Potatoe Salad


Kayan hadi:-
•Dankali
•Magi
•Albasa
•Kwai
•Chilli souce
•Salad cream ko Mayonnaise

YADDA AKE HADAWA
dafa dankali da kwai,idan sun dahu sai ayi musu yankan fadi,soya albasa sama sama.sai a samo faranti a jera dankali sannan kwai sannan albasa,yar yada chilli akai da maggi,salad cream.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top