chapter 48
Chapter 48
Noorurrahman✔
SHARJAH UAE
Tunda suka sauka a airport take san tayi kalle kalle amma gudun kar yace tana son zuwa tana basarwa yasa ta dake ta cigaba da binsa side to side kamar tazo kasar na ba adadi,
Tasha Kuka lokacin da sukaje ma su mami bankwana ,
Kibi mijinki kiyi masa biyayya,ki tsare mutuncinki dana mijinki,shine abunda mami ke sake jaddada mata,
Shikuma fayyaz bayan fitansu sai ya sake cewa kinji dai ki bi mijinki ,ta kula yanzu shaka mata shine sabuwar sana'arsa ,
Udaysah ma tayi tayi yaje yaga umma'ah kafin su wuce amma yaki shima daddy bai basa goyan baya ba shiru noor tayi bata topa ba to mezatace tunda mahaifinsa ma bai goya bayaba,
Imran , salim yayanta da mahnaz and udaysah ne suka kaisu airport kin shiga motarsu tayi tace ita bazata shiga motar imran ba ganin yarda yake tsokanarta akan ranar da taje gurin daddynsa ,dariya yayi lokacin da tace bazata shigaba yace come on daddyn mafa ya yafe maki,
Ganin dagaske ta shige motan yayanta wadda udaysah ke ciki ne yasa ya maida kallansa kan mahnaz wadda keta daddaga kai ita dole kar a rainata yace to gimbiya ke muje na zama driver Dinki I won't mind being a driver for this beautiful halitta ,tsaki salim yayi ya shige motansa wadda fayyaz yake already a ciki yaja suka tafi .
Tundaga nesa ya hango faisal da yazo daukansu ,
Faisal shine driver dinsa kuma mai kula masa da gida dafari yaso sakin apartment dinsa faisal din ya bashi shawara dubada uban gidan nasa yana daukansa aboki kan yasa haya kawai,haka akai a lokacin da yasa tafiya ya fadama faisal din da ya fadan musu mai gidan zai dawo,
Yaji dadin gidan saboda yana kusa da makaranta,
Bayan ya gama saka kayansu a mota sun gaisa ya dauki hanyar Al zahia garden apartments ,
Faisal ya shigar musu da kaya, tsaye tayi tana yaba kyan gidan Ammafa a zuciya,daga dining area zuwa study room wanda yake dauke da littafai iri ,iri zuwa ga kitchen duk abun kallone ga wani katan view mai kyan gani wanda kallansa kadai zai dauke maka damuwa,
Hanyan benan da yake dauke da wani golden color kwalliya ta kalla abun burgewa komai na kwalliyar gidan goldenne .
Juyowa tayi taga yana kallanta yana murmushi,bata rai tayi tayi gyran murya tace da daina kallona kayi ka nunan dakina ,
Gaba dayanta ya sureta batareda jin kunyar faisal da yake sukowa daga matattakalan benanba ,
Dan sunkuyar da kai yayi yana murmushi,
Sallamarsa yayi yana cewa faisal nagode zaka iya tafiya zan nemeka,
Godiya faisal yayi masa ya fita yana mai jima fayyaz dadi hope shima ya koma Gida Nigeria a hadosa da mata mai kyau kamar noor ,
Bai direta ko ina ba sai cikin bathroom din wani katafaren bed room mai girma ,
Key yayiwa bathroom din ya dora key din chan sama yarda tsayinta bazai kaiba sanann ya fara hada ruwa,
Maine hakan fayyaz tafada tana faman zazzare idanu tana kara shan mur ,
Bai kulataba illa murmushin da yayi yana dauko rose water yana zubawa cikin jacuzzi,
Bata kara fadada zare idanunta ba sai da taga ya gama balle maballan rigansa yana kokarin cire belt ,da sauri ta juya tace wai menene haka kake yi kabani key nafita mana ka kawoni nan ne dan irin haka".
Juyo da ita yayi yace exactly babe nakawoki ne dan haka beside it's not haram sunna ne the only abunda kikeyi da babu kyau shine surutu nima kuma kina sani,
Kallansa tayi tundaga wuyansa har zuwa kasa wanda shorts dinsane kawai a jiki,
Rufe idanunta tayi ganin idanunta zasuyi mata gani,
Juyawa tayi zata bar gurin ya rikota ya balle buttons din rigar dake jikinta dama su suka kulleta ,
Janta yayi tayi kasa ,
Gasping tayi tana rike baki lokacin da taga gown dinta a akasa hannu tasa ta rufe closed boobs dinta da suke under bra,
Wannan wane irin wulakancine fayyaz menene hakan are you trying to strip me naked"..
