chapter 52
Chapter 52
Noorurrahman✔
Kamar kullum yauma hannunsa dauke da flower da ledan gas meat din da tace masa tanaso taci,
Flower kuma yazaman masa dole dan duk ranar da ya shigo babu ita to ya gamu da aikin lallashi dan kukane zata zaunatayi ta masa na ba gyaira babu dalili dan cikin nan nata ba karamin mai rigima bane just 5 months amma yayi katoto dan tama daina fita ,taso aje ayi hoto a fada mata gender amma yace a'a shi indai yaji lapian cikinta kalau to bai damu da wani gender ba amma likitan ta tabbatar masa ba mutum dayane a cikin ba amma daya ta iya gani,
Zaune ya ganta ta ci kwalliya dan cikin nan nashi mai kwalliyace gefe guda kuma rigar da ya cire a hannunta tana shaka akai akai dariya ta bashi sosai yarda take shakan rigan kaman ta samu wani turare danma bacci kawai yayi da ita,
Wani irin kallo ta bashi kafun ta dauke idanunta ta maidasu kan kallan tv da take,
Zama yayi kusa da ita ya aje mata flowers din da wardrobe guda aka mata dan kullum sai ya siyo,
Karba tayi ta shinshina flowern tayi masa murmushi tace i love you baby shafa cikinta tayi tace donno why babynka ke san flower dinan ,
Gasmeat din da ya kawo mata ta jawo lokacin da idanunta ya sauka kan ledan ta bude da saurinta,
Tana kaiwa baki ta furzar tace mai zaki nakeso ba mai gishiri ba and idan kafita ka siyomun wannan dambun naman mai zaki,
Cije lips yayi yace amma baby kalla dare fa yayi dan Allah ki bari zan siya miki da safe"
Bata rai tayi tace aa kafito a mutum kawai kace mun ka gaji da kula dani sai na tafi gida dama ai mami tace ka maidani nigeria amma kaki kaga hutunka ne,and ai bani nama kaina cikinba,
Jawota jikinsa yayi yace come on honey abun bai kai nan ba naji cikin ni nayishi amma kuma ai da hadin kanki, baki rabo da more hit it just like that ,
Aww sweet fayyaz I love you,f*ck me just like that*
Turesa tayi daga jikinta tace Allah Allah sai kaje ka siyo bani kake tsokaba to Allah bazan yarda ba,
Dariya yayi yace naji,
Sai da taji karar fitar motarsa ta kirasa tace hubby ka dawo na fasa ci"
Dariya tasa lokacin da taji alamun shigowansa da motan "
Saida ya dawo ya zauna yace amma dai matana na bani wahala sosai,
Kara kunnesa yayi kan cikinta yace yaran papa mai yasa kake wahalar da papa hakane ,dan murmushi tayi tace and kaga yanzu dansuluf yakesanci,
Dan matsar da ita yayi yace menene wannan kuma,
Dariya tayi tace kayi browsing a cookpad zakaga recipe idan bakamun ba kuma to kaima kasan bazan shiru ba saina cika neighborhood dinnan da kuka"
Tashi yayi ya daga hannayensa in surrender yace it's okay zan miki,
Yafi hour daya yana abu daya ,bata bishiba illa dariya da ta zauna tana masa dan ta shirya cewa bazataci ba idan ya kawo,
Haka kuwa akaiyi jikinsa duk flour ya taho da dansuluf din a cikin bowl ,
Komai yagama jera mata gabanta harda pepper soup din Dazata hada,
Zama yayi yana cire apron din da kamar cikin flour din ya cirota, dan tari tafara tace oh come on kaje ka cire a kitchen mana ,
Baimata musuba yaje kitchen ya kakkabe jikinsa ya dawo,
Yarda yabar komai haka ya dawo ya tarar bata tababa "
Da fara'arsa yace wifey ya baki fara ciba thought you were craving
,fara zuba mata yayi yana cewa nasan dai you'll enjoy it,
Saida ya gama zubamata ya tura mata yana cewa yauwa yar aljanna taso kici"
Yamutsa fuska tayi tace naga basu luliyi ba koma ni luluyeyen nakesan ci amma ganin wannan abu kamar farin danwake yasa na rasa appetite Baki daya amma babyn papa na ciki yace yanaso papa yaci,
Ture kwanan yayi ya bata rai yace bazanciba,
Kasa tayi da kai tace shikenan ai tunda baka damu ba da abunda yake cikina,
Jawo plate din yayi yayi one spoon da sauri ya furzar dashi jinsa danye danye,meye wannan din"
Dariya tasa tace shine ni da kakeso naci bazanciba ,
Okay naji yanzu dai muje namiki wanka muyi bacci mubar dukkan draman nan i will give you something better upstairs"
And babyn papa will explain to papa abunda yasa yake basa wahala haka ,
chak ya dagata tana dariya tanacewa you're naughty".
