28

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*


    ™/8/ 2018🔞
   *🌺SAKAMAKO🌺*
    _The pitch blunder_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
  @ _IG:Surriem-sule_

*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.*



*Page▶53*


Tunda ta fita Sauri take kamar wacce zata tashi sama so tana isowa bakin asibitin ta kuma danna kira ma anty jamila...

yayi ringing ba a dauka ba hankalin ta sai ya dada tashi gashi bata san ma ta ena zata shiga ba bare tayi tambaya..
don kuwa tunda aka haife ta bata taba shiga irin  wannan asibitin ba.

15 misd cols still ba dauka ba ta yanke huknci kawai ta shige ciki ko ma yaya ne..

Cikin sa'a ta yi tambaya sai aka hada ta da receptioniost ann ma iya kwatance tayi amma ba wanda ya gane sabida ummah a excutive ward aka kwantar da ita bata sani ba..
ita kadai ce ana bata kulawa na musamman..

Chan ta gaji ta koma gefe...Dube dube take har idonnun ta sun kawo ruwa"suhan? Taji an fada da sauri ta juya....anty jamila ne ke tahowa  sai doc da captain...ta bisu da kallo suna hada ido ta dan sauke kai kasa...ya tabe baki bai kula ba shikam ya cigaba da magana da doc har ta karaso a dame tace "anty ya jikin ummah? Pls Ki kaini na ganta  ....wai da gaske sai an fitar da ita wani waje kafin ta bude ido?

Anty ta dan jawo hannun ta batare da ta amsa ba suka shige dakin ummah sai da ta kare ma wajen kallo tamkar ba asibiti ba

...ta juyo ummah ne a kwance shiru kamar mai bacci... wani murmushi mai hade da hawaye ta sauke ta zo daf da ita ta zauna" ta kai minti 10 tana dan shafa gefen fuskan ta gwanin tausayi cikin sanyin murya ta shiga cewa ummah na kiyi hakuri nasan na bata miki rai wallhy bazan kara ba.  ..ena son ki ummah bana son ki tafi ki barni kinji ummah na..? A hakali ta soma kuka

Anty ta dan dafa ta cikin jimami tace insha Allahu zata warke suhan addua kawai zaki na mata kinji.

tace "toh tana dan tare hawayen ta da suke kin tsayawa..cikin haka sai ga wasu nurses sun kai su uku instead of normal white uniform sai aka hada musu da wani jacket mai kyau sky blue alaman da su za'aje...

A ladabce nurse tace madam ..zamu shirya ta pls excuse us ..ba musu suka ja gefe...suna kallo nurse suka dago ummah aka sauya mata kaya zuwa normal gown na asibiti dark green ba bata lokaci suka hada duk wani abunda doctors din emergency plane din ke bukata akan wheel bed suka soma yunkurin turo ummah waje...

kuka suhan ta dada fashewa da shi nai razani wanda ya tsorata su duka anty tace..wai meye hakan ne kuma suhan? ta kamo ta tana mata fada a raunane..

ta shiga karkarawa tana cewa shikenan ummah na zata tafi ta barni anty dan Allah kice su bar min ummah na nikam ...cikin rudadaen kuka take fada..

Sosai hankalin anty ya tashi cos tasan suhan ta na tunanin kar atafi da ummah ne aje a dawo babu ita gashi kuma tana fushi da ita

..a hankali ta kamo ta cikin rarrashi tace haba suhan..addu'an da zakiyi mata kenan babu sai kuma kuka? Ki sa a ranki zata warke mana dan Allah ki dena kukan nan haka...sukam nurses suna shiru duk dama sun tausaya.

ana fita da ummah waje ta biyo bayan su a sanyaye tana kuka kamar ance mata rabuwar su kenan na har abada..
anty ma na binta amma bata kuma ce mata komai ba sai da suka isa filin da za'a sa ummah a plane..

