chapter 35
Chapter 35
Noorurrahman ✔
Tsoro take ji ita kadai a gidan amma sai ta danne taso ace koda fayza ne kawarta ta makotansu an hadota dan bamata tunanin farhana dan tana cikin tsananin fushi da ita and zuwa yanzu ta riga da ta fahimci cewa farhana is not her well wisher "
Motsin shigowane yasa ta kara gyara gyalenta gudun ko bashi kadai bane ,
Sallamar udaysah ce ta katseta ,
Bude idanunta tayi dan ta tabbatar udaysah dince,amarya lastly dai saida kika aure mun yaya, ashe duk kin daga wayana da kikeyi kinayine sabida you were planning big at least a fadamun nashiga cikin yan farin ciki mana"
Dan yake tayi dan kunyar udaysah din take ji tun abunda ya faru a gidansu ta daina daga wayarta dan batasan mai zata fara cemata ba sannan gashi ta auri fayyaz wanda batasan kowa yasan dalili bayan shi da ita"
Wallahi udaysah kinsan ba haka bane"
zama tayi kusa da ita tace to yayane ,
Fada mun noor ni a tunanin alakar dake tsakanina da ke ta wuce wasa amma yanzu kin tabbatar mun yarda na naukeki ke ba haka kika daukeni ba,
Nasan umma'ah bata kyautaba duk da nasan laipinta ya shafeni amma kinada duk wani right after all gashi cikin sati kin aure mata da"
Dariya tayi da ta tuno halin da ta baro umma'ah tace amma nayi farinciki mutuka wallahi har zuciyata ,
Bani da kawar da ta wuce ki and deep down nake jinki and nasan cewa brother baiyyi zaban banza ba and with time umma'ah zata fahimci hakan ,now tell me all about the love ya akayi within week daga fadan soyayya kukayi aure"
Dan dariya noor tayi tace beb mubarsa a kawai abunda Allah yace zai faru babu wanda ya isa ya tsayar dashi koda kuwa wanda abin ke shirin faruwa da sune , kadarrar muce"
Umm so don't tell me this kenan kinasan brother fayyaz i remember kince ma umma'ah bazaki taba sanshi ba,
Murmushi tayi tace bansan ya akayiba oo dare daya na tsinci kaina nima asanshi ,.
Kamar wata wawuya haka udaysah ta bude baki kafun tace ,
God you've found your mr right ni I dont know when ,God when,
Dariyar wautarta na saurin yarda da abund atace noor tayi kafun tace soon ,
Just soon i can feel it".
Hira sukayi sosai inda udaysah ke cewa i cant wait mu koma school ki koma mrs saraki"
Rike hannunta noor tayi tace this,
Udaysah dan Allah banasan kowa yasani a school kinsan mutane are after good things .
as you wish.
Bangaren fayyaz kuwa zaune suke gidan imran da suka siya tare a estate din sai dai tsakani da dan tazara ,na salim ne dai yake kusa da nashi"
Kallan salim yayi wanda yake ta lallatsa waya yace kai wai dan Allah bazan iya zuwa yanzu bane ,
Zaka iya mana wani ya rike maka kafa
Hankalinka duk ya tashi burinka kawai kaje ka hayke wa yar jama'a"
Imran ya tsomu baki,
Abunda ya fi haykewa yar mutane tukkuna ma nace imran ne da salim fa nake kaida kullum bakinka a iskanci yake "
Eh iskancin ai yasa kake zumudin zuwa gidan ai ,
Ni bazan kulaka ba muyi fada dan yau ranar farincikinace kaima idan kaji haushi kaje kayi auren kasamu ta iskaanci dan iskan banza,
Dariya salim yasa yace wai ku mai yasa a rayuwarku baku zama tare bakuyi fada ba ,
Kai Allah dai ya yaye muku kabari ayi sallar ishai its almost magreeb kaga sai mu raka ka tunda dai udaysah na tareda ita nima ina tunanin su kadan ba dadi ,
Toh ai shikenan bari na jira ishai din amma dai na kosa nasata a idanuna you wont understand how I'm feeling right now*
We know ,horny" baby
Imran ya sake tsomo baki yana dariyar jiran yarda fayyaz zai responding "
Uwar horny ,Allah imran ka kiyayeni and kar kasake cemun baby ,
No homo,
Idiot"
Dariya suka saka a tare tuna lokacin da suna junior secondary school aka Kawo musu wani new comer yake kiran fayyaz baby shikuma kullum ya kirasa sai yace masa no homo "
Shikuma yaran kullum sai ya kirasa baby musamman da ya fuskanci fayyaz din baiso karshe dai sabida bakin cikin kiransa baby da yake har kuka yake sai yana cewa no homo,
Sukuma tundaga ranar sai suna tsokanarsa .
Bayan sunyi sallahne a babban masallacin da yake cikin estate dinne suka tafi soya spot a Cikin estate dan siyanma amarya gurin amare(😂).
