11.12
DonT forget to VOTE pls💋❤
™/8/ 2018🔞
*🌺SAKAMAKO🌺*
_The pitch blunder_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
@ _IG:Surriem-sule_
*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.*
*Page▶11-12*
Cikin daren wajen karfe 3 saura jikin ummah ya sake tashi don haka da safe suhan ta dau excuse wajen aiki ta kaiita asibiti.
Ko zubby ma ranar data xo achan ta same ta,
Ranar Hankalin su gaba daya ya tashi ko tunanin taba kudin alhj ma ba suyi ba... cos thy know thy might still need some for ummah don sosai ciwon ya tashi da zafin sa.
"Ko da alhji yaje shagon madam bola yana complain akan abunda su suhan sukayi masa bata saurare shi ba sai ma ta tsige shi tas tas dama bayarbiya ce kowa kuma yasan masifan ta
Dadin karawa ba wanda yataba zuwa yace mata ga wani mummunan hali suhan ta taba aikata masa .
'Alhj daya dage sai an biya shi kudin sa ,madam bola har police tace zata kawo ma alhj in ya sake xuwa mata shago yana daga mata hankali a haka ya hakura ya dauki asara sai tsine musu yake rai abace.
Da safen washe gari ranar friday ce
So kwalliyar yau ta daban ce wajen zarah
Ta turo kofan dakin sa he's still on his bed sai ya dada runtse ido cos fushi yake da yadda tayi treating dinsa jiya,
"Majeed.... ta zauna daf da shi tana kira tana dan tapping gadon.
Ko ya motsa ,but she knew idon sa biyu kuma fushi yake
Sai ta mike straight jikin curtain tayi sliding glass nan da nan rays din early morning sun yayi reflecting idon sa... ya lumshe su yana karewa da hannun sa
Sai tayi murmushi ta dawo tace c'mon baby katashi nasan ba bacci kake ba.
Bude idon yayi ya tsaya kallon ta she looks stunning duk da ma heavy make up ne as usual "yau grey and black colour hair ne akanta tayi kyau sosai cikin arman suits pepper red riga da wando.
He cundnt say a word Yana kan saita kansa cos ganin ta hakan ya motsa shi sosai he just got horny daya ganta..bata damu ba
Ta mika masa black diamond necklace dinta tace c'mon zo ka samin pls...
Ta koma jikin mirror ta tsaya,
Ba musu Ya taso ya zo daf still staring at her goose bump ya ja gashin gan nata gefe softly ya daura ma wuyan ta neckelace din, "murmushi tayi tace 'thanks",bai tanka ba still sai ya lafe kai gefen kafadar ta yana maida slow breath a hankali.
Nan Ya sa hannu yana smooching bayan ta roughly ta lumshe ido tana sauraron sexy and breath tune dinsa,he was warm ita kanta tana jan shaukin sa
Tana so kam ta biya masa bukatun sa itama bawai bata so bane, amma "with all this make up and glamour dan yi? kai bazan iya goge su ba not to think of weting my hair wajen wanka kawai ya hakura "ta raya a zuciyan ta
Capt mj yayi nisa yana faman cusa hannun sa cikin rigar ta yana squeziing buts dinta passionatley gaba daya idanun sa suka sauya.. Tana jin shibl har sai da tagama yanke hukuncin ta tayi juyi charaf lokacin ya kawo bakin sa zai manna kan nata tayi sautin sa dan yatsa ta ture shi, wait "tsaya,ohohh no baby not now,ban da lokacim da zan sake shiri i cant"
Wani kallo ya mata mai dauke da alaman baki ma da imani da zarah..amma ba ta damu ba ta cigaba da cewa
" nayi maka alkwari in na dawo well have time together,.. im already dressed pls.
Ta sabule jikin sa ta ja da baya ,
He cant ya dada matsowa kusa zai yi magana ta ture sa kadan ta kama hanyar kofa da wuri" bye baby.se^ youuu ..
baki na bari ya shiga kwala mata kira .m..,
zarahh ,zar...h..sai bam ta rufe kofar abunta kota juya barr ta amsa shi
Lumshe ido yayi cikin fusata da haushin abun nan ya fada kan gado yana maida numfashi cike da disapoitment.