Majeed Tun daga fitowar sa da doc ya hango ta kukan kawai take tana tahowa har tana shessheka ...sai ya dawo ya same nurse din ya dada basu izinin su wuce da ummah da sauri kar su bata mai lokaci.

tana ganin haka ta
  karaso a gaggauce zata bi su hannu daya ya sa ya kamo ta ya dawo da ita baya"a rude ta ce dan Allah kar ka raba ni da ummah na ena so na kula da ita ne...pls na roke ka ka kyale ni " ta cigaba da kukan a hankali... kallo ya bita da shi gaba daya tausayin ta yake ji shiyasa baice komi ba

Anty jamila na gefe tana binsu da ido..

Sai ta kuma maimaita masa maganam nan ne yace wai waya ce zai raba ki da umman ki?
ta cigaba da kuka yace toh kiyi shiru  ki saurare ni ya dan jawo ta daf da shibcikin rarrrashi yace..kina son umman ki ko? Ta gyada kai a hankali yace toh meyasa baki so ta samu lpya baki san asibiti za' a kaita ba ke din yaushe kika iya aikin asibiti da zaki ce abar miki ita?

tayi shiru chan tace toh zata warke kenan ko? Yace insha Allahu... u need to hope for that ba wai kina kuka ba..

tace to nima zan bisu na gani... yace no.ki zauna kinga wannan emergency ne ba space din daukar wani mutum..uhm?

Ta dan kara fashewa da kuka batace komai ba..ya riko hannun ta by then an gama komai

Ya juya da ita zuwa wajen anty jamila fuska ba yabo ba fallasa yace"
ki zauna anan tare da antyn ki call me if u need anything ok?
Ya juya zai tafi batare da ya jira amsar ta ba...kuka mai sauti ta dada fashewa da shi wanda ya sa shali kasa samun sukuni
iita dai anty bata ce uffan ba don ta san abu kadan ke fitar da suhan hankalin ta.
not so eva tasan yadda suhan ta sa ummahn ta arai sosai babu dama ..

this time da ya juyo amma anty jamila yake kallo" yace dan Allah ki kula da ita babu lokaci..
tace ka tafi abun ka kar kadamu Allah dai ya tsare yace ameen ya kara da gaba..

Tare da shi suka bar kasan nigeria zuwa chan yamen..

Already doc carrene ya gama shirin sa don layin appointment wata 6 ke kansa na mutane masu bukatan irin wannan taimakon daga kasashe daban daban....but luckily enough kudi ba abunda bai iya sawa acikin kwana daya kacal ya amsa bukatan captain so tun kafin su iso aka shirya komai na jinyar ummah...

Tun daga wajen anty ke rarrashin suhan da kyar tayi shiru..cikin kukan nata harda masifa tace..ai da sai ya barni naje shi ya zauna karya yayi min yace ba wajen da zan zauna nabi ummah na.."

anty tace ai gwara ma da yayi miki karyan madallah... suhan ashe bazaki sa ma zuciyan ki ruwan sanyi ki nitsu ba..ko so kike kema ki kwanta rashin lpya?

Tayi shiru ga fuskan gaba daya ya haura ...suna tare har ta dan samu tayi wanka sallah ta ci abinci
Chan kusan dare hankalin ta ya kuma tashi tana so taji motsin su...ya ake ciki achan..

Anty ne ta fito daga daki kamar an tsakure ta tace anty ya kira ki ne? Ya jikin ummahn?

Anty ta kalle ta ta girgiza kai tace ni ban sani ba ...suhan zan fa saba miki idan kika kuma daga min hankali da daddaren nan kin taba ganin yadda aka taba yin aiki lokaci guda ne?..toh nima jira nake ya kira ni tukun..

tayi shiru ta sauke kanta kasa..
Chan ta dago tace Allah ya sa ummah na ta warke..anty tace ameen kinga ma ya ya kamata muje ki tafi gidan ki dare kar ya miki anan..

cikin marairace wa tace haba anty kamar ya fa na tafi ?tace suhan kina gani ai muka rabu da mijin ki bai baki izinin zama a nan ba wallhy na ji kunyar abunda muka aikata gaskiya bana kuma saki aikata irin wannan kuskuren ki tashi kawai ki tafi gidan ki.in yaso inya kira sai ki nemi izinin sa ki dawo mu zauna anan din..

suhan baki a wangale take kallon Anty amma da shike taga seriousnes akan face dinta sai kawai ta sabi hijabin ta tace to ni na tafi...

