Chapter 4

First clash

MU ZUBAMUGANI 💃👣

Yar inna mai yafaru cewar inna. Dan yatsa bazla tadaga tana nuna mutumin da ta bugedashi tace inna bakigani aljani wlh a-a-a- sooo---rroon na.. Luuu saitafadi kasa a sume da sauri ina ta tarota jikinta tana kallon mutumin tace HAYSAM uban mekamata, bata rai yayi yace kaman ya menamata kaji innan nan fa kwai kinatara mahaukatan yara agidanki wadanda basu da tarbiya dan duk yarda akai bata da mafada dazata shigo gidan mutane da magribanan ko uniform batacire ba..

Ai nan inna ta zabura tace uwarkace mahaukaciya mara mutuncin banza dana wofi, in kace yar inna batada tarbiya wlh ubanka ma Abubakar ta nuna sa tace shima bashi da tarbiya tunda nidinan dai ni nabasa tarbiya kuma ni naba bazla, yaron banza kawani tara wani shegen gashin Arna yazaayi kasa firgita yarinya,
Nunasa tayi da yatsa tace wlh haysam kake kowa nafita a idona dana yar inna dan akanta zan zimaka zarafi dagakai har uwarkan maizugaka kaibadama kazo gidanan saikasani daukn magana Allah yasaka ma baka yaba haduwa da yar inna ba da tuntuni ka sa tasumedin, inbanda ma naci gayyarka ake ina zaman zaman lapia ta zaka zo kadan hankali. Sosai inna ta hikikance tana ta kumfar baki inda shikuma haysam bakinta kwai yake kalla dariya tabasa dan sosai yakeson ya tsokaleta tafara balain nata abun dariya yake basa..

Hannunsa dayayi folding ya sauke yace naji naji iya masifa Ni kin isheni da wannan bakin Naki duk goro bani ita na kai miki ciki.
Make hannunsa tayi tace dallah ware mai kama da yahudawa kabari Wanda na isa da shi ya kaitaciki, juyawa tayi takalla Abubakar tace kai zo nan dauka mun ita,
Murmushi yayi yace to inna daukanta yayi yashiga da ita. Wata harara ta Balla ma haysam shikuma yadaga mata gira daya yace yadai amaryar maiyafaru kuma, dakuwa tamasa tace uwarka kenan...
Gaba tayi tashige ciki inda shima yabi bayanta yanata dariya!

Koda bazla ta farfado kasake tayi tana binkowada kallo tace inna shiwanan din ta nuna Abubakar wane shi,
Abbankine yar inna"
Bude baki bazla tayi tace inna kina nufin babana muhammadu ne yadawo bai mutuba..
Dariya inna tayi tace in banda abun yar inna ina kika tabaji ko gani an mutu andawo wanandin ai kawunkine Abubakar,

Tabe baki bazla tayi tace kice mun Wanda yagudu yabarmu dai inna ai sai nafi ganewa, keee wata tsawa haysam ya buga mata yace be careful fitsararriyar yarinya kawai.. Innace ta taresa tace dallah yimin shiru wani becaful kaje can kama masu ganewa kuma datace an gudu din karya tayi...
Murmushin manyanta Abubakar yayi yace ayi afuwa inna wancan rashin zuwa Dinma kuskurene. Dan tabe baki inna tayi tace Allah yayafe mana baki daya,
Sosai take kaunar Abubakar take jin ta aranta sabida shikadaine yarage mata Shiya bazata iya dogon fushi da shiba..

