A/N

Muzuba mugani is a riding of fiction, which zan rubuta mukushi from my pen insha Allah so kubiyo ni..

Labari ne akan yarinya wadda take bata barinta kwana taretake da grand mom dinta a kyauyen kademi dake cikin garin gaya sosai tafitinesu garin duk wani rikici to akwai ta ciki later on kuma tashiga ciki garin kano inda tacigaba da zama da kanin mahaifinta.
Shin mai zaifaru idan taje kano?
Zata dauke kaine bakaman yarda take a kyauyeba ko kuwa akasin haka?
Shin yazamanta zaikasance da mutanen gida?
Kudai kubiyoni dan jin ya abin zaikasance....

All right reserved®
Copyright #chuchujay

Please do vote, share, comment &follow
And yea do add it on your library's for getting notifications of new updates..

Thank you

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top