chapter 47
Noorurrahman✔
Amma dai kasan ba haka mukayi da kai bako stop being this romantic romantic with me mubar irin wachan wasan dama i told you AI saboda yaya nas ne and banida wani option a lokacin and without hesitation ka yarda yanzu kuma ka bani wani story mubar wasannan haka fayyaz,
Tasowa yayi daga zaunen da yake ya dan lakutar mata hanci yace kyakkyawata ai babu zancen wasa a magana na just look into my eyes zaki fahimci hakan i won't divorce you and ni ban tuna lokacin da mukayi wani yarjejeniya dake ba kawai dai abu daya nasani shine Allah yaji tausayina yabani abar da nake so nake kauna kuma yanzu sai kice nayi masa butulci haba matana nidai nasan wannan dan handsome husband din naki dake gabanki ke kanki bazakizo ace yau kinyi asararsaba,
Smacking dinta yayi a buttocks dinta ya koma ya zauna yana dariya ciki ciki ganin yarda ta kumbura tayi hani'an kamar zata fashe ,
Daukar wayarta tayi ta ce you shouldn't have done this,
Fuuu ta shige daki wanda hakan yabasa damar yin dariyar da yake boyewa,
Duk abunda zatayi bazai saketa ba dan shikam bai aureta dan ya saketa ba duk da yace mata ya amince a lokacin da takawo masa maganan amma bashine zaisa ya biyeta ba ya saketa din tunda ai shi ba makaho bane yasan cewa ko yayane akwai dan sanshi a zuciyarta yasan dai main reason dinta umma'ah ce and ya samo musu solution he'll take her somewhere far away from here,
Tashi yayi ya kashe tv yabi bayanta ,bayyi mamaki ba dayaji dakin a kulle dan haka ya wuce dakinsa dama yasan za'a rina ai.
Washe gari da ya tashi sallah asuba kafun ya fita masallaci saida ya fara zuwa kofar dakinta yayi mata knocking ,gyaran muryar da tayi masane ya tabbatar masa da tatashi dan haka kai tsaye ya wuce masallaci,
Bai tashi barin masallaci ba sai wuraren karfe bakwai ,
Yayi mamakin ganin dining table wayam ma'ana babu abinci,kada kai yayi yana murmushi ya nufa dakin nata da Alama yau darun da gaske take yinsa ,murda handle dinta yayi yaji ya bude ,
Shiga yayi yana fadin honey ,honey bunch were are you daddy is home,
Shiru tunaninsa tana bathroom dan haka ya zauna zaman jiranta ,shiru shiru bata fito ba dan haka ya tashi ya shiga bathroom din dan ganin ko tana ciki amma bata nan,
Wasa wasa saida ya duba ko ina na gidan amma babu noor babu alamunta,
Kayanta ya bude yaga akwai kaya aciki amma da alamun ta deba wasu dan baiga karamin akwatinta ba,
Abun ya bashi mamaki dan baiyyi tunanin tayi fushin da zata bar gidan ba,
Wayarsa ya ciro ya kira mahnaz,
Ringing daya ta dauka da alamun bacci a atattareda ita tace hello brother in law good morning"
Morning hala kina baccine ,
Eh "tabashi amsa"
Tunanin ta yarda zai fara tambayarta yayi"
Uhm mahnaz nace noor ta karaso ne".
Daga kwancen da take ta tashi tace to bro bandai sani ba saboda ban fitaba amma don't hang up bari na duba,
Tayi mamakin ganinta a kwance a dakinta ,to yaushe ta shigo har ta kwanta ,
Eh brother tazo hope lapia dai ko,
"eh lapia zan dan je abuja ne yanzu hakan ina hanya zan tafi airport amma yau zan dawo idan ta tashi kice mata zanzo na dauketa "
Wuraren karfe 10 nasafe ta fito falo kallanta mahnaz tayi tace sis wai yaushe kika zo
,
Kina baccin asara lokacin da tazo,
Dariya tayi tace kai mami to brother fayyaz dai yace na fada miki idan ya dawo daga abuja zaizo ya daukeki,
Abuja ya tafi mami ta tambaya tana maida kallanta kan noor da dama take san tambaya lapia tazo gidan da uwar safiya,
Eh Mami abuja ya tafi"
Amma naganki da akwati"
Cikin hada maganarta guri daya tace eh mami nazata zaiyyi kwana biyune "
Eh yau zai dawo yakirani yace na fada miki" mahnaz ta kara tana cigaba da shan cornflakes dinta ,
To Allah ya dawo da shi lapia mami ta fada tana tashi tace tunda Allah ya kawoki sai kimana abincin rana dan fita zanyi ma kuma banasan fita ni kadai amma tunda Allah yasa kinzo sai mahnaz ta rakani.
Tunda mami suka fita take ta tunani kala daban daban,
Itadai harga Allah batajin san cigaba da zama dashi domin tunda mahaifiyarsa zata iya mata haka yana nuna irin adadin kiyayyar da take mata bata wasa bace ba to mai zaisa tacigaba da zama mata da danta after all dama ba wani sansa take ba"
Amma anya gaskiya kike fada"
Wata zuciyar ta tambayeta"
Yanayinsa da kyan halittansa tafara fasaltawa a idonta ,yanayin murmushinsa kansa abin kallone ,
His matured dimples,
His abs ,rufe idanunta tayi da ta tuno how hard he was for her jiya ,
DA Sauri ta girgiza kanta "
No no noor you shouldn't be mesmerized ".
