Two
Abu Hurairah (May Allah be pleased with him) said: The Messenger of Allah (Sallallahu 'alaihi wa sallam) said, "Do you know what is backbiting?" The Companions said: "Allah and His Messenger know better." Thereupon he said, "Backbiting is talking about your (Muslim) brother in a manner which he dislikes." It was said to him: "What if my (Muslim) brother is as I say." He said, "If he is actually as you say, then that is backbiting; but if that is not in him, that is slandering."[Muslim].
*************************
Haɗa girar sama dana k’asa yayi bai k’ara kallon inda take ba, Jira kawai yake a gama taro yaje ya sameta su gwangwanje. Bcs irin sanya sanya data keyi ba k’aramin wahala zata shaba musamman idan ta aure namiji mai gajen hakuri.
Ita kuma bawai tana wani concentrating bane, abu takeji a headphone dinta which she is addicted to Kuma shine wanda ya dauke mata hankali, idan taga ana tafi sai itama tayi. Sam bata lura da cewa nata yafi na kowa k'ara ba.
Ana gama taro kowa yana kokarin tafiya sai ta sidada ta wuce upstairs da sauri kafin a ganta, dama she is obsessed with paintings da kayan art works tunda Fine Arts take karantawa a Jami’a
Paintings din Van Dyck da Reubens ta fara gani a wani corridor, a hankali taje ta rinka kallonsu tana yabawa da structures ɗinsu. Yanda aka k'erasu ya bala'in burgeta. “I wish I can paint like this” ta fada ma kanta.
Daga nan sai ta soma touring cikin Palace din sai ga na Vermeer, poussin da kuma Claude. Ta tsaya a gaban painting ɗin tayi su selfie tareda bude snapchat dinta.
“HI Snapchat, I'm in the Buckingham Palace, look at these amazing priceless paintings” saita nuna paintings ɗin, haka ta rinka having fun abinta hankali kwance.
Bata bar wajen ba saida tayi su Instagram videos kuma tayi posting hotuna a whatsapp da sauran chats haka. Yanda take abinta a hankali kai zaka zaci yanga takeyi amma yanayinta ne kawai.
Komai a sanya sanya takeyi kuma abinda Naufal ya tsana kenan wajen mutane. He prefers swift individuals.
Ta hange wani daki wanda akwai sculpture ɗin Canova zata je gurin sai security masu Bearskin hat suka dakatar da ita tareda faɗin, “Sorry ma'am, restricted area”
Locacin yayi daidai da k’arar wayanta, ta saka hannu zata dauka “ahn ahn Ma'am, please no calls allowed” suka k’ara fadi. Kwafa tayi tareda murguda masu baki, tana tafe tana turo baki tareda Jan kafanta karap karap duk ta ishe kowa.
Kafin ta isa wajen building ɗin sai wayar ya tsinke, tsaki tayi ta fara neman signal tareda returning call ɗin. Har ya shiga an fara magana, “kiyi sauri ki bar wajen nan ki sameni a…..” bata k’arasa jiba sai ga yara sunzo da gudu da kites suna wasa, tureta sukayi komai ya tarwatse saida ta ɗuka tabi ta roro battery ɗinta da Sim card.
Shi kuma Naufal ware ido yayi yana kokarin yaga inda take a cikin hargitsin mutanen, amma bai ganta ba. Shifa bai dandara ba saboda ya riga ya sakata a black list ɗinshi.
1- Ya tsana mutum mai nawa.
2- Sai wani tafi take tana zak’ewa da aka kirashi sai kace ya santa.
“Shifa shishigi ne baya so”ya faɗa a ranshi. idonshi ya mayar Kan Electric door amma babu ‘Bad luck’ babu dalilinta. “Dama nasan cewa tana nan tana nawa ta wani bangaren bazan ganta ba”
Tsaki yayi ya koma wajen sauran awardees sunata raha tareda fadin zasu hadu a after party din da akayi don karrama su. Amma dukabinda sukeyi hankalin shi baya jikinshi.
Ya fito daga building ɗin zaiyi answering call, sai ya hangota daga nesa sai faman zuba sauri takeyi, daga alama zata tafi ne. “Ashe kin iya aiki da jiki” ya fada ma kansa. Sassarfa ya soma yi yana kokarin zuwa inda take.
“Excuse me Ma'am, you just dropped this” Wani security ne ya dakatar da ita yayinda ta zubar da passport dinta a kasa wajen fito da wallet ɗinta. Murmushi tayi tareda cire headphone ɗinta don taji mai zai fada da kyau.
“FADEELA ABBAS BELLO” abinda ya fada kenan bayan ya bude ciki, “Thanks so much, but I need to go” ta faɗa mishi tareda nuni da hannunta alamar ya bata. Bai bata nan take ba ya tsaya yana wasu dube dube, haushi ya kamata saboda bataga dalilin da zai yi mata bincike ba.
“Have a nice day Ma'am” ya fada sai ya mika mata tareda daga mata gira, ita kuma, “Thanks, you too” tace tareda murguda masa baki, mayar da Headphone dinta mazaunin shi tayi saita cigaba da tafiya cikin sauri wannan karon harda Sassarfa.
Dayaga security mai Bearskin hat ya tsayar da ita ba k’aramin jin dadi yayi ba, amma kuma sai ga ta yanzu ta soma gudu. “Excuse me Please” ya faɗa yayinda yake binta amma headphone ɗin kanta bazai barta taji ba.
“kila ma ba wani abun Kirki take ji ba” ya faɗa ma kanshi. Ita kuma tana isa bakin titi ta tare Cab ta shiga abinta, suka soma tafiya.
"Hello! hello!!!" yayita nanatawa amma bata jiba. Text din Momy ta gani "Na hada miki kayanki, ki same ni a airport" sai tayi murmushi tareda mayar da wayan jakarta.
Shi kuma Naufal dayake bai iya ɓoye frustration dinshi ba, “Nooooooo no no” ya rinka faɗi saboda yana isa titi cab ɗinta yana tafiya.
Sai kawai yayi kwallo da wani empty cup din coffee tareda naushin iska. Hannunshi yana Kan waist ɗinshi yana fuzgar iska mai zafi kamar mayunwaci zaki yana kallon yanda motar ke tafiya.
“Ma’am I think that guy was talking to you” Cab driver ya faɗa. Ita kuma ta juya don ganin wanene amma yana mata dishi dishi still bata San ko waye ba. “Don't worry I don't know him” ta faɗa tareda gyara zamanta.
“where I'm I taking you to?” ya tambayeta. “Home” ta amsa mashi. Kallonta yayi cikin rashin fahimta tareda faɗin, “And where is home?” murmushi tayi saita ce “Nigeria, sorry please. I meant to say Heathrow Airport”
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top