chapter 28
Noorurrahman✔
Bazawara"
Udaysah da fayyaz suka hada baki wajen maimaita abunda umma'ah ta fada"
Kallansu tayi taga dukkansu fuskarsu cikeda mamaki karma ace udaysah "
Bata rai tayi ta kalli noor wadda ta mutu a tsaye tace idan nafadi wani abu ba dai dai ba ku gyara mun "
Amma umma'h you know this is not right"
Kamar kina ci mata mutuncine and munsani cewa da ace aurenta yayi working out da bata zama bazawaran ba ,
Cewan udaysah wadda ranta ya gama bacci da maganar umma'ah ,
Fayyaz kuwa mamakine ya cika shi dama dan kazama bazawara hakan yana nufin kana da wani tabon wanda yake abun kyamane a jikinka , and last idan zai tuna umma'ah bata da problem da noor in fact kamar noor ta shiga ranta if he wasn't wrong "
Daga hannayenta tayi alamun wait dan ita she's confuse menene aibun abunda ta fada "wait with all yarda kuka yi da fuska sai wani yace na zage ta ne ,
Kallanta ta maida ga noor tace yarinyana zo nan kusa,
Tsaye noor tayi wadda bama ta da alamun matsawa daga tsaiwar da take "
Zo mana ba wani abu zan miki ba i just want to ask you,
A hankali noor ta taka gabanta amma har ga Allah zuciyarta tayi mata zafin da har gwanda tayi kuka da ta tsaya a haka,
chan nesa da ita ta matsa ta zauna kanta a kasa dan wallah ba domin udaysah ba da kuma darajar da taci na malamar ta da ta dade da barin gidan and beside wane irin wasane fayyaz yake haka da har zai jawo mata magana mara dadi "
Dan ajiyan zuciya umma'ah tayi tace look bawai kin zama abun ki bane sabida kina bazawara ba haka bane and idan kinji zafin maganata ne to kiyi hakuri amma na tambayeki kamar kece kikeda yaro kamar fayyaz sannan rana tsaka yace maki zai auri wadda ta taba aure ta fito alhalin shi bai taba aure ba ya zakiji ,
I'm sure you won't allow it to nima hakane a gurina na dade ina burin ganin aurensa and banyi wannan burin bane dan ganin ya auri bazawara ba ,im sorry idan kin dauki maganar sa da gaske to kiyi saurin watsar da ita sabida kar zuciyar ki ta baci daga baya ,
Fayyaz bazai aurekiba kinji"
Allah ya baki miji na gari amma nasan hardly ki aura wanda bai taba aure ba not in this kind of life we are living in sai dai mai mata"
Zuciyarta akekyashe take dago idanunta tai tasasu cikin na umma'ah tace nasani nima ai ba sanshi nake ba sannan yanzu a cikin zamanin nan namu ma har gwanda wadanda suke da matan akan samarin kamar misali ai wanda na aura ba matane dashi ba ,
And ki kwantar da hankalin ki ni dama sir fayyaz bama ya cikin irin mazan danake so and beside nasan shima wasa yake muku"
Bari naje gida dama nace ma mami bazan dade ba.
Tashi ta yi ta juya zata fita dan taji zuciyarta ta danyi mata sauki da ta sami ta mayar mata abunda take ji sa'arta daya babbace ita kuma uwa da zata fada mata abunda zai ta damunta ne .
Binta umma'ah tayi da kallo tana kara jin kinta sabida tasan tabbas maganace noor din ta fada mata cikin ruwan sanyi,
Danne abun tayi tace noor ji mana bari na baki ko dan perf ne "
Juyowa noor tayi tace la wallahi umma'ah ki barshi kayan last time ma ban amfani dashiba yana aje na karbane dama sabida kar kiji ba dadi amma inada kaya da turare nagode da kulawar ni bari na tafi "
Fita tayi daga falon.
Kallan umma'ah udaysah tayi cikin bakin ciki tace you shouldn't have done this and Kaima brother you shouldn't have pulled a frank haka gashi ka jawo mata cin fuska ya kuke expecting nayi facing dinta "
I'm ashamed"
Tashi yayi daga zaunen da yake yayi shiru ne sabida bayasan yafadi wani abu mai zafi mahaifiyarsa tayi fushi da shi,
Gaba yayi dan marama noor baya ,
Cikin isa umma'ah tace ina zakaje fayyaz,
Batareda ya juyoba yace umma'ah ina san noor and what you said today made me realize irin sanda nake mata ,i wasn't pulling a frank ina santa and I will make sure na Auri bazawarar da baki so.
