Chapter 8
Muzuba Mugani👣💃
Wani kallon what's going on yabasu sannan yakarasa yaja kujera kusa da inna ya zauna, kallonsa ya maida kan bakuwar fuskan yace Sabah yaushe kikadawo daga gidan aunty aishan, wani make murya Sabah tayi tace yayana jiya da dare nadawo inata nemanka amma duka jiya bangankaba harnafara tunaninko ka KOma ne, Dan yake yayi yace ayya ai tunda mom tasan kindawo it's okay, itadai inna observing kowa take agurin batareda tacewa kowa cikanka ba aduaa daddy yayi Sanan kowa yafara cin abincinsa silently whilst tsakanins Sabah da bazla sakon kalon banza ne Cike da kiyayya Wanda Sabah din ketabata,
A hankali bazla ke aayanawa itadin wacece dan Ga dukkan alamu bakaramin Bali zasuyi ba..
Bazla yarinyan yayan mom ce budurwace yar shekara 18 shekatanta na biyu kenan a gidan so haysam, tazo gidanne sabida makaranta da take a nan buk gakuma iyayenta mazauna abuja ne dole sai gidan Auntyn nata zata zauna,,
Tunda Sabah ta Dora idanta kan haysam taji duk duniya bawanda take so Sama dashi Dan haka ta kudiri niyyan dole ne yazama nata kuma ita kadai dalilin hakanne yasaka kwata kwata bata shiri da matarsa nayla,
Sabah takasance yaranan ne masu dorama kansu shegiyar karya Dan ko a school gang dinsu va Dan talaka Dan acewarta ai harka da Dan talaka asarace dakuma jawowa kaima yashafamaka kashi tsiya, shiyasa tunda taji labarin bazla da inna taji bata kaunarsu ko kasan musamman dataga haysam yashiga gurinsu bugu dakari harda kebewa da wata kwailar yarinyan acewanta, dalilida hakanne yasaka ta kudiri niyyan dole ne zata dauka mataki kan bazla...
After kowa yaga breakfast ne mom ta Kala haysam da yaketa Jan inna da tsokana irin na kaka da jika wani takaici taji ya dunkule mata , Dan gyaran murya tayi tareda mikewa tace haysam inason magana da kai biyo ni, gaba tayi shikuma yabita abaya,
Mikewa inna ma tayi tace bara madam shiga ciki na kishingida Dan gaba daya bansamu wani baccin kirki ba,tashi daddy ma yayi tare da mata sallama akancewa shima sunada wani taro da suke na lawyers duk Saturday, so sai akabar parlor din daga Amrah, Sabah, Jamal, sai bazla..
Koda haysam ya Tarar da mom a daki ya Ja stool ya zauna yace mom Allah yasa lapia.
Wani irin masifa ta Haushi da ba lapia ba kaga haysam kafidaga idona inrufe menene alakanka da yarinyan nan Mai zubun shaidanu Dan kana gani ta ba Kalar arziki taredasu,
Da Sauri ya katseta yace haba mom Koda ace baki san bazla ba ai ba kyace hakan akantaba musamman ma da yanzun kinsanta kuma Kama yarkince tunda yar yayan daddy ne,
Cikeda masifa ta tareshi "rife min baki shashasha da Kaje chan kenan shanyeka aka da har zakafada mun hakan ba, kafita idona tun wuri narufe Dan walh Zane sabamaka akan yarinyancan, kuma dakace yatace ni Allah ya tsareni ban haifa ya irin waccan ba, kuma inaso goben nan ka Kama hanyan gidanka zaman da kayi hakannan ma yaisa sakaran banza kawai tashi kafita kana gurin,,
Kasa yayi dakansa Dan shi yarasa gane kan mahaifiyar tasa gaba daya idan tayi wani sai kansa ya daure, hakuri yashiga bata Dan ya kashe abun tun kan aje koina sannan yatashi yafita adakin,
A fusace yasauka parlor fu yazo zai wuce su da Sauri Sabah ta tashi tayi gunsa ta rikeshi "yayana what's wrong"
Wani wantsalar da ita yayi yafice a dakin.
Wata dariyace ta kufcewa bazla wadda ita harga Allah batasan ma tafitoba..