Eh yabata amsa yana juyo da ita,
Abunda nake kokarin yi kenan inaso nayi stripping dinki naked nayi miki wanka da laipine a ciki,
Kafun tasake magana ya dauketa yasa cikin jacuzzi din shima yabi bayanta,
Shiru tayi dataji yarda ruwan yake ratsa gabbanta,
Kallanta yake cikin ido yana mata arnen murmushinsa ,batasan ya akayai ta tsinci kanta da mayar masa ba ,
Saban spooge din da ya bude ta jawo then shower gel kallansa tayi lokacin da idea ya fado mata ,murmushi tayi aranta tace kai ka fara wasan bari na nuna maka abunda ake kira forbidden fruit,
Juyawa tayi ta cire hook din bra din ta still tana murmushi,
Juyowa tayi tana exposing peaky boobs dinta,
Wani yawo wanda ya tsaya masa a makoci ya hadiye kwat,
Kokarin matsowa inda take yayi ,saurin sa kafarta tayi ta mayar dashi ta kada masa finger tace "
No sweetheart tsaya inda kake,
Shower gel din tasa jikin sponge din tafara wanke boobs dinta zuwa jikinta,
Yarda kumfan yayi wani bubbles sai abun yasake kunashi yaji yanasan ya tabata amma ta tareshi sakamakon kafanta da tasa masa wanda yake taba masa j/s teasingly tana sane and taji yarda yayi hard abunda takeso kenan,gama wanke jikinta tayi tas ta tashi tsaye ta jawo kan shower ta fara dauraye naked body dinta da yagama kasheshi har wani shaking masa buttocks take ,
In a seducing manner ta fita a ruwan tayi bending over ta wake kafafunta ta daura alwala ,
Mini glass Wardrobe din da taga new white towels a ledansu ta dauko ta bude ta daura towel din da yake mata iya cinya tace okay baby wash my wet inners have the bathroom for your self,abu ta taka ta dauko key din ta fita a bathroom tana dariyan hali da ta barshi a ciki,
He thought shi kadai ya iya game din,
Har ta gama shiryawa bai fito ba dan bakaramun tayar masa da hankali tayi ba lokaci guda yaji mararsa na masa ciwo wanda kwana biyu abinda yake fama dashi kenan ,
A daddafe yayi wanka ya gyara gurin ya fito yaganta zaune gaban mirror tana danna wayanta ,
Kara gyara daurin towel din jikinsa yayi ya jawo akwatinsa ya ciro maganin da imran ya bashi ya balla yasha da ruwan goranda ya taho da ajirgi ya koma ya kwanta kan cikinsa a gado,
Bai taba aikata zina ba amma shikanshi yasan yanada mutukar sha'awa wadda akan noor ya gane hakan dan shi a da wannan ciwan ciki bai damunsa yaga yan mata dayawa yayi chudanya dasu amma bayajin abunda yake ji game da noor baisan yaushe zata yarda dashiba ko zaiji daidai a rayuwarsa,
Ganin ya jima a kwancen ne tace malam manu lapia,
Tsokanar da taji muhammadu auwal nayi masa
,
Jin bai kulata bane yasa ta tashi ta karasa gareshi dan yafara bata tsoro ,
Tabashi tayi taji yana numfashi,
Ajiyan zuciya tayi tace wai lapiyanka ,
Juyowa yayi yace eh lapiyata amma bana tunanin zan kuma lapia idan kina nunamun abunda nake so amma bazan samuba,
Gano abinda yake nufi tayi ,
Dariya tayi tace au abinda ya dameka kenan kaga sai ka bar shashshafe yar jamaa tunda dai kana shiga damuwa,
Zai kara magana sukaji karar door bell,
Jallabiya ya jawo yasaka ya sauka yasan abinci ne ,
Binsa tayi abaya tana dariya atleast gobe bazai kuma ba ai,...
Washe gari tare suka shiga makaranta tana ta santin gurin bayan ya gama komai da zaiyyi ne suka fito dan tafiya ,daga nesa yaji anata kwala masa kira,juyawa yayi da ganin wacece,.
Wata balarabiya balarabiya baturiya baturiya ce take tahowa garesu tana dariya ,farry "shikadai tagane ma'ana sunanta
Hugging dinsa tayi tana mai murnar ganinsa ,
Sakin baki noor tayi tana mamaki lokaci guda kuma wani abu ya tsaya mata a kirji ga bacin rai dataji ya kai mata karo wannan wacce shashashar ce kuma,
Bata fahimtar abinda suke fada dan larabcin yamata girma ta daiji matarsa a ciki,da faraa farry tazo zata rungumeta ,tana mata turanci tanacewa and she's beautiful,
Hannu noor tasa ta tareta itama tana murmushi tace im sorry i don't hug or do hand shakes with just any one it disgust me,I don't mean to offend you,"
Maimakon tanuna jin haushi sai cewa tayi awwn fayyaz your wife is unique".
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top