Dalgona Coffee

Ingredients
1/2 cup cooked, chilled milk (madaran da aka dafa aka saka a fridge tayi sanyi)
2 tablespoons sugar
2 tablespoons coffee/ nescafe (duk wanda kike da shi)
2 tablespoons warm water
Ice cubes

Ki nemi bowl karami ki zuba nescafe/ coffee, ki zuba sugar da ruwa kiyi mixing sosai zaki ga ya canza ya dawo light. You can use mixer

Ki zuba kankara a serving glass cup, ki zuba madara amma kar ki cika cup din da shi. Sai ki cika cup din da cream din da kika hada.

Serve and enjoy!
Amrah's Kitchen

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top