chapter 36
Noorurrahman✔
Ita tafara tashi da sauri ta tashi ganin tayi daidai a jikinsa ,a hankali tace oh "su noor dan munafirci kingama jera pillows amma kin murje kin dane jikin bawan Allah,Allah dai yasa ban munshari ba.
Kallan agogo tayi taga ankusa kiran sallar farko,
Da sauri ta koma ta kwanta tarufe idanunta ganin yana kokarin tashi ,
Murmushi yayi dan sarai yaji abunda tace ganin bataso yasan idanunta biyune yasa yashige bathroom ,
Har yagama uzirinsa ya fito bata tashi ba sanin idanunta biyu ne yasa ya fita masallaci batareda ya tada ta ba,
Tabe baki tayi bayan ya fita tace at least ai ya tada mutane duk da idona biyu,
Tashi tayi daga kan gadon tana cewa komenene damuwata ma oho"
Sallah tayi ta dauko wayarta dan karanta qur'an ,
Har gari ya fara wayewa bai shigo ba dan haka ta tashi ta danyi gyare gyare duk da gidan babu datti
Wanka tayi ta saka red less mara nauyi powder kawai ta shafa a fuskanta sai kwalli then dan lip balm dan ita ba maabociyar kwalliya mai yawa bace "
Kitchen ta shiga ta wanke kwanikan data bata and ta kula kamar bai bata plate ba saida ta bude ledan da ya kawo ne taga alamun yaci ,
Dan sauran kazan ne kawai ya rage amma babu arish din,
Cikin microwave tasa tayi warming ,tana tunanin abinda zata musu na breakfast ne taji ana sallama a bakin kofar falo".
Karasawa tayi ta bude,
DA wani matashin saurayi taci karo wanda yake ta faman washe mata baki hannunsa ka dauke da basket da kuloli a ciki,
Ina kwana aunty ".
Tana kokarin amsawane taji muryarsa yana cewa ashraf kai ta aiko kenan"
Bata dai san wanene ba Amma sai ta sake fadada murmushinta tana cewa shigo mana ashraf ka tsaya a nan kuma"
Kai aje basket dinnan kawuce mamanka tace zakuje morning tahfeez,
Yes uncle ,
Kallan noor yayi da murmushinsa still danshi wannan yar gayun auntyn nasa ta burgesa ,
Aunty sai mun zo hira"
Okay ashraf ka gaida mun mamanka sannuko"
Daukar basket din fayyaz yayi ya rabeta zai wuce ,
Kulle kofar tayi ta biyosa tana cewa wannan din wanene,
Ban Sani ba shine abinda ya fada mata ya wuce dakinsa"
Sakin baki tayi tace kuut bai sani bafa yace"
Its okay ni na fishi da na tambaya "
Wanka yayi sannan ya fito yanata zuba kamshi .
Ta jera masa komai a dining bayan sannan ta koma ta zauna a kujera ta harde kafa"
Tundaga nesa yake tasbihi da godiya da Allah daya mallaka masa noor a matsayin mata,
Wani irin kyau ta kara mishi ga red kayan dake jikinta sun kara fito da kalarta mai tsada,
Ya illahi san noor yayi masa yawa wanda bazai iya misaltawaba and abun dariyan ma shine bazai iya tuna yarda yayi sakaci har san nata yayi masa katutu ba"
Zama yayi a kujeran dining sannan ya maida kallansa kanta yace ashraf yaran wani cousin dina kamal ne.
Bar gayan bansan ji ,hadiye abunka
Dariya yayi mai sanyi musamman dayaga yarda ta wani turo dan kwalinta gaba ta juya masa keya yasan bai sani din da yace matane ya bata haushi,
Bai yi shirun da tace yayi ba yacigaba "
babansa da daddy abokan wasa ne,suna cikin estate dinan shida matarsa hibba da yaransa uku ,ashraf da umaimah sai hassana da usaina, matansa tayi mana breakfast tanada kirki zan kaiki ku gaisa"
Ki taso mana.
