Chocolate Cake

Kayan hadi:
•Flour
•Butter
•Milo
•Baking powder
•Kwai
•Madara
•Gishiri
•Vanilla essence

YADDA AKE HADAWA
zuba kwai,milo,suger da butter a cikin whisker ko kuma a kwano da yar karamar muciya ta katako.idan sunyi fari sai a zuba filawa da baking powder a hankali har yayi kauri dai dai yadda ki ke so amma kada yayi tauri ko kuma yayi ruwa.
zuba vanilla essence da madara da Gishiri kadan.
Gasa cikin oven

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top