A sukwane Sabah ta juyo tace kutmar ubancan ni kikema Dariya, aikuwa yauzanci ubanki bazar bazar ta taso tayo gun bazla ita kuwa gani. Haka yasaka tamike tafiya aguje tayi part dinsu still kuma bata bar dariyan ba..
Ganin bazla tagudu yasaka Sabah tagita ruwan rashin mutumci tana wlh sai ta hana yarinyan nan Shan ruwa a gidan, Amrah kuwa mai zatayi banda Dariya, tace aunty sabah tsakani da Allahfa kinda abindari inbanda abunki yazakiga mutum ciki fushi kice wai zaki ne kiji maikedamusa mutum dinma ya haysam ni wlh Banga laipin bazla dan tayi Dariya ba Nima dariyan kuka bani ai , sai kyakya Amrah tasa Dariya wanda sosai ya kufular da Sabah kwafa kwai tayi ta wuce ciki dan tasan ko giyan wake tasha bata Isa ta taba Amrah ba dan mom akan yaranta da uban kowama yinta zasuyi....
Washe gari da sassafe haysam yabar garin kano zuwa kaduna don cikin gidan da maihaifiyarsa kawai yayi sallama..
after Anyi resuming school daddy yanemawa bazla makaranta su Amrah intercontinental schools kano isk dama amran ma js1 zatashiga so sai yahadasu duka same class..
Almost sati kenan da zuwan bazla isk zaune take cikin class tana aikin copying note bata ankaraba taji anfizge mata pen, dago kanta tayi taga mahalukin da zai mata hakadin dan duk class din amra ne Kawai zata mata ta kyale, Ibrahim sadiq tagani hannunsa rikeda pen din kafansa daya kan chair dinta, wani kallo tabisa dashi tanajiran taji menene damuwansa , buga plastic blue desk dinta yayi yace bazla kikene komene my eyes are always on you tunda kikazo school dinan kike wani feeling kanki kaman wata yarsarki ko wani governor to barakiji cikin ajinnan kowa yasan ni wane, juyawa yayi yakalla yan class din da suka rage basufitiba had a baki sukayi sukace The KING, dage collar dinsa yayi irin shi babban shege dinan kafun yace so baby girl idan kinaso kiji dadin school dinnan dole kibini so kar ki bari kyanki yayi wani deceiving dink..
Tas tas bazla ta kwashesa da wasu marina guda biyu wanda bata bari yama karasa abunda yakecewa unexpectedly ta kwashe sa da lapiyayun mari, gam yarike gun dan sosai yayi mamakin inda tasamu liver din marinsa likewise kowa cikin akin was shocked dan ganinsu bazla ta tabo makanta masifa,.
Wuf yayi da niyan dibanta da kokawa inda Ita kuma tamasa wani ziliyan da yaji shi akasa dalili da tiles dake cumin class din, tsalakesa tayi tanufa bakin white board din tafara sharadi,
"Wlh cikina class dinan duk Wanda yakara shiga harkana KO ya latsani kotawane hnayanne billahilazi in duk duniyanan gatanshine sainaga abunda ya turema buzunadi, ha-kaa-z... Bata kai ga karsawaba taji Fuu an janyeta a class din,
Cikeda masifa tajuyo dantaga wane mahalukinne Yamata haka tamasa mugun wulakanci amma kash saitaga Ashe amra ce ,
Dan Bata rai Amrah yayi tace Haba sis bai kamata kibiyema wancan wawan yaron ba fada ba abunda yadace dake bane KO kusa ni gaskiya banji dadiba, bayata juya mata alaman yayi sushi sosai.