Har bakin hanya tayi mata rakiya tare da dan mata fada akan daga hankali data keyi suka rabu...

Duk iya dauriya suhan tana yi amma da kyar sai da ta yi hawaye sosai kafin ta samu tayi bacci mai nauyi...

Shikam yana chan yana shirye shiryen sa na zama jinyar ummah 3 days operation za'a mata..
Acikin Kwanaki ukun sau daya ya kira suhan ya sanar da ita meke faruwa a chan..

duk dama hankalin ta ya kwanta amma har yanzu tana jin ena ma ace tana chan tare da ummahn ta ana kula da ita tare..

Yau ne ranar da ake shirin ganin sakamakon aikin ummah hour biyu kacal ya rage daga lokacin da doc carrene ya bayar so yana gamawa ya koma germany

..duk abunda ummah take bukata na kula da sauran jinya ya gaya ma majeed da kansa don shi wani irin mutum ne da tsaban gwarewar sa yana da tabbacin cewa in har yayi aikin to yayi kyau in baiyi ba to kwana ne ya kare..

Bayan tafiyar doc Gaba daya majeed sai ya kasa zama shi kadai ne sai securities din sa daga waje.

Haka kawai yake jin ummah a ransa saboda kullum acikin sa kansa a matsayin suhan yake in mum dinsa ne hakan ya zaiyi?

It was 10.ooam dai dai nurse ta fito daga room din ta same shi" he dint talk amma sai ya mata kallon yana jin ta...tace masa u can come in now sir shes about to talk..
a hanzarce ya mike tare da sake wani irin murmushi bazata yace Alhamdullhi...

Yana shiga ya same ta farfado kam amma bata bude ido ..a kujeran dake fuskan tar ta ya zauna gashi rest room din yaji kwalliyar flowers evrything is red and white  sai sanyi mai dadi dake ratsa ko ena...

ya zauna daf yana lura da motsin nata magana take amma ba ya jin me take cewa...hannun sa ya sa kadan ya taba canula tare da cewa sannu ummah ya jikin Ya kike ji yanzu?..shiru ne ya biyo baya daga bisani ta soma bude idanun ta a hankali minti 3 ta dauka tana kallon sa wanda ya sa shi dan sauke kai kasa don kunya...tace jiki na da sauki kana lpya ko?...ena kuma yata suhan ko bata zo bane don na mata fada?

...anan ya dan daburce ya rasa yadda zai mata bayani....cikin dauriya ya dago ya dube ta da kyau" yace ummah suhan ai tana gida ne kuma mun dan mata nisa ammah zan kira ta kuyi magana tayi murmushi tace ok ..
ba bata lokaci ya dau wayar zai kira sai kuma tace ah a bari kawai ba yanzu ba..

Ya mayar ya ajiye yayi shiru...ummah ta dan dago ta kalle sa tace ya sunan ka..a nitse yace" abdl majeed
..tace ohh  Allah sarki kaine mijin suhan dina ko kayi hakuri ban taba ganin ka ba ne shiyasa na tambaye ka don na tabbatar yaya maman ka?

A kunyace Yace lpyan ta lau ...yaji wani iri don yana daya daga cikin kuskuren sa da yayi he dindt even care to know her family ace har mum din wife dinsa bata san sa ba?...ya daure dai yace " mum dina ta kira lokacin baki tashi ba ta na so ku gaisa ..ummah tace ba komai ai nagode sosai idan muka koma gida zan neme ta" ena likitan ne ena so na tambaye sa..
yace ai likita ya koma kasar sa amma yayi min bayanin komai ..anan ya shiga gaya mata komai da ya faru da duk wani abunda ta tambaya

Ta sha mamaki sosai don sai yanzu ma take gane cewa ma ashe bata nigeria..
dan siririn hawayen ta ta goge tace Allah ya maka albarka na gode sosai kaji..

nan ma da kyar ya iya amsawa cos he is still unease zuciyan sa har buguwa yake
....sam bai jin dai dai a ransa amma he dint know if this is the right time yayi magana da ummah don harga Allah yana so ya bata hakuri he feels guilty for over looking his responsiblities ko don ma ba ciwon ba amma ya kamata ya san familyn matar sa tunda ya riga aure ta..

