chapter 11
Noorurrahman✔
Unexpected hawaye taji suna mata yawo ,shikenan mutuncinta ya zube kasa warwas ,
Shikenan yanzu tazama makaryaciya abunda bata iya ba yau sabida kare kanta da kawarta ta sharara karya mara amfani"
Dago kanta udaysah tayi"
Menene kuma noor menene na kuka dan nace miki brother fayyaz yaya nane ,
Hankade hannun udaysah tayi dan wani haushinta taji ya cika mata rai fal,
Cikeda masifa tace
"Ai tun farko kece kika ja ,da ace kin fada mun yayankine da banyi making fool out of myself ba yanzu gashi kinsa naje nace masa nidake yan uwa ne and kinada matsalane tun muna yara shiyasa kikayi masa hakan wanda bakisan kinyi ba,.
Ke kikaja komai udaysah da kin fada mun wanene dinki da bazanje nayi masa karyaba.
Kinsan yarda nasaka dukan hankalina wajen masa karyar mu yan uwane ,
Yanzu ya kikeso na sake facing dinshi,babu wani abu da zai goge masa sunana na makaryaciya a gurinsa ,
Udaysah wadda a nata yanayin tunanin da take gani ba komai bane ta dan rungume crying noor "
Noor its okay zan masa bayani and trust me fayyaz mutum ne mai saukin kai he will understand,
Duk da tasan karya take mata amma tanaso ta kwantar mata da hankali amma tasan tabbas fayyaz bazai taba manta da wannan karyar da noor tayi masa ba and kome zata fada zai daukesane matsayin karya tunda shi mutum ne da ya tsani ayi masa karya.
Janyewa noor tayi tashare hawayenta"
The damage had already been done so it's okay cos nasan banida wani dalili da zaisa na sake hada hanya dashi so its just okay let's forget about it"
Murmushi udaysah tayi ,
So yanzu kin yafemin?
Are we friends yanzu?
Kallanta noor tayi kafun ta mata murmishi cos daina kulatan bashi da point ,da ace ta saurareta lokacin data nema ta saurareta da bataje tayi embarrassing kanta gaban wanchan fayyaz guy din ba"
*****************************************
Kwananta biyu a gidan su nas ta shirya zata tafi ,
Gidansu tashiga dan batajin zata iya tafiya bataga mami ba.
Batasamu akaramakallahu naseeru a gidaba bayan ta koma so sai tayi tunanin maybe bai dawo daga meeting din da yace zaije ba dan haka ta cigaba da gudanar da alamranta na yau da kullum.
***************************************
Kamar kullum yauma haka ta shiga makaranta wadda iyanzu takeji kamar itace gaba daya rayuwarta ,
A parking space din malamai taga udaysah ta fito daga mota batayi tunanin komaiba takarasa gareta dubada irin hakoran data washe mata baki daya"
"Hajiya udaysah hala kinsamu bangaren koyarwa a cikin makarantar nan wanda ni ban saniba"
Kamar wanne koyarwar kuma "tafada tana karasowa gareta ,
"Oh don't tell me Bakisan nan an tanadeshine domin malamai ba"
Kafun udaysah tayi magana malama kalthume ta fito daga mota gefenta kuma sir fayyaza ne ,
Juyawa tayi tuni zata bar gurin domin tunda abun nan ya faru bata sake haduwa dashi ba sai yau sati biyu kenan,
You must be noor ,
Malama kalthume tafada tana takowa gabansu hannunta rike da file while fayyaz rike da handbag dinta "
Rumtse idanu noor tayi ,shikenan fayyaz ya fadamata komai tasani yanzu zata cimata mutunci itama "
Juyowa tayi da sauri cikin in ina ta gaisheta "G--ood m--orning ma'am
Good morning sir"
Murmushi malama kalthume tayi,morning my dear yau dai na gane kawar udaysah hankali ya kwanta dan kullum complain dinta ban ganeki ba and nikuma cikin dalibai da yawa gane mutum daya cikin sati biyu wane ni"
Wanne unguwa kuke yakamata nasan more about wannan kawa ta udaysah da kullum bata rabo da hirar ta"
Dan tsaki fayyaz yayi "
"
Umma'ah your bag ,
Kallansa malama kalhume tayi"
Aa autan umma'ah yau baza'a rakani bakin aji ba kenan ,and kaga yau first lecture na a department din su udaysah ne ko zaka karbamun"
A'a,
Yabata amsa da sauri"
Nima inada lecture and beside ko banida ita bazan iya ma yan wannan department din lecture ba sabida ni banasan harka da makaryata .
And wannan yarinyar taki mai shegen rawar kai kimata gargadi da irin kawayen da zata ringa yawo da, yanzu da wuya kisamu makaryaciyar mace ba golddigger ba .
