Chapter 18

MUZUBA MUGANI 💃💎

18

Kaman zata fashe dan takaici haka ta nufa dakinta ta dauko jacket ta dora kana tafito tana Cuna baki, dan smirking yayi da ya kalleta ganin still dai wani kyau din ta karaa masa, dan tari yayi sannan yace you ain't going out with that too,
Bubbuga Kafa tafara cike da shagawaba tace ni ni ni ya haysam dan Allah mana kar muyi late,
Expensive murmushinsa yabata sannan yace breakfast din fa, coffee is okay, tafada da sauri, zai sake magana tace please ya haysam,
Tashi yayi yana juya car key dinsa yace to muje, cikin wata dark metallic blue cadillac escalade dinsa suka fita, drive din was silent kafun tace ya haysam yau bakasa uniform ba, yea yabata amsa yau Inda day off matana nayi ma kwalliya, dan  tabe baki tayi a ranta tace su mata manya, amma a fili sai ta masa murmushi,

After yagama mata komai school ta bata uniform purple skirt mai box box sai white  plain long sleeve and ash pull over, then dan karamin white rubber hijab, then full suit uniform set, sport wears da Wednesday wears,haysam tabama kan ya tafi mata da su gida!

Mrs Evelyn wadda itace guidance &council din su,  macece wadda take at her forties,dan kallan ta bazla tayi aranta tace Ashe dai gaskiya ne NTIC turawane malaman ta dan giggling tayi daidai lokacin da Mrs Evelyn ta kalleta tace" Miss we are here, this is ss1 class 3 of year one", dan murmushi bazla tayi ganin yarda ta nuna mata da hannu alamun tashiga, cikin nutsuwa tace thank you ma'am, you're welcome sweetheart "Mr Evelyn tabata amsa da warm smiles!!

She was nervous data shiga ajin ganin already wani handsome young  teacher tagani zaune gaban system, projector wall to wall a bayansa yana displaying musu abu cikin English dinsa mai dadin saurara,
A hankali tashiga class din tare da cewa " hey excuse me "

Kallon kowa tagani yadawo kanta wasu already da uniform dinsu wanda its obvious sun rigata fara zuwa school , kara rike blazer ɗinta datarike a hannu sosai tayi!  smiling taga malamin yabata tare da mata alamun ta shigo,amma abunda ya daure mata kai da yanuna mata teacher's stage instead of gurin zama, dan yake tayi tana san tagane mai yake nufi, "introduce your self miss "shine abun da yadawo da ita daga duniyar da ta tafi, teacher din ta kalla wanda daga gunsa maganan ta fito, smiling tayi tare da kada kai alaman tagane mai yake nufi,

Cikeda nervous muryan da batasan Tana dashi ba tafara magana, my names are Bazla muhammad from intercontinental school kano!

Hannu malamin ya mika mata kaman bazata karba amma sai ta tsinci kanta da mika masa , cike da faraa yace you're welcome Bazla, I'm Mr Ariif Aydee and I will be taking you guys English and at the same time a room master of ss1 class 3 of year one dan murmushi yayi mai kyau yace oops I mean your class master hope I'm welcome yakarasa maganan da wani playful puppy face wanda yasaka duka yan class din dariya dan sosai yake burgesu sabida barkwancesa,

Shima dariyan ya tayavsu inda bazla ta yaba kyawun smiles din nasa dan ta dade bataga mutum carefree irin sa ba, sosai mutane irinsa ke burgeta!

Seat dinta yana kusa da na wata mace kusan shekarunta, gaban su kuma mazane biyu each roll two two seats haka class in ya bada,
lokacin break yayi taga kowa nafita ajiyan zuciya ta sauke tace first day at NTIC is awkward kifa kanta tayi kan desk dinta taji an dafa, dagowa tayi taga same seat partner dinta da kuma wani namiji suna mata smiling, macen ne tafara magana "I'm khadie isa and here is my cousin Sahal Umar hannu yadaga mata yace hey beautiful, duka khadie ta daka masa tace don't mind him he's a flirting jerk, dariya bazla tayi tace its a pleasure meeting you two,
Hannunta khadie taja tace come let's grab some food a cafeteria I'm hungry already, kada kai bazla tayi tace actually im okay,
dan pouting fuska khadie tayi tace come on bazla we should not waste food musamman kudin iyayen mu ne oo in bamuci ba yatafi a banza at least ko kadan ne kici..
Zuro kai sahal yayi yace oh come on cute bazzy don't make aunty foodies effort yatafi a banza she's a damn foodie komai baka,

