chapter 49

Noorurrahman✔

Bata rai tayi sosai lokacin da suka hau titi ,
Ta wutsiyar idanu yake kallanta kafun yace lapia kiketa babbata rai tunda muka shiga mota kodai yawon da zan kaikine bakiso,
Kamar jira take ta fara masifa ,
Idan banda iskanci da rashin tarbiyya da hauka tayaya kawai kaga mata da mijinta zakizo da kazamin jikinki ki rungume mata miji idan ba jahilci da rashin ilimi ba,
Dariya yake so yayi amma yana tsoran karya tabota ,
Batareda ya kalletaba yace au ashe mijinkine amma ai ita bakomai bane a gurinta bakiji har yabanki take ba al'adansu ba komai bane"
Ta'adan banza amma ai inda al'ada akwai hankali ko hala bata dashi zata wani zo yen yen yen tayi hugging dinka i hate nonsense"

Murmusawa yayi ganin yarda ta hakikance da gaske yace yanakejin kamar kina kishi"
Yawon bakinta ta hadiye tayi shiru kafun tace kishi kuma ,maiyasa zanyi kishi gaskiya kawai nake fada mijina ta runguma agabana and it doesn't matter alakar dake tsakanina da kai still kai mijinane so mai yasa zatayi hugging dinka i don't like her"
Dadi yakeji dan karara ya hango kishinsa a cikin idanunta shi yasan karyane idan har tace bata sanshi babuma yarda za'ayi tace bata sanshi amma he'll make her realize it"

Shi yafara order din abinci kafun ita ,
Karba tayi tana bin menu din da kallo bata tunanin akwai abunda zata iyaci menene wani chicken dip in honey with lime "tayaya ma zaayi taci wannan abun yawancin abincin sai kaga honey jiki tabe baki tayi aranta tace tabdijan ,
Dambun dama tayi ordering sai strawberries da dark chocolate for dipping ".baice mata komai ba illa binta da yayi da idanu yana mata wani murmushi yanasane ya kawota nan amma akwai guraren cin spicy abinci,
Spag"inmayo  din da aka kawo masa yafara ci yana sipping soft drink dinsa a hankali yana kallan yarda take ta yamutse ya mutse".
Spoon tasa ta diba danbun tasa abakinta babu shiri ta jawo table napkin ta fesar tana cewa "what the hell!! dambun nama da sugar for Godsake,
Ruwan ta dauka ta kora tana basa wasu harara masu zafi ganin yana mata dariya"
Bata kulasaba ta fara sauke haushinta akan Strawberries dinta tana dipping cikin chocolate din tanaci da fushi,.
Bayan ya gama ya goge bakinsa yayi hamdala ya kalleta yace to kingama ko amiki take away din strawberries din da chocolate din naga kina so,
Murguda baki tayi tace ai ba gara bace ni ba wanda naci ma ai kaga yawansa just pay the bill mutafi ina amfanin Abincin siga"
Ita tafara gaba ta barshi a baya dan biyan kudin,
Kada kai yayi yana murmushi ,noor rigima"
Take away din strawberries din yayi mata yana shiga ya dora mata kan cinyarta ,batace komaiba ta dauke ta kuma bata rai,
Saida sukayi yawo sosai sukaga gari sannan sukaje yayo mata shopping na dubai abayas masu kyan gaske da takalma,ita kanta tasan ya kashe kudi,
Hadarin daya hadone yasa yace su tafi gida hakan akwai gobe amma badan taso ba dan tanajin dadin zaga garin ,
Koda sukaje gida hadarin da gaske ya kara haduwa da alamun Za'ayi ruwane,
Shiya shigar mata da komai daki sannan yazo ya zauna kusa da ita yace saura ramuwar sallah tunda kinki yi da nace miki mata na shiga su bi jam'i
Dan murza idanta tayi tace wallahi fa kawai kayanane banyarda da tsarkinsu ba wanka ma zaje nayi tukunna,
Harta tashi tayi gaba ta juyo tace ko zakazo muyi wanka tare ne,
Licking lips dinsa yayi yayi smirking yace actually i will like too amma dai banasan na jawowa kainane saidai in idan na biyo ki you'll give me tako ina sai na biyoki mu raya sunnah amma dai no thank you inaso nayi bacci cikin kwanciyan hankali tashi yayi yana kara cewa yanzu zakiji magreeb bari na fita masallaci sef and bazan dawo ba sai anyi ishai ki hada mu coffee idan anyi isha'i ana idarwa zanshigo and massallacin ba nisa".
Bayan tayi wanka ta tayi sallah ta dauko rigarta ta strawberry shortcake wadda ta kaimata iya gwiwa tasa,
Gyara kanta tayi in two buns sai tayi kama da irin barbie doll dinan ,
Kamshi kawai take zubawa haka zalika gidanta,
Tana zaune tana chatting da udaysah a wayanta wayanta yafara kiran ishai"
Aje wayan tayi ta je tayi sallah sannan ta kunna coffee machine din dan hada masa ,
Tana gamawa taji saukar ruwa shaa mai karfin gaske,
Komawa tayi ta zauna tanata kallan kofa ko zataga shigowarsa dubada ruwan da aka tsulawa,
Knocking dinsa taji a baki kofa ,
DA Sauri ta tashi taje ta bude masa ,
Jike ta ganshi,
Maimakon kabari ruwan ya tsaya ,
Ciki ya shiga da sauri yana cewa inafa zan iya tsayawa nabar gimbiya ta agida ita kadai shiyasa na dawo and ruwan nan da ake tsulawa sai a kwana kar kisha mamaki bari dai naje nayi wanka da ruwan zafi kar sanyi ya kamani ki kara warming mun coffee din ,
Komawa tayi ta zauna ta dauko strawberries dinta tana dipping tana wani rufe idanu tayi tanaci dan wani dadi yake mata,
Haka ya fito ya tarar da ita ,
Murmushi yake shi kadai ,
Lapia ta tambayeshi,
Zama yayi jikinsa da white bathrobe yace lapia kawai naga kina tanacin strawberries ne and a sanina strawberries dip in dark chocolate yana saurin saka mutum yaji sexual desire ya ta shi masa so i don't know maybe KO yau zan zama ango who knows.

