Pounded yam and egusi soup
Preparation.
Zaki fere doya kidafashi idan tayi laushi sannan kiwanke turmi kisa ah turmi kidakashir ruwan doyan zakisa akan doyan saboda yayi laushi sannan kikwashe kisa ah leda achi dadi lfy
MIYAN AGUSI
Ingredient
Agusi
Ogun
Kifi
Nama
Mangyada.
Tumatur
Tattasai.
Attaruhu.
Curry.
Thyme
Gishiri
*
Preparation
Zaki kai ah markadamiki agusi ah samiki crayfish sannan kisoya mangyada tareda kayan miya sannan ki yayyanka ogun sannan kisa agusi idan tasoyu sannan kisa ruwa kanan akan soyayyan kayan miyan ki da agusi sanan kisa kisa kayan nama kisa kayan dandano da kamshi sannan idan king a ruwan yakusa tsantsamewa sannan kisa ogun sannan kisa kifi akai achi dadi lfy
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top