Matso kusa dani yar inna cewar Abubakar kamar bazataje ba saikuma tajuya ta kalla inna Tamata alama da taje, matsawa tayi cikeda kunya, harsaida inna tayi mamaki dan ita a tunaninta kunya tayi nan bazla tayi nan,
murmushi Abubakar yayi yace ajinki nawa, kallonsa tayi tace ai abba yau muka rubuta common entrance...
Haysam ne ya katse ta yace ke mene wani abba idan baki iya cewa daddy ba kirufe mana wanan dirty bakin Naki..
Daddyn ne yace kaidai haysam babban banzane, Inna tace kafada masa dai.
Bata rai haysam yayi yace inna karkusa yarinyan nan ta raina nifa dan da ace auren kyauye nayi da tuni na haifeta..
Ai kaman jira inna take ta amshe tace yo da bakayi na. Kyauyen bama ai haryanzu matarka ko bari batayi ba sai shegen kwainane da iyaya saikuma aci ayi kashi..

Bata rai yayi yagaba da danna wayarsa yace kinadai bakincikine tafiki kyau amma in ba hakaba duka duka da auren mun shekara nawa ne biyufa kachal amma kinsata gaba... Dan shangabe kai inna tayi tace ayidai mugani kallan Abubakar tayi tace inadai kana saneda da wanchan auren,
Dansosa kai Abubakar yayi yace eh inna ban mantaba kinga abunne yanzu kisanyarada matar take sai ta kara wayaou.

Sakace goron da takeci tayi tace atoh ai nazata shima an mantar da kai, kallon daddy haysam yayi yace dad maganan maikuke wane yayi aure, sadaf inna tachafe tace ba maganarka bace kuma ba a sani ba din gulmame,, mike wayayi tareda daga kafada yace intayi tsami maji..
dan nema cewar inna, gaba yayi yana yardariya yafita agidan..

Washegari da safe suna karyawa sukaji sallaman mace a kofar gidan inna ce ta daura gyalenta taleka wata mata da bazata wuce 32 haka ba tagani tsaye bakin kofar gidan dauke da dan siririn glass a idonta, gefenta kuma wani mutum ne Wanda fuskarsa duk ta kumkumbura kana ganinsa dai yaji jiki saikuma wani Namijin again..
Dan yake inna ta musu tareda musu alamun sushigo daga ciki....
Ta barama ta shimfida musu tace bismillah. Zama matar tayi whilst sukuma mazan suka tsaya Charko a tsaye..
Kallo kallo inna ke basu kana tace banganeku ba Allah dai yasaka lapia.
Cire glass din matar tayi tace to inna lapia kuma ba lapia ba, nice principal din makarantar su bazla, nuna malam umar tayi tace kinga wanan bawani Allan to yar inna ce tamasa wanan illar dan haka zuwa mukai mutafi da ita makaranta a hukuntata daidai hukunchin da makaranta ta kaida..

Wani kallon tara saura kwata inna tabasu mikewa tayi tace haba baiwar ALLAH ki kalleni sosai mana kinga namaki kama da karamar yarinyane? A ido dai kinsan na haife irin irinoi da yawa kuma bazakifini wayao ba ko sanin yakamataba, inbanda abinki wanne mutumne mai hankali zakicemasa yar inna tamawanan katon haka ya yarda? Kallon sa inna tayi tace yo inbanda kai sakaran namijine tayaya zaka tsaya bazla tamaka irin wanan abun, bazlan duka nawa take, karkace ido tayi takalla
Principal dintace kinga tun muna shaida juna kufitar mun cikin gida kafun ajimu dan akan a taba yar inna ko amata sharri gwara kowa ya mutu a garin nan..

Suna cikin hakan daddy da haysam da sukaji hayaniyan yayi yawane sukafito danjin maike faruwa,
Haka kuwa inna ta zayyana musu tanata uban kumfar baki..
Daddy ne yace inna kibari ayi abunan cikin nutsuwa kinsanfa yaran zamani baa shedarsu!

oh kana nufin kenan baka shaidar bazla to itadin yardabace ko kuma kaura kokuma wata zaki da zata ma wanan bujimin katon wanan danyan aikin to billahilazi kafun na rufe idona na bude wadanan mutanen sufitar mundagani karnama mutum danyen aiki, shirmen banza kenan.

