Chapter 35
MUZUBA MUGANI 🖊
35
Kwanaki na tafiya da sauri haka nan alamuran gidan haysam ba abunda ya sauya, soyayya babu wadda baya nuna ma bazla kaman zai maidata cikinsa, motsinta daya sai ya tambaya menene, mai kikeso, koda kuwa a gaban nayla ne, wanda hakan ba karamin ciwa nayla tuwo yake a kwarya ba intayi magana zaice bataga ita ba wani cikaken lapia garetaba,
Ba irin kulawar da haysam baya bama nayla sabida gudun fitina amma ita ina ba wannan take so ba burinta kawai ta shiga tsakaninsa da bazla sanan kuma ta lalata cikin da ke jikinta,
tun abunda ya shiga tsakaninta bazla bata bude baki tace Kala ba haka zalika haysam tun ranar da ya tambayeta taki fada bai ce mata komai ba bai kuma Kara tayar da maganan ba tsakaninta da nayla kuwa bawani mutunci dan ko Gaisuwa baya shiga tsakaninsu!
A gajiye yau ta shiga gidan sabida test din da suka zauna yi a school, sai zolayanta maryama keyi"Maman yan biyu kodai sai na goya ki?
Dariyan gajiya tayi tace ke yanzu ina zaki iya wani goya mai cikin da yaje wata uku na fara nauyi wasa wasa in fada miki, yau gabobina kaman ana sarani ,ina komawa gida yau bacci bakama kafan yaro dadin abun ma ya haysam baya nan shi da gida sai chan dare!
Suna dan hiransu dan already driver din maryama yazo amma ta dakatar dashi dan tafiso bazla ta fara tafiya bataso ta barta a nan din ita kadai,ana haka kuwa Saiga drivern gidan haysam nan yazo, sallama sukai kana kowa yakama gabansa!
Shiru taji gidan bata ji alamun nayla ba and ba wani damuwa tayi da hakan ba tasan cikin biyu zaayi daya ko ta tafi gantalinta ko kuma tana daki tana sanaar tata,
As usual tumbler ta nufa kan dining tareda diban ruwa tasha dan wani iri kishi take ji! Sai da tayi cup biyu kafun ta bar gun, a staircase taga nayla wadda tana karasowa tayi saurin shigewa daki,
Dan tabe baki tayi tareda furta "weird "
tana gama rage Kayan jikinta taji komai yana nata na spinning, dafe kanta tayi jin ya mata wani nauyi kaman ba a jikin taba, kafun kace mene tayi passing out!
Da sauri nayla ta shigo dakin tareda yima sally alamun ta shigo komai is set, kayanta ta cire tareda kwanciya, then takalla sally da ta shagala da kallan bazla tace babe mai kike jira undress her, haysam is on his way he called me sai ya zo ya ritsaki,
Dan ajiyan zuciya tayi tace babe bazakigane ba yarinyar nan sosai take tafiya da hankali na how ibwish?
Tsaki nayla tayi tace if you won't help fuck up kinsan drug din nan baya wani lasting zata iya tashi ko Yaushe and I want her eyes open Idan haysam ya shigo, aikin ki kawai ka tube mun ita kidora ta kaina then ki aje cytotec din nan cikin side drawer din ta kinga mun kashe tsuntsu biyu da dutse daya, wata shewa sally tayi tace Kefa shegiyace honey!
Karar motan haysam sukaji da sauri sally tasaka cytotec kan side drawer dinta, kayan jikinta sally ta cire mata tana ta santin surarta, a saman nayla ta dora ta like in a very intimate position da ba wanda zai shigo yace babu abunda ke faruwa da sauri ta fita a dakin ta nufa part din nayla tana sauraran result, gundun kar ma ya fahimci wani abu batazo da drive ba nayla taje ta daukota!
Parking car dinsa Yayi ya dauko pack din chocolate coconut cookies din da ta ringa tuna masa kan Karfa ya manta, dauko pack din Yayi tareda yin wani murmushi da shi kadai yasan maanarsa, cikin main gidan ya shiga da sallamansa, jin shiru Yayi tunanin duk suna dakin,
Kan tumbler din idonsa ya kai, karasa wa Yayi domin ya sha ruwa don he was extremely exhausted and he's sure water will do, yana nufan gurin yaga ruwan Yayi somehow nude, sai da Ya karanci ruwan sosai sai kuma yafara mamakin wane zai aje wannan dirty water din agurin,
Dan tabe baki yayi dan yasan definitely hajiya naylace kazanta sai ita,
Fridge ya nufa dan dauko bottle water, kaman a marfarki ya jiyo ihun nayla, rufe fridge din yayi tareda nufan staircase, ihun nata yaji ya Kara karuwa and abunda ya Kara basa karfin gwiwan zuwa da mamaki shine da yaji ihun daga part din bazla, da saurinsa ya karasa dan shi a tunaninsa ma fada suke,
Yana zuwa ya bankada kofan bedroom dinta da karfi, abunda ya gani ne yayi masifan dakan masa kai, dan wani mutuwan tsaye yayi a gurin yana so ya gasgata abunda idanunsa suka gane masa,
His two wives naked on his matrimonial bed, doing what he can't say,
Da sauri nayla ta hankade bazla gefe tareda komawa bayansa da gudu tana kuka, riketa yayi gam yana kallon gadon, still kwance bazla take batayi wani motsi ba and he damn want her to wake up and state the details,!
