22
womenofwords/WA
🔏NOT ALL GLITTERS ARE GOLD💫
(BA DUK KYALLI BANE GWAL)✨
Be with 👇
*𝐴𝑊𝐸-𝐼𝑁𝑆𝑃𝐼𝑅𝐼𝑁𝐺 𝐼𝑁𝐾🥌*
Tagwayen tafiya Mai sihirtattaciyar Ma'ana ta ban Mamaki daga jerin Tawwada d'aya Al-'kalami biyu first series.
*LOKACI.!*
Halish Sultan.
*BA DUK 'KYALLI BANE GWAL.!*
Amina Jamil Adam (Chuchu jay)
https://whatsapp.com/channel/0029VaRpQeUHwXb52H0abb05
Ga masu nema daga farko 👆
Chapter 22
Da sallama ɗaya daga cikin securities ɗin ya shigo bayan sa biye da baƙin bayan an buɗe musu ƙofa,take wata mummunar faɗuwar gaba ta ziyarci Alhaji Muhammad lokacin da idanun sa suka sauka kan baƙon da ke neman sa,shekara guda kenan rabon da ya saka hoton sa cikin idanun sa domin kuwa tun da ya rabu da shi hotunan sa kawai yake gani.Ya yarda ya rasa dukkan wani right na kiran kan sa mahaifin sa ,Amma abu guda yake san ya sani,shin mene dalilin zuwan sa cikin gidan sa ,idan zai tuna a yanzu shi da Akram mutane guda biyu ne amma ba mahaifi da ɗan sa ba ,ƙokarin saita emotion ɗin sa yayi yace.
"Security sune baƙin nawa? "
"Eh ranka ya daɗe,idan baka san su ba ko baka san da zuwan su ba yanzu zan fitar dasu".
Juyowa Akram yayi yana mai kallon security ɗin,kafin ya juyo yana kallon Alhaji Muhammad."maganar nan ta gida ce,zai fi kyau kace ya bamu guri".
Alamu yayi wa security ɗin da yaje kafin yace wa Akram ,"muje house office ɗina muyi Magana mana".
"Saboda kana tsoron kada matar ka taji abin da zamu tattauna ko?ya kamata ace ka shirya zuwan wannan ranar ai tun lokacin da kayi abandoning ɗina ,ga matar ka ga yaran ka abun da kafi so fiye da kowa ,ina san na yi magana gaban su ,kaga kada rai yayi halinsa nazo karɓan hakkina a shiga ruɗani".
Juyawa yayi ga Masu cin abincin da a yanzu suka tsaya "Barkan ku,amma Mummy Naji babu daɗi dan bai kamata ace kin manta Akram punching bag ɗin ki ba,Hashim,Nana Aisha ko?,idan bincike na ya nuna min dai dai to sunan ke nan,shi na tafi da tsohon cikin sa ke kuma Bama asan za a haife ki ba,but koma mene dai ina farin cikin sanar daku cewa ni yayan ku ne,Babban ɗan Alhaji da matar sa ta farko da Allah ya yi wa rasuwa ,yanzu kuma Allah yayi na dawo gida".
Cike da tashin Hankali Hajiya Sakina ta taso,Kallan sa tayi da kyau tana mai san gasgata shi ɗin ne,hannun sa ta kama"dama kana raye baka mutu ba?"
"Oh dama ya kamata ace na mutu ne?I'm not understanding,oh mijin ki ya faɗa Miki na mutu ko,well kamar yarda kike gani I'm very much alive sannan na dawo gida kamar yarda ya kamata ace nayi,sai dai in idan kuma shi wanda muka taro nan domin shi ɗin yace Ni ba ɗan sa bane sai na fita ,idan kuma na fita bazan sake juyowa ba".
"Alhaji kayi magana,ina ce kai da bakin ka kace mun Akram ya mutu,me yake yi anan a raye cikin kyan gani,ka buɗe baki kayi magana I'm losing it here".