Ba yadda ya iya, he knows he still have to wait, a hakan kuwa ya jira, bayan ta dawo ma yasan da kyar zata bashi sex aranar
cos a hakan ma koyayi magiya takan nuna masa she is exausted zata huta bare kuma tasan yana sane yau.
Washe gari da shike wekend ne duka suna kan dinning table mum ta shigo dauke da wani cooler a hannu ,dawowar ta kenan daga ophanage home ya zamana kamar al'adan ta ne mostly a week or 2 takan kai ziyara gidan marayu musamman yan mata da kuma kungiyar zaurawa da asibitai tana mika taimakon fisabilillhi..mum tana da mugun jin tausayi musammam yaya mata wanda akace basu da galihu.
"Welcome mum, ya fada yana maida mata murmushi mai kayatar wa
Mumushi Mum tayi ta karaso ta ajiye cooler akan table amma idon ta nakan zarah dake zaune tamkar tsirara wacce ko gaishe ta bata da niyyar yi.. 'white net gown ne dan karami iya gwiwa mai guntun hannu gashi tasha higheel akai ta jeme suman kanta gefe nan fuskan ma chip chip da make up yake wai ahakan tayi wankan hutawa wekend
Tace ,uhum wai ke zarah yaushe xaki koyi da'a ne?
Look at how u dressing fisabillahi kamar eacce zata je party or dont you have something decent to wear? ,
Zarah dake shirin kai wani spoon baki bata tanka ba ,sai tayi murmushin who cares, ?
Ta cigaba da cin abincin ta
'Hmm... mum ta tabe baki ta zauna
shikam dan karamar dariya yayi cos draman su na burge sa.."mum me kika kawo mana ne? Ya jawo cooler
Cikin so da kauna ta dan ja kumatun sa tace silly boy ai zaka ga abunda zanci ai banna baka ko 1 spoon
Like Seriously? Ya gwalo ido yana tayata bude cooler
Waina ne wanda yaji kayan hadi sai samosa agefe da sauce a gefe..
Damnnn!!!! yace yana tabe baki with his cunning smile,ta sa hannu ture musu italian dish dinsu gefe ta na kan serving a plate..
Sosai captain ya maida hankalin sa
"Mum ina kika samo wanann kuma who cooked it?
Tayi takaitaccen dariya tace this is from a very lovely girl a wani foundation da naje yau,she made it specially for me..can you imagine, tayi dariya mai dauke da jin dadi
Bai amsa ba ...Cikin nazari Ya tsaya don bai dago ba ,hidimomin mum din dayawa.".yawwah my son im thinking of bringing someone here very soon
Mmm.. ya dada gyara zaman sa yace... Ohh can't wait amma wacce wannan da za'a kawo mana ita...did i know her?
Dariyar zarah ya sa su maida hankali,
Mum kam kota kula tasa wani spoon tana kan shirin taba wa bata amsa shi ba tukun.
My love zarah tace, wanda ya dada basu mamaki suka dago kai..
kaman ce mum dinka is always fond of barbaric and uncivilised girls ne?
Kasan ta fa da kwashe kwashe....baka gani ne ai ko gidan ta ma na abuja is always ful of uncultured and dirty girls wai sun zo bakun ta..hehehe im sure it must be one of them ",shikam shuru yayi yana kallon ta cikin mamaki
A dan fusace mum ta dago da kyau ta kalleta ""o my gudness lord, zarah?da nake kwashe kwashe ena dai ba gidan ubanki nake kaiwa ba So I see no reason da hakan zai shafe ki.
