Chapter 16

MUzUba MUGANI❤👣
16

Kaman zata tashi Saman haka ta nufa dakin bazla sai faman tafasa take, tana murda oak handle din kuwa kofan ya bude luckily bata kulle ba, tsaye ta hangota bakin mirror da farin towel da kadan yarufe cinyoyinta, gashintan daya zubo gaba daya take combing a hankali dan bataso tashiga wanka tayi wetting Dinsa shiyasa ta ke son ta gyarsa kafun tashiga wankan!

Wani karamin hadiyan yawo nayla tayi kana ta cire duk wani devilish tunani da yake ranta cikin ranta ta furta nayla not her not her she's here to steal your husband!

A masifance ta Karasa tareda da niyyan damkan gashin bazla din, kasan cewar ta hangota ta mirror yasaka tayi wani zafin nama wajen kaucewa tareda zuba mata idanunta tace"in-law lapian ki kuwa, wani abu yasameki ne takarasa maganan tana mai nuna alamun mamaki!

Wani kukan kura nayla tayi ta yi kanta a fusace, ganin haka yasa bazla zille mata sai jin nayla kake nak a kasa, wata Iri yar muguwar Dariya bazla tasa tana mai nuna nayla tana cewa in-law ya haka, dama baki iya wasan zilliya ba kike kokarin yi dani, wata Dariya ta kara fashewa dashi har da hawaye,

Wani tukukin bakin ciki ne yataro yama nayla katutu kamar zata fashe, hannu tasaka a bakinta taji wani liquid abu tana dago hannun taga jini, sai lokacine kwakwalwarta yabata cewa eh tabbas ta fasa baki fa, wani kuka taji ya taho mata amma ta shanyesa gudun kar bazla taga wallenta, dan ji takeyi kaman Kasan gurin ya hadiye ta,

Ganin nayla bata da alamun tashi yasa bazla tadan tsugunna ta leka fuskanta sai taga jini a bakin, wani Dariya Takara fashewa dashi tareda nuna nayla tace "in-law harda fasa baki capital OMG", sai kuma tamiki ta d'ora hannunta kan bakin ta da fake concern tace poor in-law Allah yasa baki cire hakora ba dan in hakoran gaban nan suka cire yi zakiyi kaman wata tunkuza, kuma kinga dole ya haysam ya karo maki kanwa, wata dariya mai cike da kullarwa da yarinta bazla tasa tare da nufan bathroom tanaa cewa , "sorry in-law I cant give you a helping hand consider this like we're even, dukan da kika min mun fanshe yanzu ,never knew it will be this easy, suit yourself, bamm tayi banging door din!

A hankali lami data biyo ta ta taimaka ma nayla suka nufa dakinta, tana shiga kaman jira take ta fashe da wani mugun kukan takaici ace yar karamar yarinya ce ta mata haka, lami ne ta zauna tana dan bata baki tana cewa "kuma hajiya shekarar yarinyar nan nawa da har ta iya miki haka nidai naganta yar yarinya dan intai gudun duniya tayi 15/16 gata dai a ido komai yafito dar kwai, kuma tanada kusanci da alhaji sosai, "
wata tsawa bazla. Ta daka mata tareda kunduma mata wani uban ashar tace tashi kifitar mun a ɗaki shegiya bakar munafuka ko yanzu ki bar gidan nan,
Jiki na bari lami tafita, tana fita kuwa tayi wata yar dariya aranta tace Allah shi k'ara, kadan ma kikafara gani makira,

Kuka nayla tacigaba dayi musamman da ta duba bakinta yadan kunbura inda Allah ya taimaketa ma bata cire hakori ba ta bakin bazla din, wanka ta mike tashiga dan tana bukatar ganin koda sally ce sudden girlfriend dinta dan ta warware mata matakin da yakamata ta dauka kuma,

Sharp sharp ta shirya cikin wata Riga da ta dameta sosai, wig dinta tayi arranging tareda yan shafe shafenta kana ta dauka car key dinta ta bar gidan!

Tun a compound din sally taga alamun da mutane cikin gidan duba da motocin da tagani a gurin, dan tsaki tayi dan tana bukatar privacy ne, kaman zata juya sai kuma tafasa ta sa kai ciki Gidan, kwayen sally tagani su biyu, zully da jammy  Kallan su tayi da wani disgusting look all naked suna making out kan couch,taski tayi dan bata kaunar su ko kadan musamman zully dan she's very arrogant feeling kaman tafi uban kowa,
Cikin su ba wanda ya kulata suka cigaba da shedancin su,

Gwangwani vodka tagani all over alamun bama a hayyacinsu suke ba, bedroom din sally tayi banging ganin ta tayi daga ita sai towel wet all over alamun daga wanka tafito, kallan kofar bathroom din nayla tayi sabida sautin ruwa dayake tashi, wani yaudararen murmushi sally tayi ta ce whoa what a surprise honey hope all is well, I thought kince yau zaki zagaya boutique dinki,karasa maganan tayi tan wa nayla deep breath a neck inta,