A waya ya fara kiran udaysah dan sanar musu suna zuwa ,
Kintsawa sukayi aka kara kunna burner dan dakin ya kara daukar kamshi ,
Basuyi minti 30 ba suka zo gidan bata rai udaysah tayi tace brother kawai ka barmu da yunwa,
Let me say me cos bana tunanin amaryanka na jin yunwa dan koda na bata crunchy chips kinci tayi .
Ai gashi nasan he'll feed her kar ki damu kanwata zan kaiki kicika cikinki kafun mukaiki gida .
Tsaki fayyaz yayi dan yasan ba karamun aikin imran bane ya bayar dashi a gaban noor dan babu wanda ya fadawa acikinsu behind the scene"
Amarya tunda an hanamu ganin fuskan babu komai zamu gani idan mun dawo kasa ta kuma yi da kanta dan itafa bacci takeji ga kuma yunwa dan haka take Allah Allah su tafi"..
Addua sukayi musu da dan tunatarwa kafun suka musu sallama suka tafi,
Binsu yayi a baya dan kulle ko ina yana fita ta bude idanunta tana karema falo kallo,
Komai abun burgewane a ciki babu abunda zata sakawa iyayenta dashi sai addua komai nata sabone dan kayan dakinta ma na gidan nas baba cewa yayi baza a kwaso su ba.
Dawowa yayi cikin gidan bayan ya kulle ko ina ,
Tsaye ya ganta tana kalle kalle kamar tana neman wani abu"
Hugging dinta yayi ta baya tareda dora mata haba akan kafadar ta,
Wani shock taji ya kamata ,kokarin kwacewa tafara tana cewa mene haka fayyaz
,ajiyan zuciya yayi yace please give me some moment,
Please bata sake kokarin kwacewa ba saida ya cikata dan kanshi yace zo muyi sallah mu godema Allah da niimarsa sannan muci abinci,
Bata masa musu ba dan rashin komawa gidan nas ba karamun ni'ima bane Allah yayi mata "
Bayan sun idar da sallah ne yace dauko ledan chan ki bude"
To tace ta dauko ta miko masa batare da ta bude ba,
Plate taje kitchen ta dauko ta bude ta deba irish kadan da pepper chicken din dake cikin foil paper,
Plate dayan ta tura masa gabansa tace gashi nan kasa sai da safe and na zaba daki mai golden cos naga makayana a ciki so sai ka zaba cikin dakunan da ke cikin gidan tunda akwai wadatarsu ,sai da safe ,
Fresh milk daya ta dauka ta yi gaba (nace oh su amarya ba kunya🤣)
da kallo ya bita yana nishadin abunda tayi din,
Wani burgesa ta kuma yi "
Kaitsaye abinci taci ta kora da milk dinta a tsanake ,
Bayan ta gamane ta shiga bathroom tayi brush kwaninkan ta dauka ta fita dasu ta kai kitchen, bata ganshi inda ta barshiba and babu plate din da ta kawo masa sannan gurin an gyara ,
Tabe baki tayi ta kai kitchen ta koma dakinta,
Black silk riga da wando ta dauko na bacci ta saka ta haye gadonta tareda yin adduata ja bargo.
Barci ya fara daukar ta taji alamun kamar ana shafa mata gashi"
Kamar a mafarki amma yanayin yarda takeji a jikinta yakase tabbatar mata da cewa ba mafarki take ba,
Bude idanunta tayi a hankali zuciyarta kuma cikeda tsoro,
A cikin idanunsa ta sauke nata ,
daga mata gira yayi sannan yayi murmushi,
Kokarin tashi take ya jawota ta fado jikinsa ya riketa gam yace ina zuwa kuma matata,
Rumtse idanunta tayi ta bude tace ba nace maka ka zaba daki dayaba cikin dakunan gidanan mai kuma ya kawo ka nan,
Sake riketa yayi yace
Gurin matana mana ,nima nan dakin na zaba ,duk inda kike nima ai nan nake ,
Beside ni bama ni da raayin raba daki da matata"
Idanunta ta dauke daga kan idanunsa ta kalli yarda boobs dinta suke kwance kan naked chest dinsa,sake yunkurawa tayi zata tashi amma ya riketa gam yace"
Lokacin da kika hanani rikeki ai na daina sabida ba muharramata ce ba Amma yanzufa ke matatace zan iya kome nake so dake"
Cike da tsiya tace fayyaz kar mu fara haka i thought nafada maka dalilin aurenmu and na fada maka so don't get so attached and...... bai tsaya jin ta bakinta ba ya hade bakinsu guri daya tareda cizanta a lips,
Dan kara ta saki ta ture hannunsa da yayi weak ta mirgina gefe ta juya masa baya dan wani dum dum taji kirjinta nayi,
Shima bai hanata ba dan kida zai iya chanzawa and bayasan yayi mata abunda zatazo tana jin haushinsa".
Pillows da ake jera kan gaidon ta janyo tayi musu katanga ,
Dariya ma ta bashi lokacin da zata mirgino gareshi babu wanda ya sani.
Chu chu jay✍️
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top