Chapter 9
MUZU BA MUGANi👣💃
Tunda suka koma gida suketa shirin zuwa prom Wanda zasuyi da daddare a meena event center...
Amrah na daki mom tana wanka itakuma bazla na dakin inna tagama shafe shafenta najiki kwaliyya kwai take jira yanzu Wanda sunriga sunkira "milka glamour " karasowa ne kawai batayi ba..
Dakarfi taji anbude kofan dakin Wanda shiyadawo daita daga unknown thoughts dindatafada da Sauri ta miki tace jamal lapia? what's wrong?
Wani dariyan keta yasaka yace kai ya bazla dadina dake tsoro to masu muku kwaliyya ne sukazo shine ya amra tace nazo nakiraki so I'm beyond happy sabida yau zanga new Abu a fuskanki!
Dan dungure mai goshi tayi tace silly child you sacred me wardrobe dinta tabude taciro wata shopping bag tace "rikemun wannan suna ina ne,
"Guest room "yabata amsa shortly tareda fita da jakan yana yan tsallensa.
Silly kid! Wani smiley face tasaka dan sosai jamal yake burgeta he's nothing like ya haysam.
Binsa tayi a abaya Itama ta nufa guest room din!
Koda taje anfarama amrah makeup so sai tasamu side stool ta zauna after sun gaisa da milka, wani magazine tadauka tafata dubawa a hankali..
Sis yau akwai chashewafa already nasan the honor of mss beauty and magnificent goes to you, wani rife ido amrah tayi tace its a promising stuff nasa yau su zully kaman su shakeki amma they can't help it when my one and only sis gon tonight take the crystal crown of" LA reina of beauty "..
Aje magazine din bazla tayi tace you don't have to remind me about your madness I already knew that shit in your head exists, inbaki tsaya da surutunan hakanan ba to ina tabatar miki cewa kwaliyanki saiyayi kaman wata zombie wani LA reina LA reina din kanki duk masu kyaun mate dinmu arasa wazaa zaba saini??kina kallona hakanan kaman kunun kanwa? You're sick already,
Dariya duka suka saka whilst bazla ta maida kanta kan magazine din da take dubawa dangaba daya bataga wani abun dariya a maganantaba...
Still amra taki shiru tace" babe I'm Prada yo tashi tayi tace Oky have the sit angama mun kwaliyya how do I look?
Wani awe bazla ta bude baki tace wow sis kinga yarda kika yi kyau kuwa!! Omg epitome of beauty okayy ina gown Dinki put it on ki karasa kashe gayun look complete kafun agama mun mu buga selfie dama gaki mayyarsa bare yau da hujja!
Dariya amra tayi tace lalai bazyy zageni san ranki lemmi dress of brb ficewatayi adakin dan karasa shiryawa whilst akafarama bazla make up..
Simple makeup yanema sumata dan ita batawani Cika kyaunar sa ba sosai kyawunta yafito kaman ita tayi kanta, long hair dinta aka gyara mata in a sleek ponytail karshen hair din yayi wavy very sleek you've ever seen sosai tayi mugun kyau..
Anagama mata makeup amrah nashigowa cikin wata sparkly black ball gown dinta hair dinta arranged In a freestyle pony, wani black heels mai Shegen tsini tasaka sai kwas kwas take, ohoho amrah da kwaliyya Musamman Idan tasan tayi mugun kyau tafiyanta Kansas chanzawa yake awani hankali aketakawa, yaban kwaliyyanta bazla da milka da yarinyanta sukafara suna ta kodata dan ba kyarya takashe kyau, kantane taji yanata wani rawa,
Karasowa tayi tazauna tace kai zakusa Kaina yafashe fa amma ku Kalla sis fa wai haka tunkan tasaka kayaks ke nan.
Sis sharp sharp karmuyi latefa yanzu to 5 kinsan 6 zaafara and oops Namata banfada mikiba ya haysam yazo Shida aunty nayla kinsan dan masifan nan bazaibarmu muyi dare sosaiba ni wlh naso 5 years course aka turasa mugata tsiya gawanan shegiyan matar tasa kaman na bugeta..
Shiru bazla dake gaban riganta tayi dan wani faduwa dataji gabanta yayi dan rabonta dashi 3 years kenan bata tabs expecting zasu sake haduwa way too soon hakaba ga wani Karin abun harda matansa wadda tun a labrin da amrah kebata taji ta tsaneta.
Sis are okay?
Da Sauri ta juyo tace I'm okay don't mind me bara nasaka rigan nan.
Dakin dake cikin guest room din tashiga after 2 min haka sai Gata tafito, wani sakan baki amrah tayi tace ohh mgggggg sis who made you?? dariya su milka sukasa dan sosai amrah ke basu dariya intayi wani maganan da Sauri ta karasa gurin bazla takama hannunta tace omg I can't wait mufara gara guys fa babe you too fine masha Allah!
Kwace hannunta tayi tace dallah rabu Dani inacewa kinsan munkusa late! fitowa tayi sosai cikin wata arniyan "Anastasia white prom gown fully beaded with hand sculpted lace sosai rigan ya amsheta Wanda kaman ajikinta aka kera rigan her well matured boobs sunfita kaman wata yar 18 years dan bazla yarda take ba lallai kayarda Idan akacemaka shekarunta 15 ba komai nata ya bayyanasa her perfect curves, shes just the simple definition of figure!
