Coconut Rice
Kayan hadi:-
•Kwa-kwa
•Peas
•Albasa
•Karas
•B/powder
•Mai
•Maggi da Gishiri
YADDA AKE HADAWA
wanke shinkafa a barta ta tsane.zuba mai a tukunya soya albasa tayi laushi,zuba shinkafar,maggi da Gishiri cigaba da juyawa har komai yahade.
goga kwa-kwa sai a markada ta a blender,tace ruwan sai a zuba shi cikin shinkafar banda tukar.kara ruwa idan ruwan kwa-kwar yayi kadan,zuba karas da peas.idan tadahu sauke,za’aci da jar miya ko soup.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top