Rayuwa suke mai dadi da kwanciyar hankali ta bangare guda kuma suna rainan cikinsu gwanin sha'awa,
Tana kwance tanashan watermelon taji alamun bude kofarsa tayi mamakin jin ya dawo da wuri haka tho yanzu yana dawowa da wuri amma ko 3 hours baiyyi ba da fita,
Bin Kofar tayi da kallo ,
Da sallama bakinsa ya shigo fuskarsa dauke da fara'a yace sweetheart surprise,
Kallan bayansa sa tayi alamun mutum tagani
tanaso taga mene surprise din,.
Muryan mahnaz taji tace taadaa"
Tashi tayi a hankali tana fadada fara'ar ta dakuma jin dadinta tana cewa baby sis oh my God I'm speechless ,
Oh my sweetheart thank you,
Dama surprise din da kakesan bani mahnaz ne aikuwa wannan babban surprise ne ,
Rungume mahnaz dake faman mata dariya tayi tana cewa mene hakan na dariya ko duk murnar ganin didin kine,
Shafa cikin tayi tace im just laughing at how Kika yi katon ciki hakannan kinga hancin ki kuwa yarda ya bude hala brother in law bai fada miki hancinki yayi bulele ba"
Gyaran murya fayyaz yayi yace sis come on kar ki tabo mun jiniya yanzunan tana cikin murnan nan"
Tare sukasa dariya ,ciki ya shigan mata da akwatinta ita kuma taja hannun mahnaz tana cewa saida na ganki nakara tabbatar da nayi missing gida zauna kiban labari yasu mami da baba da abba da yaya na tho munyi vid call da yaya jiya"
Zama mahnaz tayi cikin farin ciki tace oh sis a lot of things happened fa ,
Baba duk ranar visiting prisoners sai yaje ziyartar yaya nas ,nidai naje sau daya shima gulma naje dan naga yarda ya chasu a gidan maza bakiga idan mugu ba ya wani rame sai kayan hanci kaman biro wallahi ya chasu sosai ya gane Allah dayane and farhana ma i overheard baba da mami suna magana wai wani abokin kasuwancinsu ne yatambaya zai turo and it seems ta hakura da yaya ta amince cos yaya ma ranar ma na kamasa yana waya da mace amma yaki fadan wacece yadai cemun nasanta ,and guy din da farhanan zata aura yanada yaro daya matansa ta rasu
And nikuma of course dole dama akwai story nawa cikin jerin labarin da zan baki wato nafada soyayya da hadadden likitannan abokin brother in law hot chocolate din cikinsu wato salim,
How does it sound you thought zance imran ko,
Nah he's such a play boy and inma sona yake ya makara cos baby salim ya rigasa and nima na karbesa hannu biyu cos ya iya soyayya his girlfriend tayi aure recently kaji mara rabo"
Dariya fayyaz da tunda ta fara maganar kanta ya sauko yasaka baki yace aikuwa mara rabo amma mara mutuncin nan ko ya fada mun cewa ya tsara yar kanwata ta fada high over hill for him ah "
Duka noor ta dada mata a cinya tace watannin da nayi ba taredake ba kinzama mara kunya wasa wasa,
Tana kokarin kara mata wani fayyaz ya rike hannunta yace oh come on baby kemafa haka kika fada soyayyata tsundum tsundum .
