allah ko da suhan zata dawo dai dai gaba daya sai ta canza ta dawo shiru sosai gashi bata cin komai...
sai ya gwammanci dama kuka tayi mai tsanani da bazata sha wahakal kamar yanzu ba he knows that shock din mutuwar ummahn ne har yanzu bai sake ta ba..
Sorry for the typing errors
*Share and share your views*.
*surriem*
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top