Chapter 40

MUZUBA MUGANi⚛

Yana kai Aya a maganansa tasaka masa kuka, 'shit ya furta a hankali, dan ya tasani kukan mace ko wacece baya kaunar kuka, Kamar ya kashe amma ya tsinci Kansa da kasa yin hakan,. Cikin kuka tace "its her idea haysam my mom, she planned everything but wallahi I said yes to it because it was love at first sight, nasani I'm not a wife material, im stupid, careless and spoiled, I was evil because I did alot of evils,

I engaged in lesbianism which yanzu doc yace I was damaged, aborting your kids Allah ya kamani cos yanzu I can't give birth, kudina duk ya tafi gurin neman lapia, lastly sai dai akacire ma haifana, I've been having sex with muhseen wanda yake first bf dina before you, dan Shiru tayi tareda da dana Sani yace haysam muhseen shi yabada babban gudun mawa wajen bata ni, duk da dai harda ni tunda da ace nanida desire bazan bari ba, amma dana hadu da kai komai ya chanza, i told him Zan aureka he was mad da farko, amma da yayi bincike a kanka yagan kana da kudi so ya yarda da auren Akan dole na sato duk wani kudi naka, so danaga idea dinsa daya da mom then I try deceiving him kan bana sanka ne abunda yasa na aureka kenan,

Amma bai rabu daniba yayi ta bincike kan abun and yayi ta requesting sex from me and I'm human haysam I couldn't resist it so I fall in to it and lastly ya turo sally rayuwana and tajani lesbianism da lust da kuma Karin shaidan yasakani fada wa,
Muhseen spoiled me with smoking, he taught me alot illegal actions drugs and all,
Yanzu I'm having problem with lungs, haysam I regret every single bit of my actions sabida ina girbewane, im doomed haysam Allah bazai taba yafe mun ba idan baka yafe mun ba please kona samu sassauci I'm suffering,

And bazla... Sai ta kuma saka wani kukan tace bazla bansan mai zance mata ba, haysam she's something I'm not, shes a wife material, matar rufin asirice, abubuwan da na mata wanda ya kamata ta hadani da kai tun tuni suna da yawa, she caught me and sally smoking a Gidan ka amma bata fada makaba, sally taso having sex da ita amma bata fada makaba, nima nayi duk wani kokarina da na jata amma bata fada maka ba, I framed her, ni nakawo maganin dakinta, and I drugged her at the first place,
Nasan bazata taba yafe mun ba, aamma dan Allah kafada Mata I'm sorry kuma nayi nadama, duk abunda na aikata nayi dana Sani, ina zaace Zaa dawo da hannnun agogo baya da na gyara zama na da ita, amma ina bakin alkalami ya bushe, na chanchanci duk wani Abu da yake damunta, amma ku yafe min ko yayane kafun na mutu nasamu sassauci please haysam I beg you,

Ko kadai kuka rage mun, muhseen, sally, mom duk sunyi abandoning dina, relatives don't want me I'm on my own, dan Allah ku biyu dinnan don't abandon me at least Kodak yafiya na nasan baku yarda ni ba tho I don't deserve y'all sympathy, !

Wani tausayinta yaji, dan yasan bakaramun iftilai ne Allah yasaukar mata ba matsayin ishara, dan sassauta muryarsa yayi da ga harshness din da take da dan yasan bawanda ya tsalake irin wannan, cike da nustuwa yace yanzu kina ina?

Tayi mamakin tambayan nasa dan tasan yanayin zuciyan haysam batayi tsammanin zai sauko hakan ba upon duk abunda tamasa, saida yakara maimaitawa kafun tace ina kaduna,

Okay ni ina kano ana bikin amrah ne and I donno when Zan dawo ta ka maimai, account dinki is active?

