Watermelon and Milk Drink
Kankana
Suger
Madarar gari
Flavour
YADDA AKE HADAWA
1.zuba kankana da madara acikin blender markada.idan ta markadu sai asa suger da flavour.saka a frig(Refrigerator) ko a zuba kankara asha da sanyi.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top