Cikeda balai tace yau ni kake fada ma magana akan yarinyar da tace ita bama sanka take ba "yau ni abunda baka taba yimunba
To wallahi baka isa ba aurenka da udaysah kamar anyine indai na isa daku"
Ni bazan aureshi ba cos i don't love him "udaysah ta fada cikin takaici
Aikuwa a hakan zaki auresa marasa da'a,
Tashi udaysah tayi ta shige daki dan bazata iya bin noor ba shikuma goga yasakai ya fice dan cimma noor"
A dogon hanyar da zai kaita harabar gidan ya hangota tana tafiya cikin nutsuwa "
Da gudu ya karasa gareta ,hannunta ya riko yana kiran sunan ta "
Juyowa tayi tayi masa wani banzan kallo kafun ta kalli hannun tace cikani "
Bai sakar mata hannunta illa binta da yayi da idanunsa masu daukar hankali"
Kasake min hannu fayyaz raina a bace yake if not zan maka abinda baka tunani"
Lumshe idanunsa yayi ya sakar mata hannun yace ki mun abunda bana tunani please ko zikiji sanyi a ranki nasan abinda umma'ah tace bai maki dadi ba kiyi hakuri"
Kamar tana jira ta hau balai"
Dama ai kai baka da buri da ya wuce a wulakantani if not menene na cewa kana sona zaka aureni dama ni nasa from the start you mean no Good,
Kalla listen to me carefully don't take my situation for my weakness ,
And yauwa ,hannu tasa cikin jaka ta dauko masa kudinsa ta damka masa a hannunsa tareda karawa da and I will appreciate it idan ka daina zuwa gidan mu cos nima ba sake zuwa naku zanyiba lets maintain Relationship dinmu na malami da daliba "
Juyawa tayi ta fara tafiya amma ga mamakinta ya sake damko mata hannu,
Kallan hannunsa dake kan nata tayi sannan ta kallesa cikeda fitina a cikin idanunta ,
Kafun ta kara magana ya rigata"
"Bazan Rabu da keba noorurrahman,
Zan aureki nabaki rayuwa mai dadi wadda miji yake bawa matarsa ,and banasan alakarmu ta tsaya iyakar ta dalibi da malami i want something more and i will get it ,
I will win you over and marry you just watch and see ,tun kina cikin gidan tsohon mijinki guts dina suke bani cewa zaki zama tawa and insha Allahu zaki zama tawa dan hausawa sunce matar mutum kabarinshi"
And wannan kudin".
Hannunta daya rike ya bude yasaka matasu aciki yace nakine ,
Idan kinga dama ki yar ko ki bayar nidai bazan taba karbaba and remember fayyaz bai da matar da ta wuce noorurrahman wadda tayi aure ta fito,
Ina sanki ,kuma ban damu da duk wani abu da wani zai fadaba akanki "
Bai jira ta sake cewa komai ba ya rabeta ya wuce ya barta da mamakin karfin halinsa ,zamu gani ai ,ni yanzu babu wani abu da zai girgizani after all I've been through and bazan lamunci wulakanciba komai kankantansa so banasan musayar yawo da mahaifiyarsu gwara kar nayi involving kaina dasu "
Koda ta koma gida bata bawa mami labarin abunda ya faru ba and da ta tambayeta akan ko ta mayar masa da kudin sai ta tsinci kanta da ma mahaifiyar tata karya for the first time tace ta mayar masa ,
Daki ta shige kai tsaye dan komai ma baya mata dadi gashi tanasan wanda ko hira ne zasuyi tare ko ta manta abunda ya faru
"farhana ta kira a waya tace mata idan bata wani abi ta shigo mana"
Wallahi im sick ne and ummi bata gida bazan iya futowaba "
Aje jakanta tayi dan shiga gurin farhanan ta dubata tunda tace mata ummi bata gidan amma muddin ummi na gidan babu abunda ya ke kaita dan tun abunda ya faru tsakaninta da nas din sau daya tashiga gidan shima abba ne yayi kiranta "
A bude falon su yake almost ko yaushe dan haka kai tsaye ta shiga dan shirun da taji wanda ya tabbatar mata da cewa farhanan ce kadai a gida ,
Tana kokarin taka matattakalan benen dake cikin falon taji an fincikota and yi sama da ita".
Chu chu jay✍️
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top