Grilled Chicken
Kayan hadi:-
•Kaza
•Mai
•Leman tsami
•Attaruhu[chilli]
•Danyar citta
•Maggi/Gishiri
•Black pepper
•Spices[kayan kamshi]
•Albasa
•Koran tattasai
YADDA AKE HADAWA
chakuda kazar da Maggi/Gishiri,citta,leman tsami,kayan kamshi,b/papper da mai kadan.
zuba kazar akan abun gasa kek, gasa zuwa minti 30.sai a rinka dubawa idan tayi laushi zuba albasa da Koran tattasai idan sun nuna a sauke. Za’a iya amfani da kifi ko nama duk gashin daya ne.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top