EP 2
2
6.45 am
wani irin shiru gidan ya dauka laylah ta fito daga room dinsu cikin sigar da za'a iya kirarsa da half naked dan babu marabarta da hakan
Tafiyarta take batajin ko gixau kwayar idanuwanta a bushr musmn ma da tsayayyun nonowarta ke nunawa a fili aranta dai mamaki take da bataji wani motsi ko bullowar yayarta nur firdaus agidan har yanxu ba dan haka kai tsaye tanufi inda zataje agaggauce...
Daga daya bangaren kuwa Karar wayace ya tada matashin nan har ya iya tashi ya fada gidan wanka, anan gidan wankan ya saba amsa wayarsa sabida sirri, dan haka bai jima da fadawa wankan ba yafarajin kamar motsi ta waje.
Kwankwasa kofar dakin akeyi tun ana yi ahankali har aka soma yi da dan karfi. shower dake zuba akansa ya kashe snn ya gaggauta katse wayar dake handsfree yanamai janyo soft white tawul daga cliff hanger, nan ya hau goge suman kansa da very sexy jikinsa shi a dan gaggauce. Jin bugun kofar ya tsananta yasaka A gurguje ya hakura yahau nannade kansa dawata white bathrobe yadore igiyan bisa kunkuminshi yana dan jiyo muryar laylan a kofar dakin nasa tana ambaton sunansa a shu'umance nan take yaji kirjinsa na bugawa sosai.
Cikin y'ay'an dama layla ce kadai me iya shiga tsabgarsa dan gabaki daya shidin girman kaine meyawa atattare dashi yana ganin kansa irin hot guy din nan yana shashan gamshi irin gashi kyakkwa, duk dama tun zuwansa gidan yafi dora maitar idanunsa akan nur firdaus sabida wann sassanyr kyaunta mai hade da natural farin jinin da Allah ya halicce ta dashi gatada wani irin sanyin nitsuwa me burgewa, saidai itace bata taba kulashi ba dake sosai yaran suka gama lura cewa iya dadin gindin uwarsu da kudinta ne kawai ya kawosa gidan amma bakomi ba.
unlike nur fidaus da bayan gaisuwan sama sama sam batashiga tsabgarsa ita kam laylah she love to make fun of him, saidai bata gansa ba sai ta masa magana koda ta banzace, infact sha'awarshi ma tafara ji akasar ranta sosai dantana da cwn karfin sha'awa sosai, daga yau tacemai junior daddy, gobe kawu ango ko tacemai uncle, jibi haka zata kile takirashi da full gorvenment name dinsa in disrepcfl tone babu ko sakayawa bare respawa its all depends on her mood.
Buga kofar take asigar tsantsan tantiranci babu kakkautawa tana cewa "Sadaat omar,
...daddy sadaat..
"hello? open the god damn door sadaat this aint even ur room.
Shide Baiyi magana a bayin ba har sanda ya fito waje da cool sexy voice nashi snn yahau jan kufulallen tsaki yana cewa "Coming" tanakan tsaye awajen after like 3 min snn ya taho ya bude mata kofar ahnkli kmr bashi ya bude ba tsumamen qamshin turarentane yafara dokar kofar hancinsa yay saurin dago kai Suna kuwa hade ido abazata yaji kansa yasara mishi dan daya wani kalle saman kirjinta yadda nonowarta suka tsaya sambal sanda yaji gabaki daya yadauke wuta cak yabi daburce taciki, gyara tsayuwar bazata yayi lkci guda yay gyaran murya cikin sauke idonsa kasa ayananyi da bai shiryawa hakan ba.
Dan dauke kai tay akansa tay kamar bataga meyayi ba da shu'umar voice dinta dayasakar mai wata kasala ajikii tace "Can i come in??