Cikin haka sai ga kira a wayar sa ya daga yaga suhan ce" sai ya ce ummah suhan ke kira ko na baki ita? Tace ah a bana so nayi magana yanzu..sai ya katse wayar ya taro hankalin sa waje guda kan ya sake magana ummah tace' tayi min laifi ena so ta san da haka ne...magana tayi kamar da kanta kawai take yi..ya marairace cikin ladabi da sanyin murya yace kiyi hakuri ummah dan Allah kar ki yi fushi da ita laifi na ne bana ta ba

..ummah ta dan kalle sa tace ah a,ai kai ban san ka ba sai ranar daka zo amma ita  fa ? sam ba hakan na raine ta ba suhan ta bani mamaki...

ya dada gyara zaman sa yace haka ne ummah na san baki san ni ba... amma ai nine baban abun kunyar da na kasa zuwa na duba ki tun farko  sai ranar din...
ena ga duk abunda suhan tayi kuskure na ne kawai bana wani ba .... ko wani da burin sa ya faranta ma iyayen sa musamman mahafiyar sa shiyasa tayi hakan..

a gida na hankalin ta ne bai kwanta ba kuma nima banja ta ajiki na nuna mata muhimmancin zaman mu ba...
amma don Allah kiyi hakuri  zan gyara duk ni na fara sata aikata miki halayen da bata yi miki da chan kiyi min hukunci kar ki daura mata laifi na...he feels free when he talks out

Ummah ta na jinsa shiru yayi tsuru tsuru gaban ta kansa a kasa ta gama karanta sa tsaf  ..chan tayi murmushi tace" babu komai ai ku yara ne yanzu kuka soma gina rayuwar ku na zaman aure... bazamu gaji da gyara muku ba in ta baci..
ni dai na yadda da dattako da karamci irin na mahaifiyar ka shiyasa ban daga hankali na ba..amma zanso ace kaima ka biye sawun ta kar ku bi na so zuciyan ku kuna bata lahiran ku tun yanzu..
ni bana bukatar sanin matsalan gidan ku
Mahaifiyar ka bata boye min komai ba tun farko game da auren ku.

Nasan bazai yuwu ta nike lokaci guda ba dama shi aure  zaman hakuri ne ma masoya  bare ace ku da baku samu fahimtar juna ba.?

.da nima naso na ba yata abunda take so amma  sai na yi tawassali da wani abu...tunda har an hada an kulla  na yarda cewa"idan auren nan naku Alkhairi ne zaku zauna ba sai mun saku ba haka ma idan sharri ne zaku rabu babu kuma abunda zamu iya yi....

bayan ni babu wani na daban a duniya wanda ya dauke yata kamar nasa  sai mahaifiyar ka...
ko ba don haka ba kaima da ne a waje na shiyasa ina so na baka shawara kamar yadda uwa zata ba danta "kuyi adalci ma kanku ku zauna cikin amana da juna"ku dauka farin cikin iyayen ku ne hakan kai na miji ne aljannar ka bai kasan kafar kowa sai na ta..

in duniya kuma  zaku duba ni misali ne muku kai da ita ka dubi duniyan nan ba komai bane illah miraji its fake it an illusion..
..wata rana babu mu duka

qaddarah ce ya sa zaku zamto ma'aurata imani  ne kuma yadda da qaddaran ubangiji....sai dai muce Allah ya kara mana imani

Ni ba wani laifi tsaka ni na da kai na yafe maka kaji Allah ya baku ikon gyara kuskuren ku.

Abun duniya ya dame sa hankalin sa ya tashinDan siririn tears dinsa ya share cikin dauriya ya dago tare da cewa ameen ummah nagode sosai..
Ni dai ena rokon ki alfarma daya please ki bani dama nima ko sau daya ne na kula dake ba a matsayin komai ba sai dai matsayin danki kamar wanda kika haifa dan allah kar kice ah a..ya dago gwanin tausayi yana duban ta....