What the heck Mummmm..? zarah ta gwalo ido waje ..well im just saying the truth most of yaran da kike kawo wa then are barbaric and sooo uncivilized
Aha, aha,aha ...mum ta wurga mata harara ..there u go again wai tsaya na tambaye ki,Why isit for once a rayuwar ki bazaki taba embracing simplicity kibar wannan bakar egolistical life style din ba!dont u know thatbSu din da kike kira uncultured ,uncivilise sun fi min ke sau dubun malala?....you better cut this nonsense ke ba komai bace akan su...mum ta dauke kai ta cigaba da cin abincin ta.
Mmmm, ,zarah Ta tabe baki ta ja karaman tsuka ko ajikin ta,
Captain ma tsakiyan aka barsa da ya dubi wannan ya dubi wannan kowanne ya daure fuska tamm
"So ,mum when ishe coming tell me about her mana, capt yayi maganan dan ya kauda mood din su a lokacin
Mum ta nisa tace ,very soon zaka ga ko wacece
And insha Allah she will be my own little princess a gidan nan naga mai kuma taba min ta.
Ta ja chair ta mike tsaye ta haura sama ta barsu
Dariya zArah tayi kasa kasa ' "princess indeed
Lets see the mumu girl da za'a kawo wai princess..msww
Shi kuwa hankalin sa na kan mum bai ma lura ba sai tafiya take.. sai yayi murmushi stil wondering when mum da zarah zasu dawo on same point of view.
Mum kuwa har ranta ta tsana wulakanci bare kuma kaskantar da wani halittan Allah.. dama so take ta dauko suhan as yar aikin gidan tana musu nigerian dishes irin yadda take so..
but with what happen now sai kawai ta yanke wani hukunci na daban aranta..
Tun ranar mum ta shiga neman cikakken infomation akan wacece suhan kuma waye iyayen ta,
Luckly enough aka vata bayanai dai dai qwarqado hatta halin mahaifinta saida aka gaya mata in full details.
Amma sai dai bata san komai sosai akan mahifiyar suhan ba ,kawai an tabbatar mata macce mai hakuri sannan ba ataba jinta da kowa ba.
Gefen Suhan kuwa yanzu aiki kawai take zuwa har an doma jarabawa bata samu daman biyan kudin makarantan ba
Saboda ciwon ummah daya sake tashi.
Kawai sai ta sa aranta maybe hakan shi yafi mata alkhairi ..Allah has oda plans for her sai ta kau da komai aranta ta cigaba da kula da ummah kawai
*After 2months*
CPt baya nan,kafin nan A gidan Mum bata da sukuni musamman ranar capt mj ya tashi shekawa lahira da ciwon cikin sha'awa
'thank gudness ma ta zo duba shi akan lokaci a dakin sa da safe don ranar bai leko ta ba.
Daga nan ta doma lura "She knew zarah tana starving dinta fannim sex cos is boldy writing all over the wall zarah bata damu da komai ba in baya layin fashion da business dinta.
Ga uban rashin kunyar data ke fetsa musu mum sosai ta soma sa ido don abun ya soma ishen ta.
Daga bisani ma Kwata kwata zarah da dena samun break sabida haduwar ta da wani tsohon friend dinta Ahmad masari dan gidan minister of project and works shima he's all about career sai nasu tazo daya soai.
in her busy schedule she still have time for Ahmad suna fita wajen shan iska suna business talks don har yanzu zarah bata fidda da rai zata setting companyn kanta ba..
Cikin lokaci kadan sosai Mum ta kammala bin ciken ta tsaf akan suhan and she was convinced da halayen ta don sumtimes dakan ta takan yi disguising kanta ta je har royal restaurant cin abinci tana lura da rayuwar suhan in person.
Suhan ko bata dauka komai a ranta sumtimes imta gane mum sai taje har wajen ta su gaisa sumtimes kuma bata gane ta.
Idan ban tsaya akan rayuwar yaro na zai lalace a banza hannun wannan yar da bata san darajan kowa ba bare kanta."mum alwys said.
lokacin ana saura 4 days capt majeed ya dawo daga amsterdam yaje wani military meeting da sauran hidimomin sa .