Kara juya masa keya tayi tace kai dai kaci abincinka ba ruwanka dani tunda daga tambaya zaka fada mun baka sani ba to kowa yayi rayuwarsa a gidannan dama ai abun bana gaskiya bane and ka kwantar da hankalinka ni bana wasa da cikina muddin yayi yunwa tayi kira,
Yar dariya yayi kasa kasa ya fahimci noor nada daru,
Taso wa yayi ya tako har inda take a zaune ya juyo da ita tana facing dinsa ya rike hannayenta duka biyu sannan yasaka idanunsa cikin nata,
Itama shidin take kallo dan ayanzu kowane namiji ta iya da iyawarsa All thanks to yaya nas,
Licking lips dinsa yayi yace amaryata ta kaina dan saki ran mana,
I just can't hold it ne yarda kike ta faman washe ma ashraf baki yanzu da ace wanine chan dabanfa hakafa zakiyi ya fama masa dariya da hakorankinan masu kyau and gashi kin kashe kyau sannan kin fito babu ko lillibi dole naji raina ya dan sosu cos ina balain kishinki and yea zaa koma school so hope kin taho ninja dinki,
Duk yarda takesan rike dariyarta sai da ta fito ,jin ya ambaceta ninja"
Hannunta ta kwace ta nufi dining din tana cewa,maine na wani kishina bayan ta leko ta koma ne after all ma yaronna kamar dankanne so chill dude".
Jawayota yayi lokacin da take kokarin zama yayi pining dinta da bango,zare idanu tafara yayi tace lapia mene hakan kuma"
Dan yatsansa yasa a kan lips dinta yace shi kafun ya fara circling finger dinsa aka lips dinsa yace ta leko ta koma ko,"
Zamu gani idan zata koma,
Juyawa yayi zai karasa dining din tayi saurin riko hannunsa tace mai kake nufi,
Babu Kasai yace yana murmushi ya je ya zauna"
Yinin ranar gaba daya tunanin maganarsa take ya zamu gani idan zata koma ,aikam idan ya koma wa maganarsu zai tsokano danger wallahi"
Duk ranar bai fita ba har 4
Sai dai tayi ta tsokanarta yana tabata musamman ma da ta nuna bata so,
Kallansa tayi tace wai bazaka fita bane.
Ni nataba ganin amaryar dake koran mijinta a gida washe garin aurensu ,to in kin gaji da ganina ni ban gaji da ganinki ba.
Okay yi ta kallona dama dan udaysah zata zone yasa kaji inacewa bazaka fitaba kartazo kana gidan,
Kwanciya yayi ya dora kansa kan cinyarta yace
Udaysah baxata zoba ,na hanata
Why don't you come to daddy na nuna miki abunda kika worthing trust me I'm far better than your so called nas"
Cizan lips dinsa na kasa yayi lokacin d aya kare maganansa ,
She hates that she likes how he flirts ,
Wani irin goosebumps yake bata idan musamman idan yana saka idanunsa cikin nata ,shes not ready for commitment so she won't allow hakan yana cigaba ,
She's eager a kima school Monday ko tana samun space ita kadai"
Tanasa yin magane taji wayarta tayi kara alamun sako ya shigo,
And tasan babu mamaki udaysah ce dan haka da murnarta da saurinta ta dauko wayar dan duba sakon"
Number batasan numbern ba amma natayi tunnanin wani abuba ta duba"
Congratulations
Inatayaki murnar sabon aurenki wanda nake da yakinin ba'ayin consummating dinshi ba,sabida babu wata tsaraba da zaki iya bawa saban mijinki da ya wuce fankon rami amma ba dai wannan budurcin da kowane namiji yake kwadayi ba gurin wadda ya aura"
Sadly na riga na kwace masa wannan right din ,
Nasan kinyi aurene sabida ko guje mun amma kar ki manta nas mai sa'ane sannan yayi kamun babban kifi"
Kinbuga naki wasa kijira baban wasa"
Bumm
Something big is going to happen.
Nasanar dake ne beforehand amma just know this one thing you can't escape it "
Mijinki har abada nasir umar..
Who message you fayyaz ya tambaya lokacin da yaga yanayinta ya chanza take,
Kashe wayan tayi tace babu kowa mai ma kake cewa ,
Yasan definitely something is not okay amma jin tace masa ba komai dinne yasa bai sa hankalinsa akan dole sai yasani ba maybe wani personal abunne dan haka bazai zama mai sa ido a gareta ba"
Bari nazo nafita kamar yadda kikeso ammafa ni amaryata bahaka naso ba ,
Amma naga mood dinki ya juyenw kar na takura ki zaneni"
Amma I will be back before magreeb and hibba will send dinner kar ki damu kanki"
Kallansa tayi tace amma dai dama kace mata after today basai ta cigabada kawo abinci ba i mean zan ringa mana girki karmu wahalar daita since akwai food stuffs,
Zama ya dawo yayi kusa da ita yace God thank you,
Kabani mata mai kyau,
Mai tarbiyya ,
Ga iya girki hannunta ya kama yayi licking fingers dinta yace wannan hannu akwai dadi"
Kwace hannunta tayi tace gross"
Dariya yayi silently yace trust me baby bakima fara ganin Gross things ba yanzu dai tunda mood dinki yafara saukowa mai zai hanaa na zauna muyi more nasty and gross things trust me I can be nasty too,
Just give me the access to your body and I will make you feel alive "
Rufe idanunsa yayi yana wani inhaling abuda bata san masa ko mene ba".
