chapter 20
Noorurrahman ✔
Tana jinshi amma ta mishi shiru jira take ya shigo dakin ya sameta dan ta kudiri niyar yau dai bazai dake ta yasha ba ,
Mudin yasa mata hannu a jiki sai ta Buga masa wani abun ai hakuri ba hauka bane,
Muryarsa ta cigaba da ambatan sunanta idan sautin yake doso ta gadan gadan,
Zaune ya sameta kan bakin gado tana cire dankunne da sarka ,
Saita kanshi yayi ya karasa kusa da ita ya zauna,
Jira take taji saukar belt a jikinta amma ga mamakinta sai jitayi ya kama hannunta duka biyun ya dawo gabanta ya tsugunna,
Dan rairai yayi da murya yace"
Noor yau ranace wadda naso ace munsata cikin tarihi amma noor unfortunately sai gashi komai ya tarwatse ,
Nasani nayi ba dai dai ba da naso marinki a wajen nan ,ni kinsanni da saurin fushi zuciyata a makogwaro take kiris nake jira,
Amma a lokacin koda na mareki zan kareki daga sharrin kowa ,
Kiyi hakuri nasan bani da gaskiya a alamarin nan
Amma a wani bangaren kinga munyi 50/50
Ni tsohuwar budurwata ta tonan asiri ke kuma kinje gun wani har ya kawo gida ,misali zancen nan yaje gida nasan zaa bani laipi amma kiyi tunani idan naje nace tsohon saurayin kine ya kawoki kinga duk da karya nake amma zakisha dan iskan bugu kuma wallahi bazan janyeba har sai inke kika janye dan haka yanzu mutaru mu rufawa juna asiri and maganar xixoo kuwa kinga mundade da rabuwa,.
Shegiya duk ita ta batan yau dinan ita ba dadiba tana nema ta hadani fada da mai dadi"
Batace masa komai ba ta jawo bathrobe dinta tashige bathroom tana jinjina halayyar yaya nas ,wai shi a haka hakuri yake bata amma acikin hakurin yana kara bata mata,
Kwatakwata yaya nas ba miji bane ,
Tunanin aminta da tubansa lokaci daya ya warware dole ta saka kuka sosai dan yaya nas ba abun yarda bane babu mamaki yanzun ma akwai abunda ya taka,.
Alwala ta dauro dan yin sallah ga magreeb har ta doso kai,
Zaune ta same shi inda ta barshi amma wannan karan hannunsa dauke yake da wayarsa inda hankalinsa kuma yana kai gaba daya,kallan fuskarsa tayi taga sai murmushi yakeyi wanda ga dukkan alamu abunda yake yana masa dadi"
Wardrobe dinta ta wuce dan dauko riga mara nauyi,
Tasowa yayi ya tsaya ta bayanta,bathrobe din yasa hannu ya zare belt din in one go,
Zame wuyan rigar yafara,da sauri ta buge hannunsa ta joyu suna kallan juna daf da daf har suna jin numfashin juna,.
Mene hakan,mai kake tunanin kana yi,
Jikin wardrobe din ya kaita ya hadata da ita wayarda yake kalla ya juyo mata ,da sauri ta rufe idanunta tana kiran hasbunallahu waniimal wakil sakamakon kazamin porn video din da ya nuna mata,
Mene hakan noor"
Kodai menene hakan nasir ,
Wannan wane irin rashin mutinci ne,wanne irin iskancine wannan da zaka nuna mun batsa"
Yar dariya yayi ta mamaki ,
Kar ki fada mun baki kallon porn ,'
Wow Kawai inason na gyara kuskurenane so I decided na dauko mana porn vid mu kalla tare then muyi irin nasu i will make you feel good,
Zan baki ta ko wanne position dakikeso come ,
Hannunta ya kama ,
Fusge hannunta tayi ,juyowa yayi cikeda mamaki,
Batasan lokacin da ta sauke masa hannunta a fuska ba , yau duk wani tsoronsa sai taji ya tafi,wata tsanarsace ta dirar mata wannan wanne irin wulakanci ne"
Aje wayar yayi cikin Aljihu"
Kwalarta yaci kamar zaiyyi fada kato,
Idanunsa cike da fitina yake kallanta,
Ni kika mara ,
Ni yau kikasa hannu kika mara ,
Kiciniyar kwacewa take amma ta kasa,
Kuka kawai take ,
Yau sai gana ubaanda ya tsaya miki wallahi sai na ballaki,ni saan wasan kine zaki mareni,
Na mareka din gobe kuma kasake mun abunda kamun wallahi sai na kuma marinka ,
Wallahi yaya nas sai ka sakeni yau ni bazan iya cigaba da zaman aure da kai ba ,
WallahI ka sakeni.
