Macaroni Salad


Kayan hadi:-
•Macaroni
•Cabbage
•Gurji
•Karas
•Albasa
•Tumatir
•Kwai
•Salad cream
•B/Powder
•Peas

YADDA AKE HADAWA
dafa kwai ajiye gefe daya,zuba macaroni,cabbage,karas,tumatir,albasa a tukunya bayan an yanka kanana,zuba b/powder a ciki idan sunyi laushi sauke,
samo kwano sai a juye aciki zuba kwai akai da cream salad sai a cakuda.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top