Lokaci daya idanunsa suka kada sukayi ja kallonsa ya Mayar kan nayla da ta dauka riganta tana kiciniyar sakawa idanunta har sun sawya kalla saboda kukan munafurci,
What's going on here?
He asked "
Kuka takara sakawa tace honey daman haka bazla take, dama ansha fadamun abunda take a school kenan lokacin da suna NTIC Banyarda ba amma yau yarinyan nan wai ni zatayi raping,da kuka ta karasa maganan, wata tsawa ya daka mata yace nayla cut the crap and fucking tell me what actual happen and why the hell is she unconscious?
Kaman a marfarki haka bazla taji ihun haysam, bata bude idonta ba dan tanaso taji ko marfarki take ko da gaske ga wani nauyi da mugun ciwo da kanta yayi, jin alamun she's naked yakasa tayo sauri mikewa zaune ta bude idanunta tarwan, inalilahi waina ilaihir rajiun ta furta da sauri taja duvet tareda rufe jikinta tana binsu daya bayan daya da kallo haka zalika suma din kallonta suke, gano nayla tayi bayansa all messed up whilst tana mata wani kallo kaman ta ga dodo, idanunta sun sauwya Kala sabida tayi kuka!
Rike kanta tayi ta saki wani sound dan yarda ya Sara mata, da kyar ta iya furta "what's going on here and why I'm I naked?
Wani kuka Nayla tasa tace honey kaji ko, your lovely wife and sister almost took disadvantages of me, honey mene laipin dan na mata gyara dama ansha fada mun tayi nisa cikin harkan a boarding amma ban yarda ba so jiya aka Kawo mun labarin da na kasa dauke wa wai tana neman girls a university for God sake tana da avail husband a gida mene sai tayi engaging kanta a lesbianism, abun da zai ruining dinta, so Nazo dan na mata magana sai natarar da ita da cytotec a hannunta, I was shock shine fa da Nazo kwacewa ta kusa samun nasara akaina because she tot Idan tayi having sex dani zan yi shiru ban fada maka ba,
She thought I do girls to, she tot she can seduce me because tace mun abunda take maka kenan. Luckily I hit her hard da ta sume!
Find me justice honey ta kusa ketamun hadi.. Wani kuka ta Kara tamfatsawa!
Jiyayi gaba daya komai na kansa ya dauke, idanunsa ya sauka kan bedside drawer dinta aikuwa sai ga cytotec a kai, da sauri ya karasa tareda dauka, lokaci daya kuma ya juya da kallonsa gun bazla da ta mutu a zaune dan jitayi kaman film ake acting tana jira director yace cut!
Jefa mata maganin yayi, kallonta ta Mayar kan maganin dan ita bata taba ganinsa ba bare tasan na menene, cikisa ta bude ta karanta details dinsa da sauri ta yarda kwalin tana kallonsa then kuma tasaka wani dariya, dariya tayi tayi batareda kakkautawaba, nuna maganin tayi then cikin dariyan wanda zaafi kiranta da ta bakin ciki tace "do you have the idea of Ban masan maganin menene ba wannan sai da na karanta "
Dariyan tacigaba tace ABORTION Med ?you're not a fool ya haysam ikr and if I was a lesbian ma zaka sani because you know me best , tsagaita dariyanta tayi kafun ta kalla nayla tace a lesbian ni kike cema lesbian like I almost raped you,
Ke tayaya mai hankali zai dauka zancenki,
How could a Human lack even if it is a slight of shame, nayla har kina da bakin cemun lesbian,
How could a dirty stupid lesbian like you have the gut to accuse a soul who has your all damn secrets on hands!
Dama you're this dummy bansani ba, bayan shaye shaye da bin mata ashe har setting up kin iya, like you even drugged me on that damn water dake cikin tumbler, secrets nawa kike boyewe, are you even human?
Zan kashe dan cikina huh?