Eh tabasa amsa cikeda karyayyar muryarta,

Okay I will send you money, visit asibiti kan lung problem dinan, in kudin bai isaba just text me, shine least abunda Zan iya miki because I can't take you back, ina miki fatan dai Allah ya baki miji nagari ki aura and idan na dawo kaduna after treatment din I will take you home sabida you can't be staying on your own hakannan,

Wani kuka tasa tace i can't mom won't take me,, dan Shiru yayi kafun yace kinmanta kenan kina da baba right, tho shida babu duk daya but he's still your father and gidansa ne he'll  take you back, Indai Kema yanzu zaki tuna darajansa a gunki dan a da bakisani ba and your mom I will take care of everything, and maganan yafiya kuma nayafe miki duniya da lahira saura kine kinema yafiyan Allah and bazla bakida matsala she will understand the situation!

Sosai taringa mai godia inda ya nuna Mata ai ba komai, yana hanging yamata 1 mil transfer!

Washe gari ranan dinner yanmata kowa nata shiri ga su sunkawo motan daukan kawaye, kwalliyya sosai nayla tasa cikin nude gown dinta, bump dinta yafita gwanina shaawa, kallon kanta take a mudubi after tafeeda tagama Mata makeup, kaman ba ita ba, shafa bump dinta tayi a hankali tana jin soayayyar abunda ke cikin ta, take kuma sai ta tuna da baban abunda ke cikin da kuma message dinsa Akan kar ta kuskura taje gurin dinner dinan inda ita kuma tayi taking dare din dan bataga abunda zai ce ya hanata zuwa ba,,

Amarya amrah ce da tagaji da yin kyau cikin white wedding gown dinta tashigo dakin tareda cewa babe kefa nake jira, kinsan badan mom taban amanarki ba sai dai ki taho da kanki,

Tsaki bazla tayi tace dan Allah muje ina ni Zane miki right hand man, wallahi sai nafada zuwa naga wanda yafini sanin ki ciki da bay,

Kamun hannunta amrah tayi tace I'm sorry sis I was only kidding yanzu to mutafi, dan karamin mini Arab veil tasaka, tafito so perfect masha Allah, kallon kanta ta sake yi a mirror tasan its not married woman like amma she oath to make haysam sad and pissed,

Meena even center was decorated so masha Allah in white and golden, amarya da ango suka fara shigowa sai bazla da ib da yasha dakakkiyar brown getzner, bayansu kuma abokin ango da date dinsa, wani kyau suka saka gurin yayi abun gwanin shaawa, after sun Raka ango da amarya gurin zaman sune suma suka samu guru suka zauna, kadan kadan bazla ma hira da ib na yaushe gamo, sunata smiling cikeda nishadi, ido dayawa kan bazla yake dan badaban cikin da ke jikinta ba yau batasan iya mazaan da zasuyi makin move akanta ba!

After abokin ango ya gama bio na ango aka neman aminyar amarya inda bazla ta fita, tana fitowa kuwa guri ya kaureda tafi, da hotuna da akayita Mata, after ta gama ne ta ji hayaniyan gurin ya Mata yawa so tasamu tabi ta baya tabar gurin tareda koma wa  chan baya ta zauna, dan yanzu bawuya taji gajiya ya zo Mata,

Goran ruwa taga anmiko Mata ta bayanta, bata tsaya tunanin wane ba kasan cewar tana jin kishi din so take tadan huce gajiya kafun ta tashi ya dauko ruwan,
"Thank you "ta fada after ta kai ruwan baki, zagayowa yayi tareda zama gabanta wanda sabanin hakan saida ta kusa kwarewa ganin wanda ke gabanta din,

A-a-arriff tafurta cikeda stammer, daga mata gira daya yayi yace yes, ji yarda kika tsorata Kaman kinga Dodo,
Aje ruwan tayi tareda saka hannunta bakinta, nan kuma sai idonta yafara Kawo kwalla, tashi yayi yace okay bara na tafi inda kuka zakimin,