Baisan lokacin da ya cikata ba"
Nasakeki fa kikace,
Nasakeki kije kice me a gida hala kin manta wane baba Alhaji"
Eh dan yana kareka bashine yake nufin ni zai kiniba ,
Bashine yake nufin zai tsinemun ba dan ka sakeni,
Karka manta ni jininsa ce shine ubana kana tunanin akwai soyayya wadda tafi wadda yake mun,
Haba hakuri ba hauka ba yaya nasir
Ka wahalar dani a zaman auren mu ka bani wahala,
Sannan yau dan tsabar tsageranci ina matar ka ka kawo mun porn video kace na kalla muyi irinsa wannan wane irin akuyanci ne da hauka"
Aw shi wanda ya kawoki shine ya hure miki kunna haka ko,
Shine ya koya miki duk wannan abun har kike kallan idanuna kike fadin na sakekiko,to nidake iya wuya wallahi bazan sakeki ba duk abunda zaki Sai dai kiyi kuma ina san gargadinki ki kiyaye duk ranar da kika sake marina sai kinyi mamakin mai zan miki ,wannan karan ma na barkine a matsayinki na sabon shiga marina ki kiyaye noor.
Fuuu ya fice a dakin ,bazai taba bari fayyaz yayi nasara a kanshi ba,babu fayyaz ma bazai saketaba ballantana akwai wani banza waishi fayyaz,zai bashi mamaki sosai .
Kuka tazauna tanayi ,
Wannan wane irin balai ne wannan wani irin kaddarane ,
Gaskiya ta gaji da zama da yaya nas kuma ita yanzu burinta kawai ya saketa ,
Yar kimar tashi da take gani yau ya sa kafa ya shure,
Dama girki tayi niyar dorawa to yanzuma ta fasa sai dai yaci uwarsa"
Kwanciya tayi ko zata danyi bacci kafun ayi sallah"
Kamar a mafarki tajiyo muryar ummi a falo,
Tashitayi ta dauko hijab dinta dan tasan ba karamin halinta bane ta danno kai dakin"
A bakin fridge ta Tarar da ita ta dauko goran sweeps tana sha shikuwa gogan yana zaune yana mata zuba kamar kanya"
Karasawa tayi ta zauna a kasan carpet"
"Ummi ne yau kene tafe,ina wuni"
Juyowa tayi da wani irin kallan banza,
"Eh nice ko zaki korani ne,
Na zone akan iskancin da kikayima mijinki,
Wato har kina da bakin zaginsa uwa ta uba,to zan koma naje nafada ma ubanki irin halayyyar da kikema mijinki bayan nasihar da yayi miki,.
Kallon nas tayi da mamaki, shikuma yana kallon ummi"
Ummi labari fa kawai nake baki menene na zuwa ki fada ma baba Alhaji"
Kabari ni zanso naga idanun uwarta mai daure mata gindi ,ita a dole ta bata tarbiyya mai kyau to yau zanje na musu ta tas ,zan fada musu ikirarin datakeyi na idan baka saketa ba zata kashe ka,
Inace haka ka fadan a waya"
Sosa keya yafara kafun yace
"Amma AI ummi ya wuce,nasan tayi ikrarin ne sabida bacin rai,
Bacin ran me ,ita tafi kowa iya bacin rai,aikuwa sai ubanta yasani a rubuta a aje
Duk abunda yasameka itace,.
Dariya noor ta saka,kallonta duk suka koma yi ganin tana dariya babu kakkautawa,dariyar take amma idanunta zubar hawaye suke,
A lallai na haukace dole kiyi min dariya cewar ummi"
Tashi noor tayi daga zaunen da take ,
"Ummi ina girmamaki sannan har abada bazan daina girmamakiba ban taba miki wani kalloba face na uwa amma yau kamar yarda nake girmamaki cikin girmamawar inaso kisaka ya sakeni kar na kasheshin da nace zanyi,inace yace nace zan kashe shi,to kisa ya sakeni dan Allah ummi bazan iya zama da shi ba nagaji.
Sakin baki ummi tayi cike da mamaki,
Ni kikewa magana haka noor ,a lallai wuyanki ya isa yanka ,A kin isa ,kin kai
Kallanta ta maida ga nas ,
Kai idan ni na isa da kai ka sake ta yanzunnan
Kayi mata saki daya,biyu,uku,.
***************************************
Fatan kunyi sallah lapia,
Allah ya maimaitamana ,Allah yasa ibadunmu kar babbune,
Munzo karshen free pages kamar yarda nayi alkawarin zan bayar cikin ikon Allah,
To
Noorrurahman kamar yarda na fada a farko ma siyarwane ,
Game bukatar cigaban littafin zai tura 200
A wannan account din kamar haka"
0264267657
Gt bank,
Account name:Amina jamil adam,
KO kuma zaka iya tura pin din katin MTN
Ga wannan numbern ,
07040135008"
Sai ka tura shaidar ka biya ta wannan numbern a WhatsApp,
09058191213"
Then za'a sakaka a group din da zaacigaba da ba da baku update"
Har karshe wanda zakuna samun update a duk slight chance danasamu ,i won't promise you sau nawa a rana amma zakusamu without late update insha Allah.
Gamasu san special update ma'ana wadanda zaana turama ta private kudinsu daban ne "
N300
Only
Thank you as you stick to noorurrahman ..
Share please🙏
I love y'all
Chu chu jay✍️
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top