chapter 51
Chapter 51
Noorurrahman✔
Duk abunda ya kamata yayi yayimata dan ganin ta fara zuwa makarantar dan koyan yaren garin,
Two weeks Kenan da fara zuwanta inda taga yan kasashe daban daban wadanda ke shirin fara makarantar,
To ta wani bangaren tanajin dadin zuwanta kasar ta wani bangaren kuma idan ta tuna yanzu da ba'a katse mata karatunta ba da takai inda takai amma kana nakane Allah na nashi ,sai tace Allah yasa hakan shine yafi mata alkhairi"
Kamar kullum yauma office dinsa ta tafi jiransa dan takan rigashi tashi,
Hirarsa takeji harda shewa da alama bashi kadai bane,
Knocking tayi yabata izinin shiga"
Shiga tayi taga wani balarabe zaune sai farry yarinyar da suka hadu da ita rannan ,
Batareda ta ce musu komai ba ta zauna kan cushion din da tasaba zama,
Murmushi yayi ganin yarda ta hade rai alamun bama tasan magana da su,
Namijinne ya mika mata hannu da fara'arsa yace ,and like you said farry she's beautiful like daymn,
Kin karba tayi illa bin hannun da tayi da kallo tace haven't she told you that handshakes disgust me"
Dariya yayi yace and she's fierce too
Wow fayyaz I'm happy for you,
Maida kallansa yakuma kan noor wadda taci mur yace its okay
I'm harris ,farry's boyfriend and fayyaz's colleague and friend "
Dan sakin fuska tayi this time around jin farry nada saurayi"
Koda suka koma gida kin kulasa tayi dan haushinsa takeji yana kallo wani katon banza ya miko mata hannu su gaisa and ko ya nuna bacin ransa ma baiyyiba illa bude musu baki da yake famanyi,
Yasan fushin mai take yi dan haka kai tsaye daki ya shige yayi wanka,koda ta ya fito already ta kusan gama hada masa table dan tagama fried cous cous and vegetables dama tanada left over couscous so kawai avocado smoothie take Karasawa ,she was deep in thought taji an riko mata waist dinta wanda hakan saida yasata jin wani yarr cos tunda sukayi being intimate touch dinsa kadan yake damunta,
Kokarin kwacewa take amma yaki barinta ta kwace din,
Juyo da ita yayi yana kallanta ,bata rai tayi tace ka barni na karasa aikina dama ai nasan fadin kana sona abakine saboda baka kishina and abunda kakeso shi kakewa kishi kodayeke it doesn't matter nima ba zama zan da kaiba"
Licking lips dinsa yayi da murmushi ya lakuce mata hanci ya jawota jikinsa sosai yace nidai nasan matana na sona tunda har ta damu da rashin nuna damuwata danayi akan haris amma sai ayi tamun hanya hanya,
And about su haris abunda yasa ban masa magana ba saboda nasan babu yarda zaayi ya mika miki hannu ki kama and yabonki da yayi yamun zafi amma kinsan rana daya bazan hanasa abunda yake ganin aladarsa dai dai ne amma trust me first impression ne bazai kuma ba"
Kinji barbie doll dina,
Kwacewa tayi ta juya tana murmshi.
Batasan mai yasa kwana biyu take jinsa aranta ba tun tana karyatawa yanzu ta fara gasgata tabbas tana san fayyaz wanda batasan yaushe yayi mata wuff ba she loves everything about him ,his love ,his care ,his touch ,his kisses God he's just good,
Tagama yankewa kanta shawara tunda dai bashida alamun sakinta and feelings dinta akanshi da taketa denying yanzu ta yarda dashi to zata zauna ta gyara aurenta and tasan iyayenta da ita kanta zasuyi alfahari so zata saka everything behind ta nuna ma fayyaz so da kauna saboda he deserve it.
****************************************
Bayan wata biyu!!
Kwace take kan cinyar fayyaz tanata faman bata rai,
Shafa mata gashinta yake a hankali yanacewa sannu kince ke baki san mai yake miki ciwo ba nace muje asibiti kinki bansan mai kikeso ayi ba,
DA shagwaba tace ni ni wallahi banasan zauwa asibitinne cos mood swing dinnan ina tunanin period din da banyi last month bane yake so ya chanza mun circle so its okay Zan warware,
Juyowa tayi gaba dayanta tana shafa dan sajensa da ya sha gyara tace i just need something,
Kissing forehead dinta yayi yace something like? just say the word and I will do everything for you,
Everything
Dan shiru tayi tana wasa da hem din riganta tace uhm uhmm i want you,
You know,
Hada fingers dinta take guri biyu tana masa alamu,
Mursmushi yayi wanda ya bayyan dimples dinsa dan kwana biyu yaga anayinsa sosai and he's enjoying every bit dan bakaramun dadin ta yake ji ba ,
Yar fingilar rigar dake jikinta ya janye ya yace where do you like to have it bedroom or parlor "
Kashe masa ido daya tayi tayi bitting kasan lips dinta tace sex in the cushion is not a bad idea honey ".
Rayuwa sukeyi mai dadi da tsafta, duk da bata taba fada masa tana sansa cikin hayyacinta ba amma shi ya sani anayinsa saboda irin kulawar da take bashi ma ta dabance dan wani dan lele ta maida shi,.