Da gudu khadie tabi sahal inda shi kuma yana gudu ya na mata dariya suna zage gurin, dariya bazla tayi sabida tuna mata da ibi da sahal yayi personality dinsu Iri daya da shegen tsoka nan and all, hannun ta ta hada biyu tace I think God sent me another Amrah and ibi,wani farin ciki taji ya ziyarceta, image din rayuwan su a ISK yafado mata bag dinta da jacket ta dauka ta bisu,

No 25 suka nuna mata school locker dinta bag dinta da jacket tasaka ciki kana khadie ta bata lock tayi locking suka nufa caf..
Anan ne bazla ke karasanin wacece khadie da sahal inda ta fahimci akwai shakuwa mai karfi tsakaninsu , dan wa da dan kanine wanda hakan ya tuna mata ita da Amrah, and su mazaunan abuja ne so a hostel suke

Wani dorm kike muryan khadie ya Katse ta I hope same room muke,
Ni? Cewan bazla "ba a hostel nake ba I'm staying with my bro da matansa,"
"No no no so bad cewan sahal why not hostel sai kinfi jindadin school and zakifi concentrating no house pressures!
Spoon din da bata fara cin abinci da shi ba tadan daka forehead dinsa dashi playfully tace ain't on any house stuffs and free like bird, rike forehead dinsa yayi yace ochhh baby your temper I think I like you,!

Dariya suka sa duka so lovely, after sun gama komai school ya cigaba,
Around 2:30 haysam yazo daukan ta inda sahal da khadie suka rakata bakin mota suka gaishe sa cikeda laddabi, inda sahal keta tsokanan ta Akan gobe tashirya akwai school  tour without wani damuwa kaman k'awanta,,

How was your first day "haysam ya Kaste shirun ta hanyar Tambayarta,
It was lit tabasa amsa fuskan ta dauk'e da murmushin tunawa da stuffs din da suka gudana,
Buga steering yayi yace I can see it ai yarda kike playing stupid da mazan aji daga zuwan ki,
Furgita tayi ganin yana tuki zai jamusu hau, da firgici tace ya haysam laipi, aikuwa kaman ta tsokanosa ya hau masifa Akan bai yarda tana abokai da maza ba dan shashanci ne wannan a cewansa.

Ita dai batace komai ba dan bata shirya Mutuwa tun tana high school ba kuma duba da yarda yake tuki to duniyarce ta mai zaifi dan Haka tabarsa acewa sunyi fadane shida nayla!!!

______________________________________________
almost two weeks saura da bazla zasu rubuta last ss1 paper dinsu a NTIC, zaune take a library tana karatu sabida exams din yakusa dan Haka tayi excusing kanta dan tasan mudin tana tare da two idiots dinta baza tayi karatuba dan cikin su kowa da yanayin yarda yake nasa and tunda suka shiga school din su uku ke daukan top a class dinsu inda wasu a school din  ke envying dinsu dan duk school din ba wanda bai san 3 musketeers ba bazla khadie and sahal, dan basaji amma kuma school na alfahari dasu sabida kokarin su!

Agogo ta duba taga lokacin tashi yayi and sir aydee yana mata lesson a irin wannan lokacin da sauri ta tashi tatattara abubuwan ta ta fita,
Kaman mey taji an fincikota ta bayan pull over dinta, daga kai tayi taga uban wanene yamata hakan,
Wasu yan mata tagani su uku uniform ɗinsu kaman jikin su a kadinka reveling all hiphip tits dinsu , bakin nan yasha jan baki red kaman baayi banning ba sai wani taunt chewing gum suke kaman wasu street whores dinnan,
Dan pissed off ajiyan zuciya tayi tace Snr Hafsa, Snr yasmeen, snr Walida hope I'm safe,
Hannu wadda ta kira da snr Walida ta daga zata mareta, ta kauce dama bazla da saitin kaucewa , kallon su ta tsaya da very pissed up  look tana calming kanta dan bataso yanzu a kira ta office din Mr Patrick p.c din su Akan tayi fada da the most well know popular idiots of  ss3 prettiest..

Dan dariyan ta bikin ciki Walida tayi tace bazla kike or what I'm very sure baki manta da warning letter da muka kafe miki a so called class dinku ba nace ki rabu da Mr aydee sabida he ain't yours to start with yasmeen tayi saurin chafkwa inda Hafsa ke bata wani dirty look tareda cewa kina tunanin wannan silly ugly face dinkin zai rude sa that's ridiculous!!

