Ainau's Apologies.

Assalamu alaikum.

Barkan mu, ya kwana biyu?

Hope kuna lafiya.

Kamar yadda kuka san wannan book din it's about crimes and other things. Ina kokarin bincike akan wasu abubuwa ne yadda ba za'a samu matsala ba. Da fatan bazaku dauke shiru na ba akan wani alama daban.

Meanwhile, Ina kokarin kawo maku littafin turancin danayi alkawari.

#Solitude
#Solitude
#Solitude

Da fatan zaku duba page dina gobe inda blurb din zai fito. https://my.w.tt/4Ee1QnvMMS

Thank you sincerely, Allah ya saka da alheri. Ya kuma biya mana bukatar mu na alheri.

Love you fisabillahi.

#Ainakatiti

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top