Grape, honey and coconut cake


Kayan hadi:-
•Kwakwa
•Inibi
•Zuma
•Kwai
•Butter
•Suger
•Filawa
•Madara
•Coconut flavour

YADDA AKE HADAWA
Goga kwakwa kanana ki ajiye da ban
Zuba kwai, butter da suger a wani kwanon daban
Idan sun narke sai a zuba filawa da baking powder juya har su hade jikinsu.
Zuba inibi, zuma da flavour juya sosai. idan za’a gasa sai a barbada wannan kwakwar a kai.
Gasa cikin oven.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top