Chapter 10

MUZUBA muGaNI💃👣
Ba abunda ketashi cikin motan sai silent kiraan sudais dake tashi cikin suratul ankabut, cikeda nutsuwa karatun kefita yarda duk wanda kejinsa zaiji wata nutsuwa na ratsasa,
A hankali bazla ke bin karatun, at the same time kuma lokaci daya ta tsaya ganin haysam ya saita kan motar sa wani gurin, da sauri tace ya haysam a meena even center ne fa ake prom din,.

Wani wicked smirk yabata yace Nasani ai!
Zuru tayi da ido tana kallansa dan takasa fahimtar mai yake nufi, jan bakinta tayi, a tunaninta ko akwai wani hanyan ne wanda ita batasaniba,!

Shekaranki nawa? Dago kyawawan idanunta tayi tana kallansa sakamakon wananan unexpected tambayan da yayi mata, shima kallanta yayi tareda dayamata gira alamanun maikekejira baki amsaminba,
Kwar da kanta tayi tana kallan titi tace 15..
Gada kai yayi yace I see, kuma stage din rawan kai kenan, I hope dai bakwa kule kulen maza dan nasan yarda kanmu ke rawan nan sai abun baa magana,

Kinada boyfriend? Shiru tamasa dan yanzu abun nasa yafara wuce gona da iri Aranta tace inaji ya haysam ya fara haukane da zai tsareni da wadanan stupid tambayoyin!

Bazla I'm talking to you! A hankali yafa maganan wanda ita kadai takejinsa, in a very calm way da bata tabaji yamataba, kallonta tadawoda garesa, wano dare eyes taga ya tsaretadasu, da sauri ta kadamasa kai alamun aa,

Don't you have mouth? I hate body language yafada a gajarce, bakinta kaman bazaibudeba tace aa banidashi,

Good! Yafi mikinsauki because the very day naji kuna samari at this age saina saba muku, karatu zakuyi ba samarin banzaba ,kare maganan sa yayi daidai da isansu , "red cabana "parking car din yayi yace mata inazuwa locking yayi sannan yanufa boutique din,

Tsaki tayi baya fitarsa "mutum sai Shegen fiili ko uban mai zamuyi a nan din oho, ko shegiyar matarsa zai siyama abun who knows wristwatch dinta takalla taga tayi late tasan already anfara,.
Saida tadauke 30 min tana jiransa, sosai tacika tayi fam dan takaici iya takaici yau haysam yashaka mata saarsa daya shine da ace wani ne yamata rainin wayon haka saitaga ubanda yatsaya masa,amma yanzu yazata iya zakine guda dakansa saidai Allah yaisa shima din azuciya..

Cikeda takama take kallonsa yana baro door in da zaisaida ka da cikin red cabana, ga light dindake tashi a rubutun gun sai walwal yake yana haskasa, wani tukukin bakinciki ne taji yasaka rufeta kaman taje tarufarmai da duka Dan badan lock dindayasama motan ba da saidai yazo yasamu wata ba itaba, mutum har mutum amma sai bakin hali,
Bude unlocking car door din yayi yashiga yanazama ya chillo mata ledan hannunsa, yama motan key,!

Kallon ledan tayi sannan ta kallesa tace ya haysam what's this for?
Hankalinsa hakan titi yace Nakine kibude kisaka abundakeciki,.
Jikinta ba karfi tabude ledan wani peach abu tagani all rolled cikin ledan sa, batai kasa a gwiwaba tabare ta war ware abun ciki wani long silk hijab tagani, a sukwane tamaida kallonta kansa shima kallinnata yayi,
Cikeda karfin hali tace ya haysam maizanyida wannan, da idc tone yace mata sawa zakiyi, wani irin kuka tasaka tace wlh yaya nibazansaka wannan abunba dama abunda kayi niyan yimin kenan aikana kallan amrah tatafi ai kuma kayanama. Yafi nata amma baka hanataba, you don't have to do this to prove I'm not your blood sis, nariga Nasani alr3adyyy, wani kuka takaraja harda shesheka nidai wlh yaya bazansaka wannan ba...

Guri yasamu yayi parking motan sabida irin kuka da kalaman dayaji tana fada, wani kallo yabata a hankali yana juya maganar Tata yes shima yana tunanin Menene dalilin dayadamu akan fitan ta a hakan alhalin yaga amrah ma tafita a haka amma bai wani damu da hanataba, amma bazla kuwa lokacinda yaganta ahakan yaji ko duk duniya zasu tsaya akantaje gurinan ahakan ba zai bari ba,
Ya haysam why?
Muryanta yadawo dashidaga tunanin dayake why? Shima yatambaya kansa why? Baisan wazai basa answer dinnan ba,

Juyawa yayi yakalla titi yace I don't knw why sanan you have to wear that Indai kinasan kije prom dinnan I don't care its left for you, nabaki 3 min kiyi deciding,!!

Ayyana yarda gurin yake tafara how on earth zataje party da hijab, kallonsa tayi tawani marerece fuska, dauke kansa yayi karma tayi tunanin zai janye abunda yace, tana sharar kwalla tasaka hijab din ganin ya wuce knees dinta batasan lokacinda ta rushe da wani irin kuka bakincikiba tace wlh ya haysam bazansaka wannan abunba haka kawai ayitamun dariya ni wlh bazan sakaba wani kukan Takara rushe wa dashi!