Tun bei amsata ba ta wani manne masa lallausar nonowarta akirji ayayinta ta wani bangajeshi snn ta shigo ciki,..dakyar ya iya matse kakkarfan nishin data tasonmai tun daga cikin ramin kwakwarlsa, shide baice komi ba dan yasan fallin balagace ke damun laylah da kuma tana da gadarar cewa nan din dakin mahafyrta ce zata iya yin komi.
wucewa tay kai tsaye tazauna abakin gadon tahau kallonsa cikin idanunsa da yasan bakowacce mace ke iya standing in kwayar idanun nashi ba.
duk sai yarasa me zaiyi yasan dai ba gaisheshi zatay ba dan haka baice mata komi ba ya daure ya koma gaban madubi yana faman shafa la mer hand serum yana mutsukwa wa yatsun hannunsa dan uban qamshin plant extract dinsa duk ya cika mata hanci with all the afalfa sun flower and barley extract wanda yake taimakwa kwarai wajen saka hannun taushi da laushi...
kallo tashiga karemai da gefen idanunta in an evil fiercce and obsessive manner tanajin wani irin mugun sha'awar sa duk jikinta na daukar zafi ganin yadda yawani tsime yana kkrin kama ajinshi duk dama tasan abune me matukar wuya namiji me cikakken lafiya irinsa ya iya shareta ayanayin datake ciki yanxu, duk dama tarasa gane mesa bai son kulata.
nan tacigaba da kallonshi he takes care of his skin so damn well No wonder babu wani tabo ko alamun da zai nuna cewa yana wahala cos of how he take care of his skin very well, kallon shi take tana raya haka aranta ganin bakaramin pamparing kanshi yakeyi ba, sosai yake tattala duk wani abunda ya shafi kyau da lpyar fatar jikinshi kamar wani baby
Yana gamawa wardrobe dinsa yabude bai tsaya dubawa ba ya jawo iya abunda hannun sa yakai kai ya mayar ya rufe ya shiga closet, Agurguje yay sauri ya kammala saka kayansa sann ya fito cikin wani dark blue pyjamas dayasaka ta dan dameshi ya feffesa dfrent brand na turare na designers da suke da qamshi ajikinsa sunkai kala hudu.. By then ya furta kalamai sunfi dubu a cikin ransa yarasa gane kome yarinyar nan take nema awajen shi oho?
dagowa yy suka hade ido da laylan wanda ta sauke yar karaman ajiyar zuciyar datazo mata a bazata..
a mugun shake kamar bazai furta maganan ba yace "ke lafya...?
Bata amsa shi ba saida ta fidda paper din ta miƙa masa yana amsa bayabo ba fallasa tace "Sign this.
Dacan Baida niyyar budewa amma audacity dinta ke mugun bashi mamaki nan ya bude paper ya gama karantawa cikin kyabe baki snn yace "why" kece nur firdaus or what??Mesa ita dakanta bazata kawo min ba saike.. yay maganan ayayinda hanklinsa kekan takardan da already ya budeta yana kallon menene aciki.
layla tadan yi shiru cikin jin tsananin kishi da haushin tambayar dayay can tace "u knw am ur step doter right??
..juyowa yay ya wani kalleta sai kuma yaji ya kasa iya dauke kwayar idanunsa akan tsayayun nonowarta dake nunawa acikin vest din
Mikewa tay tazo kusa dashi tana masa wani irin shuumin kallo snn tace "mmm Yaa noor bazatazo ba, and i think Is too selfish of u kafara hana mummy kulawa da harkan makarantanmu while all u do is just to sleep with her,eat and sit at home like a Gar jamai
cikin katseta da tsananin mamaki yace "excuse me hey..are u out of ur tiny mind???
is dis d way to talk to me...Ni saar kine dakike gayamin wnn maganar? A fusace ya kalleta kamr wanda zai falla mata mari.
itako kallonsa takeyi da Wani irin cute dariyar rainin hankli dayake kufce mata tafashe mai dashi snn tace "just do what i want..if not... i wll tell everyone that kaine ka kirawo ni nan dakin kakeson kayi lalata dani...
Idonshi yakwalo waje abazata tareda cewa "whaaaat?
"WTF!!!!...
