Grilled Chiken Salad


        Abubuwan da ake bukata
1-chicken Brest
2-corriander
3-Cumin
4-Ginger
5-Garlic
6-salt
7-Maggi
8-Oil
9-Salad
10-Tomato
11-Onion
12-Cucumber
13-Salad cream (optional)
14-Waken gwangwani(optional)

Da farko za ki sami kazarki sai ki cire naman kirjinta wato chicken Brest sai ki yayyanka su dogaye-dogaye sai ki marinating dinsa spice's kamar su Cumin da Coriander da Ginger da garlic da ,maggi da gishiri,sai ki zuba a kai ki bari su tsumu kamar minti 10 zuwa 30 kafin ya tsumu sai ki gyara Salad dinki ki wanke shi tas ki yayyanka shi sai ki shirya shi a plate sai ki sami grilled pan sai ki yaryada man gyada akai sai ki zuba naman nan a ciki sai ki gasa kina yi kina juyawa,idan kuma ba ki da grilled pan sai ki yi amfani da fraying pan ki gasa a hankali idan ya gasu sai ki Dan bari ya huce sai ki dauko ki zuba akan salad din nan da kika shirya ,sai ki zuba Man salad da waken Gwangwani in ki na da buka ta in kuma ba ki da bukata shikenan.Ana ci da kowacce irin Shinkafa ko taliya.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top