Chapter 32

Muzuba mugani 💦💦
32
Rayuwa tazamana mai dadi tsakanin haysam da bazla dan soyayya suke ma junansu tsaftataciya wadda bazla still taki yardan ma kanta sonsa take, tabarsa ne akan sabo sannan kuma all the sex and stuffs tabarsa kan tana basa duk wani hakki nasa na aure da ya wajaba kanta although she's enjoying it too, his kisses, touches and all ,damn he's a Good kisser!

Few months later

Da wuri ta tashi ta gyara KO ina tareda yin wanka, kansacewar yau girkin nayla ne shiyasa bata sa aranta cewa zai zo ba rather gwanda ta sauka ta taresa kasa tunda yau lectures din 7 ne da ita so bata so tayi late and yace zai dropping dinta a school,
Dadin school din takeji yanzu tho farko da yace kasu zataje bataso hakan ba ta kafe akan lallai Abu zataje ina tsiya ina zaria da cikin kaduna, fafur yatubure akan bazata je ba, rigima sukai tayi sosai har gurin inna, da kyar aka shawo kanta ta yarda da zata kasu din!

Sai abun ya fado mata nema yake bata dariya sabida wautan da ta kusa tafkawa dan ita kanta yanzu bata kaunar nisa da shi, in kuwa akace ranan girkin nayla ne bacci barawo kawai yake iya dauke ta!

Black abaya tasaka then mini white Arab hijab, jitayi kawai tanasan tayi looking cool and stuffs so ta dauka nude lipstick tasaka a lips dinta inda sukayi appearing hot and amazing ' Jakarta ta dauka dan batajin zata kuma hawowa saman after breakfast, so komai dazata bukata tasa cikin Jakarta kana ta sauka downstairs,
Nayla kawai tagani tana arranging table din, karasawa tayi da faraanta dan within months din nan nayla was being extra nice da bazata iya mata wulakanci ba, so they are good!
Morning tace mata tareda jan kujera ta zauna "
Morning cewan nayla cikeda faraa that's more much like fake tace "how was ur nyt sis 'I guess not kinda Good dan jiya na kwace miki angon"takarasa maganan tareda kashema bazla ido daya,

Dan yake bazla tayi tareda daukan grape din dake cikin bowl ta kai baki, ignoring comment din naylan tayi dan har yanzu she's not comfortable da nayla na mata irin maganganun nan,

Kallon ta tayi tace you look gorgeous by the way, dan fake giggles bazla tayi wanda bai kai zuciba tace thank you ya nayla, so what do we have for breakfast?
Tana cikin bubbede warmers din tajiyo muryan haysam yana waya lokaci daya kuma yana saukowa daga sama,

Juyawa bazla tayi ta kallesa well dressed in his beautiful casual wears, bata san lokacin da murmushi ya kwace mataba dan bata gajiya da kallon haysam, kaykyawan fuskansa kadai na sata nishadi, dan saurin juyowa tayi ganin yakusa karasowa kuma bata san yakamata tana kallansa!

Chair nayla tayi sauri jamasa, zama yayi ya cigaba da wayansa while ita kuma tana ta bayansa tana shafa gefen fuskansa,
Wani tukuririn kishi bazla taji ya tokare mata wuya, lokaci daya taji ta tsani fact din tana sharing dinsa da wata, yanzu da ace mijinta ne ita kadai sai yarda taga daman yi dashi!

Hankalinta ta dauke daga garesu dan tanajin yarda suke magana kasa kasa haka da yagama wayan nasa,
Zama taga nayla ta dawo tayi then taji yace ba Gaisuwa "ganewa da ita yake maganan yasa ta dago tareda kallansa, beautiful idanunsa taga ya zuba mata ba tare da ya dauke ba,
Dan yake tayi tace ina kwana ya haysam ",
Bazan amsa ba sai da na roƙa, coffee dinsa ya cigaba da sipping inda idonsa ke a kanta yaki dauke wa,.