Dan tureta nayla tayi ta had'e gira tace and what the fuck is going on in this house,?wani dariyan rainin hankali sally tayi tace the fuck you just saw, two lesbians making out in my parlor and a fucker inside my bathroom bathing sai Mene kuma, ina cewa kema I'm very sure kinzo ne so I can give you some pleasures ,

Wani kallon mamaki nayla ta bita dashi dan tunda ta hadu da sally bata taba mata abu irin haka ba saidai ta lallabata  suyi stuffs dinsu musamman idan she's in need of her amma yau ita take fada ma hakan,

Sun had'u ne ranan birthday din muhseen inda sally ta nuna mata cewa tayo ma kawarta rakiyane and kawan nata frnd din muhseen ce' a hankali a hankali tafara hilatar ta tana mai nuna mata bukatar ta akanta inda ita kuma nayla dama mutunce wadda ba wuya anyi influencing to bad abubuwa so with no time tazama lesbian partner din sally, girls night party and stuffs ba wanda sally bata kaitaba dan sau dayawa idan haysam yayi tafiya gidan ta sally ke tarewa in Kaga sun rabu to gurin muhseen zata je wanda akansa sally bata taba mata magana ko nuna rashin jin dadinta ba kaman yarda take nunawa Akan haysam !

Wani kallo nayla ta bi sally din dashi sannan tace we're fucking done tare da juyawa dan barin gidan, muryan Sally ta tsinta tanace mata not so yet baby and that won't change the fucking fact of you being a bisexual and by the way I will like to lick over those your pop lips !
Bata kumace mata komai ba ta bar gidan da bakin ciki!

Nayla nafita na bathroom din nafitowa, muhseen ne daura da towel a waist Dinsa, kallan sally yayi yaa wani wicked grin, yace wa zanyi trusting da work din nan in bake ba, babe you're so damn perfect!
Dariya sally tayi tace ai kai kafi kowa mugunta I donno when game dinnan zai kare because ni I'm serious about her I'm not yet done , yanzu ma nayi mata hakane dan kar kwai ya fashe dan haka zanbitane na gyara tunkunya ta,

Jawota yayi kan laps Dinsa yana wasa da ear lob dinta yace ba yanzu ba the game just started and bazan hanaki abunda kikayi niyya ba!

______________________________________________

Bangaren bazla kuwa tunda tagama komai da zatayi ta shiga kitchen ganin lami tayi tana kokarin Dora girki, gaisawa sukayi Sama Sama kana bazla tace mata kinga bari girkin ni zan yi just make sure kin gyra parlor dinnan da ko ina please, dan wani kallo lami tamata sannan tafita,
After tagama girki tayi arranging table ta fito ta nufa backyard inda dakin lami yake, kwance taganta kan katifa, sallama tamata kana tace ehm lami bakuda wani incense ne haka,..

Dan alamun rashin fahimta lami tanuna kafun tace hajiya karama bangane mai kike nufi ba,
Dan yake bazla tayi sannan tace sunana bazla kinace mun bazla ina nufin ba turare haka na kamshi a gidan nan,
Mikewa lami tayi tace ohh wannan kike nufi ai infada miki tunda nake gidan nan sai dai naji kanshin giftawar turaren alhaji ko na hajiya, Ina wannan zata tsaya saka wani turaren wuta, ai rufin asirinta daya ina gidan nan da bama zaa ganesaba,

Fahimta da bazla tayi lami magulmaciya ce yasa kawai tamata yake tareda cewa to ba komai tayi gaba,

Parlor ta dawo ta zauna bayan ta feshe parlor din da airpef din da ta taho da shi musamman dan dakinta, dan Allah ya zuba ma bazla san kamshi ba kadan ba, hankalin ta ta maida kan macbook dinta tana kallan wani Chinese series film "fighter of the destiny " karar mota taji, yanayin yarda akayi parking inne yasanar da ita ba ya haysam bane dan haka ta maida hankalinta kan abunda take,
Bako sallama haka nayla tashigo gidan duk a hargitse dago kai bazla tayi ta kalleta kaman zatayi dariya sai kuma ta maida hankalinta kan kallon ta,
Wuce wa nayla tayi batareda ta tanka taba, batai minti 2 ba dashiga ciki sai gata tasake fitowa cikeda masifa tace ke wai uban wanene yace kiringa mun girki a gida?
Kunje kun hado tsiyarku kuna basa yana cinyewa ba, ke tsaya at first place ma uban me kike mun cikin gidan?

Idan dutse na magana to bazla ta tankata, ganin bata daniyyan cewa komai yasa gadan gadan nayla ta nufa dining table din da niyyar barar da komai na kan gurin!

I DARE YOU NAYLA
______________________________________________
Hey
Guys I'm sorry for the late updates 🙏
So  watchu all thinking zai faru next?
Shin wane game ne sally da muhseen ke playing?
So I never knew nayla will turn out to be a bisexual 😿
Shin mai zai faru a zaman su gidan!
Who'll win and who'll lose

Just follow me and y'all will get to know what's going to happen 😁
The game just started!
MUZUBA MUGANI

don't forget to click that star button bellow yo won't lose a thing, share and comment 😘i love y'all
Thanks

Chuchujay xoxo

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top