Batacemai komi ba ta mugun hade rai sai jujjuya dogon suman ta take akan fair skin dinta duk ta rikatashi amma kuma baisan wani kalar sharri ta shirya masa ba gashi baison wani abun da zai kawo mai cikas agidan yanzu musm ma da burinsa bai cika ba tukuna..
Wani irin kallo yabita dashi ganin ta tsura masa ido hade da takunemai fuska, da alaman baida lokaci isashe na amsata nan yabude drawr ya dau biro yay signing akan takardan yana tsaki, yana gamawa ya mika mata, tafauce papern, ransa a mugun bace yace "out". tare da mata nuni da kofa.
Wani irin girgixa dirin jikinta tay ayayin data juya mai baya cike da rangwadi mai tattare da harara masu tsananin zafi. kirjinshi yaji yana tsananta bugawa yadda buuts dinta yake girgiza kawaii yasashi kasa motsi wanda ji yay kamar ya haukace ya kamata ya danneta awajen yajita dan sosai yaji jijiyar dake gabansa na kumbura taciki.
magana ta masa can kasar wuyarta bayan takai bakin kofa tace
"Saika san yadda zakayi kace ma mummy kayi signing snn tazo kaduna wajen musabaqar BIG sis idan ba haka ba kaine zakazo and u will have no choice but to come as our father or else....
Da sàuri yabiyota har bakin kofar zai cafketa dan raininta yafara issansa yadda take mai magana da doka da oder Yana kuwa kawo hannu ta tsala masa ihu...
Wayyo!!! wayyo!!! wayyo!!! Allah na kasakeni nide kasake ni uncle sadaat wayyo banaso nace maka banaso, yaa nur, yaaaa nuriii, yaaa, wayyooo..Mummy mummy...Tsakani da Allah layla tashiga kurma masa ihu kamr barawo wanda duk dama ya fusata yanata kkrin ya saketan amma haka ta cukuiye mishi jiki taki ta sakeshi tana ihun idanunta a rufe gamm.
kokarin kwace kansa yake Lkcin dede Nur firdaus tabude kofar hawa step da waya a kunnenta nan jin ihun yar uwarta yasaka ta razana ta sake wayar akasa a hujajen tayo wajensu da zafin nama ta ficceke laylah a hannunsa da masifar karfi.
Kalar ihun da layla takey dataga nur firdaus kai zaka dauka wuƙa yà dora mata awuyarta..
Shikansan saida ya razana yadan koma da baya yanata kallon laylah da tsananin mamaki a idanunsa dan baisan wata irin shu'umar yarinya bace laylan itace ta rikeshi amma itace me xunduma ihu abun sosai ya daure masa kai...
wani gam gam ta rike nur fidaus tana fmr zunduma ihu tana daka tsalle tana cewa "Wayooo Allah na Big sis big sis big sis kiga wann mutumin daga kawai na kawo ma mumynmu abu shine zaice zai kamani..
Rai a mugun bace nur firdaus ta kalleshi dan a duniya karankaf ta tsani duk wani abu dazai taba mata kanwarta laylah haroun datake mutuwarso a zuciyarta a duk duniya
muryanta har na rawa rawa tace mishi mr sadaat why wud u hit her...meta maka..??
Shiru yay bai amsa ta ba ganin ranta a dagule itakuma shirun dayay sai ya mugun bata haushi, Azafafe ta daga wayarta a kasa ta kunna shi muryanta na rawa rawa tana cewa "am going to call the police u cant hit my sister kodan kaga mummyn mu bata nan shine kawai zaka daketa?
hannunta na rawa har tafara kkrin Kiran saurayinta Adnan kenan layla tay wuf ta rike wayar tana girgixa kai sosai cikin kuka
bubbuga kafa take a kasa wayyo Big sis dan Allah kar ki kira police kidubeni fa ai cewa zaayi namiji ya kamani nide karki kirasu inbadai kinaso ayita gulmana estate anakai zance na a makaranta ba.