Rasa abin faɗi Alhaji Muhammad yayi ,ba wai baya murna da dawowar Akram bane,lokaci yake jira shi da kansa zai je ya ɗauko sa,kafin yace wani abu Hashim dake aikin tafarfasa ya taso ya ci ƙwallar Akram yana mai faɗin"duk mun san irin ku masu cusa kai ga masu kuɗi,yanzu idan baka fita ba zan tara maka gajiya nasa a kulle ka a sa mukullin a kogi mai tafiya".Ganin Alhaji Muhammad ya taso yasa Akram fincike Hashim a jikin sa ya ɗauke sa da mari mai kyau kafin yace"koya maka ladabi yana ɗaya daga cikin abubuwan da na kara a cikin list ɗina,baka isa ka raina ni cikin gidan nan ba muddin kuwa ni ɗan gidan ne,idan har abin da mummy tayi mun tarbiyya ne to Nima zan baka gudunmawa na ramawa kura aniyar ta gudun kada ka lalace , amma idan ka riƙe kan ka sai mu zauna lafiya, that's fa idan Alhaji nan ya amince da ni ɗan sane,muddin kuma ya amince to dole ka girmamani".
"Kai muke saurara Alhaji kayi magana kada na zare"Hajiya Sakina ta faɗa tana mai zuwa inda Alhaji yake tana mai zura masa Ido,tashi Alhaji Muhammad yayi ya rungume Akram yace"Barka da dawowa gida"faɗaɗa murmushi Akram yayi "fatan duk kunji abin da Daddy yace"raba jikin sa yayi da nasa ya kalli Saffiyya da tunda suka shigo take observating kowa.
"Tunda nan gidan mahaifina ne yana nufin zan iya kawo ko wane naga dama,ga Safiyya nan, childhood frnd ɗina ce ,tare muka girma tare kuma muka fita karatu har Allah yasa muka dawo tare".kamar wuta zata fita bakin Hajiya Sakina tace"mene yaci gidan da ta fito da baza ta koma chan ta zauna ba ,idan kai mun hakura mun karbe ka ita mai muka haɗa da zamu karɓe ta".
"Ni da ita muka haɗa Mummy,idan har kuwa zan zauna Safiyya zata zauna ko kuna so ko bakwa so dan haka case close ,Ina San kai Hashim ka nuna mun dakin ka kayi packing abubuwan ka dan nan nake san zama ,I'm sure ɗaki na ne da ina yaro, idan ma kuma ba nawa ɗin bane dai to haka nan shima zaka tashi dan matsayin ka na ɗan masu gida nasan ɗakin ka ya hadu,ni kuma haɗaɗan gurin nake so,after all kunci abin da ban ci ba,"kallan sa ya mayar ga Cook Radiya yace"ma'am a taimaka a gyarawa baƙuwata guri,idan kuma ba aikin ki bane ina san ki samu mai gyara mata,idan zai iyu kuma a bata na Nana A'isha idan yaso tunda ita yar gida ce baza ta rasa wani gurin ba".Kuka Nana Aisha ta fashe dashi tana mai faɗin"Wallahi baza yarda ba,this Is my father's house,no one have the right to take me out of my room".
"Kalli nan bro babu yarda za a yi kazo gidan mu rana tsaka ka ce sai abin da kake so zamuyi,You lie"juyawa Hashim yayi bayan ya gama maganar sa ya haura sama inda staircase under light ke irga masa takun sa,..Bangaren Hajiya Sakina itama bata sake cewa komai ba ta haura sama cos she need to do something fast,bin ta Nana A'ishah tayi itama tana faɗin"Wallahi You lie babu wata bitch da zan bawa ɗakina ,if you two losers are desperate to stay Muna da ɗakuna masu yawa a gida nan".
Murmushi kawai Akram yasa bayan wucewarsu ya kalli Alhaji Muhammad yace"Daddy you look sad and lonely,in case ka shirya explaining kan ka and why you throw Me away then I can help you take care of this madness you call family"rasa abin faɗa Mahaifin nasa yayi illa kallan Radiya da yayi yace"help me sort this out"da haka ya fita dan yana buƙatar iskar waje ko ya saita tunanin sa.
Kuka sosai Hajiya Sakina take tana mai jin zafi yaudarar da Alhaji yayi mata ,da ace tasan cewa Akram na raye baza ta taɓa miƙe ƙafafun ta ba,Wayarta ta sake karawa a kunne tana mai kiran Yayar ta a karo na uku ,cikin sa a kuwa ta ɗauka.