Da Sauri ta kada kanta alaman aa tareda sa Hannun tana goge idonta  I'm sorry!!
Zama ya dawo yayi pretending Kaman baiji maitace ba,
Siririn sajensa yakara cika, haskensa yakara bayyana buguda Kari ga kamala

I'm sorry tasake furtawa, dan murmushi yayi yace sai I'm sorry kike cewa Kaman wadda kika mun laipi,

Dan Jan hancinta tayi tace namaka abunda yayi laipi wanda ban chan ci yafiyanka ba at least explanation will do amma nayi shiru tho ba a san raina bane I just did what I think was right!

Murmushi yayi yace that was in the past bazla, ni ban kullaceki ba, tho I was miserable and asking why you did that, amma daga baya nayi tunanin maybe that was for the best , we were not meant to be and haka Allah ya tsara bamu isa mu chanza ba, not me, you or him, bawanda ya isa ya chanza abunda Allah ya rubuta, and mun masa biyayya and we gain something out of It,

Sipping ruwan da ta aje yayi yace for you nasan you were happy and I guess he's treating you right tunda gashi harda rabo, kallan cikin ta tayi sannan ta kallesa, murmushi tayi wanda shima shi din yayi yace that was beyond enough for me, nagan  kina cikin farin  ciki,

Suna cikin magana wata beautiful mace her age takarasa "honey i was looking for you tun-- kasa karasawa tayi ganin bazla, then kuma sai tasaki fuskanta tareda mikama bazla hannu, hey I'm aysha, ariifs wife, murmushin bazla ne yafadada hannu tamika mata tareda cewa bazla his- murmushi tayi tace student,

Dariya aysha tayi tace and his ex kuma ba I know about you and he couldn't hide it, tun inajin haushi har nasaba cos in yana ban labarinki har wani nishadi yake, murmushi tayi tace  aamma yanzu da naganki sainagan it worth it, how are you related to the bride?

I'm her cousin sis we grow together at the same roof, tabata amsa,
Oh aysha tayi ba bakinta tace nagan Kaman, ni kuma half sister din groom ce so a brought my handsome guy here along, Ashe gwara da yabiyuni din ma las las you guys reunited, how many months aysha ta tambayeta looking at her bump,

Murmushi bazla tayi tace 5 ".
Suna ciki exchanging number da Aysha gogan yazo tareda zama kusa da bazla, hannu ya mikawa ariif  wanda gladly ya amsa suka gaisa, dan murmushin aysha tayi tace haysam right, gada mata kai yayi, yace yap popping the p!

Gaisuwa sukai inda tace masa ita matan arif ce dan zuwansa ta hango raw kishi, dan sakan ransa yayi yace to Zan dan Ari mata ta hope you won't mind, kada kai aysha tayi tace not at all duk nuna kd we'll be meeting around right ta Kalla bazla wadda ta kada kai tace sure,
. gaisawa yakarayi da ariif kafun gently yadaga ta like the gentle man he's tryna be, itama bata yi gardamar cooperating ba dan tasan a kule yake da ita with the show she display yau din, shiru bawanda ya tanka a motan inda ya nustu yana tukin, dan kallansa take ta gefen ido, sosai Yamata kyau tho tasan babu abunda zaisa yaki masa kyau, dan badan ango ango bane sai tace yamafi angon haduwa, hulan kansa yacire tareda ajewa gefe, cikin wata dakakiyar dark brown getzner yake wadda taketa sheka shiki, ga expensive smell dinsa da suddenly taji tana craving! She wants to feel every bit of it abunda ke Kara bata mata rai kenan, nustuwa tayi gudun kar ya gano halinda Itashiga!