Nika maidani gida, wani tsawa yadaka mata yace zakimin shirune kosena mareki, tsit tayi tareda Shanye kukan,
Koda zakije ma yanzu na sake raayi baindazakije yanagama magana yama motan key,
Instead taga sunyi hanyan gida taga sun dauka wata hanyardaban shiru tayi batasakecewa komaiba Dan tasan ba abunda zai iya fita abakinta yanzu Idan ba kukaba,

Bakin "bristol palace "ya tsaya fitayayi yazagaya yabude mata door in
yace saka hijab dinchan kifito kaman bazatasakaba amma gudun Kar ya chasata agurin yasaka tajawo hijab din tasaka tafito "chop stick "yamata jagora suka shiga chair yajamata ta zauna sannan shima ya zauna min 2 basuyiba waitress tazo da menu, taco with salad, buttered chicken, nan bread, da ice tea, yayi ordering mikawa bazla menu din tayi tace "I'm okay"
Katsesu yayi yace ma waitress din make the plate two cocktail din da akafara musu serving kafun akawo abincin yadauka yana sipping kadan kadan, whilst idansa kuma nakan bazla wadda takejin kaman tashakesa Dan bakinciki,.
Abincinsu da ya isu ne yakatse masa moment din yafara cin abinci da mintuna amma bazla ko plate dinbataja gabantaba,
Aje spoon yayi yace bazla kina wasa dani ko walh yau Idan bakici abincin nan ba wlh bazaki kwana gidaba sannan kinsan ba abunda yadameni bawanda zakicema kintaredani nace eh saidai kifadamusu inda kika kwana,
Jan plate dintayi tafara ci Dan tariga tagama sani sojoji banda yaki harda munafurci da Sharri ake koyamusu tunda dama yariga ya nuna mata halintun a kademi,
Half taci taco din tature haysam da already yagama cin abincinsa yadago yakalleta yace chap yarinya kinawasa dani sosai wlh Idan bakicinye abincinnanba zanbaki mamaki!

Tanakuka tana kome haka tacinye abincin dakyar tamike Saboda cikanda cikinta yayi, basu suka isa gidaba sai Wajen 10 nadare koda suka shiga gida ciki yace tashiga shi saiyayi sallah a masalacin dake cikin gidan!!

A hankali tafarashiga gidan cikeda sanda main parlor ta shiga tadauka hanyan part dinsu kenan taji wani kiyyyyy anjawota abunkada heels ne kafanta sai jinta tayi akasa wani zafi tajii ya ratsata gawani gurdewa da taji kafanta yayi , cikin azaba tadagakai taga uban wanene yamata hakan,

Bakuwar fuska tagani,wadda kobaafada mataba tasan itace naylan ya haysam, dukda tanajin radadi hakan bai hanata karemata kalloba farace sosai kanaganin farin nata akwai surki ita bazaace mata mumunaba kuma bazaacemata mai kyauba, sai Shegen tsayi ba wani Kaurin kirki kaman an daurama muciya zani,!

Karadaga kai tayi taga suwane gwanayenne zaune a gurin akamata haka mom tgani tawani hakimce tana kada kafafu sai Sabah wadda Itama tazo tayi tayine rrashin mutunci dukda basa ga miciji itada nayla, amma yau tanason Itama taji gidan uban wa bazla tajeda haysam kuma Dan rashin mutunci ma yarda tafi ba haka tadawoba,

Muryan nayla taji cikin karaji tace gidan uban wa kukaje keda haysam, shiru tayi dafarko bamata da alaman basu amsa, gashinta nayla da finciko daga cikin hijab din tace bakijini bane nace gidan uban wa kukaje dan uwarki, cikeda kukan azaba bazla tace gidan ubanki mukaje Dan uwarki, ai wani hargagi nayla tayi tace LA mom kinji ba ashe ba shedaniyabace kadai tarbiyama bata da ita,
Budan bakin mom saicewatayi iita kanta tsohuwar da ta rainetadin wata tarbiyace daita, gayar tsiya

Aikuwa wani kuka bazla tasaka tace wlh mom Muba gayyar tsiyabane dan Indai mudin gayar tsiyane daddy ma tsiyaar ta yayosa kuma abunda yayi mu shi yayishi!

Aitana rufe baki mom takwasheta da wsu lapiyayyun Mari whislt nayla taciro wayan wuta tashiga zubamata, sabah kuma nayida hannu kowa nasauke takaicinsa, mom kuma nagefe tana kudaka mun ita inga wane yatsaya mata,

Bazla ba Kafa saibaki Dan dace dakafarta bazata zauna amata wananan dukanba aikuwa tawage baki ta hau ihu Wanda dai dai shigowar haysam kenan inna kuwa kodankwali bata dauroba datajiyo ihun bazla,

Ganin abunda kefaruwa haysam baiyi watawataba yadauka nayla da Mari wadda dukada taji shigowan haysam baisa tadaina dukantaba, Sabah kuwa gudun karmatasa laipi tanajinsa tayi baya,
Da sauri inna takaraso gun bazla dake kukan wahala tace a lallai hafsatu kin isa harkinyi yawa a gidan nan, yar inna kukama hakaba to wlh duk sai na nuna muku bafikku isa da gidan nan!

Kallon haysam tayi wanda tunda ya mari matarsa yaketsaye dayafahimci hardasa hannun mahaifiyarsa, kai zokadaukamun ita kashigarmun ciki

Tsugunnawa yayi yana Kallon yarda take kukan wahala, har cikin jikinsa takejin kukan nata, a hankali yazare mata hijab din kafun ya dauketa bridal style yafara tafiya,
Dago kai bazla tayi ta kafadunsa duk da tanacikin azaba tace na rantse da Allah Idan duk duniyar nan danginkune sainarama darin abunda kukamunn..
Inna dake biyedasu abaya tace shakuruminki yarnan ai dole zasu san sun ddakeki....

Vote, share and comment 💋xx

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top