Fayyaz ta kira sunan"
Bude idanunsa yayi yace yes ma'am just say the word .
Get out "
Ummm
Ya tambaya kamar baisan mai take nufi ba"
Nace ka tashi kayi tafiyanka inda zaka '
Oh okay since Korata kike bari na tafi gurin yan uwana gauraye,
Allah sari yaron umma'ah"
Inacikin wani hali,Allah kawon mafita gadai abun dadi har abun gidanka amma yazama maka out of bound"
Aishikenan bari nashirya na zo na fita,
KO zaki tayani wankanne"
Batace masa komai ba illa kallo data bishi da shi ,
Duk last born dai dawuya ka rabasu da wasu personality din daya,
Ita tsoranta daya bata gane irin abunda take ji game dashi ,
His cuteness is getting on her"..
Shikenan wifey shiru ma amsane bari naje na shirya".
Tafiya yayi yana wakar
"Fayyaz bawan Allah "
Fayyaz Allah sarki"
Dariya tasaka lokacin da ta tabbatar ya shige dakin da bata taba shiga ba"
Fayyaz "
Bata taba tunanin yana da side irin haka ba ,
Sha dama ance mutum duk daure fuskansa koda shugaban kasane to agurin matarsa sai yazama gashinan dai ,Amma yini guda ta nema wannan fayyaz din mai jan ajin tsiya da shan kamshi
Oh"
Yajima bai fito ba wanda har wata zuciyar tafara cemata taje ta duba ,tana tsaka da tunani da zuciyarta taji alamun kulle kofa,da sauri ta dauke kai ganin fitowarsa ,cikin kananun kaya ya fito kamar ta sacesa ganin yarda suka amasheshi.
Saurin yin kasa tayi da idanta lokacin da taga yana takowa inda take,
Rumtse idanuta tayi ganin ya dunkuyo da kansa saitin fuskarta,
Mai kake tunanin kanayi,
Murmushi yayi yana kallan yarda bakin ta yake motsi,
Kiss ya mata a goshi kara rumtse idanunta tayi jin wani yar har kan yatsan kafantanta ,
Sanin cewa duk wani tabata da zaiyyi yana tasiri akanta ne yasa yayi murmushi a ransa yace muje zuwa a fili kuma yace amaryata ta 6 month bari ma fita babu ko rakiya"
Sai kadawo, Allah ya tsare ,
Ameen matata watarana ma ina cewa abarshi amma sai an rakani an ga fitana tukkuna nasan ranaan zaizo.
Badai tace masa komai ba ya fita cikin nishadi shi koda iya sakar masa fuskar ma aka barshi bazai complaining ba"
Karar shigowan sako a wayantane ya janyo mata hankalinta daga kallansa data shagala tanayi,
Kishirya takaba ,
Inawaje ina jiransa and nasan definitely zai fito,koninkoshi.
Mijinki a ko yaushe nas umar.
Batasan lokacin da ta yarda wayarba ta fita da gudu tana kwala masa kira tana addua Allah yasa bai kaga fita ba"
Kokarin shiga motarsa yake hannunsa rike da waya yana magana da imran"
Da gudu ta karasa gareshi tayi hugging dinsa ta baya tana ajiyan zuciya da godia ga Allah bai kaiga fita dinba,
Kasa karasa maganar dayake niyan yi yayi ,
Hello hello imran yake tayi jin yayi masa shiru.
Karka fita dan Allah,
Jin muryanta yasa imran ya kashe wayan yana cewa dan iska"
Juyo da ita yayi ya kalli idanunta wadanda suke cikeda tsoro,
Tasan nas sarai bashida hankali zai iya ji masa rauni".
Sabida me mai yafaru kuma ".
Da sauri tace ban gaji da ganinka bane ....
Murmushi yayi dukda bai gamsu ba amma yaji dadi,
Dan haka ya juya yana kokarin bude motarsa yanacewa kin makara ai su imran suna chan suna jira na ,
Jayo hannunsa tayi ta shagwabe fuska ,
Dan Allah fayyaz kar ka fita indai har da gaske soyayyar da kace mun kanayimun gaskene,
Please fayyaz,
Jingina yayi da jikin motan yana cewa sao kin fadan dalili nikam idan ba haka ba babu abinda zai hanani fita,
Yana da taurin kai , tunani tafara akan mai zatayi ta hanashi fita"
Batayi wani tunaniba ta yi gumming lips dinsu guri daya
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top