"Hello Sakina lafiya kike mun wannan kiran kamar na ci Miki bashi ".
"Yaya Saddiqa ba lafiya ,babu lafiya ,bani da lafiya dan a wannan lokacin ji nake kamar na cire kayana na fita tsirara ina gudu a gari ,I've lost it,I'm not alright".
Tashi zaune Hajiya Saddiqa dake ƙwance tayi cike da damuwar jin abin da ƙanwartata ta faɗa."calm down kiyi mun magana Sakina mene yake faruwa?kin tada mun hankali".cikin kuka tace"Yaya Saddiqa Ni dai ki zo dan Wallahi zan kashe rai,ashe Alhaji karya ya mun yace wai Akram yaran sa da munafukar matarsa ya mutu,yanzu yazo gidan nan baki gani ba,dan Allah kizo"
Wata Ajiyar Zuciya Hajiya Saddiqa ta sauke dan idan tace zuwa Yobe ba takura bane a yanzu tayi karya domin akwai deal da zatayi signing wanda zasu kawo mata kuɗi,ga kasuwar su ta buɗe yau za a aje zafafan kaya,cikin yanayi na ƙwantar mata da hankali tace"zan tura Miki kuɗi yanzu kiyi handling abin da baza a rasa ba insha Allahu next week zan zo amma yanzu Sakina ba zai iyu ba i have alot a plate ɗina,I will be with you Ina gamawa kinji?,yanzu dai ki ƙwantar da hankalin ki kada kiyi abin da zamu kasa handling".Haka tayi ta kwantar mata da hankali kafin taji ta samu nutsuwa,hayaniya da taji yasa tayi saurin fita dan jin abin da ke faruwa,Akram ke fito da kayan Hashim shi kuma yana ihu ba zai yarda ba,kamo hannun Hashim tayi .
"Hashim it's okay,ba dai ɗaki bane let him have it".
"Ni dai wallahi bazan bada ɗaki na ba na rantse da Allah ko wane yazo nan "Nana Aisha ta faɗa tana kuka..Dariya Akram yayi yace "well I can consider that,Safiyya zata iya using wani ɗakin amma wannan na fitsararren yaron ni zan zauna,ka tambayi uwarku yarda take ɗaure ni ciki kamar kare ,abinci ma da baki nake ci,kaga kuwa bazan iya bar maka ɗakin da nake da ɗumbin tarihi a ciki ba".Jan hannun Hashim dake aikin kumfar baki Hajiya Sakina tayi,ganin haka yasa Nana A'isha ta bi su.
"amma ni mai yasa zaka ce a bar ɗakin za a gyaran wani bayan kai ka karbi na Hashim"?
Da Mamaki Akram ya kalli Saffiyya dake masa wannan tambayar babu kunya ,dariya yayi yace"wait o ,kin saurari kanki da kyau kuwa?ba fa mun zo muyi gasa da juna bane,ba shine dalilin da yasa na kawo ki nan ba Saffiyya,ki tuna yarjejeniyar mu,kin mun alƙawari you will be Good,amma idan kina ganin baza ki zauna a yarda muka amince ba sai na raka ki gidan Alheri dama ai kina da frnds a chan" .
Murmushi tayi har haƙoran ta na bayyana."kai baka san wasa ba matsalata da kai,mene zanje nayi gidan Alheri after all duk frnds ɗina sunyi Aure ,kamar kuma yarda nayi maka alƙawari 4 years back bazan karya ba,I'm over You banzan taɓa abin da zaka yi kuka dani ba ,i will support you ,Nima zan addu'a Allah ta Bani namiji mai sona,insha Allah banzan taɓa baka matsala ba,kamar yarda Salman ke ikirarin zakayi dana sanin kawo ni gidan ku zancen sa ba zai taɓa zama gaskiya ba,I'm a changed person"
"good"shine kawai abin da ya faɗa kafin suka tafi dan duba mata dakin da zata zauna.
