Cucumber Salad
Kayan hadi:-
•Gurji
•Tumatir
•Albasa
•Kwai
•Mayonnaise
•Maggi
YADDA AKE HADAWA
dafa kwai yanka kanana.yanka gurji,tumatir da albasa kanana.sai a soya albasa da mai tayi laushi.zuba gurji a kwano tumatir da albasar da aka soya,kwai da mayonnaise da maggi, juya sosai har komai yahadu.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top