Penthouse dinsa wanda sau daya da tana zuwa suka isa, still yazo ya bude mata Kofa wanda silent treatment dinsa yafara isanta, Koda suka shiga baice mata komai ba face rigansa tasama da yacire ya dauko wata light white shirt yasaka,
Goran ruwa ya dauka wanda tunda ya kafa kai bai ajeba saida ya Shanye, zama yakoma yayi tareda dora Kansa kan bayan kujeran hannunsa daure kan fuskansa,

Ganin sunjima a hakan yasaka tace ya haysam what are we doing here, banza Yamata saida takara maimaita tambyanta, kana yace "wanene yabaki izinin zuwa gurin party dinan, shiru tamasa, wani tsawa ya daka mata  da sai da ya firgice tace, ba nice fa maid of honor dinta kagan ai bayarda zaayi naki zuwa,
Mikewa yayi lokaci daya tareda pinning dinta yace maid of honor?
To hell!
How dare you!
In Baki respecting dina at least respect igiyan auren dake kanki, respect cikin da ke jikinki , how dare you dazakiyi dressing haka ki shiga cikin maza, do you have the idea of yarda maza ke kallanki or do you have the idea of yarda curves dinki sukayi showing, huh?

And bayan nan kina da liver dun zama da wani dan iska kuma dariya kusa da ango da amarya, saarki daya na kasa ratsa gun da sai na kikkifar da gayen naga ta iskancin , ni zaki Mayar dan iska, wanda bansan mai nake ba right banida kishin kaina and lastly ke kinga ex dinki kukazauna kinata yashe masa baki ba, haukatani kikeso kiyi komene,

Nabaki hakuri Akan abunda yafaru namiki bayani amma Kaman ina Kara miki wani laipinne, haba Allah ma muna masa laipi ya yafe mana kuma why can't you find it in your heart to forgive me!
Yakikeso na miki do I have to go on my kneel, okay let me!

Da  sauri ta taresa tareda rushewa da kukan da yake son zuwa, deeping kanta tayi a wuyansa tacigaba da kukan , hannunsa yasa tareda hugging dinta yana kissing kanta,
Its okay Yamata whispering, nasan I was an asshole lokacin danayi all that ban kyautaba I know and bazan gaji da cemiki I'm sorry ba,

Dan kwacewa tayi tareda Duka chest dinsa  kadan tace I hate you! Murmushin yayi yace I know, share hawayenta tayi tace and I hate it when my body be needing you, I hate every bit, bai bari tasake wani magana ba yayi claiming lips dinta, gradually ta tsinceta kan gadonsa still bai breaking kiss Dinba,
bata Ankara ba sai jin sound din ripping din riganta, gasping tayi tace but I love this gown ya haysam, Kara rufe bakinsa yayi da nata yace I will buy you much more of it but for now let me worship your body!

Dasafe shiyafara tashi kafun ita, kallonta taga ya shaafa ayi, jan bargon tasake yi tareda rufe naked jikinta,

Murmushi yayi da har saida Adam apple dinsa ya motsa yace Good morning and kidaina rufe mun jikinki from now henceforth I want to be seeing you naked on my bed,
Rufe fuskanta tayi tace ban sallah ba have you,
Kissing forehead dinta yayi yace yup, natasheki kink then nace yau kinji maza bara a kyaleki, I just went easy sabida karnayi hurting unborn child dinMu!

Tashitayi ganin sai tsokananta yake with the shouts and all da tayi a daren, duk da sore dinda tayi bata kula Saba tashiga bathroom!

Ranan a gidan suka cinye Koda yakawo mata maganan nayla bata wani ce abunda tsayiba illa Allah ya yafe mana baki daya amma deep inside her tausayinta ne fal ranta!


Yo hey beautiful readers, Epilogue to go, I'm missing missing already but damn 😁🙌
So I know some of y'all will be like why would haysam forgive nayla so easily and much more sent her money upon all the shits she did"

Yea I know but ba duka halayyar nayla ce mara kyauba, and abunda haysam yayi proves a Good muslim he is, and apart from that "
Two wrongs don't make a right!

Xochuchujay

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top