Ganin yanayin sa ya sa ta danyi murmushi ko zai dan sake ransa talura ya daga hankalin sa sosai..she can easily tell that hes soft hearted and kind..
Ummah
Tace toh ai shikenan kar ka daga hankali babu komai a waje na kaima Allah ya baka wanda zai kula dakai haka wata rana "
wani dadi yaji aransa take ya ce ameen .. Tace
Toh ka kira mini ita na ji nata kiran.

Yadda ta fada ya gane manufan ta sai ya dan yi karamin murmushi
ba bata lokaci ya danna kira ma suhan kamar wacce take standby ko jin ringing din baiyi ba ya sinkayo muryan ta.
"Ena kwana ta soma cewa but he can feel the eagenerss to ask cikin voice din ta ..yace lpya ga ummahn ki tana so tayi miki magana...bai jira ta fada wani abun ba ya mika ma ummah wayar ya fita "

Kuka ta dan soma yi a hankali ...ummah naji  ta ce suhan?cikin kuka ta amsa tace naamm ummah na kin warke ko ummah kiyi hakuri  dan Allah bana kara miki karya dan Allah ki yafe min..murmushi kawai ummahn tayi tace ya wuce suhan nasan ba halin ki bane..bazaki zo ki gaishe ni bane?..cikin hikima tace "wannann din shi waye kike turo sa ranar nayi kamar na ganshi a gida kuma sai gashi anan asibiti..

ta dan goge hawayen ta tace umm dama shine captain majeed din ..m.i...ji.na
cikin kame kame ta karashe..
Dama ranar dana fito ne shine ya biyo ni ya zo ya samu baki da lpyaa sai ya kawo ki asibiti...
amma jirgin bazai yi na biyo ku ba yace shi zai zo ya zauna dake a wata kasa inda kuke yanzu..

umma ta tabe baki tace ohhhh yanzu wannan shine mijin naki..ta gyada kai kamar tana gaban ta..ummah tayi shiruu chan tace yanzu baki ji kunya ba? sam bana so na dago maganan nan ne saboda lpyata yafi min komai muhimmanci yanzu tunda naga kamar har yanzu bansa yata akan hanyar da zan iya samun kwanciyar hankali ba koda bana duniya....

Cikin wani shakurarren kuka tace ah a ummah wallhy kin sani kuskure nayi kuma bazan kara ba..shima ai yayi min fada wallahy bana kara bata miki rai kiyi hakuri..

Ummah tayi shiru chan tace " ohon miki dai ni dai daga yau ido kawai zan sa miki nagani da kai na...tayi shiru tana tare hawayen ta..ummah tace  ki buga ma jamila ki gaya mata na samu sauki amma insha Allah nan da  sati biyu zamu dawo za'a an aduba ni anan ..

Wani dumm kirjin ta ya buga har nan da sati biyu?taso tayi korafi amma sai ta hadiye maganan kawai Baki na rawa tace toh Allah ya baki lpya ummah zan gaya mata..

Daga nan Suka katse wayar...

Haka rayuwan su ta kasance a kasar yamen shi yake kula da ita inta so ta sha iska ya kan sata a wheel ya zaga da ita suna hira sama sama

da shike waje ne na larabawa samun duk wani abincin da aka tanadar ma rashin lpyar ummah baya musu wahala..

A hankali fahimtar juna ya ke shiga tsakanin ummah da majeed shi ya ke mata komai jo kadan baison ta motsa...

Sosai ya burge ta musamman inda yayi kokarin kauda maganan abunda suka aikata na kuskure musamman ma part din suhan a wajen mahaifiyar sa don mum ita kadai ce bata san meke faruwa ba har yanzu..

ita dai mum in ta kira tana shan mamaki yanzu majeed ya sake kamar yadda ta san shi da chan ta taushin hali tausayi da nagarta...

this is a day she have been praying for taga an samu fahimtar juna tsakanin su baki daya..

