chapter 54

Chapter 54 f/p

Noorurrahman✔

Bayan bikin farhana da sati fayyaz yazo kwanansa daya suka wuce bauchi daganan sukaje gashuwa ,
Sannan suka dawo kano,
Gidansu direct suka sauka wanda tsarin fayyaz dinne, batasoba dan tasan abunda yake yiwa amma sai ta yarda su sauka nan din dan ta yarda da kanta,
Yana ta zumudi yau zai kebe da matarsa amma gaba daya yaran sunki bacci sai kuka suke karma ace Hammad"
Tsaki yayi ya daukesa yace goya muhammad ni zoki goya mun hammad dole suyi bacci yau na kwashi gara naga ummerooman ita tafiso hakuri gashi ta fara bacci,
Hakan kuwa akayi tana ta masa dariya ganin yarda yake rirriga hammad,
Dariya tasa lokacin da yazo kwantar da hammad din yayi bacci tace konji na bastard oo,
Bai kulata ba sai gyarama hammad kwanciya da yake yi ,
Saukesa shima nasan yayi bacci,
Yana lekawa yaga muhammad yayi masa kuri yana kallansa,
Tsaki yayi ya koma gefe ya zauna yana kallanta yace Allah nanny zan daukama yaran nan muna komawa,
Kada kai tayi tace aikuwa da ka taimaki mamansu ma.
Bashi yasamu abunda yake so ba sai wajen karfe daya na dare,
Saboda yarda yayi kewanta jiyayi gaba daya ma ta chanza masa ta kara masa wani dadi,
Yana kokarin komawa second round ummerooman ta chalara kara,
Maida boxers dinsa yayi yace jiki ki kula da yarinyanki kuma duk abunsu sai na muri uwarsu .
Dariya tasa tace karkadamu itama uwarsun a shirye take da karfinta naji da lion dinta,

Sudan suka bar udaysah suka wuce sharjah"

Five years later.
🤫

Go go papa you can do better than this papa goooooooo,
Wasan kwallo suke baguwa 3 in 2,
Noor na hango jikinta sanye da jersey mai wando 3 quarter yellow,gefenta beautiful 5 years old ummerooman ce wadda kana kallanta kaga babanta itama sanye cikin Jersey,
Sai daya gefen fayyaz wanda ya tara sajensa mai kyau cikin kayan kwallo farare sai samarin yaransa hammad da muhammad yan shekara biyar biyar,
Dukan kirji hammad yayi yace papa just trust me yau sai muncinye mah" da ummerooman,
Hannunsa ya mikama muhammad suka tafa yace yes dude
Tafawa sukayi su uku sannan suka cigaba da buga wasa,
Goo oo suka fasa ihu ,
Buga ball din noor tayi taja hannun ummerooman tace sweety mutafi dama ai suma sunsan its not fair,
Hannun ummerooman taja sukayi cikin gida suka kulle kofar,
Bayan mazan sun gamane sukayi hanyar shiga gidan dan kowa ta cikinsa ta kirasa,
A kulle suka tarar ansa ki ta ciki,
Muhammad ne ya zauna yace papa kagaba i knew mah will do something like this and I'm hungry and I love mah's food the best,
Tare suka zauna sunata dariya lokacin da hammad yace kunga yarda ummerooman ke handling ball kamar wata bird,
Dagudu ummerooman dake kokarin bude musu kofa ta koma da shagwaba tace mah kinji ba hammad na kirana bird i wont open the door,

Kin bude musu kofan sukayi wanda hakan yasa suka fita cin abinci wanda muhammad yasawa boys out in jersey".

Abude sukazo suka tarar da kofan dan haka kai tsaye suka shiga gidan suna cewa we are the winners,
Dariya noor tayi tace ai dai weekend din ya kare yau gobe zaku koma boarding house kuyi we are the winners a chan ,
Tabe baki ummerooman tayi tace mah' yaushe zamu daina boarding dinan i just hate it ,
shafa kanta noor tayi tace come on sweety mah' is busy with the bank work and papa is also busy don't you like a weekend like this akwai time da you don't need any boarding house and yea zamuje Nigeria this holiday ,
DA Sauri hammad yace Yeaahhhhhh zanga baby meemah ,
Sure cewan noor dan hammad baida buri daya wuce ace zashi Nigeria yaga baby meemah yarinyan muhammaduauwal da udaysah,
Yea muhammaduauwal ya auri udaysah 3 years back and har sun haifa yarinyansu meemah"
Shekara kenan da auren mahnaz da salim wanda aka hada dana imran wanda ya auri cousin dinsa aysha,

Noor ta samu aiki a wani bank nan cikin sharjah inda fayyaz ya cigaba da lecturing a skyline dake sharjah din,

Kamar yarda nas yake fata ya auri wata yar uwarsu a bauchi and ganin da gaske tuban nasa baba ya sake sama masa aiki,
Farhana kuwa itama bata samu haihuwaba tana dai jiran hukuncin Allah dan haka ta rungumi anand  yaran mijinta kamar nata

******
Kamar yarda fayyaz ya nace akan yara uku basu ishesa ba kam hakan akayi zuwansu Nigeria lokacin holiday ta gane tana dauke da juna biyu,
Zumudin da fayyaz da yaransa suke abun har dariya yake bata,

Umma'ah bazaka taba cewa ta aikata wani laipi ba dan ta shiryu sosai sannan jikokinta ta jasu jikinta sosai wanda suma suka dauki san duniya suka dora mata"

After 9 months noorrurrahman ta haifi yan biyu mata wanda ta kife tace itafa ta gama haihuwa tunda a haihuwa biyu Allah yabata yara biyar which is a blessing dan haka suka rungumi rahmar Allah suka cigaba da rayuwarsu cikin aminci da kaunar juna da yaransu biyar'
Hammad
Muhammad
Ummerooman
Safa
Marwa

So chuchu ma ta aje bironta domin hutawa ina fatan kun ilmantu ,kun karu,kunyi nishadi a cikin wannan tafiya tamu ta NOORURRAHMAN  ,
Burina da fatana shine nasaku farin ciki.
Indai kaci karo da wani abu da ka karu dashi to Allah yabada ikon yin amfani,
I don't even know how to start thanking y'all for following me to the end of the journey BUT this is not really the end its the beginning,.yarda kuka karbi noor hope zaku cigaba da bina cikin sabon tafiyarmu na sabon littafina wanda zaizo muku ba da dadewa ba mai suna YAR AREWA (THE NORTHERN GIRL)
I hope zai samu karbuwa agunku.
Follow my wattpad account chuchujay .

Thank you
Nagode

Alhamdulilah

Chu chu jay✍️

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top