Fada mata dai brother in law yanzu mene abun kunya a soyayya*
Manta da ita bari naje na samu miki abunda zakici cos matar gidannan yanzu babu abunda ta iya sai bada order dagaci sai kwanciya,.
Riko hannunsa noor tayi tace okay ai sai ka tsayamu mu shirya yau mahnaz ta zo and i feel like going out so tsaya nasaka hijab".
dakansa ya je ya dauko mata hijab suka fita,
Mahnaz kam baki kamar zai bare sabida murna yau gata kasar da take balain so tazo yau akwai hotuna da cika moments"
***************************************
watan mahnaz biyu suka tattaro tare suka dawo Nigeria saboda yanzu noor na bukatan mami tattare da ita ,da fari yace bazata je gida ba amma rigima yasa dole tasa ya yarda'
Tunda suka iso mami take nan nan da ita kamar zata cinyeta,
Kullum mami sai tace anya noor basai ansake zuwa an duba ko yara nawane cikin ki ba,
Mami idan naje awo kullum sai an tabbatar da lapian su kalau and scanning ma lapia,
and I always wanna kill the curiosity of wanting to see or asked menene a cikina amma fayyaz bayaso so nima shiyasa na hakura amma last scanning kafun mu taho doc tace mun biyu ne but amma mami kiyi shirun ki".
To Allah ya raba lapia and suma suna fadane a sa'a wani lokacin amma Allah kadai yasan gaibu".
Satinsa biyu ya koma kamar ya zauna amma babu yarda za'ayi yazauna din so bayarda ya iya dole ya tafi da kewarta fal ransa.
*****************************************
Tunda ta shiga watan haihuwanta yake irge amma yakasa samun hutu ko yasamu ya dawo ga masoyiyarsa dan ko safiyar da ya kirata babu abunda take sai tsabbata masa masifa wadda yanzu ciki ya koya mata *
Amma yayi submitting leave app adduansa daya Allah yasa ayi masa approving dan ko basuyi ba zai tafi dan bazai iya da masifan noor ba"
Yau tunda ta tashi take jinta gatanan dai sai a hankali ,.wasa wasa ciwo ya fara mata karfi,
Koda sukaje asibiti kai tsaye aka shigar da ita dakin haihuwa dan da gaske nakuda tataso mata,
Kinshiga ita kadai tayi dan kin cika hannun mami tayi tana cewa .mamina Allah shi miki albarka,
Mami na Allah yasaki a aljanna,mami dan Allah akawo mun fayyaz nan ai tare muka samu cikin sai mu haifa tare,
Shafa kanta mami tayi tace noor fayyaz baya kasar nan kiyi ta addua komai zaizo miki da sauki kuma zaki haihu lapia da izinin Allah'.
Cijewa take tana cewa mami dan Allah ki kira mun fayyaz a video call muraba zafin, doctor dince tace a kirasa dama ai yakamata maza suna ganin yarda matansu ke shan wahalan haihuwa and i don't even think daya ne "
Kira daya ya dauka dan tunda yatashi yau jikinsa ya basa ba lapia"
Tun yana kan kujera saida ya sauko kasa ya zauna yana hawaye ganin yarda noor dinsa ke shan wahalar haife masa cikinsa,
Sannu kawai yake cewa ita kuma tana cewa ba dole kace mun sannu ba ka cuceni ,wallahi sai mun raba zafinnan,
Ganin halinda take ciki bakaramun tada masa nasa hankalin tayi ba musamman ganin nakudan take amma taki haihuwan,
Kamar a mafarki sai jin kukan baby yayi ,
Bai gama fita daga murnaba yakarajin wani kukan and yaga an daga wani baby boy din sama yagani tashi tsaye yayi yana cewa mami kalla biyu ne,
Ya Allah Alhamdulilah".muryan doc din yaji tana cewa uku ne ma fa,
Ai kamar ya zuba ruwa a kasa yasha dan murna yara uku wai shine keda yara uku haihuwa daya,
Daga masa baby girl akayi mami nacemasa fayyaz 2 boys one girl,
Saisaita kansa yayi yace doctor mata na fa is she okay".
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top