Suhan kuwa sosai take jin shaukin ganin mahaifiyar ta..
umma bata da waya so dole sai ta kira majeed kafin ta samu ganawa da ummah

Sosai take shan wahalan yin haka domin zuciyar ta buguwa yake aduk lokacin da ya kasance sai sunyi magana da shi ko wani rana..
shi kuwa sai ya daure ya fita hanyar ta in magana bai shafe ummah ba baya son daga kai sosai so yake duk abunda zai faru yanzu kar ya kasance ya sake takura ta bare ta je ga aikata wani abu makamancin wanda suka so su aikata akan ummah.

Ana saura 1 week su dawo suka bar asibiti ummah ta soma takawa da kanta

a wani shakikiyar estate tsaddadiya suka zauna kowa da site dinsa
..amma kullum yana nan yana kula da duk wani abun da za'ayi mata baiya tafiya har sai ta kwanta bacci..kullum sai ta sa masa albarka..

On the 3th day cikin dare yana kammala wanka kenan zai kwanta yaji karar wayar sa" time ya soma dubawa yaga dare ne fa sosai...not withstandin sai ya dauka tare da sallaama" dan shiru ne ya biyo baya daga bisani tace barka da warhaka.. abun ya dan bashi dariya amma sai ya fuske yace yawwa dai lpya dai ko naga kin kira by this time indai ummah ne tana bacci yanzu karfe 1dare ne anan..

Ta dan zaro ido cos a lokacin 10 da wani abu ne..tace ah a ba umma nake nema ba dama ena so na tambaye ka ne..ya gyara kwanciyar sa yace ok yau kiran nawa ne kenan? Toh ena jinki...

tayi shiru" chan tace ummm dama ena so ne naje wajen anty jamila gobe  ko zaka bari na dan zauna da ita kafin nan ku dawo da ummah ena so na taya ta kimtsa wajen ne...ta karashe cikin daburcewa tana faman kame kame..

Yace ah'a..ki bari kawai zan sa ayi hakan ba sai kinje ba gaskiya bana son fitan nan..

wani irin dissapointment ne ya bayyana kan fuskar ta amma batace komai ba tukun ..yace kin min shiru?idon ta take suka ciko cikin sanyin murya Tace toh shikenan naji sai da safe..
yayi murmushi ya katse wayar sa..

Sai yanzu ya  kawo tunanin abunda ke faruwa baya so suhan taje taga ya sauya musu gida ta dago masa sabon bori don ko ummahn ma bai sanar da ita ba anty jamila ce kawai ta sani duk dama da kyar ya shawo kanta itama..

Gidan a gra ne four feet floor storey building a jerin layin dayafi ko wanni gida security da kyaun tsari 480millon ya siya da komai dake ciki aka sa mata masu aiki gudu uku da mai gadi da security armed forces biyu da mota babban prado da benz bakake

anty jamila ce kadai a gidan babu abunda babu  komai kuma an yi shi ne yadda ummah zata so don hakan ne ma wata rana yake jan ta da hira sumtimes har ya fahimci choices din ta.

ita dai anty jamila tana dar dar cos bata san ya zasu dauki abun ba dama da ya suka rabu..
amma wani lokacin ta kan daga ido ta kalli sama tace wannan al'amarin ubangiji ne rana daya Allah ke baka wanda zai share maka hawaye...
yau ena yaya ibrahim ya zo yaga albarkan yar da ya haifa gashi suna cikin sa yanzu babu shi

Washe gari da sassafe suhan na bacci taji ringing ta na dagawa bai jira amsa gaisuwan ta ba yace" bacci ko? toh maza ki shirya da sauri za'a kaiki ki karba ma ma ummah wani abu  cikin gigi tace toh " yace yanzu fa zaki shirya na gaya miki..tace.to toh naji..ya katse wayar sa.