Kukan da layla takey na munafurci yasaka nur firdaus din fasawa tadaga laylan ahankli tadan rungumeta sosai sigar lallashi
shide baice musu komi ba banda hucin dayakeyi ransa cike da dar dar yanata kallonsu harsuka bar wajen suka koma sashensu snn shima ya koma dakin yanata huci a rude.
bayan kamar minti biyar ya kira maman nasu bata daga ba nan yahau shirya kansa sharply ya fita agidan agaggauce dan yasan yaran ba wani sonshi sukeyi ba yanajin shakkarsu baisan me zasu iyayi akansa ba given by laylas words and behvr na makirci nayau sai yafarajin kamarfa sun shirya mai wata tarkone.
Dagata dayan bangaren banda jan hanci babu abunda layla take har suka kai ga dakinsu..
Nur firdaus data riƙota a hannu batace mata komi ba har sanda suka kaiga bakin gadon snn ta zaunar da ita ahankli laylan ta sunkuyar dakai tay shiru tana hawaye kamar mutuniyar arxiki.
Wani shirun ne ya ratsa wajen dan kuwa Ruwan idanuwan nur tuni yay jaaazir akan laylah, dan tun daga kan shigarta take kallo tana mamakin yadda akayi ta iya fita ahaka tamkr da tsirara kumama me ya kaita dakin mijin mamansu bayan tasan tagaya mata cewa mamansu batanan...
Jin abun na ciccinta arai bazata iya hakuri ba yasaka ta karaso har gaban laylan da zafin nama ta rikota ayayinda ta dartsa mata kwayar idonta dats burning with demands for good explanations sede tun kan ta bude baki sautin kukan laylan ya kuma dakatar da ita.
wani irin lumshe ido nur firdaus tay jin Atake laylan tawani irin damƙo hannunta Tasaka mata kuka me tsumaaaa da karya gabobinnjiki ahnkli take cewa
"yaa noori dan Allah ki saurareni...kar kice wani abu har sai na gaya maki iya gaskiyata pls dont judge me. hear me out
cike da sanyin bacin rai Nur fidaus ta mike tsaye tanamai cewa Wann fa ba shine karo na farko dakike fita ahaka half naked ba, laylah i am tired of all this, koma meyene gaskiyanki ya dace ace kinje gaban ɗa namiji ahaka laylah jibeki fa kina haukane? Inadai duk dan akan wann takardan ne kikaje kika samesa?
..kafin kace wani abu nur tafauce letter gasar da zafin nama zata yagashi Tanamai cewa Laylah kisani darajarki da mutunci na ya mace yafi min duk wani abu na son raina, ko daukaka da zan mallaka a duniyan nan. inde wann takrdn ne zaisaka kije gaban namiji ahaka gara na yagashi.
Da sauri laylan ta miƙe tsaye cike da karamar bori ta rike takardan da karfin tsiya snn tafara kuka sosai.."Big sis please ki tsaya kiji Nifa ba zuwa nayi wajen intentionally ba, it was just a coincendence. kuma ai naga Shima mijin mummy ne kuma ai kamar baban mu yake.....
tanakan maganan Cikin daukewar numfashi ta Riƙe kirjinta da sauri kuma arazane jin tsawar da nur fidaus ta katseta da shi...
"He is not our father laylah..Kina haukane, bana son nakarajin kin ambace haka!!
ihun da nur firdaus din tamata yasaka tay saurin zubewa kan gwiwarta atsorace tabi ta kankame mata hijabi takuma fashewa da kuka maiban tausayi
cikin kukan tahau cewa"Yaa noor am soo sorry. Am sorry, am sooo sorry ya noori...i dont mean to hurt you...I was just thinking of what to do domin intaimake ki amma so sorry i just cant bear to see u loose yr dreams just bcos of a comon signature kuma bakece kikace in har baki samu signing din mummy ba baza'a barki kije kaduna ba..i just want u to be happy dan Allah kiyahakuri Ni wallh bansan ma na fita ahaka ba, kiyahakri Yaa noor kakkame jikin nur datakeyi tana kukan yasaka har saida nur din taji rauni ya mamayeta sosai
jikinta asnsnye ta wani Lumshe ido jikintan na dan rawa rawa kusan saida ta dau kusan minti biyar snn ta iya riko laylan sama ta sake miƙar da ita tsaye suna masu fuskantar juna.