Shiru Tamasa ta cigaba da breakfast dinta, after tagama, tashi tayi da niyyan jiransa a waje, jakanta ta bude tana Duban abu,
Dan gasping tayi tunawa da bata dauko handout din Maryama data bata ajiya a jiya ba, da sauri ta yi hanyan sama dan bata san kuma ta bata masa lokaci,

Handout din ta dauko tareda ajiyan zuciya tace wai yau da na bani gun maryama da na manta handout din mr barau,how clumsy of me first period fa , door dinta ta nufa dan fita tana bude kofan taci karo dashi yana kokarin shigowa, dan tsorata tayi kafin tace ya haysam ka gaji da jira ba wlh handout din maryama ne na..... Bata iya karasa maganan ta ba sakamakon finciko ta da yayi cikin dakin tare da mayarda door din ya rufe, jinginar da Ita yayi jikin door din kafun yayi caging dinta,

Kirjinta taji yana wani bugawa dan ya tsorata ta and gashi he's very close da har tana iya jiyo numfashinsa yana tabata, idonta ta Mayar tana kallan kasa dan Idan ta cigaba da kallan cikin kwayan idanunsa she might end of grinding his delicious lips,

Hannunsa yasaka a fuskarta ya ɗago da kanta yace look at me, idonta tasaka cikin nasa masu kashe mata jiki, kafun ta kuma cewa wani abu taji yayi attacking lips dinta ,kissing dinta Yashiga yi so hard and unforgiving da saida tafara tunanin KO something is wrong with him ko Tamasa wani abu ne da bata Sani ba, gradually kuma taji yana sucking lips dinta lower to upper, she couldn't help it yarda take enjoying every bit of it, zare lips ɗinsa yayi then ya hade goshinsa da nata yana maida numfashi, kana muryansa ta fito kaman rada "Idan kika Kara sa lipstick din nan inzaki school I will make sure I lick it all and fuck you on the wall, and kirasa lecture din ranan gaba daya because I will fuck the hell out of you"

Lower lips dinta tayi pressing because dirty talk dinsa kadai na turning dinta on, bai wani an karaba ta jawo rigansa tareda breathing saitin nose tip dinsa "da wani seductive voice tace and I won't mind being fucked by you all day, it will be my pleasure and I will gladly ride and rock on you", tana gama maganan tayi capturing lips dinsa, hannu tasa ta sakalo wuyansa, ta cigaba da kissing dinsa moaning between the kiss, wani smirking yayi najin dadi bata ankaraba taji hnnunsa yafara yawo cikin abayanta mean while bata sanma lokacin da yayi  unbuttoning rigan ba, because it was a heavy make out, ganin Hannunsa na neman sliding cikin pant dinta yasa tayi saurin zanyewa tareda cursing underbreath dinta "fuck"

Ya haysam zamuyi latti fa like we're already! jawota yayi sabida kokarin guduwa din da tayi, idanunsa ta kalla they were full of lust, kissing cheek dinta yayi yace its okay baby doll let's go amma make sure Ki ƙarasa abunda kika fara later on!

After lectures around 1:30 lokacin yazamana saura lecture daya su tashi which is 2 to 4 wani yunwa taji tana ji so suka nufa cafeteria ita da maryama new frnd dinta da tayi a department dinsu!
Zolayanta maryama kanyi akai akai "wannan shegen cin Naki da Kwadayin I don't get it Kodai Kodai,?. Wani hararan wasa bazla ta bata dan maryama indai zolayane to andaga mata hannu dan akwai lokacin da wani lecturer dinsu da yasako kallon bazla gaba motsi daya Idan bazla tayi yana kallonta ko yace tafi kowa concentrating kan course dinsa sai maryama tace kodai kodai?

Gaba tayi tace Idan kin gama kodai kodai din ai kinsan hanyan cafeteria ki sameni a chan ni yayan cikina basu iya jiran ki!
dariya maryama tayi tareda binta da dan gudu tace okay Maman yan biyu tsayani, banza bazla ta mata dan inta biyeta yanzu zasuyi tayi tana Dibanta kaman Shashasha and its likely dan taji tace bazata haihu at young age dinta ba sai ta gama school shiyasa take zaranta,
Sai da suka isa bakin cafeteria sanan bazla ta juyo tareda fuskantanta tace ki gama iskancinki ina cewa saura 3 months bikin ki da uthman okayy ki cigaba insha Allahu kina shiga zakiyi tuntube da ciki!