A gurguje ta shiga wanka ta shirya tsaf ba wani make up akan fuskan ta riga da skirt ta sa na kanti da shike har yanzu basu yi wani kayan atamfa sosai ba ta dauro hijabin ta pitch dogo har kasa...
ko 10 min bata yi ba aka aiko mota na jiran ta a waje..
daban take jin kanta with all the security and formalities hatta  mota da zata shiga yau ba ita ta bude ba..

motoci uku suka sa nata a tsakiya har zuwa airpot

...kanta adan daure amma ba halin tambaya gashi ta kasa kiran layin sa kawai sai ta cigaba da bin oders in not less than 5 minutes wata very friendly and cute air hostess ta zo ta mata jagora har wajen jirgin mijin ta she just zero her mind and enter bata damu ba..

taga har aka tada jirgi ita kadai ce  sai security da mai kai kawo tana entatening dinta da abinci da drinks..few hours ya kawo ta kasar yamen...
.

A nigeria Bata taba zuwa ko nan da abuja ba amma sai gata a wani kasa na daban ba karya saida tayi kalle kalle

masha Allah waje ne ba kamar na mu ba...cadilac ce ta zo ta dauke ta zuwa estate inda su majeed suke..

Kafin nan Tun safe yaje ya gaida ummah suka yi hirar su na da da uwa as usual ya turje mata sam sai taje market a cewar sa ai mama mama suna son zuwa kasuwa itama kawai taje tayi siyayyr tafiya... tun ummah naki har ta saduda don shikam bai damu  da surkun taka dake tsakaanin su ba yanzu yafi so shima ya zama one of the important ppl in her life dan zaman su tare sosai ya karu da ita don ya samu nitsuwa sosai a zuciyan sa ta wajen hikiman ta da nasihohin ta....

Yasan kuma bazata sake jiki ba enda shi ne zasu je sai ya hada ta da nasu aikin nata da security suka je shoping mall ya riga ya tsara musu yadda zasu mata siyayya tsaf..

Shi kadai ne a gidan lokacin da suhan ta shigo so a part dinsa motar ta sauke ta...

ta sha mamakin komai amma tana daga ido a di dai bakin kofa suka hada ido da shi sanye yake da white shirt yar cikin suite dinsa da bakar wando yana waya

...sai ta karaso cikin azaman ta tana kaiwa kusa da shi ya kamo hannun ta suka shige ciki....
ta so ta gane da anty jamila yayi waya amma sai ya katse wayar  tare da sauke kasallalun eyes dinsa akan ta ji take har zufa na keto mata

..uncormfortably ta dan ja tace dama nan za akawo ni kace min aika zan karba..shine za kasa naji tsoro toh ena ummah na?...ya tabe baki yace na cinye ta baki iya gaisuwa bako..

ba bata lokaci ta shashantar da fuskan ta cikin salon rikici ta ce ena kwana..?ya gwalo ido bayan duba agogo yaga its almost 5 na yamma yace ince lpyar ki
Ko sai na kai ki asibiti an duba ki?..ta dada shashancewa tace ai kai kace na gaishe ka

yace ohhhh and this is morning right ..ta sunkuyar da kai  undeneath her breath tace ai da safe ka kira ni yazun karfe nawa ne.. ni ummah na nake so na gani ...
ya ce to sai ki gantan ai ni na tafi ..kaiwa nan ya kama hanyar shiga bedroom dinsa da shike dama su biyu ne a wajen bata ji nauyin biyo bayan sa ba...

ta samu yana kan cire button din rigar sa Ta mirror ya dan daga mata gira alaman yaya?
Ta rasa meyasa wani bin bata jin tsoron sa ta karaso cikin sanyin jiki tana kwabe fuska yana kallon ta ta madubi bai motsa ba tace"toh meyasa ka kawo ni nan tunda bazaka nuna min ummah na ba?
Ta fada a sakalce kamar zatayi masa kuka.

ya juyo ya fuskance ta yace dama ai bance miki ita zan nuna miki ba so just be quiet kinci abinci?

