Chapman

Kayan hadi:-
Fanta
Limca/sprite
Suger
Leman tsami
Gurji

YADDA AKE HADAWA
yanka cucumber da leman tsami a kekkewaye[slices].zuba leman nan da suger,cucumber da leman tsami a kwano saka a frig(Refrigerator) har tsawan awa daya.
fito dashi bayan yayi sanyi zuba a kofi, za’a sha da straw.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top