Shawarma


Kayan hadi:-
•Nikakken nama
•Gurasar larabawa
•Koran tattasai
•Cream salad
•Cucumber
•Maggi/Gishiri
•Spices(Kayan kamshi)

YADDA AKE HADAWA
zuba nama a kasko da Maggi/Gishiri kayan kamshi juya sosai har ruwan ya kafe naman ya soyu sauke.shinfida gurasar akan faranti sai a zuba naman a ciki da Koran tattasai da cucumber wanda aka yanka kanana.yaryada cream salad akai.sai a nannade gurasar a tsaye.saka cikin microwave ko oven zuwa minti 5.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top