layla bata fasa hawaye tanakuma magiya ba
"Yaa noor dan Allah kiyi hakuri, Dan Allah, Dan Allah...i just want to help u achieve ur dreams yaa noori...pls am sorry... Nasan bakison sakoshi acikin tsabgar rayuwrki amma kiy hakuri.
nur na tsaye najinta tana kukan wasu zafafan hawaye masu yawa wanda batasan dasu ba suka kufce mata sai taji Tausayin yar uwartata ya kuma rufeta har yana neman yasaka mata wani na musmmn zafi asaman zuciyarta dake mata nauyi aynxu
Ajiyar zuciya ta sauke tare da dora hannunta akan fuskata laylan tana dan share mata hawayenta ahnkli cikin danne tausayin nata datakeji dan ko kadan batason suna kulla wata alaka da mijin mahaifyrsun musmmn ma dataga baida wani kamun kai sosai.
wani gulluton baqin ciki ta hadiye aranta snn tace laylah Ni bawai nagaya miki matsalata bane dan ki taimaka min kawai nagaya miki ne dan ke yar uwatace rabin jikina, kwayar idanunta take kallo snn ta kuma cewa.
."pls dont do that again kinji? "Not even going to see him half naked sau nawa zan gaya miki haramun ne wani namiji yana ganinki ahaka wai shin ko kin manta ke macece girma fa kikeyi ba karamar yarinya kike dawowa ba dan haka tsiraicinki ba abun wasa bane.
yes, he might have married our mum amma ai shi ba mahaifinmu bane duk randa zaki gifta inda zai ganki kawai ki tabbata kin saka kaya me rufe miki jiki ko wani hijabi killatacce, snn karda kisake kai wani abuna wajensa idan ba hakaba bazan taba yafe miki har Abada ba...
yanayin Yadda nur fidaus ta karashe maganan da dakewa mai tafe da kwarjini da kuma tsawartawa yasaka laylah ta gyada mata kai kawai batace komi ba suka rungume junansu sosai...
Wayarta daketa faman vibrations ta daga ta kalla ganin Adnan ne yasa ta kasheshi gabaki daya tanamai sauke ajiyan zuciya..
Within few minutes ta gama rarrashin laylah nan suka shirya kansu tsaf cikin gogaggen uniform dinsu riga da wando da karamin hijabi wanda ya mugun daukar kalar jikinsu na fararen mata tamkar yayan larabawa, suna saukowa dede lokcin da breakfast din da mum dinsu da ta musu oder ya iso, sun sha mamamki ganin haka dan abune wanda bata saba musu dashi ba duk dama sama sama kawai sukaci snn sukayo ta waje already drivernsu Malam liman ya dawo yana tsaye a kofa.
nur firdaus ce ta gaishe shi cikin aminci da girmamawa ya amsa mata yana murmushi laylah data toshe idonta da wani irin farin cat eye glasses itakam ko kallonsa batay ba ta mika masa jakarta yabiyota da shi haka yabude mata seat din baya ta zauna rungume da jakarta tay shiru dan har ranta ta tsani zaman datakeyi abaya da kuma irin tsantsan yabo da rawan kafa da malam liman drivernsa yake yawan zubawa yar uwarta nur firdaus badon komi ba saidan farin jini, nitsuwa, ilimi da kuma tsantsan rikon addinin da Allah ya zuba ma nur firdaus dan hatta sock dinta na school dogo sosai take sawa bacin fuska da hannu bata barin kominta awaje.....
#SURAYYAHMS
#freepage
CONTACT 08060712446 CHAT KAWAI BANDA KIRA OR
FOLLOW WATTPAD OR AREWABOOK APP AT @SURAYYAHMS
COMEBACK SERIES OF SURAYYAHMS 2024/25
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top