Vegetable Fried Rice
Kayan hadi:-
•Mai
•Tafarnuwa
•Albasa
•Karas
•Kaza ko nama
•Tumatir
•Shinkafa
•Tattasai
•Koran tattasai
•Peas
•Koran wake
•Maggi/gishiri
•Curry
YADDA AKE HADAWA
dafa shinkafa rabin dahuwa a jiye gefe daya.yanka nama ko kaza kanana,sai a dafa ajiye guri daya.
yanka karas,koran tattasai,jan tattasai,tumatir,koran wake da albasa kanana kanana.soya albasa da tafarnuwa sama sama,zuba duka kayan da aka yanka harda nama ko kaza juya sosai.
zuba curry da tafarnuwa cigaba da juyawa,idan sunyi laushi sai a juye wannan shinkafar da aka dafa ci gaba da juyawa har takara sa dahuwa.idan ruwan yayi kadan a kara.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top