Wani farin medium heels tasaka dan ita badan amrah ta matsabama bazatasaka heels dinba..
After sunfitone suka nufa gun inna dan nuna mata kwaliyya su, ita kuma tayi ta kodasu tana zugasu,
Zo Muje mu nuna ma mom cewan amrah, dan shiru dataji bazla tayine yasaka tagano inmataje bazaar kareda mom lapia ba so sai tace oky i get it muhadu a parking space already driver na jiranmu,
Kwala mata kira da amrah take yasaka tazara hand bag dinta cikin Sauri tafita dan tacimata dan already ita ta isa mota, a hankali take takawa gudun kartafadi tana shan kwanan da zatabi yakaita gurin da motan yake taji anyi wani mugun sama da ita at the same time kuma taga zuban zobo a gurin da aka dauketa din!
Idonta harwani lumshewa yake sabida yarda akayi wani juyi da ita burinta kwai taga wane life savior dinne yamata wannan abun kirkin sanan kuma taga wani tsinannanne yaso bata mata gown da zobo...
Same kamshin turaren da tadade batajiba years 3 kenan da suka wuce taji Yama hancinta sallama cologne din da bazata mantaba tashaka! Inakuwa zata manta mugunta mutumin da yasaka ta tsakin kwadi kuma ya hanatafadan shine, ya haysam kenan wanda shine kadai mutum din da lokaci daya wani tsoransa yashigeta.
Binsa tayi da kallo taga yarda yakara wani kyau da freshness, his strong well build body dan kallo daya zaka masa ka hago abs dinsa sabida yarda white rigansa tayi hugging jikinsa gaba daya sai muscles insa suka fita looking very hot,gaban hair dinsa inda nanne yatara gashi sabida yanayin aikinsa sosai yakashe ma gurin kudi sai wani sheki yakeyi!
Wani abune yayi hitting kanta aranta tace oops bazla why kika tsaya hauka anan raise your damn head kiga uban wanene yasamh liver din miki wannan akuyar,
Sabah tagani rike da bowl sai huci take Musamman dataga wanda yayi rescue na bazla ya Rusa mata shirinta dan tun ranan da aka siya kayan tashirya bata su da zobo saitaga yarda zaaje prom dan sosai kyan bazla ke kona mata rai, kada kai tayi sanan tabar balcony din irin zamu Hadu next time dinnan,,
Kallonta ta maida main ya haysam wanda shigowansa kennan ya hango wata beautiful creature tana fitowa a gidansu dan shi iya saninsa basuda yar uwa maikama da ita, yana yaba kyan ta da sanyin kwaliyanta kaman ance yadaga kai sama ya hango Sabah da bowl kafun kace mene yaga almun wannan kyakyawar takesan zubamawa da saurinsa yakarasa ya dauketa agun wanda alokacinne yagane wacece bakowa bace face yar inna bazla wannan kazamar dai da yasani, daga kai tayi tana kallon Sabah wanda shikuma hka yasamu daman kallonta da kyau yana mamakin girmanta..
Ya haysam ina wuni sassayar Muryan da ya dade baiji ba yaji tadaki kunnesa, da kyar yatataro duka wata nutsuwarsa yace gidan uban wa zakije a hakan kaman wata yar Arna,
Dan bata rai tayi tace ya haysam prom nedamu fa kuma we almost late dan tafiya Tafara tana yarfe hannu let's talk when I'm. Back I'm not in for your already known drama,
Mamaki ne yakashe sa agun wani step daya biyu yakara ya fincikota yace lalalai yarinyanan yaushe kikayi wannan liver din iyeeh-hh to yau zamu gani you're not going anyway da wannan Shegen shigan,
Wani irin kuka tasa dan Abun haushi dan ganinta ai rigan jikinta ma yafi na amra mutunci, talking of her saita daga ido wayam taga ba motan da amrah take kenan ta tafi!
Wani kuka mai Sauti tasaka msa wanda yanadaka mata wata tsawa ta shanyesa, motarsa ya nuna mata yace get in dan a yanzu bayasan rigiman tsohuwar nan because akan bazla baruwanta da shekarun da sukai basu haduba,
Karasawa yayi yashiga motan yamata key yana kallan yarda bazla keta murna dan ita duk a tuninta ganin tunda amrah suntafine yasaka shi yayi deciding na kayta a ranta take magana "prom wait for me likewise amrah you'll explain "
Inda shikuma yake sakawa akan "there's no way you going to wani prom ahaka you're deceiving yourself "
~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~
Bazla's prom gown😍❤
Amrah's prom gown ❤😍
~~~~~~~~~~~~~~
hey what do y'all think is going to happen in the next chappy??
Is haysam going to take bazla to the prom or not?
Will bazla take revenge in what Sabah almost did to her? 😂
Cliphang huh?
Okay let's meet tomorrow insha Allah I will update ❤
Xoxo
Chuchujay
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top