Haysam Wanda tunda suka fito yaja gefe ya saka hunnunsa cikin sweat pants dinsa yana kallan ikon Allah, bude baki yayi yace inna shifa wannan abun va haka akeyinsa ba tunda kara suka kawo kuma kinsan halin wancan shedaniyar yar taki saiki sauraresu aikinsan me zata aikata da meye bazata aikataba,.

Tamau inna tabata rai tace sannu ubana nace sannu ubana kaga kaga kafita a idona narufe yo dan kana wani soja kana tunanin zakatsoratanine wlh to kan bindiga ma yaci jakar ubansa!

Wani smirk yayi na gefen lips yace lalai matar nan bakiga bindigar ba ne! Wai inna ma ita gwanar iskancinn.
Kafun yarufe baki kuwa saiga ranan tashigo da tsallenta hannuta kuma rikeda dan bagalaje Wanda shi ta tafi siyadama!
Tana Ganin malam umar da vice da kuma principal tasha jinin jikinta tsaye tayi tana binsu da kallo, haysam ne yace yauwa Allah yakawoki kallon daddy yayi yace daddy dan Allah kabari sutafi da yarinyar nan sukoyamata hankali..

Ai ba ayi hka ba baban kabari abun asannu duka bazla din nawatake!
Ehe fada masa dai cewar inna!
Da sauri bazla ta make bayan inna tanata dan zazareido irinnamarasa gaskiya dinan..

Daddy ne ketabama principal din wadda ranta ya kai kololuwar bacci hakuri, whilst inna kuma taja hannun bazla sukai daki, ko kafin sushiga kuwa saida tama malam umar gwalo Wanda Karaf a idon haysam..

Bayan sungama settling komai daddy yabiya duk wani bills da zaa bukata na Asibitin malam umar sanan yabasa namagani tareda tarin hakuri daya yayi ta bisu dashi akan abunda inna tamusu cikeda Girma da arziki haka yasaka haysam yarakasu har bakin mortar principal din inda yamusu Alkawarin insha Allah zai hora bazla tayarda ko ance tayima wani bazatayiba.......

Koda yakoma ciki tararda inna yayi tanata surutai shidai baice komai ba dan yakudiri niyyar koyama bazla hankali..
Cikie da dabara daddy yayita bugan cikin bazla har tayi confessing!

Ohhhh inna kinajiba amma kicinkicin kikabi bayan yarinynan kikama mutanen wulakaci to wlh saina sassamata..

Yayi zaton inna zatace wani abun kan batayi daidaiba saicewatayi hafsatuce mai wulakanci wallahi muntari ka kiyayen fa kanacindaraja sunanka ace shikenan yarinya bazaaci zarafintaba bata ramaba solobiyo kak3san tazama komene. Kama hannun bazla tayi tace tashi Mubar masu Dakin yar lele...

Bayan sunshiga dakine kuma inna tama bazla tas inda Tamata alkawari bazata sakeba!

Shidai daddy shiru yayi yana ayanawa aka tilas ne jibi idan zasutafi sutafida bazla kano da zamanta agarin bakaramin gibi saima tarbiyartaba..

Koda Yasamu inna da maganan da hantsi tuburewa tayi akan Allah kasheta bazaa rabatada bazlaba, yaji dadin maganan nata dama yanada burin dauke innadin daga garin tainda zaifara yake tunani, kodayanema sutafi ttaredukansu nanma ta buga kasa tace baztabar gidanta na tarihiba,

Da kyardai da sudin goshi tayarda zatabisu din.....

Vote, share, comment and follow...

Guys please be telling me how y'all think about this book if you guys ain't vibing it ok tell me so I can know, but this y'all no comment or vote stuffs is making me be like thinking as if y'all dont like it! You ain't helping it..
Oh should I delete the book? Tell me yall idea I'll appreciate 😢

Yea I'm chuchujay let's go together love y'all

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top