Ta gyada kai alaman eh yace good to muje kiyi wanka ...ta make kafada tare da cewa ah ' a ni nayi wanka....yace to ni banyi ba kuma ke zaki min tunda dama ba gaishe ni kikayi ba

ta budi baki cikin mamaki tace ahhhhhh...m.yace shhh quiet kika min taurin kai baza fa kiga ummahn ki ba..tayi masa shiru don tagama dago shi so yake ya dan latsa ta yake wani wayo

Har ya kammala undresiing kansa tana tsaye ya dauro towel saman kugun sa koda ya zo kusa da ita sai da ta maida boyayaye numfashi structuren sa razana ta yake it just 12 days yayi amma sai taga kamar ya dan kara fadin kirji ya dada haske ya sa hannu ya yayumu hijabin tun daga kasa ya cire mata shi da sauri ta dago suka hada ido bakin ta ne ya rufe din tsoro...

a lokacin wani irin kallo yake bin ta da shi yace na karasa miki ko zakiyi da kanki? Cikin shagwaba tace ai ni bance zanyi wanka ba kai ne zakayi kuma fa kace bazaka sake takura min ba...dan shiru yayi yana duban yadda kirjin ta ke bugu yace shine bazaki taimaka min ba na gaji ne fa ?

Murya chan kasa tace toh shikenan ammma ai ba sai na cire nawa kayan ba' ya dan harare ta yace ah a kam zaki cire mana ai zaki jike  kuma bana son hakan..
kema ki sa towel kawai kaiwa nan ya nufi toilet ya barta wajen..

Ba yadda ta iya saida ta sullebe kayan jikin ta ya rage daga ita sai bra da pants sai ta daura light orange towel akai ta shigo ta same sa..

Har ya hada ruwa ya shiga bathtube fuskan sa kawai take gani...tun daga shigowar ta ya kure ta da ido sum sum ta kara so gaban sa hannun ta ta soma wankewa sannan ta zo dab baki ta zauna zata soma masa wankan....
hannun ta ya kamo cikin ruwan cikin wani irin yanayi sai da ta laumshe ido yace ya baki cire sauran ba ko zaki iya ba ne kan tace zata yi controling kanta ta amsa sai ya jawo ta ta fantsama cikin Ruwar ta same shi tana faman goge kunfar da ya fachalu mata ya sa hannu zare towal din ya balle bra din yayi gefe da su"tana cikin firgicin share kumfa tace dan Allah kar ka min ni bana so" gashi ta rufe ido gam tana rawan dari yace wankan ne baki so ko me? Tayi masa shiru yace..Nifa so nake ki huta kafin Anjima muje wajen ummanh ki amma in kika tsaya bata lokaci shikenan dama ni bance za miki wani abu ba...

batace komai ba amma
Da kyar ta iya bude idon ta kalle sa gefe kadan ya matsa mata ta sa kafar ta kanta na dayan gefen na fuskan tar sa dakan shi ya tsame pants din dake saura ajikin ta..

foam din ya cigaba da cikawa suna shiru har ya kai saman kirjin su gaba daya yanayin ko wannen su ya sauya musamman ma ita cos thy look absolutely hot together

chan data ga bazata iya ba ta soma yunkurin zata fice ya jawo ta ta fado kan kirjin sa wani shocking ya ziyarce zu duka

...a hankali ta sauya fuska kalar kuka ya dago haban ta a gaggauce ya shiga kissing dinta...

tun tanayi ana jin sautin har aka dena ji ita kanta bata san ta sake masa jiki ba ya shiga razana ta da romances masu zafi sannu a hankali ya gama yin sanyi da ita cikin dauriya ya daureye su ya dago abunsa suka taho daki da tana so tana ki haka suka biya ma juna bukatan su sosai yayi reliving mata strees shima hankalin sa ya kwanta...

Ranar Da kyar ya kyale ta suka samu sallahr isha da magrib ta samu ta ci abinci dan karamin bacci ta samu tayi kafin chan dare  ya kuma lalumar ta
Ta sha ta a hanun sa  kafin suka yi Bacci finally a gajiye sai washe gari da safe da suka tashi sai suka kimtsa bayan sun gama komai an neman 8 saura

Sannan ya sa ta sauya zuwa dogon  riga abaya suka fito yana gaba tana bayan sa har sashen ummah.








Comment and share❤💯


*surriem*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top