___________________________
TINSEL HIGH SENIOR SECTION
Kowane ɗalibi a cikin makarantar sanye yake cikin Uniform ,maza na ɗauke da Grey long trouser da white long sleeve shirt a sama sun ɗora armless jacket grey yayin da mata ke sanye da pinafore mai haɗe da skirt iya gwiwa cikin ta kuma da long sleeve white kawunan su ɗauke da Grey beret.A cikin Ss3C Students ne kowa da abin yake ,wasu na kan tables wasu na kan chairs yayin da wasu ke gaba board suna rubutu,Surutu kawai suke kowa da Click ɗin sa,ƙarar takun shigowar Bullies ɗin Class ɗin yasa kowa juyawa domin kuwa su idan kowa zai saka flat sandals to su mai tudu ne duba da makaranta Bata hana ba,muddin wani daga cikin ɗaliba dake ajin nasu sukayi ƙoƙarin copying ɗin su to sai sun baka bashin da zaka ce dama baka kwaikwaye su na,
They are always loud saboda suna taƙama su yaran masu kuɗi ne duk da kuwa galibin ɗaliban iyayensu na da hali,amma taƙama da IF girls ke yi ta daban ce dan girman kansu shine suna tare da yar gidan mai LGs the youngest creative brilliant girl wadda ta ke tashe a internet , Khafilat Bukar khaffy da masu taka mata baya Hayfa da Kwaise .
Shigowar su yasa Muphida Habib ta fara jin zuciyar ta na bugawa da sauri da sauri dan tasan tabbas sai sunyi morning breakfast a kan ta,kamar kuwa ta sani suna shigowa Kwaise da Hayfa suka ja hannun ta suka fita then Khafilat tabi bayan su,bata yi ihu ba dan tasan ihun bashi da amfani,yanzu zaka kai karar su kaji kamar ba'ayi ba,bata san mene laifin ta ba , she's just a scholarship student wadda ke san taga ta saka iyayen ta yin alfahari da ita amma IFgirls sun saka ta gaba , regular gurin da suke bullying ɗin ta suka nufa da ita,backyard na Music room,suna zuwa Hayfs ta hankaɗata tace"Morning break fast,hope kin wanke gaban ki da kyau cos kinsan Khaffy bata licking dirty pussy,Dan haka ki cire pant ɗinki ki buɗe ƙafafun ki princess wanna suck".
Dariya Kwaise tasa tace"idan ma bata wanku ba ina da virgina wash a jaka ta kinsan bana rabo dashi ta shiga toilet ɗin Chan ta wanke ko ina dan Nima tana bani ƙwadayi,idan naga Khaffy na licking pink hole ɗin nan bana iya hakurin zama wet and ready.
Kuka sosai muphida ta fashe dashi tace "i wont do that anymore,for God sake I'm not a lesbian ba za iyu kuna abusing ɗina every chance da kuka samu ba i will report you guys".Dariya dukkannin su suka saka a tare Khafilat na cewa"just try it muphida and sucking ɗin ki da nake ina cewa pleasure nake baki amma baki godiyar Allah,well it's okay yanzu abin zai dawo ke ce kike yi kinga sai ki zama lesbian da hujja,oya kwaise ki cire Bra ɗin ki ta sha nono I'm sure you will enjoy it".
Dariya Kwaise tasa tana mai janye pina ɗin ta ƙasa tana balle buttons ɗin rigar ta,.motsin da suka ji na alamun ana tahowa gurin yasa Kwaise saurin mayar da Pinafore ɗin ta Hayfa kuma na kamo hannun Muphida tana kakaɓe mata jiki,mai sharace ta shigo gurin,kallo ɗaya tayi musu ta san basu a gaskiya.
"Me kuke anan kowa yana class ?".
"Says a cleaner,madam find your square root"Khafilat ta faɗa tana mai jin Haushin bayyanar cleaner ɗin.Ganin haka yasa Muphida barin gurin da gudu,.Tana fitowa taci karo da ƙawarta Mimi,tana ganin ta ta fashe da kuka,kama hannun ta Mimi tayi tace"baza ki faɗa mun mai yaran chan ke Miki ba ko?"
Saboda bata san implicating Mimi yasa taƙi magana ta ruga aji da gudu tana mai jin kanta nayi mata wani irin ciwo.
A/N
Read my story ƙalubalenah ,labari ne na Bullies na sch da yarda suke ƙarewa !
Idan kika kula da damuwa a yarinyar ki ko yaran ki dake seconday school either Jnr or SNR ku jasu jiki,talk to them know their problems,sort them out because they might be Bullying Victims!.
08130229878
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top