4.35pm na yamma ranar laraba wasu convoy na motoci guda 5 suka shigo anguwar su suhan,
Kowa yana binsu da ido yana staring in amusement don ko cikin motar ba a iya gani don ko ena a rufe take da tintec
Mum aka bude mota ta fito sarari lokacin har yan gulma sun sanar da baban suhan yayi manyan bakin da ba'a sansu ba.
A gurguje yazo don gane ma idon sa cos ance masa manya ne ba karya,
Cikin gidan mum ta shiga ,jiki na bari baban suhan ya ce ,"barka da zuwa ranki shi dade ya nayi har yana kai kansa kasa don fadanci.
Barka dai ,aka gaisa lpya lpya, wani bangaren zuciyan sa tsoro ne tam
Cos as a retired millitary servant ganin wanda su kayi rakiyar mum as guards shikan sa ya san ba karaman mace bace,
After brief and precised introduction, mum tace dama Akan maganan yar wajen ka suhan nazo,..
Ena Fatan zamu samu hadin kai daga gare ka
Yace fadi hajiya insha Allah za a samu..cewar baba with full attention
"ok ..ahmm,Nasan nayi muku garaje bada sanin ka ko sanin yarinya ba nazo amma ayi mana afuwa..
Bakomai hajiya bakomai ya fada a ladabce.
Sai Ta dan murmusa tace nagode abunda ya kawo ni shine "ena nema ma dana izinin auren yarka suhan sabida na yaba da halayen ta da tarbiyan ta and im convinced ita zata dace da dana sosai da izinin Allah.
WanI garas baba yaji don baiyi tsammanin haka ba..to ena wannan hamshakiyat mata tasan suhan? Ya tambaye kansa cikin mamaki
Mum ta dade cewa
"Ena neman alfarman ka
In ba wani matsala na turo da magabatan sa a daura musu aure.. with brief smile mum ta karashe..
Shiruuuuu baba ya danyi yana kan zancen zuci
Yace' oh Allah nagode maka daka kawo ni wannan lokaci..
Fansa ta ta samu yanzu zan cika buri na na rayuwa ta,its seems like matan nan a matse take tagama sa rai
Amma in haka ne yau ko suhan tana so ko bata so sai ta auri dan wannan mata and i will name my price in baza su iya ba kuma su bar min yata ashe har masu hanu da shuni zasu rabe mu?hahaha bakomai bari na gwada wannan din naji.
Mum tace "Da akwai matsala ne?naga kayi shiru..please ka taimaka,, in ma wani ne gaban mu sai asanar dani in takama sai ayi yar yarjejinya duk bazai gagara ba am ready kar ka damu and feel free to discuss
Uhmm,uhhm baba yayi gyaran murya kamar mutumin arxiki,
Toh alhmdull ,gaskiya naji dadin batun ki duk dama abu ne wanda ban shirya yin shi yanzu ba.
Ÿata suhan bata da wani tsayayye sabida haka maganan danki zai iya shigowa
Mum tayi murmushi ,Alhmdulll ta fada a ranta
"Amma kuma gaskiya akwai wani hanzari ba gudu ba,baba yafad kansa a kasa zuciyan sa na dar dar
Ok fadi.ena jinka
Uhmmm mmm, ya dan sosa kai,
Ahhmm hajiya dama na fada miki gaskiya ban shirya ba cos da ke dani ba daya bane kuma dai an san sha'anin aure?
Yeah gaskiya ne wannan, mum tace in absolute remark
"ywwa toh yana daya daga cikin buri na a yanzu na siya gida kafin na aurar da suhan,
Hmm as expected mum ta raya a ranta,cos she knew komai da komai a kansa ,"wato nikuma salon tambayar nasa kenan?
Ta da kata da ido tana kallon sa..yana kai
Gashi yau kince kuna bidan aure,nace shin dawuri sosai kuke so ne?
Mum tace eh,gaskiya in ta nine ma i want it this week bana son bata lokaci
Bude baki yayi zai kara wata maganan ta ce dakata malam...
*Suriiem*
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top