Kunun Aya

Kayan hadi:-
Aya
Madarar ruwa
Suger
Citta
Flavour

YADDA AKE HADAWA
Wanke aya sai a jikata ta kwana. Idan antashi amfani da ita sai a markada tare da danyar citta. Tace da rariya mai laushi. Zuba a cikin tukunya idan ya tafasa sauke. Zuba suger da flavour da madarar ruwa. Saka cikin frig(refrigerator).
Ana yin kunun aya a lokacin da za’a sha idan babu frig (Refrigerator), sabida saurin lalacewa.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top