Bakinki yasari danyan kashi mai doyi cewan maryama, dariya sukasa tare sanan suka shiga cafeteria din, suddenly suna zama bazla tafara jin nauseas sakamakon kamshin abincin da ya hade a gurin, Kara mazewa tayi taji Kodai sharrin cikin tane, kamshin nasake buganta ta fita agurin da gudu, tana fita tasama daga chan wani gefe sai amai,
Kaman zata amayar da yayan cikinta, daga bayanta taji ana shafa mata Bayan a hankali, dagowa tayi taga maryama, fuskanta cike da damuwa tausayin kawartata taji ya shigeta dan tariga ta dora ma kanta kan cewa ita da haihuwa sai ta gama school yar yarinyarta da ita, so bata san yazata kayaba dan zamanta da bazla ta fahimta rigimamiya ce and gashi duk wani pregnancy sign data Sani ya bayyana ga bazla,

Mikewa bazla tayi tareda murmushin dole tace "kai I donno mai naciwa cikina sai amai nake yau da safen nan ma zuciyana yayi ta tashi smh, murmushi maryama tayi dan koda bazla na da aure amma a shekaru zata bata 2 years amma when it comes to friendship age are just numbers, haduwanta na farko da bazla taji jininsu ya hado and gladly ta karbeta a matsayin dear friend , kama hannunta tayi ta kaita bakin block c suka zauna, tace mai zakici, lasan lips bazla tafara tace naga wata taliya da manja damuka shiga cafeteria I'm suddenly craving it, dafa kanta maryama tayi tace okay zauna nan dont go anywhere I will get it for you da haka tayi gaba,
Dan sound bazla tayi da teeth's dinta tace ciiiii being all nice again the matured sis, weird, dan tasan sai maryama zata mata wani maganan Muhammacine take bada wannan caring and nice face din amma if not neman tsokanan ta yawa garesa,
Haka nan Allah yasa mata kaunar maryama wadda take yar cikin garin kadunace",,

Idan tabata wani shawaran zata jisa yamata and Idan tayi amfani dashi zataga daidai,  atakaice dai maryama is a dear friend and a snr sis dabata dashi Allah ya turo mata, a iya watannin da sukai sunyi sabon da bata iya boye mata damuwanta, Idan tafada mata zata bata shawara kuma Idan tadau shawarar nan saitagan komai yaje mata dai dai!
Dan murmushi tayi tareda kwantar da kanta kan desk din kujerarn datake zaune, before she know bacci ya dauke ta!

Koda maryama ta dawo taga already bazla na bacci dariya tayi, tace bazla uwar rigima, zama tayi kusa da ita ta bude take away din taliya da manja da salad akai ta aje saitin fuskan bazla, ajewanta keda wuya bazla ta bude ido bum idonta ya sauka kan taliyan, batayi wata wata ba ta jawo gabanta, saida tayi one spoon harda wani rufe ido kana ta bude tace thank you mairona Allah baki uthmann zaynnurain, dariya maryama tayi tace kyaji dashi dai dig in"

Taliyyan take ci kaman wani zai kwace mata dan yawonta har wani tsinkewa yake, ita kuwa maryama tagumi tayi tana kallon ikon Allah, dan juyawa tayi tace Allah nagode maka mu kadai ne gurin nan da bansan ya zaayi ba wani ya hangoki kina hannu baka hannu kwarya, dariya bazla tayi bayan ta kai last lomanta tace kibari kawai nima dariya nake bama kaina I donno what the heck is wrong with me Kodan nayi shekaru dayawa banci taba but suddenly naji shaawanta!
lacasera ta bude mata ta mika mata tace your favorite drink na kwanan nan, da sauri ta karba tace omg if you be man I could have marry you, man where have you been all this while?
Duka maryama takai mata tace sai kiyi yaya da ya haysam din,  in zakisha kisha, we need to talk!

Kafa kai tayi bata aje Roban ba saida ta shanye kafun ta cire a bakinta tace "ina kaunar dan tsami tsaminan nan lemon nan sai kuma tace oh you  haven't eat fa how selfish of me,   dariya maryama tayi tace I've bought chips ina tunanin fito dashine kisake  amai ,yamutsa fuska bazla tayi tace kaman kinsani, sai kuma ta dago ta kalleta tace gani uwar yan amai ba,

Hannunta maryama takama tace look bazy I'm being serious now, duk wani sign din mai ciki ya Nuna a tattare da ke, baccine, nauseas ne I donno about morning sickness, but ni shawaran da zan Baki shine ki saka ya haysam ya kaiki asibitin duk abunda kuka gani then kusan ya zakuyi,
Beside dolene ki hakura kirike abunda zaki haifa, dan halak nefa ba shegeba, and nasan da hankalinki ai bazaki so kashe abunda ke cikinkiba think about it!

Ranan har Aka gama lecture ba wani fahimta take ba, illa tunanin maganganun maryama, kuma she's sounding right sabida har morning sickness din ma tanayi, haka suka rabu da drivern su maryama yazo tana Kara jaddada mata think about it!

Chuchujayxo

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top