Coconut and Milk Drink


Kayan hadi:-
Kwa-kwa
Madarar gari
Citta danya
Suger
Flavour

YADDA AKE HADAWA
1.goge bayan kwakwa idan bakin ya fita sai a gurza da abun goga kubewa.bare bayan citta  guda biyu.zuba kwakwar da citta a blender idan sun markadu tace da rariya mai laushi.zuba madarar gari a ciki da flavour.za’a shada sanyinsa.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top