Are you jealous sabida ke juya ne KO me..,
Bata iya karasa maganan taba taji saukan wani wawan Mari a fuskan ta wanda yazo daga gun haysam, juyowa tayi da mamaki tana kallansa, sai a lokacinne wani hawaye ya bayyana a fuskanta daya na bin daya,
Nuna ta Yashiga yi da yatsa yafara magana muryansa a karye, "wato sai da kikayi kokarin zubar mun da ciki ko, I trusted and love you with all my being how could you do this to me? Mai namiki, baki tsaya nan ba saida kika nema matata da shedancin ki, ke mutumce ma kuwa?
Kwallan dake shirin zuba masa ya share Yace, I regret it! All" I mean komai, bazla how could you? Ashe abunda kikayi tayi a school kenan shiyasa kika takura sai na maida ke hostel!,
Dafe kansa yayi tareda Mayar da hawayen da ke shirin zubaa masa yace, you fucking dare me and you'll see my wrath!.
Kina tunanin ko I can't do without you ko mene?
To hell
Kishirya duk wani abun amfaninki I'm taking you home gobe!
Juyawa yayi ya kamo hannun nayla cike da kulawa yace" lemmi help you, da haka suka fita a dakin!
Wani kuka bazla ta fashe da shi dan bata taba tunanin cewa haysam zai yarda da wannan kazafin da aka mata ba, inza'a mata adalci ta yaya zata iya fin Karfin nayla, hannunta ta saka ta rufe bakinta sabida kukan da yazo mata mai karfi bata taba tunanin akwai ranan da haysam zai juya mata baya haka ba har yayi mata zagin wulakanci irin na yau ba, yama yarda da cewa tayi abunda matarsa tafada, dama duk san da yake cewa yana mata na karyane kenan!
Da kyar ta iya mikewa ta suturta jikinta tareda hada komi nata dan ta kudiri niyyan zamanta da haysam ya kare!
Da kyar ya lallashi nayla tayi shiru, pain reliever ya bata, inda ta nema ya tafi zata danyi bacci, tana korar sanne gudun kar ya fahimci akwai wani bayan su a dakin dan sally tana ciki bathroom ta buya, bata bar duk wani trace da zai saka yagane tana gidan ba, dama abunka da abunda already akayi planning!
Saida suka tabbata ya tafi sannan nayla ta saka ma dakin key da gudu sally tafito suka fara murna, capturing mouth dinta tayi danata exchanging disgusting kiss, pulling nayla tayi tace" babe you have me duka yau I'm yours destroy my body and do what ever you feel like with it but make sure you maintain the moans we ain't alone!
Koda haysam ya koma dakinsa wani kuka yasaka tareda fasa duk wani abu dayasan na fasawane yana furta "why why?,
Mai yasa nakasa kareki daga sharrinsu, mai yasa baki faɗa min komai ba tun farko?
Mai yasa?
How much hurt are you right now bazla, I have to pretend na yarda dan na kareki da babyn mu, I have to insult and call you name to make it real, just to protect you!
Kukansa yasha yana stating dalilansa sabida yau abunda aka tura masa ba karamin daure masa kai da bacin rai yayi ba game da Nayla!
Sex Clip dinta da muhseen tho ya dade yana zarginta amma baida shaida ko hujja sabida bai taba ganinta ido da ido ba, ya dade yana zargin she's into girls sabida yarda take turesa duk lokacin da ya kawo mata sex wanda da ba haka take ba sai incident din yau kuma yakara tabbatar masa, ya dade yana wasuwasi akan tsakaninta da sally sabida ansha jamasa kunne kan ya raba su sabida ga hallayyarta amma daya mata magana zatace mahassadane da wadanda basa san a zauna lapia and shi kuma sai ya bar zancen tunda baida shaida baitaba Kamasuba!,
Yasan cewa akwai wani abu da yafaru tsakaninta da bazla tunda yaga ta daina bata duk respect din da take bata, yasan akwai abu akasa tunda ya tambaya bazla taki fada masa ya kudiri niyya bincike da kansa and dan haka yakeso bazla tayi nisa da haka dan tasamu koshin lapia da ita da babynsu amma yasan yamata da sauki bazata je ko ina ba!
Tunano idanunta yaringa yi abu da dama kunshe cikinsu 'hurt, hate, lost, betrayed, and confused, a lokacin ji yake kaman ya yi hugging dinta yafada mata komai zai daidaita,
Abu yayi hitting dinsa ruwan da yagani a tumbler ya tuna da sauri ya koma ya ɗauko ruwan, sosai ya gama bincikensa da taimakon doctor hashim da yakira a waya yagane anyi spiking ruwan!
Im crying already 😭
Why this two lovers
Why them 😭😭
Nayla whyyy??
Okayyyy Leggo
Don't kill me ochhhh😂
Xochuchujay
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top