Galalala bazla tayi dabaki tana kallan bayan amrah, hannu tasa tajuyo da amran tace saurara kiji amra wlh duk Wanda yamun Kankara cikin makarantar nan sai namasa na itace, so ke a tunaninki Zaa sharara mun mari irin haka sanan kice inyi shiru? To wlh bani yar innaba duk cikan kauyen mu da batsewansa bamai nunamun danyatsa yakoma dashi wlh karyasanake Dan ubansa, yo ni cikin rashin mutincina ma ai da sauki shima dan banasan jama Inna da daddy maganane amma ni dakikaganni nan kaleni kwai wadanda sukafi yaroncan nacikin ajima shakata suke, keni KO malamine yamun ba daidaiba sai nadau fansa dan wlh ni kunamace duk Wanda yamun saina danesa, kuma Indai anan Dinma bazaasamu masu Kama kansuba to wlh gani gasu duk Wanda yafasa Allah ya tsinemasa Muzuba mugani,
Kema kuma dakika goyi bayan abokinki akaina nagode dama nibance muyi yan uwantaka doleba kowa yayi harkasa cikin makarantar nan gaba tayi tabar amrah datasa hannu ta dafe kanta dan tasan yanzun bazla bazata taba gane Mai take nufiba,
After antashi a school Musa driver ne yazo daukansu sabida fushinda bazla keyi da amra yau KO tsayata batayi ba section dinsu Jamal taje tadaukoshi, hanunta rikedanashi yanata bata lbrn abunda aka koya musu yau, kwasam suna dai dai da karawa parking lodge saiga Ibrahim, tsaye yayi a gabanta yanata Matawasu muzurai inda Itama tazuba Nata idon cikin nashi tareda maida Jamal bayanta..
Wani yake yayi tareda Mika mata hannunsa yace let's pretend nothing happened yau a class you're beautiful let's be friends, kur tayi tana kallansa sai chan tace saina tabbata ba wani manakisar kakeshiryamunva yanzo kam bzamu wani zama abokai ba, hannun jamal taja sukayi gaba,
Smiling yayi "I will prove it to you"yafada da karfi ganin tamasa nisa,, Koda sukaje mota nan suka Tarar da amrah batace mata kalaba itamatashiga saida sukafara tafiyane amran tafara mata explaining kanta abinka da still sunacikin yarinta with no time sukayi settling kansu....
>~>
Kwanci tashi bawahala guri Allah kaman kiftawan ido yau shekara ta uku kenan da dawowan bazla da inna gidan daddy da dadi badadi dai haka akayitayin rayuwan hakazalika yau takasance ranace da bazla da amrah suka gama junior class dinsu tafanin boko a isk, sosai daddy yazage gurin yaga dole yanema ma bazla ilimi kuma alhamdulilah yasamu abunda yakeso dan special lesson teacher yadauka mata ta hanyar gyara grammar dinta da sauransu, tabangaran islammiyama kowa shima sai San barka..
Sosai bazla keda kokarin yinkaratun sabida shidinne agabanta kuma kasancewarta yarinya mai dagiya abun sai baacewa komai dai kowane term ita ke daiko musu first position a class dinsu Wanda da matsayin amrah ne amma Yanzun itakanta amran ta sarama bazla danita bazta ita nacindatakema. Karatuba dankuwa KO a school din a promising result shine always kasan teacher's comment dinta..
Cikin haraban intercontinental cike yakeda yanuwa da iyayen yara dan gudanar da speech and price giving day, gurin ya kayatu sosai, gurin graduates din senior sections daman dukansu sanye da light blue din graduation gowns whilst su bazla kuma sunsa dark purple Wanda kanagani kasan bam bamcinsu,
After duk wani speech da Manta suka bada indaciki daddy ya wakilci iyayen yara, su Bazla ma sukayi Nasu then gift sharing., pictures etc, komai dai anshinfidasa cikin tsari da kwarewa,...
Class suka koma dan packing stuffs dinsu kan bazla durkushe tana hada books dinta taga anziro mata wata beautiful white teddy tabayanta, juyawa tayi danganin wanene Ibrahim tagani yanata mata smiling Itama smiling in tamayarmasa tace you know I won't take this right?
Kujera yaja yazuna kusa da ita yayi waani shagwabe fuska come on bazla don't reject this bakitaba karba wani abunabafa please hannu yasa yadafe gefen heart dinsa tareda wani ouch kingaba my heart is itching like damn seriously ready to burst wani puppy eyes Yamata,
Dariya tayi tace since you insist wani ihu yabuga tareda yeeeehh wani Dariya tasake tace Besty you don't have to prove you're mad I already know,,,,,
Amra dake chan gaban class tace to masu ciwan Besty inkungama kizo mutafi anajiranmu, gwalo yafito ma da Amrah yace girl is jealous,
Me: jealous GOd punish you for saying that danamanra first encounter dinku sai kamun burga, bazla datagama diban books dinta tayi backing jakanta tace sisy bands tone tone
Tell her cewan ibrahim chankuma yace nasha marifa,, Dariya suka saka baki daya......
Vote, share, and comment
Xoxo❤
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top