Couscous and Veggies
Kayan hadi:-
•Cous-cous
•Koran wake
•Peas
•Karas
•Albasa mai lawashi
•Koran tattasai
•Mai
•Tafarnuwa
•Citta danya
•Tumatir
•Attaruhu
•Curry
•Kabeji
•Maggi da Gishiri.
YADDA AKE HADAWA
jajjaga tumatir da attaruhu, soya mai zuba albasa,tafarnuwa da citta soya sama sama zuba jajjagen cigaba da juyawa zuba ruwan nama ko kaza.
yanka karas,Koran wake,Koran tattasai da peas juya.zuba cous-cous da cabbage sauke idan sunyi laushi.amma kada abari yadahu sosai.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top