Kwat ta hadiye wanda take taunawa tace haba gaye you can't play tricks on me magananka ma baiyyi making sense ba ni nan da kake ganina i don't blv in all those rubbish ".
Kada kai yayi tareda maida hankalinsa kan tvn da ke labarai yace nima haka" kawon coffee din.

Ita ta fara shiga daki tabarshi nan falon alwalan bacci tayi ta haye gado ta kwanta ta rufe idanu tana tunanin abubuwa da dama ,
Ta matsu ta fara makarantar nan ko zata saba da garin sosai she cant be all clingy a fayyaz ,
Cikinta taji yana dan damunta kadan kadan ,dan tsaki tayi tace i shouldn't have take a lot of chocolate gashi zakinnan yana nema yasamu ciwan ciki can remember when last nama zaki cin nan ma"
Dan dafe cikin tayi ta rufe idanunta tana adduan bacci,
Tanaji bude kofarsa taki motsawa dan bacci take so tayi,
Kashe fitilan dakin yayi yabar dan dim one sannan ya cire bathrobe din yabarsa daga shi sai singlet da boxer  ya hauro kan gadon ya kwanta ,
Wayansa yake dubawa saboda sakon da haris colleague dinsa ya tura masa na important meeting din da sukeda da safe "
Bayan ya gama abunda zaiyyi ya juya mata baya ya koma ya kwanta"

Wasa wasa noor tafara kasa gane maike faruwa da ita ,
Wani irin unknown feeling da batasan ta inda yake zuwar mata ba yafara saukar mata ,
Dafe goshinta tayi jin tanajin danshin zufa kadan duk da dakin ba zafi and bugu da kari ma ruwa ake"
Juyawa tayi ta rufe idanunta tana assuring kanta tana bacci zata daina jin komai tasani,
Bacci shiru shiru fa yaki zuwa ,
Tashi tayi ta zauna gabanta na faduwa A hankali,
Kamar zatayi kuka ganin halin da take ciki and da kunya i mean yarda tagama teasing dinsa da duk ajin da take jamasa da kunya ta nema sex a gunsa duk da cewa its nothing new a gurin ta amma ai its someone new,
Jawo goran ruwan da tagani a kan bed side  tayi ta fara sha saida ta shanye taaje amma duk da haka jitake abun kamar mey she's just in the mood and baccine kawai zaimata getting rid of it amma idanunta kamar an soya gyada,
A hankali tace no noor get a hold of yourself, turn up don't get intimate da mijin da kike kan hanyar rabuwa da endure ,
Komawa tayi ta kwanta ta rufe idanunta tayi lumi tana rokan Allah ya kawo mata bacci"
Duk abinda take yana jinta dariyama ta bashi yasan dama ko ba kome a day like this will come lokacin da zatayi accepting dinsa willingly "
Yasani it'll come ,after all ba wai s*x ne bata taba ba ballantana yace abun bazai dameta ba,
Juyawa yayi ya matsa jikinta ya gyara mata gashinta da taja yayi loosing ,
Wani dam gaban ta yafadi jin hanunsa a jikinta ,
Oh no God please why did he have to wake up now ,im in deep shit"
Saitin kunneta yakai bakinsa da whispering yace matana ma ya hanaki bacci kam"
Shiru tamasa bata ce masa komai ba ita ala dole bacci take ,licking lips dinsa yayi sannan yayi murmushi mai dan sauti,
Bitting kunneta yafara dan karama wutar kalanzir,
A hankali yana bitting yanasa tongue tip dinsa yana teasing on the other hand kuma yana squeezing mata bum,
Wani irin tashin hankali da batasan tana da irinsa ba tashiga,
Jitake kamar ta tashi ta fincikosa so she can feel all of him amma it feels so wrong its fayyaz,
Fayyaz mijin da takesa ran rabuwa da shi who is she kidding .

Chu chu jay✍️

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top