Take idanun noor suka ciko da kwalla dan tasan da ita yake ,
Tafiya tafarayi a hankali daga wajen dan tabbas ta tsaya zata saka kuka"
Karban jakan umma'ah tayi "
"Ni bansan idan maganganunka suka dosa ba inace kanwarkace kaima zaka iya bata gargadi"
Udaysah muje ko"
Kara maida kallonta tayi garesa idanunta ciki da kaunar dan nata "
Just take care and lunchbox dinka yana mota"
Dariya yayi yabar gurin
"Wai lunch box"
Tare udaysah data karbi jakar umma'ah suka taka har ajinsu amma hankalinta gaba daya yana kan noor wadda ta dade da wucewa aji ,
Bataji dadin abunda fayyaz yayi mata ba and insha Allah she'll explain mishi komai yau idan sun koma gida dan ya daina ma noor irin wannan abun"
Kamar jira take umma'ah nagama basu lecture ta fita ta tashi taje gurin noor sakamakon yau ba guri daya suka zauna ba"
Suna hada idanu cin mutuncin da fayyaz yayi mata ya dawo sabo take idanunta suka ciko da kwalla abunka da mai saurin kuka".
Zama udaysah tayi takamo hannunta "
Haba noor you're better than this dan Allah ,brother fayyaz bazaikara miki irin hakaba na maki alkawari zan masa magana idan naje gida beside da umma'ah zan hadasa.
DA Sauri noor ta tareta,
No Kar kima umma'ah magana please banasan itama tayi having bad expression akaina abun kunyan sai yayi yawa "
Goge guntun hawayenta tayi "
Its okay tunda sir fayyaz ya yanke shawarar bani hard time sabida kawai kuskure guda daya to nima ashirye nake dan mayar masa da duk abunda yake ji ,bazan bari yana mun haka ba sabida next time cikin mutane zai iya mun hakan and irin wannan abun nasaka a raina mutum musamman idan zai fito daga bakin mutum kamar fayyaz. I will tolerate everything but not this "
Tafa hannu biyu udaysah tayi"
Yanzu naji batu ,
And who knows what might happen after that ,
Maybe ma ku jone ,
Huhu wayaga brother fayyaz and noor a matsayin couples"
Auzubillahi mina shaitanir rajim".
Bari mana udaysah ,
Mai yasa zamu zama couples nida sir fayyaz why are you talking kamar baki san mai kike yi ba.
Ganin ta wani hade raine yasa udaysah shiga mamaki "
Menene na auziya dan kawai nace kuzama couples wata rana "crime ne,to I'm just joking Ki Saki fuska ,daga wasa .
Sai a lokacinne noor ta tunafa ashe udaysah bata san ita matar aure bane"
Dan sakin fuska tayi"
I'm sorry na manta ban fada miki ba ina da aure fa "
Wani dum haka udaysah taji saukar maganarta kafun ta kwashe da wata irin shakiyyiyar dariya "
Nima ai ina da aure"
Ganin bata yarda bane yasa noor dan darawa tasake cewa wallahi ina da aure bada wasa nake ba'
Kallon nutsuwa udaysah tayi mata sannan tasake saka wata dariyar"
Gaskiya kin iya bama mutum joke,and trust me joke din a bun Dariya,
Just kalleki fa tayaya kika zama matan aure you don't look like matan aure kwata kwata.
Okay naji ke matan aure ne show me your wedding pics,
Murmushi noor tayi "
Let's go and eat ban ci abinci ba na fito gida and yes its left for you Ki yarda ina da aure ko akasin haka"
Fuskan udaysah ya nuna bataji dadin maganan ba sannan noor ta kula da haka amma ta basar ,to mai take so tayi mata .
Hada litattafan ta take dan tafiya gida tana san lectures din yamma bata cika san rana kun da batada lectures din yamma ba sabida ko ta koma gidan abu daya ne Boredom"
Duba agogan dake makale a tsinsiyar hannunta tayi karfe 5:30
Kallanta ta maida kan udaysah wadda taki zama kusa da ita tunda suka dawo daga cin abinci ,hakan ya nuna mata cewa udaysah taji zafin maganan ta ,to amma menene abun jin haushi nafada mata magana taki yarda zan mata dole ne ta yarda "
Jakarta ta dauka taje gareta"
"Are you free yanzu"
Kallanta tayi ta side din idanu "
Anything,
Wani abune idan ina free"
Nope I just wanna take you somewhere.
Okay Kawai tace ta fara binta"
Dan sahu ta tarar musu tunda udaysah bata zo da mota ba .
Har Kofar gida mai dan sahun ya kaisu ,
Tana gaba udaysah na binta a baya haka suka shiga cikin gidan,
Maigadi ne yake kokarin mata magana tace masa tana fitowa ,
Key tasa ta bude falo suka sa kai a tare ,
Ina ne nan din udaysah ta tambaya ,
Gidana mana thought kin karyatani and much more kina ta fushi"
A gidan ubanki ya zama gidan ki...
*****
Chu chu jay.✍️
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top