Batayi tunanin da gaske yake zaizo dinba bayan anyi sallar ishai taga numbernsa na kiranta kin dauka tayi ,
Karshema kashe wayan tayi,
Sallamar muhammadu auwal taji sai ta fayyaz a bayansa haka kawai taji gabanta yayi mugun faduwa "
Sis chan compound na hango miki mijinki ai tsiya nake masa kamar ba gidansu ba wai yana kiranki ne wayanki baya shiga ,
Dan yake tayi ta taso ta karaso gurinsa da saurinta tana cewa ayya habibi wayana ne akashe banyi tunanin zaka dawo yau din da kace ba nasan kasha hanya sannu,
Hannunta tasa a bayansa ta mintsinesa da karfi wanda saida yacw arrgh,
Juyowa muhammadu auwal da yake shan ruwa yayi yace malam manu lapia ya da ihu"
Murmushi yayi ya waske yace bigewa na danyi ne,
Yazaka kasa bigewa kana ta kallanmun kanwa"
Yanzu dai kagama duk wasu procedures ko kai mutumina akwai hanzari" dariya suka saka tare while noor ta bisu da kallo dan bata fahimci abunda suke fadi ba,
Suna gaisawa da babane yake kara jadadawa fayyaz matsayin mahaifiya so dan tayi kuskure bashine yake nuna cewa wani girmanta da darajarta zai kare a idanunka ba ,bakada kamarta kuma baka da mai maye maka gurbinta ita dindai itace so malam fayyaz a kiyaye a yi hakuri sannan a cigaba dayiwa iyaye biyayya da addua ,
Ke kuma noor ki cigaba da yi wa mijinki biyayya kuma kar kice dan wannan abun ya faru shikenan ki daina daraja mahaifiyarsa ,karnaji kar na gani ,ki tayasa yi mata biyayya da addua a kullum idan na tuna cewa fayyaz ne mijinki sai na kuma godewa Allah saboda nasan insha Allahu bamuyi zaban tumin dare ba mijinki mutum ne nagari kicigaba da kyautata masa shida yan uwansa baki daya ,
Kasa fayyaz yayi da kai yace baba mun gode Allah ya bar girma and dama inasan fada maka cewa muna sa ran next week zamu wuce SHARJAH.
Gyaran murya baba yayi yace to to Chan UAE Kenan inafatan dai lapia ko"
Eh baba lapia kalau yau naje ne na gama hada mana visa dama course nake nan makarantar su noor to yanzu nagama zan koma chan skyline dake united Arab emirate din nan cikin sharjah to itama noor din munnema transfer and an Samu shekaran da aka dauka zata koya larabcine "
To to Ai ba wuya tunda tana dan jagwalgwalawa kuma shi larabci ai babu wuyar koya,
Madallah hakan ma yayi kyau dama shi zaman aure ya gaji haka sai yakai mace ko ina ,a dai ta hakuri noori kibi mijinki tunda kinga dai garinda zai kaiki daga ke sai shi kiyi masa biyayya kuma ki tsarkake zuciyarki sai kiga an zauna lapia ,Allah ya baku sa'a a rayuwa yakuma baku zaman lapia'.
Wasu hawaye taji suna zubo mata ,lallai ma fayyaz ya dade yana raina mata hankali"
Tare suka fita tana biye dashi a baya mami yakarama bayani kamar yarda yayiwa baba take mahnaaz tawashe bakinta wooo dubai zaku a UAE din bro kace watarana zani dubai ohhhh God,
Sharjah village girl ba dubai bane kadai birni A UAE ,muhammad auwal yafada yana dariya ,shiru ta masa dan dama sarar sa ce yarfata cikin mutane"
Nasiha mami ta kuma musu tareda saka musu albarka ,
Kar ku hango bakin noor kamar zai tabo sama".
Har suka isa gida kuka take ,shiya fara yin gaba hannunsa janye da akwatinta ,
Ganin bai kulata bane yasa tabisa da gudu tana cewa dama ina zaka kulani who even gave you the right to decide my life for Me"
Bai kulataba saida ya aje akwatin kan kujera sannan yakamo hannunta ya zaunar da ita kan kujera yace noor look dan Allah kibar wannan rigimar muzauna lapia guess kinji mai baba yace kinaso ne kiyi breaking heart dinsu,i promise you Zan Baki soyayya da rayuwa mai kyau and first step shine na chanza miki gurin zama ,bantaba san zuwa wata kasar nayi rayuwaba amma for you and your safety I can fight the world,so kibani dama ki kuma kwantar da hankalinki ki nutsu dani bazan baki damar dana sani ba"
Shiru tayi dan maganganunsa sun fara shigar ta amma tuna umma'ah yasa ta ture hannunsa ta tashi tana cewa kadaina sugarcoating dina halinku daya so don't even start it nasan yaya ya baka passport dina and bansan mai yasa ka yanken shawarar rayuwata batareda ka nemi jin ta bakina ba amma its okay zan bika only saboda baba but mark my words abun bazai maka dadi ba,
Fuu ta bar masa gurin*
DA murmushi yabi bayanta at least zata bishi din and ya dau alwashin bazata kuma taka Nigeria ba saida guzirin dan UAE"...
Chu chu jay✍️
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top