Kunun Gyada me ayaba da kwakwa


Kayan hadi
☕gyada
☕madara
☕ayaba
☕kwakwa
☕suga
☕shinkafar tuwo

Yadda zaki

Kisamu gyada ki gyara ki wanke ki jika idan Ta jiku saiki sabile bawan duka,Kisamu shinkafar tuwo kijika idan ta jiku ki hada da gyadar kimarkada San nan kitace kidora akan wuta kita juyawa saboda karyayi gudaji idan yai kauri yadda kike Bukata saiki matsa lemon tsami ki sauke,idan yadan sha iska saiki zuba a kofi kisa madara da suga,dama kin goga kwakwa ki zuba a Kai saiki yanka ayaba itama kijera Asama shikenan sai sha.

☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕

ko kuma kisamu markadaddiyar gyada kizuba ruwa kidamata kitace kifutar d dusar saiki dora a wuta idan ya tafasa yadahu saiki dama fulawa da lemon tsami kamar gasara da dan kaurii ki sauke daga kan wuta kizuba zakiga yayi kauri idan ya Dan huce saiki zuba a kofi kisaka suga,madara,a aha

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top