Tarasa mai yasa yanzu take jin sha'awarsa a koda yaushe which is not like her dan tun tana jin kunya yanzu ta daina jin kunya dan ita ke cutuwa, inda ta gode ma Allah shine yanada bukata so abun baya taba damunsa illa dadi ma dayake masa ,
Washe gari sun gama shirin makaranta tana jiransa a kasa kawai taji wani tashin zuciya ,
Toilet din parlorn ta shiga da gudunta tana kwararar da duk wani oat da tasha "
Tundaga nesa yake jin kakarin amman ta ,da sauri ya karasa yana cewa honey what's the matter,
Bayanta yaje yana shafa mata har saida tagama aman sannan ya kunna mata tap dan ta wanke bakinta,
Lafewa tayi a jikinsa suka fito yanata jera mata sannu,
Duk yarda taki saida ya dauketa sukaje asibiti a duba masa lapianta dan zazzabin nan da amai da take fama dashi is not just period and idan ma period dinne gwanda suje a basu abunda zai dauke mata duk abunnan".
Da larabcin da tafara fahimta taji likitan na musu congratulations bayan gwajin da aka yimata,
Kallanta suke a tare kafun fayyaz ya tambayeta dama cuta abun muranane take musu congratulatio,
Murmushi tayi ganin basu fahimcetaba tace masa noor is 2 months pregnant"
saida zuciyanta yayi skipping kafun kuma taji wani dadi mara misaltuwa ya rufeta dan ita a dukkan tunaninta bazata samu ciki ba ganin bata samu a nas ba amma yanzu da taji tana da ciki sai ta tabbatar da cewa rabonta a tattare da fayyaz yake ,
Abun daya bata mamaki shine yarda fayyaz ya bata rai lokacin da suka shiga mota dan tafiya gida,
Har suka je gida bai ce mata komai ba sai ta tsinci kanta da rashin jin dadin hakan ,
Gabanta ne yafadi da wata zuciyar tace mata kodai cikinne baya so,
Riko hannunsa tayi lokacin da ya taka matattakala dan haurawa dakinsa,.juyowa yayi ya kalleta babu yabo ba fallasa kafin yace lapia,
Batace masa komai ba illa kukan da tasaka masa wanda yanzu ya zaman mata jiki,
Kwace hannunsa yayi ya wuce ya barta a gurin,
Komawa tayi ta zauna tana mamakin wannan sabuwar halayyar,
Bayan mintuna goma da haurawarsa ta hangonsa yana saukowa hannunsa dauke da farar takarda a nannade wanda gabanta saida yayi lugude kafun ya fadi"
Karasowa yayi fuskarsa babu fara'a ya jefa mata takardar yace ga abunda kike taso na baki yau na baki so bazance kibar gidannan ba zaki iya zama saboda makarantar ki amma kisani darajar abunda ke cikinkine yasa,
Bai kamata ace dama na karya yarjejeniyar mu ba so gashi na cika miki burinki,
Ai wani ihu tasaka ta riko hannunsa tana cewa wallahi baka isa ba wallahi bazan yarda ba saida na fara sanka na samu cikinka zaka wulakantani wallahi ban saku ba ,
Dukansa tafara da hannu tana kuka mai cin rai tana cewa wallahi bai isa ba,.
Kwace rikon da tayiwa gefen rigarsa yayi yace saboda me nene ban isa ba kar ki manta dama akwai magana a kasa fa and kima daina cewa wai kin fara sona"
Cikin kuka tace wallahi dagaske nake nafara sanka mana and sai yanzu zaka kawon wani magana ina tunanin ni nakawo zancen yarjejeniyar to wallahi na janye and
KO kanka baka isa ka raba ni da kanka ba,
Juyarda kai yayi yace ahap ai aikin gama ya gama, da duk baki fara sona din bane da kike bani pressure akan maganan rabuwa rabuwa so yanzu ki bude ki karanta,
Cikin kuka tace wallahi bazan karanta ba,
Budewa tayi zata yaga amma abunda ke ciki ya hanata"
I so much love you noorurrahman and I will forever will,kin bani Komai a rayuwata bansan tayaya zan fasalta irin farin cikin da samun cikin nan ya sani ba i knew ban zaben banza ba ke din kece and i will love you da dukkan rayuwata so nabaki zuciyana kiyi duk yada kika ga dama.
Yarda takardar tayi ta danesa tana cewa i love you ,I love you,then kuma ta fashe da kuka tanacewa kar ka sake mun irin wasannan cos koda wasa ka gwada babu inda zani and i will be your worst nightmare,
Dariya yayi yana yar karar cizan masa lips da tayi da karfi,
Chafke lips din yayi lokacin da take kokari sakinsa ya bata short but sweet kiss yace okay kar kijima babyn mu ciwo kinji dai likita tace kina bukatar hutu so daga yau nine zan ringa kula da ke babu wahala,
Dorata yayi kan kujera yana cewa bazan iya rabuwa dake ba noor in this lifetime sai dai rai so kar ki taba kawowa kanki negative thoughts akanmu so dan sake fada mun abunda kikace inji,
Dariya tayi tayi hugging dinsa sosai tace i love you so much sugarplum ..
Chu chu jay✍️
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top