Gyara takalminta daya so zamewa tayi kana takalle su tace "my dear seniors can I go now, ?wani ashar Walida ta buga tace kan balai jaasmeen kin saurara mai yarinyan  nan ke cewaa like bamu da hankali ,da hannu ta kai unexpected Mari bazla ga wadda itama bata san hakan zai faru ba, aikuwa a cikin zafi bazlaa ta daga hannu ta rama😇

Ina ai kaman ta tunkud'a su fada yafara kokarin yi mata 3 in 1,inda ita kuma ta ringa kaucewa fadan cikin self defense , luckily yasmeen ta damki hijab din bazla ta fincikesa da niyyan exposing acucu mazan da bazla tayi a cewansu ai gashintan bazai wannan cikan ba cikin hijab.

Wani ihu Bazla ta saka ganin sun taba mata gashi abunda ta tsana kenan sama da komai,
Wani buda baki Hafsa tayi ganin gashin, she wasn't satisfied so tasa hannu ta fincike ribbon din bazla tareda exposing long and silk hair din bazla da ya zuba gaba daya,

Hannu yasmeen tasa ta hankade ta tace shegiya mai gayyar gashin tsiya😂and muna nan sai na yankesa sabida bad luck ne a tattara dashi,.
"And I dare you, you bunch of insolent kids, muryan Mr Aydee sukaji bayansu, baƙaramin tsorata da kunya sukaji ba,
Tsugunna wa yayi ya d'agata,hijab din ta ya dauka daniyann sa mata yaga anyi ripping dinsa, hulan Adidas dake kansa yacire yasamata so hair dinta ya zuba shoulder dinta, saida suka fara tafiya kafun yace ma su snr yasmeen we should meet in the dean's office!!

Nearest lab ya jata suka shiga tareda jawo mata chair ta zauna, wani urge ke a ransa na yacire hulan yamata packing hair din dan baya jin zai iya barinta ta fita a hakan,
Hannu yasa  zaicire hulan ta rike, kada kansa yayi ya mikewa yace I understand warm smile dinsa dayake melting heart dinta yabata and there came his beautiful dimples both side, batasan lokacin data riko hannunsa tare da gada masa kai ba.
Packing hair din yamata yana yabawa, Mayar Mata da cap din yayi yace  you're pretty!
I mean you're beautiful, tears din ta ya saka hannu yana share mata, bata san lokacin da tayi hugging din sa ba tana ayyana how could someone be this sweet and caring, dan tunda take school din sanin ta dashi na cikin beautiful moments dinta although tasan hugging him and stuffs was wrong amma she feels just perfect idan suna tare,
Janye jikinta tayi tana mai furta masa silent thank you!  murmushi ya mata yace anything for you sweetheart!!!
Kafun school time ya kare sai da school ta tabbata ta bama 3 snrs din 1 week suspension da warning mai karfi!
Already dama tasan haysam bazaizo daukan taba sabida aikin daya masa yawa so drivern sane yazo daukanta!
A parlor taci karo da nayla wadda kaman dama jiranta take, binta tayi dawani wicked smirk wanda Bazla tasan ba khair a tattare dashi, dan bata rai tayi tare da cewa "please matar ya haysam yau im not in the mood of your games dan Allah, gaba tayi dan a gajiye din take,
Murya Nayla ta jiyo tana cewa its okay but you will have it da darling bro din ki,
Without minding her ta haye stairs tabarta nan!
Wani murmushi Nayla tayi tana daukan wayan ta, WhatsApp ta shiga tayi searching numbern Haysam ta masa sending wasu bunch of pics, a hankali ta furta all done, indai makircine yarinya ni chan na kwana!!!!!!!!

______ _________________________________________
This chappy makes me remember and be craving my high school days😂i missed it like seriously,
And Khadija isa is the first girl I came across at my boarding house, same class ,same dorm, same room since day one 😅i miss her!!
And yay guys what's wrong with Mr ariif aydee, 🤔kar kuce min he's in love😲

Oh no poor haysam 😢

So what plot is Nayla about create?
I want to know too, what pictures 🤔idk😂

Lets find out in my next update then since we all don't know!
And wait mark Ya'll 🙄i love you guy's always remember #winks

Chuchujay xoxo

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top